MASARAUTAR FADAKATAMFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

MASARAUTAR FADAKATAM

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Book writer

More from @mamanyusuf

Sample · Chapter 1

*_MASARAUTAR FADAKATAM_**_Na Maryam Umar Abdullahi_*( _Maman yusuf_)*____________________________________* *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼**🇦SSOCIATION🤝🏻* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```*** shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻*** _ labarin *masarautar fadakatam ,k'irk'irarren labari ne , banyi shi don wani ko wata ba,**Gargad'i**Ban yarda wani ko wata ya juyamun littafi ba ko ya dauki wani bangare daga ciki ba tare da izinin na ba , ban yarda wani ko wata ya dauki littafina da d'ora ko'ina ba sai da izinina ,fatan za'a kiyaye**Sadaukarwa**Littafin masarautar fadakatam sadaukarwa ne ga daukacin marubutan kainuwa writers association**Bissimillahi rahamanin Raheem*🅿️Age _1.................... *Garin fadakatam acikin yankin africa* a wani k'arni Mai tsawo gabanin musulunci ya yawaita, anyi wani babban gari Mai suna FADAKATAM , garin Fadakatam babban gari ne da Babu kamarsa a wannan yankin, Allah ya albarkaci garin da arzik'in Zinare lu'u_lu'u da azurfa , 'ya'yan itatuwan (wato kayan marmari)wannan yasa garin yayi fintinkau , Wanda har sauran k'asashen dake kusa dasu kanzo garin fatauci , dukkanin sarakunan da ke mak'waftaka da garin suna sha'awar had'a huld'a ta kasuwanci da auratayya a tsakaninsu saboda arzik'in dake cikin garin Fadakatam ,Sarki *KUNTARU* shine sarkin dake shimfid'a mulki a garin Fadakatam, matarshi d'aya Mai suna *HIDAYA* gidan Sarki KUNTARU wani irin babban gida ne Wanda za'a iya kirashi da gari guda kuma aljannar duniya Wanda ko k'ofar shiga masarautar abun kallo ce wadda aka k'erata da zallan zinari da azurfa ,Wanda cikin gidan sarautar ma kwalliyar zinari ce da lu'u-lu'u ,ko Ina ka duba sai ka sake dubawa saboda had'uwa da tsari da zallan dukiyar da aka narka a wannan masarauta , Mutanen garin Fadakatam suna bautawa gumakansu Wanda aka k'erasu da zallan zinari da lu'u-lu'u inda aka killacesu a wani babban d'aki da suke Kira da d'akin bauta ,d'akin bauta tsafaffen d'aki ne da ba Wanda ya ke iya bud'e shi sai Wanda ya kasance jinin sarauta ne ,ko kuma Malamin duba , Wanda shi Malamin duba ya kasance shine Mai alhakin kula da d'akin Bauta , kuma shine makullan d'akin suke hannunshi , Malamin duba ya kasance kamar wani waliyi a garesu ,kasancewar duk abunda za'a aiwatar a d'akin bautarsu shine yake aiwatarwa ,haka kuma shi ke magana da gumakansu ,sannan ya fito ya sanar da mutanen garin abunda zai faru anan gaba , sarki KUNTARU da mutanen garin suna matuk'ar girmama Malamin duba da gumakansu na zinari , Akwai gagarumin shagalin bikin da sukeyi na abubuwan b...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play