SHAFI NA 19
```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞...鉁嶏笍
MARUBUCIYAR...鉁嶏笍
**Ashe ba so ba ne
**Bayan wuya**
**Zumunta ko mugunta on typing...鉁嶏笍
NA
Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍
(拼ar mutan Argungu)
ARGUNGU WRITER's ASSOCIATION...馃摎
GARGADI!
茩agaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata su juya shi,ba tare da izinina ba, akiyaye. Idan kuma ya zo dai-dai da rayuwar wa su, toh akasi ne!.
GODIYA
Ga mabiya littafai na, Allah ya barmu ta re,ya kuma 茩ara dan茩on zumunci 馃挋鉂わ笍
K/wata/18/11/2022
FREE BOOK馃摎
SHAFI NA 19
BISMILLAHIR RAHMANIR-RAHIM
******************************************************* Sarauniya ce ta katse ta daga zancen zucin da ta ke yi, ta hanyar cewa..."wa su kuma su na da yanayin halitta irin na Halittun cikin ruwa. Wa su kuma kamar halittun kan tudu su ke. wato su na da 茩ofato, fukafukai, 茩aho, da sauran su. ( su ne wa蓷an da idan sun shiga jikin 茒an Adam zai ri茩a yawan mafarkin shanu su na binsa a guje, ko kuma mafarkin fa蓷uwa daga tsauni mai nisa).
Allah ya hore mu su chanza launi, ko siffar jikin su zuwa ga wata halittar daban.
Shiyasa akan sa mu wa蓷anda su ke riki 蓷a su shigo cikin Bil'Adama har a ri茩a yin harkokin kasuwanci ko wata hul蓷a da su, ba ta re da an gane su ba .
Musamman a lokacin aikin Hajji, da yawa daga cikin su, su kan zo su yi cu蓷anya da Bil'Adama domin gudanar da ibadar su.(wa蓷annan muminai ne ba sa cutar da mutane).
Akwai kuma wawayen cikin su wa蓷anda su kan shigo duniyar Bil'Adama domin gudanar da MUGUNTA da ayyukan sa蓳on Allah. kamar zina, sata, tsafi, har ka da bokaye da sauran su...
Amma abun da ke tsare duk kan wani Bil'Adama daga sharrin su shi ne AL茦UR'ANI mai girma. muddin su na lazimtar yin azkar na safe, rana da yamma,toh duk MUGUNTAR Aljani bai isa ya je inda su ke ba, da izinin Allah."
wani 茩aho sarauniya ta mi茩awa Aneesa, san nan ta ce "ki ri茩e shi da kyau Aneesa, zai yi miki amfani sosai a wasu lokutan, ni ma na gajeshi ne a wajen mahaifina, ya na da 蓷umbin tarihi... amma sarauniya ni me zan yi da 茩aho? kuma na tabbata ya na da matu茩ar mahimmanci a wajen ki, amma meyasa ki ka za蓳i ki bar min shi?"
Murmushi sarauniya ta yi, ta na mai fuskantar Aneesa..." Na ba ki shi ne sabo da abubuwa guda biyu, na 蓷aya za ki iya komawa ko wace irin kalar halitta idan ki ka busashi, na biyu za ki iya zuwa duk inda ki ke so a fa蓷in duniyar nan, san nan ta sake kallon Aneesa ta ce, amma ki guji yin zalunci da mugunta a duk inda ki ke, kuma da zarar an gama bikin gimbiya Hoor zan sa ka ki makaranta, za ki za蓳i duk school 蓷in da ta yi mi ki, ni kuma na yi mi ki al茩awarin zan kai ki school 蓷in, dan haka ki na iya tafiya ki kwanta sai da safe."
Rungume sarauniya Aneesa ta yi, ta mai 茩ara godiya akan hidimar da ta ke yi ma ta, san nan ita ma ta yi ma ta sai da safe, ta wuce 蓷akin ta.
*****************************************A ka ce biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba. Waje ne aka shirya sosai, ya ha蓷u 茩warai da gaske, musamman wajen da Amarya da ango za su zauna, an shirya wurin da duwatsu ruwan zaiba, ma su 蓷ankaran kyau, a bayan duwatsun ruwa ne ke zubowa farare 茩al! sai kujeru ma su 蓷igon zinari guda biyu, 茩asan kujerun an zuba irin wa蓷an can duwatsun, ga furanni ma su kyan gaske(ban ta蓳a ganin irin su ba) sai hanyar da Amarya da Ango za su bi, gadace 拼ar siririya ta duwatsun lu'u-lu'u ma su hasken gaske...
苼angare 蓷aya wajen da ba茩i za su zauna, shi ma ba a magana.
Kafin ka ce kwabo, an taru sosai, maza da mata, manya da yara, sai kai komo su ke yi, kowa da kalar ta shi halittar, duk halittun da sarauniya ta lissafo wa Aneesa, to yau ga su, gani ya kori ji...
