SHAFI NA 18
```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞...鉁嶏笍
MARUBUCIYAR...鉁嶏笍
**Ashe ba so ba ne
**Bayan wuya**
Zumunta ko mugunta on typing...鉁嶏笍
NA
Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍
(拼ar mutan Argungu)
ARGUNGU WRITER's ASSOCIATION...馃摎
GARGADI!
茩agaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata su juya shi,ba tare da izinina ba, akiyaye. Idan kuma ya zo dai-dai da rayuwar wa su, toh akasi ne!.
GODIYA
Ga mabiya littafai na, Allah ya barmu ta re,ya kuma 茩ara dan茩on zumunci 馃挋鉂わ笍
K/wata/9/11/2022
FREE BOOK馃摎
SHAFI NA 18
BISMILLAHIR RAHMANIR-RAHIM
******************************************************* "Na shaida cewa lallai ka gaji mahaifinka sarki Baqeer, wajen wanzar da adalci, ya kore MUGUNTA...
**************** ************
**************** 鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳 ************
**************** ************
Murmushi Fu'ad ya yi, san nan ya ce "Sarauniya ya maganar karatun Aneesa?"
Ninfasawa sarauniya ta yi, kafin ta ce "kar ka damu, insha Allah za ta yi karatu har sai ta ce ya ishe ta, matu茩ar ina raye, amma yanzu mu bar duk wani har kan karatun ta har a gama bikin Hoor, san nan ta za蓳i duk makarantar da ta ke so. kai ma ina son ka aje duk wa su 茩udurorin ka har bayan bikin nan, san nan mu ga abun da ya kamata mu yi akai." Cikin girmamawa yarima fu'ad ya ce toh sarauniya, duk abun da ki ka ce shi za ayi. "
Har ya yi ma ta sallama ya mi茩e zai tafi...
"Fu'ad ina kuma za ka tafi, ba mu ga ma maganar shirye-shiryen bikin nan ba? ka fa san yau saura sati biyu, kuma kasan ranar asabar mu na da shirin bikin al'ada."
"Haka ne sarauniya, da ma ina son sanar da ke cewa, Salman ya 蓷auki nauyin duk wa su abubuwa da za a gudanar a ranar bikin al'ada, ya ce ita ce ta shi gudunmuwa..."
"Toh masha Allah! abu ya yi kyau, Allah ya yi albarka ya bar ZUMUNTAR ku har abada." "Amin ya Allah"
A haka dai su ka rufe shafin zancen su, yarima fu'ad ya yi gaba...
Salman abokin yarima fu'ad ne, makarantar su 蓷aya, anan su ka ha蓷u da juna.
Salman ya na da barkwanci ga kuma 蓷an banzan shiga rai, tun da ya 茩yalla ido ya ga fu'ad shikenan ya dinga binsa ya na son su zama abokai, tun fu'ad na ba sar da shi, kasancewar sa marar son hayaniya, har ya biyewa salman su ka zama abokanan juna. Salman asalin su 拼an Saudiyya ne, shima iyayen sa 拼an gidan sarauta ne,amma sam, mahaifinsa bai da mu da sarauta ba , shi ya sa ya fa蓷a har kar kasuwanci, wanda yanzu haka ya na cikin manyan 拼an kasuwar da ake damawa da su a duniyar aljanu. Wannan kenan...
