Chapter 5
*Page 41-43*
Typing.....๐๏ธ
Haryanxun batace komai ba, idonta kasa, takasa kallon shi illah wasa da hannunta da take"
Kije mana, kiyi sauri Ina jiran ki"
Juyawa kawai tayi jikinta asanyaye yayin da Sadiq ya dauki agogonsa ya daura ahannun sa sannan ya fesawa jikinsa turaruka ya fice"
********
Annanin su ta samu zaune afalo tare da Munirah azaune, cikin sanyin jiki sosai Aliya tace Annanin Amukarnin Sadiq yace inzo muje gidan Aunty Khadija"
Cikin sauri Munirah ta dago ta kalleta murmushi kawai tayi ta dauke kanta yayin da Annanin ke fadin lafiya ko?
Lafiya haka dai yace zamuje can"
Toh kudawo lafiya Amman karku dade"
Juyawa Aliya tayi ta kalli Munirah tace Munirah muje..........
Cikin harara tace bazani ba"
Haba Munee dan Allah tashi muje"
Wlh bazani ba, kibarma Bata bakin ki, inda nai niyar zuwa ko ba'aso sai naje"
Annanin ce tace rakata mana Munirah"
Ni Annanin bazani gaskiya, wayo suke son suyi min adakan"
Bawani wayau rakani fah nace kiyi?
Ai sai kiyi tayi, wlh bazani ba, shima yana ganina zai fara masifa kamar wani tababbe"
Aliya tunda tace bazataba wuce ku tafi"
Juyawa Aliya tayi badan ranta yaso ba, gidan Khadija suka fara zuwa ita kadai ta shiga yayin da yace mata karta wuce minti 5, ba jimawa kuwa suka fito tare da Khadija gaidashi tayi yayin daya amsa cikin tsare gida, har motarsu ta tashi tana tsaye duk da cewa basu dade ba taji Dadi sosai"
Kai tsaye gidansa ya wuce da ita yayin da suna shiga falon ya fara warware lafayanta cikin suri ta rike hannun sa, tare da kallon fuskansa, irinkallon da yake Mata yasa tai saurin dukar da kanta, warware lafiya ya farayi tare da ajiyan zuciya sama sama"
Bayan ya wareshi ya aje agefe tare da zuba Mata tsayon lokaci sannan ya koma bayanta ya bude zip din rigar yayin da ya rike rigar ta wajen kirjin ta yana kokarin fizzge rigar tai saurin rikewa"
Yana daga bayanta yasa hannun shi akan kirjinta yace dan Allah ki taimake ni karki hanani"
Hawayene suka fara zubo mata, yayin daya shiga shafa jikinta tare da shishina ta yana sauke wani irin numfashi tsayon minti 20 cikin shakakkiyar muryarsa yace zaki barni in dan tsotsa kirjin ki??
Cikin sauri ta girkiza kanta"
Meya sa??
Inajin toron kar wani abu ya faro alhalin bamuyi aure ba"
Ba abun da zai faru, bazan wuce nan din ba, Kuma koma na wuce ni zan aureki Aiko?, Meye abun tsoro??
Shiru yaji tayi dan haka ya juyo da ita suka fuskanci juna, hawayen daya gani a idon sa yasashi saurin sakinta, kuka kika yi??
Shiru tayi tare da share hawaye"
Kindai San banson kuka ko?, Komawa yayi saman kujera ya zauna idan kin gama kukan kimin mgn"
Hawayen ta share dakau sannan tace nagama Amukarnin Kai hakuri"
Dan nadan taba jinki ki kike kuka?, Ni zakima rowa?
Bahaka bane Amukarnin, ni tsoron Allah nakeji nasan yana ganin mu"
Kash, yafada tare da Jan tsaki yayin dayai shiru tsayon wani lokaci, sannan ya wuce yana fadin, mayar da kayan ki, cikin sauri ta shiga mayarwa saidai takasa mayar da zip din idonsa akanta tana ta ciki ciki tsayon lokaci daker ta samu ta maida yayin data dauko lafiya yanta tana kokarin nadawa yace kinyi kau"
Ahankali tace nagode"
Murmushi yayi sannan yace idan kin gama kimin rawa sai mu wuce gida"
Rawa Kuma??
Eh ko bazakiyi ba shima?
Cikin sanyin jiki sosai tace Amukarnin muje gida mana"
Kafarsa ya daura daya Kan daya gaskiya Ina son kimin rawa"
Wasa tafara da hannunta acikin zuciyarta ta tace Sam bazan iya rawaba anan wajen, nasan kur zaimin yaita kallo na bazan iya ba Sam"
Ganin inda tayi yasashi ya mike ya fice, bayan sa ta biyo da sauri yayin daya shiga motar itama saurin shiga tayi ya figi motar"
Har sukaje gida bece komai ba, tana kokarin bude motar yace shikenan kije ki kwanta kiyi baccin ki ni Kuma kibarni nakwana da wahala"
Jimmmm tayi cikin rashin walwala sannan ta bude motar ta fita"
Ke zonan!!!