Sau 蓷aya gaban Aneesa ya fa蓷i, bayan ta kalli wa蓷annan halittun, kwata-kwata ba ta ji wani tsoro ba. sai ma kai da kawo
da ta ke yi a cikin su...
Amarya da Ango ne su ka fito da suffar tsuntsaye farare fat ma su girma, sai wani 蓷igon baki da ke cikin idanuwan su, a hankali su ke bin gadar da aka ta na da domin su, a hankali har su iso wajen zaman su...
A haka ko ne Aljani zai fito ya gabatar da kan shi, a gaban Amarya da Ango,san nan ya a je mu su ta shi kyautar, wannan ita ce al'adar su, Aljanun ruwa da na su 茩ungiya, Aljannun kan tudu da ta su tawagar, da sauran nau'ukan aljanu...
A na cikin gudanar da biki, wata farar Dila mai bindi tara, ta bayyana mai lallausar gashi, duk hankulan kowa ya koma kan ta.
Murmushi gimbiya Hoor ta yi, ita ma sarauniya murmushin ta ke yi,sabo da sanin ko wace ce ta shigo. Sarki fu'ad da tawagar shi, sun mai da hankalin su wajen sanin ko wace ce wannan...
Bayan ta isa wajen Amarya da Ango ta mi茩a gaisuwa, san nan ta koma wajen sarauniya ta zauna, nan ta ke sarki fu'ad ya gano wace ce farar Dilar mai bindi tara, domin kuwa wurin da ta zauna Aneesa aka tanadarwa shi. Murmushi sarki fu'ad ya yi, ya na mai girgiza kan shi, sabo da ya san da sa hannun sarauniya a ciki...
Haka dai aka yi ka蓷e-ka蓷e da raye-raye, da kuma nuna wasu ba jinta, aka ci abinci kala-kala ga sunan birjik
Tabbas wannan bikin ya na 蓷aya daga cikin bukukuwan da ba za a manta da shi ba nahiyar ga ba 蓷aya...
A na gab da kammalawa ne, sarki fu'ad ya tashi ya yi jawabi ya nuna farin cikin sa ga ba茩i na kusa da na nesa, wa蓷anda su ka halarci wannan taro, tare da yi mu su fatar komawa garuruwan su lafiya, sannan taro ya watse...
washe gari, aka 蓷aura Auren gimbiya Hoor da Angon ta saif Hashir, a ranar aka wuce da Amarya saudiyya, kasancewar shima Angon 蓷an uwan salman ne.
A lokacin ne na ga yadda Aljanu ke na su shirin, idan za a raka amarya.
Amarya ce zaune cikin karagar zinari mai hannuwa, dakaru talatin ne ke 蓷auke da wannan karagar. Haka aka fara tafiya cikin sararin samaniya, tawagar farko aljanu 蓷ari da hamsi, sai Amarya da ke tsakiya, sai kuma bayan ta aljanu su 蓷ari uku ne ke take ma ta baya, ciki har da Aneesa wadda ta sauya yanayin ta (siffa) zuwa wata 茩atotuwar maiki(eagle)
Wani katafaran masarauta su ka shigo, mai mugun kyau, wadda ke cikin tsakiyar garin Riyadh, masarauta ce ta ji da fa蓷a, wadda ta ninka masarautar farisa sosai. Dangin Ango sun kar蓳e su hannu bibbiyu, san nan aka wuce da Amarya sashinta, sarki fu'ad da kansa ya ri茩e hannun gimbiya Hoor zuwa ga Angon ta, ya dam茩a mi shi amanar 拼ar uwar sa. san nan ya kalli gefen da Aneesa ta ke zaune ya yi ma ta alamar ta zo su wuce. Cikin kuka gimbiya Hoor ta rungume 蓷an uwan ta, ta na kuka mai tsuma zuciyar ma abota sha茩uwa, da茩yar aka 蓳an蓳are ta daga wajen sa, san nan ta dawo gefen Aneesa ta ri茩eta, ta ce atafau...sai Aneesa ta kwana, cikin dabara sarki fu'ad ya kar蓳i Aneesa su ka kama hanya, sai masarautar farisa...
Bayan sati 蓷aya, sarauniya ta tambayi Aneesa school 蓷in da ta ke so, ta ce ma ta PRINCESS NORA BINT ABDUL RAHMAN UNIVERSITY ta ke son zuwa, wadda ta ke cikin garin RIYADH Saudi Arabia.
Haka kuwa aka yi, kafin ka ce kwabo, sarauniya ta samar ma ta admission a school 蓷in, Aneesa ta fara zuwa.
A 蓳angaren sarki fu'ad, ya ri ga ya gama tattaunawa da sarauniya akan mission 蓷in sa da ya ke son aikatawa, ta kuma ba shi goyon baya, akan cika burin sa.
Wannan kenan...
