MASARAUTAR FADAKATAM

Chapter 18

by @mamanyusuf

*MASARAUTAR FADAKATAM*


*_Na Maryam Umar Abdullahi_*


(Maman Yusuf likitar Mata sokoto)


***


*____________________________________*


*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*

*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*

'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''


*____________________________________*



πŸ…ΏοΈage _18


🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾


 *_GYARA SHINE MACE_*


*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*

🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾


*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata *** 


***


*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»


Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,


Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍


Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍


Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπŸ’ƒ


Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,

Mmn Yusuf likitar MataπŸ’ƒπŸ˜


Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima


***


KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»


Kalolin gumba

Kalolin matsi

Kalolin gari

Kalolin tsumi


Zumar dabino

Zuma Mai rubutu

Zumar goron Tula

Zumar ridi


Dahuwar kaza

Dahuwar zabo

Dahuwar zuciya

Dahuwar ciccibi

Dahuwar tsoka Tara

Dahuwar Yan shila

Dahuwar kwai Mai rubutu


Turaren mallaka

Turaren Mara

Turaren tsugunno

Turaren k'irji

Shuumar humra

HATSABIBI turare

Hatsabibiyar humra


Matan gaske 

Maltinat Mata

Shayin Mata

Tsumin kankana

Sirrin tafin k'afa


Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini 

Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a

Akwai hadin farinjini na matar aure 

Akwai kwallin mallaka 

Zoben mallaka

Set na Jigidar mallaka


*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»


 *** or *** call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

***


Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number *** sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊


*BAYAN WATA BIYU*



...................... Wara Idon shi ya k'ara yi don ganin shin da gaske ne abunda yake gani ko kuwa dai idonshi ne ke gaya mashi k'arya ,murza idon ya yi tabbas ba kowa a ciki to mi ke shirin faruwa ne a iya saninshi dai tun da aka rufe Malamin Duba a wannan d'akin tsawon shekara goma sha Tara da Wani Abu ba'a ta'ba bud'eshi ba haka zalinka in ba sarki ZULAIMU ba ba Wanda yake shiga cikin d'akin ,to Ina akayi da malamin duba kenan, to wai ma ya akayi shi da ya ke tsaye anan ace Bai San mi ya faru ba ,shifa ji yayi kamar bacci na fisgarshi ya d'an gincira ,shine yanzu zai bud'e idonshi ya ga wayam, jikinshi ne ya fara rawa sakamakon tunanin da ya shigo k'wak'walwarshi ,cikin sauri ya nufi haryar fita daga wajan , fadawan da ke tsaron wajan suna ganinshi a firgice suka fara mashi tambayoyi ,

"Kai lafiya dai? mi yake faruwa ne aciki, ?" 

"dama..dama tambayarku zanyi ..shin ko..kunga an shigo an fita da ....da ..da..malamin..duba ,don na duba ko Ina ban ganshi ba,"

Ya fad'a zuciyarshi na k'ara tsinkewa ,

Wani banzan kallo sukayi mashi kamun d'ayan yace 

"Kai Kar ka raina mana hankali mana duk tsawon shekarun nan ka ta'ba ganin an fito dashi da ganinka ma burkutu ka sha shiyasa idon ka ya kasa gane Maka shi ,Maza ka shige muje mu duba "

Ya fad'a Yana zarewa Mai tsaron k'ofar Malamin Duba Ido , ba tare da ya ce komai ba ya shiga gaba su ka bishi a baya inda hankalinshi in yayi dubu to ya tashi duk da yasan Bai sha komai ba Amma haka Nan zuciyarshi ta yardar mashi Kila shine dai Bai kula da kyau ba,

Dukkansu Ido suka zaro ganin da gaske dai Babu Malamin Duba acikin d'akinshi sannan iya saninsu dai ba Wanda ya shigo bare ace ,tsoro ne ya kamasu cikin daka tsawa d'aya daga cikinsu yace " zakayi mana bayani ne ko yaya ko so kake muna zaman mu ka janyo mana bala'in da ba zamu iya dashi ba ,Wani shashanci ka tsaya kanayi har ya fice baka sani ba wai ma to ya akayi ya fita naga dai wajan har yanzu a kulle yakai , Anya ba had'a Baki akayi da Kai ba wajan fitar dashi kuwa ,Kai ban ma yarda da Kai ba na rantse da Allolin zinari kanada hannu a wannan al'amari Kuma a kanka zai k'are ba ruwanmu a ciki, "

Wani irin zufa ya share Wanda take ya wanke mashi fuska cikin raunin murya ya ce,

