KAICO CHAPTER 9
🌸🌸KAICO!🌸🌸
🌸🌸
🌸
MALLAKAR...
KYAUTA DAGA ALLAH
DA
Khadija salis Ibrahim
(MAMAN AMATULLAH.)
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION💪🏻📚
Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne bamuyi bamuyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba in ya yi dai-dai da halin ki/ka to akasi ne sai ayi ƙoƙarin gyarawa.
Wannan littafin na kuɗi ne kobiya #300 kacal👌🏻 kafin ki karanta domin neman ƙarin bayani a tun tuɓemu ta wa innan lambobin *** ko ***.
Shafi na9️⃣
Free page
Tace "Mama wai me yasa ku ke zargina ne shin baku yarda da niba ne ko kuwa ba ku yar da da tarbiyar da kuka bani ba? ta ƙarasa maganar hawaye masu zafi na zubowa daga cikin idanunta..
Cikin tsananin mamaki mama ta dena ɓarar gyaɗar da takeyi ta ɗago kai tana kallon khausar,dan bata taɓa tinanin wannan maganar daga bakinta ba, bakin ta na rawa tace "Eh lallai khausar wuyanki ya isa yanka wato tuhumatama ki keyi ko sabi da kin rainani to ke wacece da ba za'a saka miki ido ba kin fiso wato a sakeki sakaka kiyi yan da ki keso tobaki isaba dan ni gaba ɗaya ban yar da dakeba bazan zuba ido inagani in barki ki ɗauko min abin kunyaba" nan ta dinga sirfa faɗa ta in da ta shiga ba tanan take fitaba, ban da sautin kukan khausar dake tashi ƙasa-ƙasa bakajin ko mai bayan faɗan mama in da ta ƙara da cewa "za ki tashi ki bani guri ko sai kin cikamin kunne da kukanki? ta ƙarasa maganar tana nuna hanyar fita da yatsanta.. Da gudu khausar ta bar ɗakin tare da shigewa ɗakinta ta faɗa saman katifarta tare da sake ɓarkewa da wani saban kuka mai cinrai mai tsuma zuciyar mai sairaro,gaba ɗaya ta rasa me keyimata daɗi a wannan duniyar' tambayar kanta take shin me tayiwa iyayenta da zafi da har suka tsaneta haka har kuma kullun suke zarginta da aikata mummunan aiki bama su ka ɗai ba hatta ƙannan mahaifinta basu bartaba,sake sakin saban kuka tayi tana faɗin "Allah ga baiwarka Allah kaga halin da nake ciki kasan ko wacece ni ka kawomin ɗauki" ta ƙarasa maganar tana ƙara sakin wani marayan kuka mai ban tausayi....
***** ****** *****
"Mommy akwai abin da yake damuna inaso in faɗa miki akan" hannu mommy tasa ta dafe kai tare da cewa "wai kekam Hafsa akullum baki da aiki sai faɗar damuwarki wai shin haka ki kaga sauran ƴan uwanki sunayi ne? "Cike da damuwa Hafsa tace "Wallahi mommy maganar tana da matuƙar mahimmanci ki tsaya ki saurareni dan Allah" ta ƙarasa maganar tana langaɓar da kai alamar roƙo, aje wayan hannunta mommy tayi tare da cewa "To ina sauraronki" Kai ta sunkuyar ƙasa tana wasa da yatsunta tace "Uhm uhm mommy dama yaya marwan ne ya..... Hannu mommy ta ɗaga mata tare da cewa "Dakata dama maganar akan yayanku ne maganar ki ka sa na ajiye duk abin da nakeyi Hafsa bafa nason sakarci tashi ki ɓacemin da gani kona saɓa miki" hawayene suka zubo mata hannu tasa ta goge tare da cewa "Mommy maganarfa na da muhimmanci ki tsaya ki saurareni " cikin zafin rai mommy tace "Kin san Allah Hafsa in baki kyaleniba sai ranki ya ɓaci duk mahimmancin sa bazan sauraraba ki ɓacemin a gani. Cikin sauri tabar ɗakin tana goge hawaye..tsaki mommy tayi tare da cigaba da sabgar gabanta ko a jikinta... A hanyar ta tafita ne taci karo da abban ta saura ƙiris suci karo da juna cikin azama taja da baya dubanta ya yi tare da cewa "Ke Hafsat lafiyanki kuwa meke daminki haka? ya ƙarasa maganar ta sigar tambaya tare da tsareta da ido idonta ta ƙara gogewa tare da ƙaƙaro murmushi tace "Babu ko mai Abba wani abu ne ya faɗa min a ido" "kin tabbata? kai ta jin jina alamar eh "To a kula Allah ya ƙara rufa asiri" ya kai ƙarshen ma ganar yana wucewa ciki...Itama ta wuce zuwa ɗakinsu ko da isar shi falo da murna mommy ta taresa tana oyoyo Abbansu fara'arshi ya faɗaɗa tare da amsawa yana yimata sammu da gida, guri ya samu ya zauna yana cewa "Wani abu na damun Hafsat ne? ya rambayeta yana tsareta da ido alamar yana son jin tabakinta "Hmmm Abbansu rabu da lamarin Hafsat kasan ta dai ita kullum cikin kawo ƙorafi take kamar ita ce tafi kowa damuwa tazo ta sani a gaba wai dan naƙi sauraronta shinefa take kuka" kai abba ya gorgiza tare da cewa Hafsa manya wlh na ɗauka wani babban abu ne Allah ya kyauta muje ciki na ɗan watsa ruwa kafin naci abinci" miƙewa mommy tayi suka wuce ciki....
