OMAR KO FAROOQ?

136-137

by @nuceeyluv

® *OMAR KO FAROOQ* ❓





136_137



"Imaan ta manna masa kiss a goshi tace na gode Allah ya barmin kai herty, omar yace ameen bbynah. "Anan suka tashi dakin imaan suka wuce, ta dauko masu Riga d wando duk iri daya, kowannen su iya gwiwa ya tsaya, daga nan suka sauko kasa jikin su manne da juna. "Fitowa sukayi a falon gaba1 anan suka wuce wajen wasan dake gidan. "Ball suka shiga bugawa saidai fah imaan ba wani iyawa tayi sosai ba, Amman fah d omar yaci saita shagwabe fuska tace gsky bata yadda ba. Shiko omar sai dariya yake mata, a haka suka gama wasan, sannan omar ya dauko imaan dan zama tayi tace ta gaji. "Har daki ya direta anan imaan tace washhh gsky yau nayi wasa, omar dake gefen ta yace oh kamar Wanda kikayi abin kirki. "Imaan tayi murmushi tace ai nasan duk wayo kkemin Allah. Omar ya shafo kumatun ta yace Kodai ke kikemin wayon ba. "Imaan ta tashi tana dariya tace my jaan muje muyi wanka. "Omar yace ohk bbynah. Imaan da take kin wanka da ya omar ada yanzu kam ta daina. "Sosai ta rungumi mijinta take masa wanka ta wanke shi tass dan taga Alamar *'yan ladies vision* suna son aure mata miji. "Saida suka gama wankan, suka fito rungume da juna, anan imaan batayi kasa a gwiwa ba ta fara shafa masa mai, bayan ta gama shima ya fara shafa mata mai., yana cikin yi yazo kan na fulanin ta, yasa hannu sai shafo wajen yake domin sosai yyi missing din wajen gani ma yake kamar qara hurasu ake saikace balon_balon wajen lushi kuwa ba'a mgn kamar fulawa haka wajen yake, imaan ta kalli omar dan taga abin yaki karewa sai matsa mata wajen yake, imaan tace uhum my jaan har yanzu ba'a gama shafa wajen bane. "Omar yyi murmushi yace bbynah Amman dai kinsan nayi missing wajen nan koh? Imaan itama murmushin tayi kwanta biyu idan suna kwance ya omar ya taba ta saita fara kuka dan kawai ya kyaleta Allah sarki bawan Allah haka zai hakura yana 'yan matse2 har yyi bcci....omar ya katse mata tunanin da fadin hy bby ya hura mata iska a ido. "Imaan tayi murmushi a karo na biyu tace uhum. "Omar yace dauko mana kayan da zamu sa. "Imaan tace toh. "Saida ya fara sa mata kaya sannan itama ta Sanya masa, suna gamawa suka sauko falon kasa, "direct kitchen suka wuce a tare sannan suka fara girkin su suna hira. "Saida suka gama lkcin har an kira magrib. Dawowa sukayi omar ya ja musu sallah.

"Koda sukazo kwanciyar bcci ma, omar yanason taba imaan Amman yana jin tsoron kada ta fara masa kuka gashi a bukace yake da ita sosai., juyi ya fara yi yana son koh yaya bccin ya daukeshi Amman ya kasa, "imaan kuwa tana jinsa har zata share shi wata zuciyar tace anya imaan kin kyautawa omar kuwa? Ai mijin kine ko sau nawa ya nemeki ya kamata ki mika wuya dan kada ki shiga cikin tsinuwar mala'iku, danma dai Omar din na sonki ne shiyasa baison bacin ranki, bayan haka inda wasu mazan ne ko kanaso ko bakaso haka zasu turmushe ka kamar kayan wanki. "Imaan tayi shiru wani irin tausayin ya omar ya shige ta ita fa tsoron ta daya bata manta ranar farkon su dan wlhy ita kadai tasan irin azabar data sha., Amaan ya ta iya? Da haka kowa ya saba.

"Matsowa tayi dab da jikin ya omar, sannan tabi ta jikin sa ta mirgina daya gefen, omar dake wani hali, ya dago jajayen idanun sa a kasalance yace bby ya naga kin dawo nan. "Imaan ta sake shigewa jikin sa sannan ta makalkale shi, omar a zuciyar sa yace ya'ilahi 🙆🏻 anya yarinyar nan tasan halin da nake ciki kuwa? Haddai ma yanzu da take shirin ballo masa liki dan idan batayi wasa ba zai mata batare d amincewar ta ba...Bude baki yyi d niyyar yi mata mgn, yace bby plss...be karasa mgnr ba yaji bakinta a nasa, sosai ta shiga tsotson lips dinsa sannan ta koma cikin harshe, habawa abin nema ya samu wajen omar, shima sosai ya fara aika mata da sakonni dan dan shi daman can a bukace yake bare yanzu d imaan ta birkita masa lissafi, nan suka hau tande tanden jiki kamar zasu cinye junan su, daga nan salon tafiyar ya fara canjawa. "Sai da sukayi wajen 3hrs sannan ya omar ya sararawa imaan toh da Allah yaso wannan karan imaan bataji komai ba kamar yanda take zato tun farko. Dan ko wanka ma da kanta tayi abinta, bayan ta dan gasa wajen domin wajen ko yaushe yana bukatar ruwan dumi sbd tsaro.