Dawowa tayi ta tsaya yayin daya kureta da idon yana fadin"
Ni kikama rowa ko?, Wucewa yayi batare daya jira amsan taba, itama ciki ta shiga cikin rashin kuzari"
Part dinsa ya shiga yana me shafa kansa hankalinsa tashi yake sosai, dan haka ya rasa nutsuwarsa wannan girgizan data Saba yin sa ne yake ta dawo masa cikin sauri ya lumshe idonsa tare da gyara zamansa sosai"
Har yanzun dai bebar hango abun cikin idonsa ba, dan haka ya mike ya nufi window inda ya Saba tsayawa nan ya leka yaga bata"
Sakin labulen yayi ya koma gadon yayi rufda cikin na tsayon wani lokaci Amman ya kasa dawowa daidai"
Kwanciyar kusan awa biyu yayi gurin sannan yaji busan nata shi"
Runtse idon sa yayi daker ya tashi zaune tare da kallon agogon hannun sa"
5:01pm ya gani dan haka yai saurin mikewa ya koma bakin window ya yaye labulen"
Ji yayi tamkar anbude masa kofofin gashin jikin sa saboda wani iska dayaji tana shigarsa kota ita"
Lumshe idonsa yayi sannan yasake budesu akan kirjinta, wannan wani irin rawa ne yariyar nan keyi, a ina ta koya? tambayan da yaketiyiwa kansa kenan tare da Kara sakin jikin sa da maida duk wani hankalin sa kanta, tsayon minti 25 yayi yana kallon rawan nata sannan ya rufe idonsa tare da wani irin tande bakin sa kamar wadda ya lashi wani abu me zakin gaske, tsayon lokaci yana lumshe da idonsa, Jin yabarjin kidan yai saurin bude idonsa ganin Bata agurin ya saki labulen, cikin sauri ya nufi toilet saboda zufar dake keto masa"
Bayan wani lokaci ya fito yana goge jikin sa
Tare da sauki ajiyan zuciya, jinsa yake tamkar ya dawo wani sabo babu nauyin komai, duniyar ma wani irin sanyin dadi take badawa, shiryawa yayi cikin jallabiya tare da daura farar hula sannan yai nadin irin na buzayen Ingall"
Fitowa yayi rike da carbi ahannun sa ya nufi massallaci lokacin sai kiraye kirayen sallan mangariba ake"
Amasallacin suka hadu da Mubarak dan haka suka rankayo gida tare bayan an ida Sallah isha'i"
*********
Daga Ina kike haka kiketa nishi??
Rawa naje naci wlh, lafayan ta shiga warewa tana fadin wayyo wazai fifitani inason rawa arayuwata wlh"
Ainaga alama idan kina rawan tamkar bakijin nauyin jikin ki"
Kinga laifina?, yaushe kuka dawo, inata jiran dawowan ku naji shiru shine na wuce part din Umma"
Ni tundazon nadawo"
Da Ina da Ina kukaje??
Wani irin kallo Aliya tai Mata sannan tace Ina ruwan ki?
Himmm, nasan wlh bawani gidan Khadija dazashi, Kuma ki rantse da Allah gidan Aunty Khadija kukaje"
Munirah banson iskanci me kike nufi toh???
A'a ni ba abun da nake nufi karki jawo min jaraba"
Daurewa Aliya tayi yayin da fara dannan wayarta itakuwa Munirah kwanciya tayi zuwa can tace"
Inajin kamshi kala biyu"
Sosai gaban Munirah ya fadi saidai dakewa tayi yayin dataki dagowa"
Zuyawa can taga Munirah ta juya baya addu'a ta shigayi Allah yasa bacci ya dauketa, jinta shuru yasa tai tunanin ko batayi bacci ba tana daf dayi, ji tayi kamar tana karanta addu'a bacci, yayin data kasa kunne sannan ta tabbatar da me take cewa"
Cikin kira'a take kamar wadda ke karatun qur'ani, ni inajin kamshi kala biyu cikin hancina, Abubakar Sadiq wa Aliya"
Mummunan faduwan gabane yasake samu Aliya akaro nabiyu saidai taki Bari Munirah tagane ta fahimci da ita take
Tajima tanayi Aliya Bata kulataba, illah gabanta dake tsananta bugawa cikin tsoro da firgici"
Daga can taga Munirah ta mike tana cigaba da karatun harta wuce Aliya ta dawo da baya ta daba wuyan Aliya tana fadin Aunty Aliya wane ya shafa miki janbaki awuya"
Cikin kulewa Aliya tace Ubanki ne?
Kafada Munjrah ta dage, kin zagi kanki wlh ko ajikina"
Ficewa tayi yayin da Aliya tabitada kallo dan ta tabbatar da fitatan ta"
Wayar Sadid ta shiga Kira saidai har tamai Kira uku be daga ba, daren nan kasa bacci tayi"
Washegari da Sassafe ta sake Kiran shi sai ana biyu ya dauka menene kika daman da Kira"
Kayi hakuri, inason muyi mgn ne"
Ina jinki"
Kwashe duk yadda sukayi da Munirah daren jiya tayi ta Gaya masa cikin sauri ya dafe kansa sannan yace bansan abun da yariyar nan ke nufi Dani ba wlh, amman duk yadda zakiyi karki yadda kiyi fada da ita ki rabu da ita, idan kika biye Mata mgnr zata iya kaiku har gurin enisilim ita ba hankali gareta ba, ki lallabata kawai"
Amman da nasu ka Bata hakuri"
Ni, aini bana bawa mace hakuri, inbanda Annanin na, kisan yadda zakiyi tabar mgnr koda kudine kuyi ciniki zan biya"
Lumshe ido Aliya tayi cikin ranta take cewa ince zan Bata kudi taje ta gaya ace na zama Babba ba karama ba ni baruwana"
Kwanciya tayi ta fara kuka tundaga lokacin Bata bari su hadu da Munirah sai da aka dauki tsayon lokaci"
*****""
Abubuwa nata tafiya yayin da kwanakin biki ke tahowa har ya rage saura sati daya bikin"
Ayanzun wannan katafaren family babu abun da suke banda Shirin biki"
Hakama Mutanen Ingall kowa burinsa yazo biki musamman ma da sukaji hardana Sadiq dinsu Dan sosai yan uwa nacen Ingall sukeji dashi"
Hafsat da Bilkisu sun samu lbrn auren Sadiq Kuma sunji baccin rai sosai bakadan ba saidai kowacce acikinsu bazata iya kiranshi tamai korafi ba Dan betaba bude baki yace yana son daya ba cikin su, dan haka Shirin zuwa biki kawai sukeyi, hakama zarah tafi kowa zumudin zuwa Nigeria badan komai ba saidan kawai taga Munirah"
Aliya da Munirah kuwa kullum cikin masu shirye ake gyaran jiki sosai ake masu dan haka da sun giftaka zakaji kamshi natashi, inda Aliya tafi maida hankali akan Munjrah, duk wani maganin da aka Bata tashanye shi yayin da Munirah ta kwashe masu zakin tasha sauran kuwa saidai ta faki Ido ta zubda"
Sannan dazaran lokacin makaranta yayi zata shirya ta wuce bata wasa da karatu ta kwata kwata, itako Aliya tunda aka shiga watan bikin su Sadiq ya hanata zuwa"
Shikuwa Sadiq ayanzun baya shiga harkar Munirah daya ganta yake canza guri itama tarege sukarsa ayanzun, saidai duk abun da take kota ganshi Bata bari, shima baya kulata saidai idan ya gaji dagani ya tashi yabar gurin"
Annanin ma tana kokarin hada kayan auren yaranta maza guda biyu yayin da takejin wani farin ciki musamman idan ta tuna shakara daya me zuwa idan Allah ya yarda zata iya samun jikoki biyu"
Yauma Annanin ce ke zaune ita da yaranta yayin da Sadiq ke zaune kafarsa daya Kan daya yana matsa wayarsa, Sagir kuwa yana zaune daf da Annanin sai janta yake da hira"
Annanin?