Kar ka mun sharri MATI da wa zan had'a Kai wajan aikata wannan aiki ,ka manta irin tsanar da nayiwa Malamin Duba har kake tunanin zan iya fitar dashi ,ku sani Kuma ta shafeku don ba Zaku fita ba, ko kun manta kune masu tsaron babbar k'ofar gidan horon nan bakid'aya dole sai da saninku sannan Wani zai shiga ko ya fita , ni Ina ganin kamar akwai wata k'ulalliya ne mafita kawai muje sauran dakunan dama gidan horon Nan Baki d'aya mu bincika in bamu ganshi ba sannan a sanar da shugaban sojojin gidan Nan, "

Haka kuwa akayi nan suka bazama Neman Malamin Duba Amma yayi sama ko k'asa hankali tashe suka iske shugaban sojojin gidan,

Wani irin gigitacen Mari ya sakewa Wanda yake tsaron k'ofar Malamin Duba,har sai da ya wuntsila take ya Bada umurnin duk a kamasu a rufesu har ya angama bincike , take kuwa wasu samudawa sukayi awon gaba dasu inda shugaban ya kira wasu sojojin suka nufi gidan horon ,


Lokacin da labari ya iske sarki ZULAIMU kuwa take ya Bada umurnin a raba kawunansu da gangar jikinsu , ba'a ta'ba 'bata mashi  Rai irin wannan ba mutumin da ya ke kallo a matsayin makaminshi shine aka zo har cikin gidanshi aka d'auka ,duk irin yadda yake shirya gidan shi har an samu hatsabibin da zai ratso cikinshi ya d'auki abun da ya ajiye lallai ko waye to ba k'aramun matsafi bane wannan ,Amma mi ya kamata yayi don Bazai ta'ba yarda Malamin Duba ya bar hannunshi ba ,wannan tunanin ya ci gaba da Kai kawo a cikin zuciyar sarki ZULAIMU ,

Da sauri shugaban sojojin ya fad'i a gabansa ya ce 

"Tuba muke Sarkinmu Allolin zinari su huci zuciyarka da izinin Allolin zinari sai mun samo inda abun harinmu ya ke , na tura sojojinmu gabas da yamma kudu da arewa ina da tabbacin Bai Isa barin yankin Nan namu ba, Nan da wasu sa'o'i zamu sameshi ,"


Kallonshi sarki ZULAIMU ya yi rai 'bace yace " Kun makara kacewa yaranka su juyo ba zasu sameshi ba ,don ba k'aramun tsafi akayi wajan fitar da shi ba ,ni da kaina zan gani inda ya ke , don nayi alk'awarin sai na gano ko wanene Ina da tabbacin Yana da alak'a da abun da ke faruwa a masarautar nan , daga haka ya bar shugaban sojojin ya nufi d'akin tsafinshi,....



*****************************


Kallo suka k'ureshi dashi ba ko k'yaftawa yayin da zuciyoyinsu suka k'untata da ganin halin da yake ciki ,farin tsoho ne zaune a gabansa Yana shafa mashi Wani kalar magani ,sai da ya gama shafe shi da maganin tsaf sannan ya Kalli yarima ZAHIRR yace 

"Zai samu lafiya da izinin abun bauta ,sai dai zai d'auki lokaci kasancewar ba k'aramar azaba aka gana mashi ba a Yan watanin nan "

"To shugaba godiya mukeyi sosai sai dai Ina neman wata alfarma a wajanka , Ina son Kar Wani ya San da dawowar Malamin Duba har sai lokacin da ya samu lafiya , Sam banason iyalanshi su ganshi a cikin wannan yanayin "

"To shikenan yarima yadda kakeso haka za'ayi, "


Nan wannan babban matsafin ya ci gaba da kulawa da lafiyar malamin duba Kuma ana samun ci gaba sosai kasancewar har wannan lokacin bai san Wanda yake kanshi ba Amma ana ganin sauki sosai ga ciyukan jikinsa,


Cikin gari kuwa sai faman shiri suke yi saboda Nan da wata d'aya zasu Kai farmaki masarautar Fadakatam ko su kashe ko a kashesu sun Yi alk'awarin sai sun amsowa k'asarsu 'yancin ta daga hannun azzalumi sarki ZULAIMU,


*Bayan wata d'aya*


*_zan yi classes zan koyar da kalolin kayan Mata masu kyau da zafi guda 15 ga mutane Ashirin akan kudi 3000 kacal ,kayane Zaki koya na yar mutan sokoto Wanda Babu kissa aciki kamar daga maganin gyaran nono maganin sanyi sabaya turaren tsugunno kalolin gumba kalolin gari kalolin tsumi kalolin matsi ,da sauransu ,kaya ne da in kika koyesu Zaki iya dogara da kanki ki samu sana'aryi Kinga riba biyu ki sha ki siyar ,musamman masu fama da matsalar sanyi ko ta gyaran nono kun huta siya_*