************
**************** 鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳 ************
**************** ************
WAIWAYE
Tun lokacin da su kawu Bala su ka yarda Aneesa a jeji,, sun so su kashe Aneesa, amma 蓷aya daga cikin 蓳arayin da su ka 蓷auko, ya ce wlh ba su isa su kashe ta ba, sabo da mutum biyu su ka ce, za su kashe da bindigogin su, haka dai kawu Tukur ya yi shiru, amma ba dan ya so ba su ka wuce .Gudun kar asirin su ya tonu, ba su zame ko ina ba, sai wani 茩auye da ke ku sa da RUMA, anan su ka kutsa cikin jejin ba su damu da duhun dare ba, su dai kawai bu茩atar su ta biya, shikenan. kafin su isa wajen bokan sai da su ka cire kayan jikin su tsaf, su ka tsaya zindir haihuwar uwar su, sabo da biyan bu茩atar duniya(wa iya zubillah) su ka dinga yi mishi kirari, sai ga boka ya bayyana agare su, wani tsummirerren tsoho ne ba bu kyan gani, sai wari da ke tashi daga jikin sa, nan ta ke su kawu Tukur su ka fa蓷i bu茩atar su, na son a haukata mu su Aneesa, kuma a rufe bakin duk wani wanda zai kawo mu su cikas a cikin lamarin su. Wata muguwar dariya boka ya yi, sai can ya gimtse dariyar sa wanda nan ta ke muninsa ya bayyana, san nan ya daka mu su tsawa, sai da kawu Bala ya saki fitsari, dariya boka tsimmirerre ya sa ke yi, ganin kawu Bala ya saki fitsari, "za a samu nasara, amma za ku kawo min yankakkun jariran sauro guda talatin, da koren bunsuru mai 茩aho biyar, idan ku ka kawo wa蓷annan to aikin ku zai yi kyau"
"A ta re su ka ha蓷a baki wajen cewa, boka tsimmirerre a ina za mu samo wa蓷annan abubuwan da ka lissafa? sai dai ko idan za mu biya sai ka ba aljanun ka su samo ma na"
wata 茩warya boka ya mi茩o mu su ta re da buga mu su tsawa, to maza ku zazzage duk abun da ke cikin aljihun ku" jiki na rawa su ka zazzage du ka ku蓷in su ba ta re da sun san adadin su ba. san nan ya sake buga mu su tsawa, "ku tashi kuban waje la'anannu"
Da sauri su ka tashi, su na tafiya da baya da baya har zuwa inda su ka aje kayan su, su saka su ka tafi...
Yau Barhim estate rikice ta ke, sakamakon harin da aka kai gidan Alh. Abdul'aziz mai noma, jami'an tsaro ne birjik tun daga farkon estate 蓷in har cikin gidan margayin, su na bincike akan gawarwakin mamatan, ya yin da 蓳angare 蓷aya 拼an jarida ne ta re da ma aikatan gidan talabijin, ko wanen su ya na son 蓷auko rahoto, domin ya蓷awa ga al'umma...
Aunty nafisa ce, ta shigo parlon ta kasancewar yau ranar asabar ce ba bu aiki, lauya ce mai zaman kan ta,cikin tashin hankali mai gidan ta ya shigo cikin parlon kamar an jefo shi, "Alh lafiya? me ya faru?! " yanzun nan abokanan aiki na su ka kira ni wai banga abun da ke faruwa a Tv ba, ba ri na kunna ingani, ban san mai ya sa jikina ke ba ni, ba alkhairi b...bai kai aya a zancen sa ba, ya ji sallallamin matar sa, wadda aka kira yanzu a waya...sai kuma aka yi daidai da an hasko gawarwakin su Alh Abdul'aziz ta re da matar shi Haj. Halima...
Suman tsaye Aunty nafisa ta yi, ganin gawar 拼ar uwar ta 蓷aya tilo ta re da mijin ta, ba bu rai a ta re da su...
KU BA RI NA 茒AUKO BIRO NA DA YA FA茒I A 茦ASA馃槣
INA YI WA DUK KAN MASOYANA BARKA DA JUMA'A, DA FATAR ANYI JUMA'A LAFIYA?馃拵
KAR KU MANTA 茦OFA TA A BU茒E TA KE DOMIN BA DA GUDUNMUWA KO SHAWARWARI馃憞
*** KO KU TUNTU苼E NI AKAN LAYIN WHATSAPP 馃憞
***
KU DAI KU CI GABA DA SUBURBU茒AMIN
***COMMENT***
***SHARE***
***VOTE***
***LIKE***
ZA KU IYA SAMUN WANNAN LITTAFIN A #WATTPAD#
KO KUMA KU ZIYAR CI SHAFIN
(AREWA BOOKS)
GA DUK WA茒AN DA BA SU KARANTA
(ASHE BA SO BA NE) MA ZA KU GARZAYA ***
TA KU HAR KULLUM, MAI SON FARIN CIKIN KU....
馃挅拼ar mutan Argungu``` 馃挅