Na'am Sagir da mgn ne?
Cewa nayi yaushe zamuje mu nida Sadiq mu hada Balecc"
Au kana son ka hada da kanka ne?, Aini nariga nafara maku shiri"
A'a ni gaskiya dakaina zan hada"
Alhamdulillah Kun hutasheni, juyawa tayi ta kalli Sadiq tace kaifa??
Bani da zabi Annanin kizaba kawai"
Hmmn kaji gulma, Wai bani da zabi Annanin kinsan meyasa yace kizamar masa?, Baya iya gane size din da zai dauko Mata"
Dariya Annanin tayi sannan tace akwai aiki Sadiq kasan halin shi baya maida hankali, Allah yasa ma yasamu yariyar me hankali, nasan Aliya bazata sawa kanta damuwar halin sa"
Batare dayabar Danna wayar ba yake fadin, Annanin banso fah"
Karkaso, halin mutum ai dole afada, idan ka hade ranka ko dariya baka son yi"
Annanin ki bari fah"
Saika bigemin baki, Ina mace zataji dadi ka kana kunbure kunbure matar mutum dai kabarin sa Banda haka ai Aliya baxata soka ba"
Dariya Sadir yaita fashewa dashi yana kallon Sadiq yayin da Sadiq din yasha mur ganin Annanin taki barin zancen ya mike kamar zaiyi kuka ya fice"
Yana fitowa yaga wata mota na kokarin barin gidan, ganin motar bata gidan bace yasa shi yai tunanin ko ko baki ne akayi"
Hannunsa gaba daya yasa cikin aljihu har ya isa inda su Anass ke zaune cikin girmamawa suke Mika gaisuwa batare daya amsa ba yace wacce motar ce tabar gidan nan yanzun nan"
Hajiya Khadija ce tazo"
Okay ta wuce kenan"
A'a zuwan ta kenan ta shiga ciki"
Shiru yayi yana nazari sannan ya juya da sauri ya nufi part din su Lubbunah"
Rabon da ya shiga part din ya dade sosai, cike ya samu falon mahaifiyar su Lubbunah sai Aliya Munirah Lubbunah duk suna tsaye curko curko cikin tausayawa yayin da Khadija kekan kirjin mahaifiyar su Lubbunah tana kuka"
Hannunsa yakara turawa cikin aljihu yayin da duk suka bishi da kallo hade fuska yayi sosai sannan yace me kikazo yi yanzun ???
Gabanta taji yayi mummunan faduwan yayin data Kara kwantar da kanta jikin mama"
Khadija!!! Me kikazo yi da daddare??
Cikin kuka tace nazo gurin su Enisilim"
Kara hade fuska yayi sannan yace wani abu ne??
Hararan shi Munirah ta fara kome ya tuna saiyai saurin waigawa yace masu Kai duk kubar nan, cikin sauri suka wuce saidai Munira labewa tayi"
Ina jinki???
Nagaji da zaman ne Amukarnin ni gaskiya bana Jin dadin zama dashi"
Kallo yabita dashi sannan yace"
Yana dukan ki ne??
A'a
Zagi fan?
A'a
Akwai wani hakki naki daya danne ne??
Ni fah Amukarnin ba......
Cikin tsawa yace eh ko a'a kawai"
Cikin firgici tace a'a
Wani irin kallo yai Mata bayan tsayon lokaci yace tashi ki wuce gida ko in nannaushe ki"
Sakin Mama tayi da sauri tare da fashewa da kuka itako Munirah tana daga labe take fadin tabdijam"
Tafiya Khadija ta fara tana kuka yayin da tausayin ta yakama mama cikin taushin murya mama ke fadin Sadiq lallashi ake yi ba fada ba"
Waye zai lallasheta Mama aure taje yi taje can tawa mijinta biyayya, in kuna biye Mata ta dinga kawo maku iskanci kenan"
Bayan Khadija ya biyo yayin da mama kebin bayan shi tana fadin daka bari babbanin ku su dawo"
Khadija kuwa fadi take ni wlh banajin dadi zaman dashi kwata kwat.......
Idan kika sake mgn zakiga abun da zan miki"
Motarsa ya dauko ta shiga tana me zubar da hawaye yayin daya figi motar yabar gidan"
Fitowa Munirah tayi idonta cike da hawaye matsosu tayi suka zubo Kan fuskarta sannan tace Amman mutumin nan mugune wlh bashi da tausayi ko kadan hawaye taita sharewa batasan iya wani lokaci ta dauka awajen ba hasken fitilan motar yasata mikewa saidai kafin takai ga barin wajen Sadiq da Sagir suka taho atare"
Fuskanta tai saurin sharewa tare da kirkiro murmushi, yadda Sadiq ke tafiya ta kallah sannan ta kalla tafiyan Sagir take tausayin Aliya ya kamata sauran Sati daya rak bikin su kuma wai da gaske Aliya Sadiq zata aura sosai takejin takaicin haka nan taji wani masifar tausayin Aliya ya sakko Mata dan haka koda suka iso gurin gani sukayi hawaye na sakko Mata.......
๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐
๐๐
๐
*SAWUN BAYA*
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐
*Na*
*_Fadeela Lamido_*
*Marubuciyar*
_ZAKIGANE KURENKI_
_TSUNTSUN DAYA JA RUWA_
_TSUNTSU ME WAYO_
_MIJIN MARAINIYA_
_ASIRINSA YA TONU_
_TAMISHI ILLAH_
_DAUKAN FANSA_
_BUGUN ZUCIYA_
(heartbeat)
_KOWANNE BAKIN WUTA_
_ME CETONA_
_ABUNDA ZUCIYA KE SO_
_BAYA BA ZANI_
_WATA FITSARA_
and now
_SAWUN BAYA_
*GARGADI*
_Ban yadda ayi amfani da wani bangare nalabarin batare da izinina ba, ko a sayar da labarin ba._
*SADAUKARWA*
_Wannan littafin gabadayan shi sadaukarwa ne ga iyayena Allah ya jaddarahamarsa agare su๐๐ป_
โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ
*ยฎ _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ
______________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________
--------PAGE-------
***
--------GROUP--------
***
*Page 44- 47*
Typing.......๐๏ธ
A'A Munee waya taba min ke?
Hannunta tasa ta share hawayen sannan tace babu komai"
Wanni irin kallo Sadiq ke mata yayin da hannun sa duk suke cikin aljihu yana mata kallo kasa kasa"
Nasan akwai wani Abu waye ya tabaki?
Goge fuskanta tayi tass nace ai babu komai inda akwai ai zan gaya"
Wani irin kallo Sadiq yaiwa Munirah mekama da harara sannan ya shige cikin gida ya barsu agurin"
Juyawa tayi ta tana kallon shi harya shige gida sannan tace"
Wai daman haka akeyi?, Aunty Khadija tazo kawo Karan mijinta ya wani koreta, tanason tayi mgn ya hanata saboda zalinc.......
Bana son haka Munirah, koda baki Kira suna ba, nasan da Sadiq kike, nasha gaya miki ba sa'anki bane shi, banajin dadin wannan abun sosai, barin gaya miki wani abu kome zakiyimin aduniyan nan banjin zafin sa kamar inda in kikawa Sadiq ko Yaya ne nakejin abun, wai meyasa hakan ke faruwa ne idan wani abu yayi miki narokeki amadadin sa kiyafe mishi๐
Nifah Amukarnin ba abun da yamin tsanarshi kawai nayi"
Wani iron kallo yai mata shikenan tunda kin tsane shi tashi kiban waje"
Wani irin shan mur yayi dayasa Munira tayi dariya tare da kama gemon sa cikin son yai dariya"
Duk yadda dariya keson kamasa kinyi yayi yayin da Munirah tagaji har ta fara magiya cikin bashi hakuri"
Ganin inda take bashi hakuri yace naji zan hakura Amman har sai in kin yadda muje kibawa Sadiq hakuri"
Turo baki tayi ni gaskiya bazani ba, bana bawa kowa hakuri bayan iyayena sai kai, wlh ko Aliya bantaba bata hakuri ba"
Toh tashi kije"
Mikewa tayi muje ka rakani"
Bazani ba"
Kwalkwal tayi da Ido to Wai Kai haka akeyi saboda wani yayan ka saikaita ma mutum masifa, haka akeyi baka rarrashina baka shagwabani......
Ya isah Munirah, wanni irin rarrashi kike son indiga miki Banda Wanda nake miki ayanzun, jikina ya rage kawai na dauraki, shine kawai banyi ba, sabo da keba muharramata bace Amman da ace inada wannan daman danayi indai zuciyarki zata miki sanyi akan Sadiq dan Allah Aliya na rokeki kirage kiyayyar Sadiq azuciyar ki abun yafara bani tsoro"
Shikenan naji nabari,
Toh tashi Muje
Mikewa yayi yana gaba tana binsa abaya har suka shiga falon Umma
Suna shiga falon ta zauna ahannun kujer da Sagir ke Kai yayin take kallon Sadiq tace"
Amukarnin Sadiq kayi hakuri"
Dagowa yayi ya kalleta sannan ya dauke Kai"
Cikin wasa Sagir yace Amurnin mu ana mgn fah๐๐๐๐
Dagowa yayi ya kalli Sagir cikin sauri ya nuna masa Munirah yayin da munarah tasake fadin"
Kai hakuri Amukarnin Sadiq"
Daker ya iya bude baki yace naji"
Haba Babban Yaya kaida zakace nayi hakuri kanwata, Allah yai miki albarka
Murmushi Sadiq yayi sannan yace, ni bana fushi da ita Sagir, Allah ya zaunar daku lafiya"
Ameen Babban Yaya
Annanin dake gefen sai dariya take ganin Sagir ya tursasa Munirah tabawa Sadiq hakuri hakan yai Mata Dadi sosai"
Sadiq kuwa ayau wani irin nutsuwa yaji yana shigansa domin ya dage da addu'a Kuma yanajin saukin abun, kullum sukayi waya da Mammah cewa take ya ringa addu'a dan haka yanzun yasamu nutsuwa sosai Kuma abun da yakeji game da Munirah raguwa yaketayi, kullum yanajin saukin azuciyarsa fiye Dana jiya dan haka yadan murje yai kiba, ayanzun abun daya ne ke yawan damun sa ciwon maran da yake kullum, sai kusan asuba yake samun bacci"
Ba yadda beyi ba Aliya tabari yadan tabata, Amman taki, ayanzun sosai yakejin aliyar acikin ransa inda yake danganta hakan da addu'ar mahaifiyar sa akan sa dan yaga canji sosai"
Ana saura kwana uku biki baki suka fara sauka, saidai Aliya duk jikinta ya mace itako Munirah ko alamar firgici babu a tattare da ita"
Aliya ce zaune tayi tagumi tare da tsurawa waje daya Ido"
Munirah ce ta kalleta tace Wai zuru zuru kenan Wai tunanin me kike??
