ZUMUNTA KO MUGUNTA

SHAFI NA 04

by @yarmutanargungu

```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞...鉁嶏笍 




MARUBUCIYAR...鉁嶏笍



Bayan wuya馃摎


Ashe ba so ba ne鉂わ笍


ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞? ON TYPING...鉁嶏笍


ARGUNGU WRITERS ASSOCIATION


NA


FATIMA ZARA ALHASSAN 鉂わ笍



GARGADI!!!


Ban yadda wani ko wata, su juya min littafi ba ta re da izini na ba, a kiyaye!!!



GODIYA


 ina mika dumbin godiya ta, ga yanne na, da kuma 茩anne na, Allah ya sa ka mu ku da alkhairi ya kuma 茩ara ma na dan茩on zumunci鉂わ笍馃挋馃挍



JINJINA


Ga masoya na, ma su bibiyar littafaina, Allah ya barmu ta re, ya kuma sa ka mu ku da alkhairi, ya ba mu ikon hakuri da juna馃挋馃挍




Iman fatima Ibrahim, ban manta da ke ba, wlh ki na raina, nagode da 茩o茩ari, Allah ya bar ZUMUNTA 馃馃グ




Gaskiya na ji dadin yadda littafin nan ya samu kar蓳uwa馃拑kuma insha Allah zan dinga yi mu ku typing akai-akai nagode馃憣



FREE PAGES 馃摉



SHAFI NA 4


     


   BISMILLAHIR RAHMANIR-RAHIM



Toh wallahi ni ne ajalin ka...


mamaki da al'ajabi su ka hana sarki Baqeer dogon motsi!! Shi Aasim zai fadawa haka?! Wannan wane irin zumunta ce ko kuma ya ce mugunta!? Amma bakomai zai ba shi mamaki wallahi!! cewar sarki Baqeer...


Cikin izza da takama sarki baqeer ya tafa hannuwan sa, nan ta ke Dakarun sa su ka bai ya na, su wajen dubu dari shidda da hamsin (65000) murmushi ya yi ta re da umartar su, su kama mi shi waziri Aasim, amma kamar da dutse ya ke magana, ka蓷anne daga cikin su, su ka bi umarnin sa. Cikin fushi ya kalli gefen da dakarun sa su ke, ya nu na su da yatsa... ni za ku cii wa amana?!!! Mai Aasim ya ba ku da za ku bijire min? cikin fushi ya ke wannan maganar!!! Tabbas ya yi sa ke,ya na aikin me har haka ta faru a cikin masarautar sa? Zuciyar sa ce ta ba shi amsa da cewa, sabo da ka yadda da kowa da ke cikin masarautar, ka kuma yi amanna da cewa ba bu wanda zai cuceka, shiyasa ka ba su Amana.! Ba kasan cewa ba ko wa ne abun yarda ba. Ga shi yanzu wanda ka ke kallo dan 'uwa shi ne gaba-gaba wajen yi ma ka MUGUNTA 馃懞" Tabbas gaskiya zuciyar sa ta fada mi shi,toh amma muddin ya na numfashi ba zai bar Aasim ya hau wannan karagar ba!!! Umarni ya yi ga sauran mabiyan sa, da su kyale Aasim, su bar shi da shi, wannan fadan su biyu ya kamata su gwabza shi...


Dariya waziri Aasi ke yi, hahhh..."ai dama na fada ma ka, ka ga ma zamanin ka, yanzu na wa zai fara ,mutukar ina numfashi a duniyar nan ba zan bar ma ka wannan mulkin ba, sai dai duk murasa!!!"


  Murmushi sarki Baqeer ya yi, sannan ya ce " ka yi kokari sosai Aasim, toh amma ai wannan fadan na mu ne mu biyu, ba sai an sa ka dakaru na aciki ba, sabo da haka ga fili ga mai doki...kowa ta sa ta fissai, sabo da bazan taba barin azzalumi irin ka ya rike sarautar nan ba... A fusace Aasim ya fara kai ma sa mugayen hari, ba ta re da sarki Baqeer ya shirya ba...amma a haka ya ke ta ka re kansa. Wasa-wasa sai da su ka shafe sa'o'ii su na gumurzu, ta re da zubar wa junansu jinainai. Abu fa ya kankama, kwana biyu su na filin da ga ba bu ji ba bu gani, a rana ta uku ne labari ya sha bamban....鉁嶏笍



MA SU CEWA IN 茦ARA YAWAN RUBUTU, INSHA ALLAH ZAN 茦ARA YAWAN SA. NAGODE DA KULAWAR KU鉂わ笍馃挍


DAN ALLAH KU YI MIN ...

***comment***

***Share***

***Follow***



  DOMIN SHAWARWARI KO GUDUNMUWA PLS


***



  yar mutan Argungu``` 馃グ鉂わ笍馃挋