"Da safe bayan sun fito wanka, imaan kamar kullum ta taya omar shafa mai a jiki, sannan ta dauko masa kayan d zai saka. "Saida ta gama shirya abinta sannan shima ya shira abarsa, imaan ta tsaya kallon ya omar.. Omar yaga kallon yyi yawa yace hy swet hrt wannan kallon fah? Imaan tayi murmushi tace Tasbihi nake ga ubangiji sai akaci sa'a kuma idona yazo gareka, omar yyi murmushi yace fadi gsky dai bby 😉. Imaan itama murmushin tayi tace Mgnr gsky ina tasbihi ne ga ubangiji daya bani wannan kyakkyawar halittar a matsayin miji kullum kara kyau kake my jaan kyawun ka na dabanne wlhy sai nace nafi kowacce mace dace da miji a rayuwa domin kaidin na daban ne..ta karasa mgnr lkcn da take gyara masa wuyar rigar sa. "Omar ya rungumo ta ta fado jikin sa, shima yace ngd bbynah gskyr mgn da akace mata suna suka tara a cikin wace Zara? Toh idan ana Neman Zara gaki nan a gabana, domin ki haskena ce, me haskamin zuciya da inda nake zaune, masana sukace haske Rahma wannan kuwa haka yake Allah ya dauwamar damu cikin so da kauna dan darajar fiyayyen halitta. "Imaan ta sake matse shi a jikinta tace ameen jaan. "Daga nan ta dauki jakar laptop dinsa, sannan suka taho kasa rungume da junan su. "Kamar kullum imaan ita ta bawa omar abinci, sanda ya koshi shima sannan ya bata. Bayan sun gama imaan ta riko hannun ya omar dan rakashi bakin mota. Ahaka suke tafiya nan ma dai hannayen su salkaye Dana juna suna tafiya.

"Imaan ita ta bude masa kofar ya shiga, sannan itama ta dawo kujerar me zaman banza ta zauna tana kallon ya omar da murmushi, tace My jaan Allah ya kiyayemin kai, Allah kuma ya bada nasarori A wajen aiki, my jaan dan Allah ka kulamin da kanka kada ka bari wannan 'yan matan dake hospital dinku suga murmushi ka haddai ma danaji kace *'yan ladies vision*sune sabbin ma'aikatan da kuka diba plss ka kulamin da kanka kada su kwacemin kai...ta karasa mgnr lkcin da hawaye suka cika mata ido. "Omar ya shafo kumatun ta masu laushi, sannan yace trust me bby ba wacce ta isa taja hankali na, kinma San wani Abu? Imaan ta girgiza kai, omar yyi murmushi yace Wlhy bayan ke duk wacce na hadu da ita ina mata kallon namiji ne dan'uwa na, ma'ana a duniyar nan dai bby banga yarinayar dazan ji inaso ba bby, ke kadai kin isheni rayuwa 'yan matan ma ko ada kinsan basa gaba na bare kuma yanzu koh kin manta waye *Omar*? ,iimaan ta girgiza kai, omar yace yauwa kisa a ranki ke kadaice a zuciyata bby ke kadai zuciyata keso, ke kadai zan kalla naji sanyi son da nake maki bby Allah kadai yasan iyakar sa dan bazai misaltu ba. "Imaan ta saki numfashi sai yanzu zuciyar taji sanyi kuma ta yadda da maganganun omar 100%, imaan tace tnx u very much my jaan Allah ya barmin kai, omar yace ameen yana murmushi yace so ki cire damuwa a ranki kinji, imaan itama murmushin tayi sannan tace toh, daga nan ta ajiye masa jakar laptop din, sannan ta manna masa kiss a goshi, shima Omar ya riko ta ya manna mata kiss a kumatu, imaan ta sake sunkuyawa ta manna masa kiss a lips dinsa, omar ya lumshe ido yana jin wani irin son imaan na fisgar sa. "Imaan tayi murmushi sannan ta rufe masa kofar motar, sai alkcin omar ya bude ido, da sauri yace bby tun yanzu zaki tafi? Imaan tayi dariya tace tym na tafiya kada ka makara, sanan tace bye sugar lips, omar yace tnx u bby. "Daga nan tamatsa masa, sanda yabar gidan tana daga masa hannu, sannan itama ta koma falo fuskar ta dauke da murmushi.







Nuceey luv😘