*Maiso ta dannan wannan blue rubutun don yin magana Dani Kai tsaye* πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

***


Yau Rana ce babba a garesu Rana ce Mai matuk'ar tarihi a rayuwar mazauna wannan k'auyen na RIGASA,Mafi yawa daga cikinsu tun da zukazo duniya Basu ta'ba ganin yadda ake yak'i Ido da Ido ba sai dai suji labari kasancewar garinsu suna zaune lafiya Basa takarar kowa da fad'a ,haka suma shekaru da yawa wasu Basu yak'esu ba saboda k'arfin kafin da tsohon boka Kuma gagara badau Yayi masu a garin sanadiyar Wani abun alkhairin da suka ta'ba yi masa ,wannan yak'in ya zama Sabon Abu ga wasu sai dai hakan Bai karya gwuiwarsu ba ko kad'an kasacewar samun wannan tsaron Bai sa sun Yi sakaci wajan horar da yaransu da jikokinsu ba saboda gudun ko ta kwana , wannan yasa suke da manyan jarumai na nunwa sa'a Sunada k'arfin damtse fiye da tunanin mutum , 

Misalin k'arfe 12 na dare dakaru ne wajan mutum Dari hudu da arba'in Jere cikin wani babban fili Dake kusa da gidan sarki cikin shigar yak'i ,a kallo d'aya zasu iya firgita Mai k'aramar k'wak'walwa shigar su kad'ai abun tsoro ce ,suna tsaye tsaf akan layi ,sarki ne da wannan tsohon matsafin a gabansu yayin da gefe d'aya mutanen gari ne damk'am a wajan Maza da Mata Wanda mazan sun kasance tsaffi ne ko Wanda shekarunsa suka d'an ja sai Kuma masu nakasa Wanda ba zasu iya halartar yak'i ba, sarki da wannan tsohon ne ke zagayasu suna k'ara tantance su ,sai da suka tabbatar komai ya yi kamun suka koma gabansu suka tsaya inda sarki ya fara jawabi ,

"Kamar yadda Kuka sani shigar safe nakeson kuyiwa masarautar Fadakatam, Abu d'aya nakeson ku kula dashi ,ban yarda ku ta'ba k'ananun Yara da Mata ba mazan ma in har ba Wanda ya nufeku da makami ba karku ta'bashi, don Mafi yawan mutanen garin Basa goyon bayan sarki ZULAIMU don dai kawai Anfi k'arfinsu ne Ina son ku Yi komai akan tsarin da muka baku ,dakarun masarautar Fadakatam sun ninkaku yawa sau Ashirin don haka sai Kun kula wajan nuna jarumta da juriya ,sauran bayani yarima ZAHIRR zai maku ,shi ne zaiyi maku bayanin yadda Zaku yi ku shiga garin Wanda mukeson kamun su ankara kinyi masu 'barna sosai Ina fatan Kun fahimta,"


Dukkansu gyada kansu sukayi alamar sun gane ,bayan sarki ya gama magana ne wannan tsohon ma yayi masu nashi bayanin daga haka aka Basu damar yin sallama da iyalansu da mutanen garin Baki d'aya , 


Sallama sukeyi da junasu cikin matuk'ar shauk'i da damuwa yayin da wasu matan tuni suka fara Kuka haka ma k'ananun Yara suke rik'e iyayensu suna kukan rabuwa ,su dawo ko bazasu dawo ba, abun gwanin ban tausayi Haka dai har suka cinye lokacin da aka Basu kamun suka dawo filin daga ,inda suka dinga zuwa wajan tsohon Nan Yana daura masu Wani siririn zare na tsafi a damtsen hannunsu ,haka suka kwana a tsaye har ketowar alfijir ,

Tun daga nesa suka fara Jin kukan Wani ingarman Doki na tunkaro inda suke ,yanayin takun dokin kad'ai abun firgitarwa ne kanaji kasan cewa Doki ne Maiji da tsananin k'arfi da zafin nama kamun kace mi dokin ya bayyana a idanunsu samashi kuwa yarima ZAHIRR ne cikin wata fitinannar shiga ta kayan yak'i ,shigar kad'ai da wasu suka gani Saida suka firgita ga Wani irin k'warjini da ya ke Hana mutum kallonshi Ido da Ido murmushi sarkin RIGASA ya farayi yayin da yake hango tsantsar nasarar da zasuyi a wannan yak'in,


Yana zuwa ya nufi tsohon Nan inda Shima tsohon ya daura mashi nashi zaren a hannunshi ,juyowa yayi ya fuskanci dakarun.................




*Comment comment*😏😏😏😏 *in bakuyi comment ba ba Zaku jini Nan kusa ba*πŸ™„



Akwai Sabulun gyaran jiki ga Mai buk'ata hadin dilkan da sauransu