MAHASEEM

D'andano

by @ummubasheer

*_MAHASEEM_*

       

{ ```Heart``` ```Touching``` ```Story``` }



_NA_

*_UMMU_ _BASHEER_*


```HASKE``` ```WRITER'S``` ```ASSOCIATION``` ...💡

{ _Home of Expert and Perfect Writers}_ 


 ```Assalamu Alaikum Ina Kuke massoya littafan UMMU BASHEER, a yanzu tazo muku da Sabon labari mai d'auke da Nishad'antar, Ilimantarwa, Zumunci, Sadaukarwa, Tausayi tare da Tsantsar Soyayya,Zai zo muku cikin wani Sabon Salo, Litafin MAHASEEM na Kud'i ne 300kacal zaku biya Via Account ko Katin waya 300 na Airtel.


``` 

 ```Account Number


Fatima Abdullahi

Acc no 0592594133

GT Bank``` 


Evidence of Payment ***





Tun daga gate yake jiyo sautin kid'a dake tashi, ranshi a matuk'ar b'ace ya bud'e Parlour, Matar shi ce tare da Kawayen ta sun sa kida sai Rawa suke kwata kwata basu ji shigowar shi ba da alamu duniyar tayi musu dad'i, remote control ya d'auka ya kashe, A fusace ta juya tana cewa"Wani d'an iskan ne ya...." Maganar ta ne ya mak'ale Lokacin da ta ga Mijinta tsaye cikin b'acin rai.


"Kuna Hauka ne,gidan nawa zaku maida Club,Na baku one minute ku fita min daga gida kafin yanzu in kira Muku Police su tafi daku" Ya fad'a a tsawace.


 Jin ya ambaci Police yasa ba shiri suka kwashi jakunkunan su wasu ma takalma a hannu suka rik'e suka fita da gudu, Parlour'n ya Kalla ko'ina kaca kaca ga dati har throw Pillows duk zube a Floor, tsaki taja tace"Wannan ai rashin mutunci ne ya za'ayi muna jin dad'in Rayuwar mu da k'awaye na kawai ka wani...... "


 " Will you just shut up, are you Mad, Cikin gidan auren ki kike gayyato wa'inan y'an iskan k'awayen naki, lemme tell you bana son in k'ara ganin su a gidana" Ya fad'a with anger tare da shigewa bedroom din zuciyar shi na zafi, Yana matuk'ar k'aunar ta amma sam baya son halayen ta.....


 yana shigewa ciki taja tsaki"kayi kad'an Wallahi baka isa ka takura min ba ka hana ni huld'a da friends na mtsss"ta k'ara jan tsaki tare da D'aukar wayarta ta zauna ba tare da ta damu da ta gyara Parlour ba.



*********************************



 zaune take kan Kujera kyakyawa ce, sanye da doguwar riga wanda yabi jikinta Cikinta ya fito yayi mata kyau,Tayi dauri ta d'an turo shi gaba tayi crossing legs tana tauna chewing gum tana d'an girgiza k'afar ta, time to time tana duba Wall Clock, Can taji an bud'e kofa, Sanye yake cikin Suit Maroon colour Kyakyawan saurayi, Kallon ta yayi da mamaki ganin bata taso ta tare shi ba yanda ta saba, k'arasa yayi ya ajiye ledojin hannun shi kan Dining Table sannan ya juyo ya kalle ta da alama rigima take ji, d'aure fuska yayi ya k'arasa gurin ta,tunawa da laifin da tayi mai.


 "Who gave You the right ki fita Compound kina rigima da wata cikin maza, wani irin rashin hankali ne wanann"ya fad'a cikin kishi.


 a fusace ta Mik'e dama kamar jira take fuska a d'aure tace"Bazan jure wulakanci da cin Mutunci ba, zan jure komai amma bazan jure kana turo min Budurwar ka taci min Mutunci har gida ba"


 with Surprised Yace" Budurwa kuma, what are you talking about?"


 "Shi munafukin daya kira ya fad'a ma bai ce budurwan ka bace tazo, look bazan d'auka ba..... "

 

 tsawa ya daka mata" Shut up, ni bansan mai kike fad'a ba, Ya za'ayi ki fita waje duk masu aiki maza na kallon ki, Allah yasa ma kinsa Hijab"ya k'are Cikin kishi.


 cike da tsokana tace" Ban saba ba sai mene"zaro ido yayi"A haka kika fita kina hauka ne"a fusace tace eh ina hauka ne amma akan sonka wai ita y'ar iskan can da mene ta fini da kake soyayya da ita kalle ni da kyau"ta fad'a tana d'an jujuyawa.


 "Na tab'a cewa ta fiki ne dama? Wait are you jealous of me? Baby kina yanzu kin fara Sona ne?"ya fad'a yana rik'o hannun ta.


 Cike da Kishi da zafi tace" Ina Son ka fah, dagaske ina Matuk'ar k'aunar ka"

Maganar ta a bazata yaji tah

 D'aukar ta yayi yana d'an jujuya ta Cikin farin ciki" wayyo Baby nah tana sona? sake fad'a inji b......"

 

 Rufe bakin shi tayi ta hanyar had'e bakin su guri d'aya tana mai wani irin tsotso Nan jikin shi ya fara rawa gaba d'aya ta rikita shi...........



*Ku biyo ni Domin jin labarin gidajen nan guda Biyu Coming On 24th October*



 ```Kad'an daga cikin Littafin MAHASEEM kenan, ku malaki Litafin ta hanyar siya domin jin mai Wannan Litafin ya kunsa, suwaye wa'inan massoyan......


``` 

```MAHASEEM``` Litafin kud'i ne ki biya domin karanta labarin Via my account



Account number


Fatima Abdullahi

Acc No 0592594133

GT Bank


Or

Aiterl credit

***


Evidence of Payment ***

 




 _NICE TAKU UMMU BASHEER_