WANI RABON........

CHAPTER 7 (No one understand my pain)

by @deejasmah

WANI RABON..............🦋🦋🦋


Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)


Elegant Verified Writers (E.V.W)


In dedication to all single ladies.........❤


Are you a writer or an aspiring writer but without an association ? Are you that one that writes but doesn't have much shares and less audience ? Have you been dreaming to be that great writer but you don't have anyone to review your write-ups and rate it ?

Then your time to rise and shine is here as Elegant Online Writers have given out that opportunity to young and talented writers to join its great platform to work towards achieving one's goals at the best rate you can ever get 

Pay 1k per form and the next thing is you are already in the platform !! 

They offer training and lectures for writers to make sure your write ups are error free and to prepare you for becoming that your dream writer 

Contact 

@ gimbiya : ***

@ Nimcyluv: ***


Don't miss this opportunity!!!!!!



CHAPTER 7 ( No one understand my pain )


Author's Note:

Yo guys Assalamu alaikum.........Trust you are all doing great ? Missed me 😁? I know you have.....so sorry for keeping you guys waiting I owe you a big apology which I'll surely do by updating regurlary ie on daily basis but till after my examinations...... This is the hardest time for me and my classmates only survival games fittest win.....so keep bearing with me before the time and i promise to not disappoint you after my examinations ....... love y'all❤🦋🥀


In dedication to all 200l KASU Allied Health Science students you guys are the most strongest and dedicative people I know ........despite the situation you guys never give up you decided to stay unbajeable till the very end......insha Allah our sacrifices and duas will never go in vain......whoever come across this should pray for me and my guys we have been through a lot we are still going through a lot even our a lot is going through a lot😩🤧 .........


***


Arewabooks @ deejasmah


"......... Ashe sak'on Yaya Sahal ne " na fad'a Ina zama a kusa da ita " babe??" ta tambaya cike da mamaki kaina nai nodding kawai bud'e ledan tayi tana cewa "what do we have here ?......... Wow it is a lunch package kamar yasan muna jin yunwa......." murmushi nayi ina cewa " love nwantiti......" 


Wani d'an card ta ciro daga ciki karantawa tai a zuciya tana mai kallona bata ce mun uffan ba ta tura shi aljihun wandon ta bance uffan ba na karb'i nawa package d'in ina bud'ewa dama bazan tab'a damuwa sai naji what's in the card ba this is so me no matter how close we are I'll never intrude your privacy I'm not inquisitive in kana so inji you will surely tell me balle kuma i knew it must be love words from her husby knowing what's in there baida wani fa'idah garemu so ban tambaya ba 


Natsuwa nai naci fried rice d'in da yai mana ordering muna ci muna fira sama-sama cikeda santin abincin har muka kammala wanda a dai-dai time en wayarta tai ringing tashi tayi tana cewa babe yazo yana waje abayarta ta d'aura akan kayan corps d'in nima mik'ewa nayi ina tattara kayan wurin ina gyara zaman veil d'Ina kasancewar ban cire tawa abayar ba 


Tare muka fito da ita muna k'arasowa wurin na gansu tareda Salem a tsaye sai yanzu ma na tuna tace min she'll explain yanda tasan Salem kallon ta nayi a hankali nace " you now that you owe me an explanation right ?" dafe kai tayi tareda cewa " I sure do owe you but not now we will chat later " OK nace mata muna k'arasawa wurin gaishe da Sahal nai tareda mai godiyan lunch murmushi kawai yai tareda cewa " mention not " ita kuma gaisawa sukayi da Salem tareda yin wata magana k'asa-k'asa tab'e baki kawai nai don shak'uwar bata burgeni ko kad'an 


Sallama mukayi ta shige motar mijinta ya jata sukai gaba suka barmu tsaye a wurin shi ya jingina da motar shi tareda k'ureni da ido ni kuma kaina ya na kallon k'asa cikeda jin haushin kallon da yake min gyaran murya yai tareda cewa " Ammata " 