Tabe baki Aliya tayi sannan tace himmm wlh gabana faduwa yake idan na tuna bazan Kara sati daya ba agidan nan"
Kwashewa Munirah tayi da dariya meye aciki tunda ba lahira zani ba, ni babu abun da ya daman koda yake na mance kefa gidan Sadiq zaki gidan sa ko banbanci sa lahira kadan ne"
Lubbunah ce ta kalli Munirah ta tabe baki sannan ta kalli Aliya tace"
Kewan gida da iyaye dole ne Aliya domin Sabo wani abu ne, ki godewa Allah ma zaki tafi gidan mijinki suna sa miki albarka, sai Kuma ki roki Allah yabaki ikon yiwa mijinki biyayya, koda lahira cema idan ka dace baka da matsala"
Nikuma ai kinsan tsine min sukeyi ko?
Cikin Sauri Lubbunah tace kinji nakira sunan ki??, Au yanzun kinga Sadiq yafi karfin ki ni Kuma kin dawo da rashin kunyan ki kaina ko"
Sadiq din Banza da wufi, wayeshi bare wani ke"
Kidaiyi hankali da bakin ki inba hakaba Zaki gidan miji da tabo narantse da Allah"
Wani irin Murmushi Munirah tayi sannan tashiga Danna wayar ta ta kara akunne"
Amukarnin?
Yadda tai mgnr yagane tabota akayi Dan haka ciki kasalaliyar murya yace"
Na'am, waya taba min ke?
Sosai take Jin dadin wannan kalmar Dan haka ta lumshe Ido tare da maimaitawa cikin ranta waya tabamin ke, murmushi tayi afili sannan takara shagwargwabewa tace"
Lubbunah nace take cewa Wai in ban iya bakina ba sainaje gidan ka da tabo"
Lumshe Ido yayi saboda yadda tai maganar sannan yace, kiba Lubbunah wayar"
Nidai bazan baso phone dina ba"
Shikenan barin kirata anata"
Kashe wayar tayi sannan sannan ta dauki kafa ta daura Kan daya yayin da taji wayar Lubbunah tadau Kara"
Duk abun da take suna kallonta Lubbunah najin Karan wayarta tasan Sagir ne cikin sauri ta dauka tare da gaidashi"
Bazan amsa ba, me Munirah ta miki???
Rashin kunya take min Amukarnin"
Karki sake ki taba min mata, ke bakisan Amarya tsautsaiyi gareta ba??, har kike cewa zatazomin da tabo?, to ko kwarzane karna gani jikinta, kebama kwarzane ba kirki sake Bari ranta ya baci matar Amukarnin ce fah"
Kuka me hade da dariya Lubbunah tayi Amukarnin saitaita mana rashin kunya kuma?
Lubbunah kudinga hakuri da Munirah dan Allah, itace karama cikin ku Babba Kuma da hakuri aka sanshi, Aliya nakusa daku ne?
Eh
Bata wayar"
Mikawa Aliya tayi bayan sun gaisa yace har dake za'ajiwa Munirah ciwo??
A'a ni bandani Amukarnin"
Yauwa, ku Kara hakuri da ita takusa tabari dan Allah ku yafe Mata"
Nifah daman Amukarnin Sagir bansashi kaina ba, da anbar gurin nake yafe Mata"
Yauwa Aunty mu, yanzun Ina take"
Cikin murmushi Aliya tace gatacen tanata mana yanga ta daura kama daya Kan daya Wai ita adole mijinta nasonta"
Dariya Sagir yayi yayin da Aliyama tayi dariya adaidai lokacin da yake fadin"
Kinga laifina ta??
A'a Amukarnin Amarya ai bata laifi"
Cikin dariya ya kashe wayar yayin da Lubbunah da Aliya ke kallon Munirah suna dariya"
********
Ina zuwa haka??
Makaranta zani"
Makaranta?, Yaufa baki na hanya Ingall ta hado gayyarta gaba daya"
In ba tsohu bane zaizo banga abun da zai hanani zuwa makaranta ba"
Lubbunah ce tace toh wlh har da tsoho aka taho, ai tunda akace miki Ingall ta taho kema ki gane"
Eh lallai kuce dai saboda auren wancen dan cin burin tsohu ya tattaro tsufan shi ya taho"
Kaman kinsa saboda shi kuwa wlh"
Tsaki Aliya tayi Nina tafi idan Zarah ta iso ga dakina nan ita daya kar kowa yashigar min wlh"
Tam kawai suka ce mata sannan ta fice saidai tana fitowa harabar gidan taga babu mota ko daya saita Sadiq da Anass yake gogewa da alama fita za'ayi da ita"
Cikin sauri ta karasa Anass Ina motocin gidan ne"
Duk an tafi kwaso baki dasu, fita zakiyi ne?
Eh makaranta zani"
Ki roki megida mu saukeki tunda hanyarsa ce"
Ni daya zaka Kai, kadawo ka daukeshi ko tare dashi zamu jera??
A'a mufita dai gaba daya sauri yake fah"
Bazani ba toh, wucewa tayi harta fita gidan sannan Sadiq ya fito ya shiga bayan motar ya zauna"
Anass ne yaja motar yayin da tundaga nesa Sadiq ya ango Munirah"
Anass wacece waccen??
Munirah ce"
Tamudiriccin???
Eh"
Ina zata haka???