***** ******* *****
"Amman dai wlh matan nan baku da mutunci yanzu in ban dama lalacewa me Mudi zeyi daku marasa tarbiyya acewai ina matsayin surikarku amman ku dama koko ku shanye ko ku leƙo ku karɓi kwanona nima ku zubamin wannan wacce irin tamba ɗewa cewannan.
Cikin sanyin murya Talatu tace "Baba kiyi haƙuri wallahi kokon ne bashi da yawa muma ko isarmu beyiba amman kiyi haƙuri minyi kuskure"
"Ke tafi can munafuka banason kini bibi duk ba kece ki ka koyamusuba shi ne yanzu za ki wani yimin daɗin baki yoni in ma ba tambaɗewa ba me ma Mudi zeyi saku..
Haba Baba yanzu dan Allah ina kokon yake da har zamu zuba miki inajin agabanmu ki ka yi ɗumame ki ka ci ko yarannan da suke kuka babu wan da ki ka sanwa sannan a gabanki muka tura a karɓo mana bashin gasarar sabi da ɗanki be bayarba inama muka ganshi da ze bayar".. Atine ta ƙarasa maganar tana bin baba dawani irin kallo me cike da ma'a noni...
"Ah lallai yanzu sabi da lalacewa ni ki ke faɗawa wannan maganar?
Baki Atene ta buɗe don magana da sauri Talatu ta riƙe mata hannu tare da girgiza mata kai tace " Haba Atene kiyi shiru mana taci darajar girma da kuma matsayinta na wacce ta haifi mijinki" hannun ta taja sukayi ɗaki nan zukabar Baba nata sirfa faɗa....
***** ****** *****
BAYAN KWANA BIYU...
Ummita da umamai sai faman jan zaren soyayyarsu sukeyi in da su IB suka zuge bakin aljihu suka diga yimusu ɓarin kuɗi....Yauma kamar ko wanne lokaci kwance ta ke a saman gadonsu sai faman waya take cike da shagwaba take magana wannan da take kashe jikin duk wani mai sairaro.....Yuyi ya sakeyi a saman gado yana jin wani sabon son kasancewa da Ummita yana bijiro masa leɓensa ya ciza tare da rintse idonsa yana ayyana irin morewar da zeyi da kyaunta lallai shi da abokinsa sun yi babban kamu dan alamu sun nuna yaran basusan mazaba ga ƙuruciya baki ya lashe kamar wani tsohon maye hannu ya kai ya shafa Hajiya babbarshi wacce ta tsaya ƙyam tana neman agaji murmushi ya yi tare da ƙara juyawa...
Daga ɓangaran ummita kuwa jin shiru ya yi yawane yasa tace "Babyna kana jina kuwa? a jiyar zuciya ya sauke tare da faɗin ina tare dake babyna amman ina tinaninki gaba ɗaya sonki ya hanani sukuni gaba ɗaya jinake dama na buɗe idona naga wannan kyakkyawar fuskar taki a kusa dani baby inasoki da yawa " "Wowa my baby wai dama har haka kake sona banyi tinanin hkba" "hmm lallai baby kin kuwa san bakyamin rabin son da nake miki kin san kuwamatsayinki a raina to bakina baze iya firta hakan ba sai dai gangar jiki ta yi a ai kace" a cikin zuciyarsa faɗa yake tabbas ba dan suna bin ko mai akan tsariba da ya more ummita tin yanzu sai dai kash! abin baze yuwuba dole ze danne kwaɗayinsa har lokacin da ko mai ze dai daita..
