146-147. End.
by @nuceeyluv
® *OMAR KO FAROOQ* ❓
146_147
~_*THE END*_~
"kusan 30mins yana zaune bakin gadon yana zaman jiran imaan ta tashi, saida tasha bccinta sannan tahau bude ido, a hankali tayi mgn tace hubby har yanxu ba'a gama ba? Omar yyi dariya yace eh lalle bby kinsan mintuna nawa kika kwashe kina bcci? Kin barni inata gadi. "Imaan ta zaro ido da mamaki tace laa Allah bansan nayi bcci ba. "Omar yyi dariya. Kinga bama wannan ba kinsan meke faruwa? Imaan ta girgiza kai. "Omar ya matso da kansa, sannan yace kina dauke da little bbyn mu, imaan da mamaki tace dgske ya omar? Omar yace opcus, imaan jawoshi tayi ta rungume shi tsam a jikin ta, tanajin wani irin dadi na ziyartar ta, a hankali tace kenan mun kusa samun little bby? Omar yace eh, wow gsky naji dadi Allah ya saukeni lpy, omar yace ameen. 'Nan suka koma gida kowannen su yana cike da farinciki. "Har gidan mummy tazo ta duba imaan sbd jikin ta, tare dayi mata fatan Allah ya rabata lpy, mummy dai sai murna take tamkar a Kansu zata fara samun jika, bangaren su anty ameera ma sunzo, anty ameera sai tsokanar ta take, ahaka dai suka rabu.
"Bayan 4month, imaan ce ta fito sanye da shigar ta me matukar fisgar hankalin ya omar, "yana kan kujera, yana kallon news, kanta ta Dora kan cinyar sa, shikuma omat yyi murmushi yyinda yake shafo fuskar ta, "imaan tace umhum sugar lips, omar yace na'am ZUMANA, "imaan tayi murmushi har cikin ranta tana jin dadin sunan, tace swt luv ya kamata muje mugano sex din bbyn mu koh, "omar yyi murmushi ya shafo kanta, yace bby kinsan meye? Imaan ta girgiza kai, omar yace bawai naki ta naki ba, Amman wannan zuwa gane2 kamar zamuyi wa Allah shishshigi ne, sorry Amman ki bari har koshi/ko ita su fito duniya sai musan abinda Allah ya bamu koh. "Imaan tayi murmushi tace ba komai sugar lips Allah ya kaimu. "Omar yyi murmushi yace ameen.
*****
Bayan wata Tara da kwana takwas, kwance imaan take kan gado, duk kafafun ta sun kumbura sosai, omar na gefen ta yana mata tausa, kusan 3 na dare Amman basu rintsa ba, Omar duk hankalin sa ya tashi, haka nan imaan dukta gigice, Asubar fari, omar ya dauki Matar shi sai hospital, a take kuwa aka amshe ta, sai alkcin omar ya samu yyi sallah. "Koda ya idar sosai ya tsaya yyi addu'ah Allah ya sauki bbynsa lpy, "yana idarwa ya kira mummy, mummy dake kr2n kur'ani raga sunan omar d asuba sanda gaban ta yafadi, dan jiya har mafarkin imaan tayi, jin yanayin muryar sa, yasa ta mike da sauri, omar ya sanar mata yana hospital, ko karasa mgnr beyi ba, cikin rudani mummy tace gamu nan zuwa.
"Cikin lkci kadan mummy da daddy suka isa wajen. Anan suka tarad d omar sai safa da marwa yake, "ganin hankalin sa a tashe idanun sa sunyi jaa da alama ma kuka yyi, "hakan yasa mummy ta buye nata damuwar, sannan ta shiga kwantar masa da hankali.
"Sai wajajen 8 imaan ta haihu, tasamu twins duka maza, sosai yaran suka biyo Omar ba abinda suka bari, murna wajen family'n kuwa ba'ace komai, anan su farooq suka tarad su.
"Ranar suna anyi buduri Naira tayi kuka yyinda ' *ladies vision* sune kan gaba wajen rawar rengem dacin shinkafa da sauran su, inda yaran sukaci sunan _*ABUBAKAR DA SADEEQ*_ yaran tubar kallah masha Allah.
****
Soyayyar duniyar nan yaran nan suna samu wajen iyayensu biyu, duk wata kulawa kuwa sosai suke samu, musamman omar ya samowa imaan wacce zata dinga taimaka mata da rainon yaran kuma masha Allah yara sai girma suke bulbul dasu kamar kajin Agric.