Ban tanka ba amma na kalle shi kad'an tareda maida kaina k'asa murmushi yai tareda cewa " seems like kin gaji da tsayuwa why not mu shiga mota mui maganar? " girgiza kaina nai da sauri ina cewa "no need of that, nan ma issokay " OK yace sannan ya d'aura 


" I know by now you must have know my motive towards you, but lemme still make my self clear....... Sunana Salem Mustapha from Taraba state but Abuja based nayi duka school d'Ina a Abuja with exception of my university...... Nayi karatu a Oxford university inda na karanta Environmental science yanzu ina servicing a KADRA which I'm sure kin sani "


"From the very first time da na ganki zuciyata ta kasa sukuni a kanki tun ina d'aukar hakan da wasa har hakan yafi k'arfina da dauriya ta........so gani a gabanki da k'ok'on barata da fatan zan samu matsuguni a zuciyarki wanda nake fatan hakan yai silar zamana jigo kuma jagora a rayuwarki wato miji gareki " 


Tunda ya fara magana nake kallonshi har yakai k'arshen zancensa ban tanka ba kallona shima yai cikeda hope d'in samun positive answer daga gareni hakan ya nuna har a fuskanshi ajiyar zuciya na sauke tareda cewa " I'm sorry but I don't think your wish will ever come true.......ko nace zanyi soyayya da kai toh babu makawa ba zamu tab'a kaiwa ga tudun muntsira ba ni da kai are 2 different people with different personality different story and background so baza mu tab'a had'uwa ba har abada abunda zan iya yi d'aya ne shine in baka hak'uri tareda yi maka addu'an Allah ya baka wacce zata fini zama alkhairi ga rayuwarka ........." 


Kallona ya tsaya yi bakinshi a bud'e yayinda idanunshi suka fara sauya kala " you don't love me right?........ What do I lack...... Me zan miki da zai sa in burge ki.......meye a tattare dani da baki so a game dani Wallahi I'll surely change.......just tell me " ya fad'a voice d'inshi na rawa like he's about to breakdown 


Girgiza kaina nayi cikeda tausayin shi mai zafi but gwara ya rabu dani ba tareda mun shak'u ba dan I'm very sure rabuwa zamuyi dan haka nace " the problem is not with you but with me......" Katseni yai da cewa " I love you I don't care about anything ko meye matsalar ni ban damu ba ke kad'ai nake so " 


" you are saying so because you don't actually know what the problem is......inda ka sani ba za ka fara wannan maganar ba so I'll repeat myself I'm sorry kai hak'uri kawai......." Katseni ya sukeyi " i do love you kuma zuciyata bata san hak'uri akan ki ba wallahi bazata iya hak'uri ba na yarda in shiga kowani irin matsala a rayuwata indai zan sameki bazan damu ba" dafe kaina nayi don na lura shi d'in bazai tab'a gane mai nake magana akai ba nace " what if baza ka sameni ba? Toh kaga shiga kowani hali akaina and you won't get me at the end ai babu riba Abu d'aya ne kawai yakeda riba and that's non other than hak'uri so shine abinda nida kai zamuyi kuma ta fisshemu......." 


Ina fad'in haka nai gaba na barshi nan dan nasan in na tsaya sakaryar zuciyata can fall for his tricks which bazan so hakan ba which ni ce zan wahala daga baya tunda bayau na fara shan wuya ba ina jinshi a bayana amma na daure ba tare da na waiga ba motarshi ya shigo ya biyoni ina jin yana min hon amma ban waigo ba tsayawa yai gabana na k'ara sauri ganin bazan tsaya ba yasa yai gaba kawai sauri nayi na tare abin hawa zuwa gida