Cike da zallan farin ciki ummita taƙara juyawa a saman gadonsu tace "gaskiya baby na gode da wannan ƙaumar tabbas ka ƙaramin ƙaimi gurin sonka aƙiƙa zaka samu zanlanso" cike da zumuɗi yace "Wow amman naji daɗin wannan maganar taki sabi da daɗinta ki shirya anjima zamuzo ni da abokina mu fita shan ice cream" cike da murna ummita ta amsa da to babyna angama nan sukayi sallama da nufin su shirya kafin su ƙaraso....
******* ******* *******
Yana fita ya amsa kiran yana ɗagawa mummy tace "My son kana ina ne? ɗan jim ya yi kafin yace "ina gidan gona ina shan iska" ya yi maganar a taƙaice tare da turo baki gaba kamar tana kallonshi, cikin raunin murya mummy tace "Wato my son bakajin magana ko kafiso kullum ka dinga ganin ɓacin raina ko yanzu du faɗan da nayimaka ka tsallake ko sai da aka ɗaura wannan aurenko my son duk abin da nake maka ba wai dan bana sonka ba duk suniya babu uwar da take ƙin ɗanta sai dai taƙi halinshi duk abin da kaga inayi inayi ne dan kyaran gobenka bazan taɓaso inganka kana shan wahala ba shi yasa duk nake maka haka sannan wannan abin duk da kakeyi shirmene kana ai kata babban kuskure sannan kuma mafi muni ka gyara tin kafin waje ya ƙure maka shawarace" mummy tana kaiwa nan ta datse kiran wayan yabi da kallo kamar wani sakarai,hannu yasa ya dafe kansa kalaman mommy suna yimasa yawo aka, jikin sa ya yi sanyi sai dai ina ba yajin ze rabu da yarinyar nan haka ya zama dole ta karɓi hukunci sabi da ya koya mata darasi go bema aka ce tayi wasa dashi ba zatayi ba.
Kamar wan da aka tsikara haka ya miƙe zumbir ya wuce ɗakin da take cikin takunsa mai cike da izza ma kulli yasa ya fara ƙoƙarin buɗewa , Fatema dake takure guri ɗaya ƙara takurewa tayi ƙirjinta na bugawa da ƙarfi ji kake fat-fat a hankali ya tura ƙofar ya shigo yana ƙara haɗe girar sama da taƙasa, ƙofar ya sakawa ki tare da zare key ɗin nifota tayi babu ko ɗigon annuri a fuskarsa. yana zuwa daf da ita hannu biyu yasa ya ɗagota tare wurgata saman gado wata uwar ƙara ta saki tare da ƙara ƙanƙame jikunta cikin kuka tace "Ina haɗaka da girman Allah karka ai katamin haka kar ka rabani da abin da yafi ko mai mahimmanci a tare da ni kar ka rabani da mutincina da darajata ta ƴa mace me zancewa mijina a duk ran da na je masa, dan Allah ka tausayamin na tuba" ta ƙarasa maganar cikin rawar murya mai ban tausayin duk wani mai sauraro amman ban da prince khaled dan ko ajikinsa babu abin da ke ranshi sai kuɗirin ɗaukan fansa, ciki ko in kula yace kinga malama ki ma dena ɓata bakinki wajan roƙona dan kuwa babu fashi sai na yagaki in yaso ki fara tinanin amsar da za ki bawa wan da za ki aura a duk lokacin da ya shigeki yajiki fanko, yana kaiwa nan ya nufeta gadan- gadan kokawa suka farayi in da ya yi na sarar rabata da sauran kayan dake jikinta sai da gabansa ya faɗi lokacin da ya yi harba da albarkatunta da sauri ya cire wannan tinanin daga ranshi hannu yakai saman boobs ɗinta wani irin shock ne ya kamashi da sauri ya ƙankame idonsa cikin aro jarumta da kuma sauraran sheɗaniyar zuciyararsa tini ya yi wurgi da wanna tinanin murza su ya fara yi cike da mugunta bakinsu ya haɗe guri ɗaya yana yimata wani rin tsotsa mai cike da zallar mugunta tin Fatema na kuka tana roƙonshi da sauti har muryanta ya fara dashewa sabi da ba ƙaramin matsa yake wa sassan jikintaba gaba ɗaya jikinta ya ɗume da raɗaɗi mu samman ma Albarkatun ƙirjinta sai da ya tabbatar ya yimata lis ko motsin kirki bata iyayi, kafin ya fara ƙoƙarin raba kanshi da kayan jikinsa yana gama cire kayansa ya nufota gadan-gadan tare da ware mata ƙafafu wata uwar ƙara ta saki tana.......
Kukasance da zafafa biyu Maman Amatullah da Kyauta daga Allah...
Na kuɗi ne domin ƙarin bayani sai a tun tuɓemu a lamar dake sama....