SHAFI NA 01
```MARUBUCIYAR...鉁嶏笍
Bayan Wuya
Ashe ba so ba ne
Zumunta ko Mugunta馃摎
Writting-by Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍
GARGADI!!!
Kagaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata, su juya mi ni littafi, ba ta re da izini na ba!! Sabo da haka a kiyaye馃憘!!!
JINJINA
Ina jinjina ga mabiya littafai na, nagode sosai Allah ya barmu ta re馃グ馃挍馃挋
SADAUKARWA
ga yan' uwa na, Allah ya barmu ta re, ya kuma qara hada kanmu, mu yi zumunci馃鉂わ笍
MY FANS WANNAN SALON NA DABAN NE. KAR KU BA RI ABAR KU A BAYA馃お
Free pages
SHAFI NA 1
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Gudu ta ke yi sosai acikin dajii. 茩afafunta duk sun farfashe, ya yin da 茩afarta ta hagu jini ke zuba. Da alama wani 茩waro ne ya cije ta awajen. kayan jikinta duk sun yayyage, kan ta ba bu dankwali. kallo 蓷aya za ka yi wa kan ta, kasan cewa ya yi watanni sabo da daddagewar da kitson ya yi, ba bu kyan gani. Alamu sun nu na cewa ita kan ta yarinyar ba ta san ina za ta je ba.A daidai wurin wata 茩atuwar itaciyar kuka ta fa蓷i, sabo da juuwar da ta 蓷ibeta . Nan da nan guguwa ta tashi a wurin ta lullube yarinyar.
Bayan da茩i茩a biyar guguwar ta laafa.
Tun shigowar ta cikin dajin ya ke kallonta, ta re da mamakin wannan al'ajabi! Tun zaman sa a jejin bai taba ganin wani mahaluki wai shi bil'adama ya shigo jejin ba, sai yau da Allah ya hada shi da wannan yarinya. Duk gudun da ta ke yi akan idonsa, har kawo yanzu da ta fadi a gabansa.
Ba din da ya yi saurin ta re ta ba,
Allah kadai ya san raunin da za ta ji, idan ta fadi a kasa. Tsura ma ta ido ya yi yana kallonta, dududu ba za ta wuce shekaru shaa shida ba(16 years) wadda ba ta wuce renon iyaye ba, shi ne aka samu wa su azzalummai su ka gunguntar da rayuwar ta. Tafaa hannuwan sa ya yi, sai wurin ya koma wani babban falo ta re da kayan alatu na rayuwa. Fadin haduwar sa bata lokaci ne . Tafaa hannuwan sa ya yi akaro na biyu, ta ke duk rauni kan jikinta su ka bace, ta re da canza ma ta kayan jikinta. . Masha Allah, yarinya ce kyakkayawa , alkalami na ba zai iya bai ya na mu ku kyanta ba. sai dai mai karatu ya 茩iyasta...
Abun tambaya anan shi ne, wanene wannan mutumin? kuma yarinyar daga ina ta fito, san nan me ya faru da ita?
A tunanin ku, wane irin firgici yarinyar za ta shiga, idan ta farka ta ga kan ta a wannan wuri kuma ta re da wannan mutumin?
kar ku damu, ni Fatima Zara Alhassan ashirye na ke tsab domin kawo mu ku wadan nan amsoshin.
DOMIN GUDUnMUWA KO SHAWARWARI PLS
***
YAR MUTAN
ARGUNGU 鉁嶏笍馃摎
ya ku ka ji wannan salon,
Ina fa tar salon ya kayatar da ku?
Comments
Share```