"Haba Aneesa, ashe haka ki ke, ba ki jin lallashi? tun 蓷a zu ki na kan yin abu 蓷aya, wa ya ce mi ki kuka na magani...shigowar sarauniya ne ya katsewa gimbiya Hoor zancen ta, yauwa sarauniya ga ra da ki ka zo, ta re da mi茩ewa su dukan su...A hankali sarauniya ta 茩araso inda Aneesa ta ke tsaye ta shafa kan ta, san nan ta ce "wa ya ta蓳amin gimbiya Aneesa ta? ta re da zaunar da ita a gefen ta, san nan ta ce "Aneesa har ga Allah na so ace kin zauna ta re damu har abada, duk da nasan ke ba jinsin mu ba ce, du ba ga yadda dangin mahaifin ki su ke azzalumai, ba su duba halaccin da mahaifin ki ya yi mu su ba,Aneesa ni ba zan tilasta mi ki cewa dole sai kin zauna da mu ba, zan iya mai da ke dangin mahaifiyar ki,sai dai kuma ina jiye mi ki shiga halin rayuwa, uwa uba, ba lallai ne su ma su kula da ke yadda ya kamata ba, duniyar nan cike ta ke da mugayen mutane, tun daga jinsin mu har zuwa na ku, san nan ta 茩ara ri茩e hannun Aneesa ta ce, ina son ki samu ilmi, sabo da ki sa mu 蓷an jagoran da zai dinga nu na mi ki hanya, amma ba zan matsa mi ki ba, zan ba ki lokaci ki yi tunani."
Cikin kuka Aneesa ke cewa " dan Allah sarauniya ki yi ha茩uri idan na 蓳ata mi ki rai, wallahi ba da gangan na ke yin kukan nan ba, kukan na zuwa min ne, idan na tuna abin da 拼an uwan mahaifina su ka yi ma na, ba zan ta蓳a man ce karamcin ku a ga re ni ba, nagode akan hidimar da ku ke yi mi ni, Allah ka蓷ai zai iya biyan ku, wani 蓷aci ta ke ji ya na taso ma ta, sabo da ba茩in cikin dangin mahaifin ta...
"Ajiyar zuciya sarauniya ta yi, san nan ta ce, "ba bu godiya a tsakanin mu, ni na 蓷auke ki tamkar 蓷iya ta Hoor, kin ga da ma na ku sa korar Hoor sai mu yi zaman mu ta re da Autata."
Kun ya Aneesa ta ji, ta na 蓳oye fuskar ta a jikin sarauniya. Hoor da ke zaune a gefe ta na kallon su, sai yanzu ta yi magana...
"Sarauniya ina fa zaune, amma ku ke ha蓷emin kai, ki na ce ma ta kora ta za ki yi fisabilillah, ta na maganar cikin shagwa蓳a..."
Muryar fu'ad su ka ji ba ta re da ya tsaya bu蓷e 茩ofa ba..."kar ki da mu Hoor, ni kam ina ta re da ke tun da sarauniya ta juya mi ki baya, ta re da 茩awata fuskar shi da murmushi"
Ita ma Hoor murmushi ta yi, "gaskiya ne yaya yarima, kuma fa sarauniya ta san cewa da tsohuwar zuma ake magani..."
Dariya sarauniya ta yi, kafin ta ce " ku zo dai ba din halin ku ba, kar ku yi min kuka, har dai su 0'0 ban fa蓷i suna ba, ta na kallon gefen Hoor" dariya su ka yi su dukan su, san nan su ka isa wurin sarauniya su ka rungume ta su du ka...
Akwana a tashi a sarar mai rai. Ga shi har satin bikin gimbiya Hoor ya shigo. Sarauniya ce zaune ta re da Aneesa, ta na yi ma ta bayanin yadda su ke gudanar da bikin Al'adar su. san nan ta 茩ara da cewa..."Aneesa kin ga gobe ne ranar bikin al'adar gimbiya Hoor, kuma gobe za ki ha蓷u da halittu nau'i daban-daban cikin masarautar nan, sabo da haka ina son ki natsu ki cire tsoro daga cikin ranki, ba bu abun da za su yi mi ki, ba ri in ba ki ka蓷an daga cikin tarihin aljanu...
"Duniyar Aljanu wata irin duniya ce wacce ta bamban ta sosai da ta ku duniyar. Ta wajen kamannin ta, da yanayin ta, da kuma abubuwan da ta 茩unsa. Allah ya halicci aljanu bisa siffofi nau'i uku kamar yadda Manzon Allah (s.A.w) ya fa蓷a a cikin wani hadisi.