Ko da na koma gida banda wani sukuni a zuciyata tuno shi nakeyi a dukkan ko wani yanayi yayinda nake jin tausayinshi na zazzafar soyayyar da yake min da kuma tausayin kaina na sanin cewa ni d'in banda hope da yai saura a rayuwata kuma yin hakan shine sauk'i a garemu baki d'aya bestie ce ta kirani tana min magana akan shi wai in bashi chance mana gaya mata nayi cewa I've made up my mind indai soyayya ce toh na gama tunda ban k'aruwa da komai sai wahala ganin yanda na turje ne yasa ta hak'ura don bata da yacce ta iya da ni

Ko da na bawa Areepha labari kallona tayi kamar zata hauni da fad'a sai kuma ta sauke kanta a hankali tace " Addah ko ban fad'i maki ba you know quite well baki kyauta ba baa tab'a yiwa masoyi irin haka this is pure rejection fa......ko dan soyayyar da yake miki ya cancanci ki yi mai bayanin da zai gamsu da kalamin ki amma yanda kika mai bai dace ba ko kad'an " 


Kallonta nai cikeda mamakin kalamanta bansan me yasa kowa yake ganin laifina ne bayan idan matsalar ta afku babu wanda yake kaini shiga garari da damuwa a yau bank'i in bud'e ido in ganni a dak'in mijina ba amma banida yanda zanyi sai hak'urin da nake faman dagewa wajen yi lumshe ido nai tareda cewa 


" Toh Areepha yi hak'uri kar ki cijeni tunda na b'atawa uncle d'inki rai ko ?" Dariya tai ganin yanda nai maganar tana mai cewa " Allah Addah ba haka bane guy d'infa mai tsada ne wallahi ni dama ni yace yanaso tunda he's willing to do anything for love..........wallahi in sashi ya b'alle ya bar k'asan sai after 20 years zamu dawo kinga lokacin kowa ya hak'ura shikenan......case closed "


"Welldon Areepha Sadauki the great planner ko dai in kirashi ne ince na bashi sister na ? " na fad'a cikeda ta'ajibin sakarci da rashin hangen nesa irin nata ita ko kad'an bata damu ba hak'ik'anin abinda ke ranta ta fad'i da sauri tace " Aa Addah ai yanzu tunda ke yace ai yafi k'arfi na " tana gama fad'in hakan tai gaba ta barni da al'ajabinta 


Message ne ya shigo wayata d'akkowa nai ina dubawa Number Salem ce ta bayyana akan screen d'in despite the fact that banyi saving number ba amma da na ganta na kan gane shi d'in ne bud'e sak'on nayi Ina karantawa cike da jin tausayin shi yana yawo a zuciyata 


" Dama matsalar da tasa kikai tunanin bazan iya aurenki ba kenan? Dama kina tunanin cewa ba son gaskiya nakeyi miki ba kenan ? Shin ta ina matsalar ta tauye ki ko nakasta miki rayuwa ? Ashe in zan iya barinki a hakan ban cika masoyin gaskiya ba hakan yasa yanzu na gane wata gaskiya gud'a d'aya which is : Ni d'in ne baki k'auna da buk'ata a cikin rayuwarki and I respect your choice and decision I'm gone forever na bar rayuwarki har abada insha Allah ko mai kama da fuska na ba zaki gani ba but, ko na tafi I'll never forget you kasancewar kece mace ta farko da na farawa so na hak'ik'a mance ki will be the last thing I'll do Ina miki fatan alkhairi a rayuwarki ............Salem Mustapha "............


Wai wace irin matsala ce wannan da ake yawan nanata ta? shin wai ita FAHEEMAH wace kalar mutum ce meye dalilinta na rejecting d'in Salem shin Salem zai dawo ko shi d'in ya tafi kenan har abada kamar yadda ya fad'a ? 


Hmm amsar dai yana gaba don baa ma fara labarin ba.......


#Like 

#vote 

#comment 

# share 


Deejasmah❤🦋🥀