MaKaranta tace zata Kuma babu mota agidan"
Makaranta??, Murmushi yayi sannan yace ka dauketa Anass"
Shan gabanta yayi sannan yace megida yace ki shiga asauke ki"
Babu yadda zatayi domin tunda Sagir yasa tabashi hakuri ta daina masa rashin kunya saidai bayan idon su dan haka ta daga Ido ta gaidashi yayin daya amsa ba tare daya kalletaba, gaba ta shiga har sukayi tafiya me tsayo babu me cewa kala, ganin akan kusa makarantar taiwa Anass mgn Amman sai taji Sadiq yace kafara sauke ni"
Kallon Sadiq taitayi tanaji tana gani aka wuce makarantar tasu sosai taji ranta ya bacci tafiya me tsayo akayi sannan taga sun shiga wani katon banki"
Sosai Bank din ya burgeta yayin da take ganin sunan sa rubuce ajikin ginin, gurin ya burgeta sosai tana kallon gurin har suka isa daidai kofar da zata Sadaka da cikin Banki, saidai abun da yabata mamaki wata zarkadediyar budurwa taga tafito daga cikin Banki cikin riga da wando da sukayi matukar matseta tam, kanta dayasha Karin gashi yai kinkimeme ta kalla sannan ta gangaro fuskarta"
Kyakyawan ce sosai doguwar fuska tare da dogon hanci saidai bacc bata da haske, Kuma alamu sun nuna ba musulma bace, motar ta nufo Kai tsaye inda ta bude gefen Sadiq cikin sauri ya zura kafafun shi ya sauka yayin da yariyar tai saurin shiga jikin sa, hannunsa yasa yadan shafa bayanta sannan ya sauke hannun nasa zuwa kugun ta yana me ciro wayoyin sa a aljihun sa ya mika Mata Sanan suka rabo da juna cikin sauri ta shiga gaban sa yayin da yake binta abaya kamar wani Bosss"
Himmmmm lallai Munirah ta fada lokacin da motar su ke kokarin barin gurin"
Har suka isa makarantar takasa daina Mamakin Sadiq domin ta tabbatar su Enisilim bazasu taba zatan ai aikata hakan ba, kallon wani dan ustazu suke mishi ada"
Misalin 4 na yamma Munirah ke kokarin komawa gida balakin so take taga Zaharah ayanzun dan haka duk jinta take kamar tai tsuntau ta tashi sama"
Tunda driver yazo daukanta ta tabbatar da isowan bakin su yayin da tace mishi muyi sauri dan Allah"
Suna shiga gate din gidan su tafarajin kida da busa natashi, yayin da motuci suka Kara yawa agidan sosai da alam mutanen Ingall sun taho da makaladan su inda wani irin busa me Dadi yake tashi wani irin sanyin jikin Munirah yayi lokaci daya Jin busan, karo nafarko arayuwarta dataji busa me dadi Amman ta kasa yin rawa"
Sagir ma daya hango shigowanta jira kawai yake yaga tayi rawan yayin daya tsareta da Ido, shima Sadiq be tsammaci zataki yin rawan ba yayin daya Dan sata kallonta ta gefen ido"
Samarin ne gaba daya aharabar gidan na nan Nigeria Dana Ingall, inda dayawan bakin keson ganin Munirah Dan tun saukan su sunga Aliya"
Tahowa tayi tagaidasu sannan ta wuce jikinta sanyi sosai yayin da Sagir yabi bayanta tana daf da shiga part din su ya sha gabanta"
Muneee, menene??
Kwalkwal tayi kamar zatai kuka"
Meya faru??
Bakomai"
Banson haka fah"
Ajiyan zuciya tayi sannan ta matso hawaye suka zubo kumatuta Ina shiguwa gidan naji gabana ya fadi"
Dariya Sagir ya fashe da ita tare da fadin aina gaya miki hankali zai shige ki Munirah, aure kenan, yau saura kana biyu ya rage Ina cikin tsananin farinciki, sannan Ina fatan na gobe insha Allahu saiyafi nayau, na jibi Kuma ya kasance min abun alfahari, ke Kuma hankali ne zaita shigarki daga yau"
Hawayene suka sake zobowa ni bazanyi farin cikin ba kenan???
Ai hankalin shine farin cikin, bazaki gane me nake nufi ba yanzun, nidai gavana baya baduwa dama mata tsoron gare su"
Hawayen tai saurin sharewa ni bana tsoron ka?
Eh nasani amman kina tsoron aure, in ba haka ba meye na faduwan gaba?
Tunawa da tayi da Zarah yasa tace Nina tafi zanje inga Zarah"
Toh sai anjima"
*********
Cikin ihu suka tarbi juna yayin da suka kankame juna tayon wani lokaci ita da Zarah sannan Zarah ta kalleta tace"
Kiba kikayi Munirah, amare na rama ke kina kiba?
Mezai daman Zarah, Sagir na mugun sona wadda ma zata auri kumurci bata damuba saini"
Eh fah can na hangoshi fuskar nan babu rahama haryau din daya kamata ace yana farin ciki, Amman Naga yanata Kiran Aliyan awaya da alama dai yana sonta tun har kiranta yake awaya"
Himmm yana sonta fadin raine dai bazai Bari ba, akwai burin tsiya, dazon fah Wai zani makaranta adole sai ya fara sauka dan iskanci, makarantar mu tafi office din nasu kusa Amman sai da nabi abin da ransa keso, hankalin Sadiq bazai taba kwanciya ba sai yaji kasa abakin sa da hancin sa nake gaya miki Zarah"
Cikin dariya Zarah tace kifa Bari, yayarki zai aura ko banza dole ki daga masa kafa, sannan ki daina masa fatan mutuwa tunda idan ya mutu yayarki ce zata shiga wani hali"
Himmm keni daga Aliyar har Sadiq din baruwana dasu abun da yasama nake dan raga Mata lallabani take"
Hira sukaitayi Zarah da Munirah komai tare sukeyi har misalin 11 nadare, ganin Sagir be kirataba tafara kirashi saidai Abun mamaki Sadiq ne ya dauka yace yayi bacci"
Washegari ma Kira ta sakeyi Mubarak ne ya Kuma dauka yace Wai ya fita da abokansa"
Dan haka ran Munirah ya bacci sosai yayin da take ta ganin Aliya na nata waya da Sadiq tun daren jiya, batasan me suke cewa ba saidai tana ganin kamar Aliyan Bata da walwala, kamar dai Sadiq din fada yake Mata, sannan da safen ma sai kallon wayarta take kamar dai tana tsammanin Kiran sa"
Masalin 2 na rana taga Kiran daga Sagir kunbura baki tayi cikin fushi sosai"
Allah ya huci zuciyar wannan zukekiyar Amaryar tawa"
Turo baki ta sakeyi tare da ajiyan zuciya, tace Ina kashige jiya?