A cikin su akwai wa蓷anda su ke da jikin su shigen irin na ku, sai dai bambancin yanayin 茩irar jikin da kuma girman halittan. Akwai kuma wa蓷anda Allah ya halicce su ne a bisa siffar karnuka da macizai.(wa蓷an nan su ne wa蓷an da idan su na jikin mutum zai ri茩a yawan mafarkin karnuka ko macizai, ko 茩adangaru, da sauran su).
Akwai kuma wa蓷an da su acikin dazuzzuka su ke yin rayuwar su, sai dai ba su zama waje guda.
Duk wannan labarin da na ke ba ki, sun samo asali ne daga Al'茩ur'ani da Hadisan manzon Allah(S.A.W) kuma sahihan labaruka sun tabbatar da haka.
Acikin nau'i na na biyu akwai ma su ido 蓷aya RAK a tsakiyar kan su, akwai kuma wa蓷an da idanuwan su ya tsaga ne daga sama zuwa 茩asa.Akwai ma su bindi(jela)
da komai irin na halittar Birrai(monkey).
Wani kuma bakin sa ya fara ne tun daga jikin kunnen sa zuwa 蓷ayan kunnen. Wani kuma ha茩ora ne da shi kamar na Damisa ko zaki. Dariya ce ta kufcewa Aneesa jin sarauniya ta ce bakin su kamar na zaki...
Dingure ma ta kai sarauniya ta yi, san nan ta ce "ina magana ki na dariya ko? Allah ya kaimu gobe ki sha mamaki, zan ga yadda za ki yi idan su ka zo wannan taron, ballan ta na ace ki ga ma su bakin kada(crocodile)."
Cikin tsoro Aneesa ke kallon sarauniya "yanzu duk wa蓷an nan halittun zan gan su gobe a wajen bikin gimbiya Hoor?!!"
"茩warai da gaske, ai shiyasa na zaunar da ke ina fa蓷a mi ki nau'o'in su don kar ki gan su ki rikice . kuma na tabbata duk kan su za su shigo wannan masarautar ,sabo da sarki fu'ad ya aika mu su da goron gaiyata."
A jiyar zuciya Aneesa ta yi, ta na mai 茩ara jinjina girman ubangiji, ko akan wa蓷an nan halittun dole imani ya 茩ara shigar mutum....
Sarauniya ce ta katse ta daga zancen zucin da ta ke yi, ta hanyar cewa.....
HIMMM, MASOYA NA, GA FA ANEESA CIKIN ALJANU, KO ME KU KE GANIN ZAI FA RU IDAN ANEESA TA YI IDO BIYU DA WA茒AN NAN ALJANUN DA SARAUNIYA TA LISSAFO MA TA?
MASOYA NA, SHIN KO KUN TA苼A SANIN YADDA ALJANU SU KE GUDANAR DA BIKIN AL'ADAR SU?
AMMA KAR KU DAMU, KU BAR MI NI WU茦A DA NAMA A HANNU NA, DOMIN ZUWA 茒AUKO MU KU RAHOTO馃槣
KU DAI KU CI GABA DA SUBURBU茒AMIN
***COMMENT***
***SHARE***
***VOTE***
***LIKE***
ZA KU IYA SAMUN WANNAN LITTAFIN A #WATTPAD#
KO KUMA KU ZIYAR CI SHAFIN
(AREWA BOOKS)
GA DUK WA茒AN DA BA SU KARANTA
(ASHE BA SO BA NE) MA ZA KU GARZAYA ***
KAR KU MAN TA, 茦OFA TA A BU茒E TA KE, DOMIN BA DA SHAWARWARI KO GUDUNMUWA馃憦
TA KU HAR KULLUM, MAI SON FARIN CIKIN KU....
馃挅拼ar mutan Argungu``` 馃挅