WANI RABON........Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

WANI RABON........

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hey Besties, it's your girl Khadeejah Bint Ismail, I goes by the name Deejasmah writer. I am a Nigerian writer, storyteller and advocate. My craft found me when I was just a lonely, clueless girl with many stories to write. I don't just write, I craft dreams, imaginations and mem...

More from @deejasmah

Sample · CHAPTER ONE

WANI RABON.................🦋🦋🦋Khadeejah Bint Ismail(deejasmah)Elegant Online WritersDedicated to all the single ladies out thereCHAPTER ONE ( The day)A cikin ranaku masu muhimmanci a rayuwar dan adam kamar ranar auren sa , Ranar aure rana ce da babu tamkar ta a tarihin rayuwar halitta, akan yi mata lak'ani da rana d'aya tamkar ya dubu Rana ce mai dauke da dunk'ulallen farin ciki da annasuwa mara misaltawa Nima a gareni hakan take wani yanayi nake ciki mai tattare da farinciki da nishad'i musamman idan na juya na kalli friends dina a zagaye dani sanye da atamfa wacce sukai ankon ta wai fa duk sun taru ne domin ni, domin su tayani murna da fatan alkhairi murmushi na sauke ina mai kallon bestie wacce ita ma kallo na take yi murmushi tayi min sannan ta furta "Masha Allah" Sanye nake cikin wata Emerald colored bridal gown wacce aka tanade ta domin ranar nan fuskata dauke da wani kwalliya wanda wata kwararriyar make up artist tayi min ga wani annuri da yake fita daga fuskata hannaye na dauke da wani hadadden lalle da zubona 'yan hannu da wristwatch da ya k'ara k'awata hannun kafata kuma sanye da wani takalmi wacce muka yo ordern shi daga dubai tare da clutch din kana gani na ka ga amarya kuma yar gata wacce aka dade ana jiran zuwar ranar aurenta Dukda tsantsan farinciki da nake ciki hakan bai hana ni jin wani bahagon yanayi yana lullub'e ni ba wani irin bugu naji kirjina yana yi dafe kirjin nayi sannan na kishingida kadan ina maimaita "la ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimiin" babu adadi yi nake ina maimaitawa har na dan ji saukin yanayin da nake ciki duk da dai bai tafi gabadaya ba amma da sauki Areefah ce ta shigo dakin da karadin ta tsayawa tayi a kaina a daidai lokacin da tayi arba dani "wow Addah amarya fatabarakallah Masha Allah na rasa mai zance wannan haduwa haka , abeg tashi zaune in miki pics kafin angon nan ya ga wannan haduwar " hararar ta nayi jin ko miyau bata bari ta hadiye take ta zuba haka Turo baki tayi " please Addah ki zauna " d'an muskutawa nayi na zauna tareda jingina da Allon gadon da muke zazzaune nan kowa ya fara ciro wayarshi zai dauke ni hotuna aka fara yi kujera na koma na zauna ana cigaba da daukan hotuna karar wayata dake hannun Areefah ne ya katse hoton da ake yi Rufe baki tayi tareda cewa "laaa na manta fa tun dazu uncle Masud yake ta kiranki fa wlh shi ne ma ya aiko wai in kawo miki wayar " gabadaya yan matan suka hada baki wurin cewa "Awnnnn see love!!" Niko hararar areepha nayi tareda cewa "silly girl amma kin shigo baki fada min ba sai shiririta kika tsaya yi " rufe baki tayi tana shirin dariya na jin abinda na fada "sorry Addah na manta ne wallahi " Wayar na amsa tana shirin katsewa cikin siririyar murya nace " Assalamu alaika angon FAHEEMAH gwarzon jarimi basarak...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium0
07

CHAPTER 7 (No one understand my pain)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
08

CHAPTER 8 (Gone for good )

Free sample
Updated 4 years agoAvailable now
09

CHAPTER 9 (NOOSRAH❤)

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
10

CHAPTER 10 (She's so sweet 2)

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
12

CHAPTER 12 (WHY THE FEAR)

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
13

CHAPTER 13 (UNEXPECTED)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
14

Chapter 14 ( he's not that bad tho)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
15

CHAPTER 15( THE OTHER SIDE)

Free sample
Updated 4 years agoAvailable now
17

CHAPTER 17( WHY DOES IT HURT)

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
19

CHAPTER 19 (MY GREATEST FEAR)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
21

CHAPTER 21 ( DIAMOND IN THE DIRT)

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play