Bakine suka mana yawa da nawa dana Sagir Nike kula dasu"
Ai yau da Safe ma nakira baka nan"
Eh da safe munkai Sadiq Asibiti cikin dare yayi kamar baxai kwana ba ciwon ciki ya murde shi"
Yanzun fah???
Mun dawo tun dazon da sauki sosai"
Toh ni kazo in ganka'
Yanzun ai gidan cike yake anjima karfe hudu akwai bikin da za'ayi gashinan ana shirya waje" yau zanhau ragumi tare dake, Sadiq Kuma yahau da Aliya, dan Allah kiyi irin zillon nan da kikasoyi a Ingal har kika fado, anzo damasu busa irin wadda kike so"
Murmushi tayi sannan tace zanso nayi rawa nayi zillo saidai ni wlh wani iri nakeji"
Kamar Yaya?, kinaji kamar baxaki iya rawan ba??
A'a, ko Ina son yi, zanki yi, saboda ni bansan meke damuna ba inajin kamar Banda lafiya"
Kinaji ko malama, kiyi zillo zan tareki bazan Bari ki fado ba"
Amsawa tayi sannan ta sauke wayar"
Misalin hudu na yamma kide kide yafara tashi aunty Khadija ce ta shirya munirah da Aliya cikin shiga irin tasu ta al'ada, hakama zarah Hafsat da Bilkisu da duk sun shirya cikin shigarsu, iyayen su maza da Mata ma ba'a barsu bayaba ba, domin babu baki yau iyaka family ne illah yan bakin da ba'arasa ba irin su abokan Sadiq da Sagir"
Tuni aka fara gudanar da bikin ayanzun amaren kawai ake jira"
Tuni Sagir da Sadiq suka zaune cikin dakakkiyar shadda tare da nadin buzaye..............
๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐
๐๐
๐
*SAWUN BAYA*
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐
*Na*
*_Fadeela Lamido_*
*Marubuciyar*
_ZAKIGANE KURENKI_
_TSUNTSUN DAYA JA RUWA_
_TSUNTSU ME WAYO_
_MIJIN MARAINIYA_
_ASIRINSA YA TONU_
_TAMISHI ILLAH_
_DAUKAN FANSA_
_BUGUN ZUCIYA_
(heartbeat)
_KOWANNE BAKIN WUTA_
_ME CETONA_
_ABUNDA ZUCIYA KE SO_
_BAYA BA ZANI_
_WATA FITSARA_
and now
_SAWUN BAYA_
*GARGADI*
_Ban yadda ayi amfani da wani bangare nalabarin batare da izinina ba, ko a sayar da labarin ba._
*SADAUKARWA*
_Wannan littafin gabadayan shi sadaukarwa ne ga iyayena Allah ya jaddarahamarsa agare su๐๐ป_
โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ
*ยฎ _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ
______________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________
--------PAGE-------
***
--------GROUP--------
***
*Page 48- 50*
Typing........๐๏ธ
Sosai Sagir ya kosa yaga fitowan Munirah, raye raye aka fara, yayin da tuni su Mammah Aysha suke taka rawa ayanzun filin nasu ne na iyaye domin kusan gaba daya iyayen su Mata suna wannan wajen Hajiya Fatima ce kawai Bata wajen"
Daga nesa Sadiq ke hango Mammah sosai yakeson ya ganta ko zaiji Dan sauki daga wani irin zugi da zuciyarsa ke masa saidai babu hali"
Fitowan su Munirah da Aliya ya dauki hankalin kowa dake wajen, sosai aka shiga kashe masu hutuna har suka isa kusa da mazajen nasu, suka zauna yayin da Munirah na zama ta shiga hira ita da Sagir kamar jira suke cikin fara'a"
Aliya kuwa dardar ta dingayi cikin Satan kallon sa yayin daya dauke kansa can gefe"
Hutuna aketa daukan su ahakan, dan haka Mubarak ya zagaya kunnen Sadiq yace haba mana meye haka?, kayi kamar wani Bosss ka kallah Sagir mana"
Juyawa yayi ya kalli Sagir sai hira suke da Munirah suna ta murmushi, tsaki yaja tare da dauke idon sa"
Har yanzun iyayen su ne afilin sai su Zarah da Lubbunah Bilkisu da Hafsat Suma suna tsakiyar filin yayin da Mubarak da Moh'd kecikin filin suna rawa tare damasu liki"
Sai ayanzun Sagir ya kula da fuskan Sadiq dan haka yadan zungureshi cikin dariya yace, meye haka??, dan Allah ka saki ranka, saikace Wanda za'ayiwa auren dole"
Cikin kawar Kai yace fushi nake da ita"
Kayi hakuri, nan ba wajen nuna fushi bane, wajen nuna tsantsan farin ciki, Kuma ka shirya rawa danni rawata zanyi gaskiya"
Ai saikaita yi, yafada tare da riko hannun Aliya ya matse cikin hannunsa, kanshi yadawo dashi gefen Aliya yace ni kikewa rowa ko???
Karyar dakai yayi shikenan naji duk abuki dai gobe ne, ayanzun ikon ki ne a gobe Kuma 1:30 Ina tabbatar daga wannan lokacin zan nuna miki kina karkashi na ne, lokacin ne zan gane inda tsoron Allah naki yake"
Murmushi tayi cikin gamsuwa tace aina baka hakuri"
Bawani hakuri, angaya miki hakuri yana magani ne, da nayi hakurin ai saida aka kaini Asibiti"
Kadai yi hakuri"
Murmushi yayi sannan yace me wayau, Kiran da akayiwa amaren da angwayen yasa sasu mikewa gaba daya busa ke tashi yayin da agefe daya Mata ke guda hakan yasa Munirah ta fara zubar da hawaye atsakiyar filin, ganin Haka Sagir ya kasa rawar dayai niyayya yayin da ya fara share Mata hawayen fuskar ta dauke da murmushi"
Aliya kuwa rawa takeyi ahankali yayin da Sadiq ke Mata liki"
Kukan Munirah Kara yawa yake yayin da tafara shashekar kuka dan haka hankalin mutane duk yayo kanta ciki harda Sadiq dayaba da hankalin sa gaba daya kanta"
Jawota Sagir yayi Kan kirjin sa cikin sigar rarrashi yayin data tura kanta cikin kirjin sa, kansa ya rankwafu saitin kunnen ta yace menene Munirah??