***
Bayan shekara shida, imaan ce ta fito rike da bbyn da akallah zatayi wata 8, yarinyar sosai take kama da imaan kamar an tsaga kara, "dakin omar taje, anan ta tarad d twins suna kan gadon omar, sai wasa suke. "Omar dake daura agogon hannun sa, yace bby harkin fito, imaan tace eh ai yaran nan nake nema ashe nan suka taho ji yanda suka yamutsa gadon, "omar yyi dariya chaii Maman twins yaushe kika koyi fadane? Imaan ta turo baki tace Allah _Ammar da Affan_ dinne sun fiye rigima. "Omar bayan ya gama sa agogon yace kinga Mikomin Amrah saiki gyara, imaan ta mika masa amrah wacce taci sunan umman ta _Hauwa_ suke kiranta amrha. "Ammar da affan ta korasu falo, sannan ta sake gyara gadon. "Bayan ta gama ta sanya hijab, sannan suka fito falon, gaban TV suka tarad su suna shirin kunnawa, imaan ta kamo hannun su, sanaan ta dan bugesu a baki tace duk sanda kuka kara rashin ji zan zaneku, yaran suka fara kokarin hawaye, cike da shagwaba, zasuyi kuka, imaan tace oh am sorry eh? Kunaso zuwa wajen grany ba? Duka suka gyada kai cike da murna. "Imaan tayi murmushi tace yauwa to karkuyi kuka kunji? Sukace toh, omar yana gefe yana kallon su sai dariya yake, imaan ta juyo tace wannan dariyar fah? Tayi mgnr tana turo baki, omar yace ah ba komai, Amman Ku gyara muyi selfie, imaan tace toh. "Nan suka fara hotuna. Bayan sun gama suka wuce dan zuwa gidan mummy, a can suka tarad da su anty ameera, gidan ya kasance saikace gidan biki dake weekend ne kowa yana nan. "Abin dai gwanin ban sha'awa duk Wanda ya kalli family'n nan zaisan suna cikin farinciki da Annashuwa.
_*ALHAMDULILLAH*_
_Dukkan wata godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, Wanda ya halicci sammai da kassai cike da ni'imomin sa da rahamar sa, cikin rahamar sa da ikon sa Allah ya bani ikon rubuta dan littafin nan. "Ina rokon Allah yasa zamuyi amfani da sakon da nake kokarin isarwa cikin sa, kuskuren da nayi kuwa ina rokon Allah ya yafe min, Ameen summa ameen_
*SADAUKARWA*
*GAREKU 'YAN UKU*
_*Sadiya Abdu dahiru*_
_*Lilmeerahcute*_
_*Leemat Abubakar*_
Na saudaukar dashi gareku Allah yabar so, zumunci, da kauna ameen summa ameen.
_*FATAN ALKHAIRI*_
_*'Yan ladies vision*_
_*NUCEEY LUV NOVEL HOUSE*_ ( Facebook)
"Ina miko jinjinar ban girma gareku, Ina sonku a duk inda kuke, _*Muaah*_ 😘
*KAWAYEN ALBARKA*
Anee
Munayshat
Xarah bukar
Miss xoxo
Autar Hajia
Nafee anka
Afrah
Miemiebee
Sahaf
S.A.Azeez
Rasheeda
Rash
Pherty
Khairat up
Amrah
Basmer el lele
Chuchu
Jamila muh'd Ali
Mrs jee
Sis khady
Khadeeja candy
Qurratul aini
Kdeey
Faxyfasion
Asy khaleel
Fhutha luv
Mrs Umar
Washhhh dayawa fah 😳🤔 wollah Nuceey luv yhu oll,
*MASOYA NA KWARAI*
kune dai makaranta littafin nuceey luv, nuceey luv yhu moreee, moreee and Moreeeee 😍😍😍
Wallahi duk inda kuke, duk fadin inda kuke, kai koda a bango dunyia kuke wollah Nuceey luv yhu lodi2 tabbas dazan iya rubuto sunayen Ku, da zanyi saidai kash.... Duk yanda zanyi bazan iya rubuceku ba masoyana, Amman dai ina sonku sosaii na gode da kaunar Ku gareni, Allah yabar zumunci ameen.
"Duk groups din da nake, ina miko gaisuwa 👍🏻😃, Nuceey Luv u buhu2.