Gabana faduwa yake sosai Amukarnin"
Toh sai Kuma ki dinga kuka?, dazaran kinji irin haka kice innalillahi wa'innalaihir raju'un, yanzun nan zakiji kin dawo cikin nutsuwar ki"
Ahakali tafara yadda yace, yayin dayajata suka koma suka zauna har yanzun yana rungume da ita"
Sadiq da Aliya kuwa har yanzun suna tsaye afilin yayin da aka rufesu da liki"
Haka akacigaba da shagali
Sagir da Munirah basu sake tashi ba kallonta kawai yake yana murmushi cikin son kwantar Mata da hankali"
Kiran sallan mangariba ya tada taron yayin da maza keta kokarin yin al'wala
Tuni Mata duk suka shige cikin gida illah Sagir da Munirah da suke zaune abakin part din su"
Amukarnin bazaka masallaci bane?
Zani Amman banson in barki gaban ki na faduwa"
Ai ya Bari tuni, kaje kayi Sallah saika dawo muyi hira"
Indawo Kuma??, Me kikeci na baka nazuba gobe fah za'a kaiki gidana"
Nidai bangaji da ganin ka ba, kadawo dan Allah"
Tam zanyi kokarin inga nadawo amman dan Allah kiyi hakuri"
Bazaka dawo ba kenan?
Insha Allahu zan dawo, aini nama fikison dawowan saidai kinsan komai na Allah ne"
Turo baki tayi kamar zatai kuka......
Toh kin fara ko?, Dan Allah ki dinga hakuri Munirah ki rage wannan saurin fushin kinji"
Ni Ina da saurin fushi ne?
Bagashi kin turo bakin ki gaba ba, idan kika yiwa wani haka dukan ki zaiyi fah"
Toh aini daman Kai nake mawa"
Cikin murmushi tare da lumshe Ido yace ni kimin, Dadi nakeji idan kina min Amman abun da nake son ki dashi hakuri kinji, Munirata Dan Allah ki dinga hakuri banda rashin hakuri kinji?
Kai ta daga masa sannan tace jekayi Sallah gashi can za a tada da Allah kadawo anjima"
Hannun ya daga Mata cikin murmushi yayin da take tsaye har ya kusa masallacin waigowa yayi yace Munee"
Cikin sauri tai murmushi tare da daga masa hannu shima murmushi yayi sannan ya daga Mata hannun ya wuce"
Gidan ta shiga tana cike da murmushi yayin da ake ta tsokanar da cewa shagwababbiya kawai kin gama shagwaban?
Wucewa tayi abun ta Bata shiga cikin su Lubbunah ba dakinta ta wuce ta rage kayan jikinta sannan tai alwala tada Sallah"
Misalin Karfe 9 taga Sagir be kirata ba dan haka ta kirashi bugu biyu ya dauka, Munee kinga banzo ba ko?
Dan kukan shagwaba ta saki yayin da yace yi hakuri mana bana gida yanzun haka kinsan muna da baki kiyi hakuri gobe iyanzun insha Allahu muna dakin mu zamu kwana guri guda toh meye abun damuwa Munirata?
Bawani nan, nidai kawai kazo, wayau kake min, kazo kaji wata mgn"
Jimmm yayi sannan yace gaya min kawai yanzun kinga bamu isa inda zamuba bare mudawo, kilama bazamu kwana gidan ba Gaya miki kawai"
Toh idan ka dawo komai dare kazo idan Kuma baka dawo yau ba kana shigowa kazo"
Angama ranki ya dade, toh Gaya min abun da kikace zaki gaya min"
Ni gemon ka zanja"
Dariya yayi sannan yace gobe sai kija muguyar yariya kawai"
Dariya tayi tare da kashe wayar, sarai taji zuciyarta wani irin sufa tayi zuwa Kan gadonta saboda tsananin farin cikin dataji"
******
Dawa kake waya bakin ka har yanzun ya kasa rufuwa"
Munirah c,e nemana take Wai"
Himmm kana shagwaba yariyar nan ba dazon nan kuka rabu ba?
Munyi da ita zamu hadu da daddare, taga banje ban,e ta kirani wai nace zan iya yin dare Wai komai daren nadawo inje Kuma kasan me zatayi??
A'a
Wai gemona zata jah kawai"
Dariya sauran abokan sukayi yayin da Sadiq yaja tsaki tare da fadin iskancin banza iskancin wofi"
Dariya Sagir yayi haba mana Sadiq dan Allah idan Kai aure kana barinta tanaja maka gem,o karka hanata, sannan Kuma a dinga hakuri wannan zafin ran banaka bane"
Zanci ubanka fah"
Shawara ce ai nabaka"
*****
Misalin shadayan dare suka dawo gida, yayin da suka nufi part din Hajiya Fatima gaba dayan su su hudun, Sadiq Sagir Mubark da Moh'd yayin da suna shiga sukaji anyo kansu da guda tare da fesa turarewa Sadiq da Sagir sosai ake fesa masu turaren yayin da cikin sauri Sadiq ya zauna tare da dafe kansa, idan ya fahimta irin abun nan na al'ada ake mishi wani irin yanayi ya shig,a Sagir kuwa sai dariya yake ganin Haka Sadiq yai saurin shigewa dakin Annanin"
Yana shiga ya danne kofar tare dasa mata key sannan yayi sallama, Amsawa Annanin tayi cikin tsananin farin ciki take kallo shi"
Ina Dan uwan ka??
Gashi can afalo"
Meyesa Kai ka gudu?
Annanin jifah yadda suka Bata min jiki da turaren su nan me karfin tsiya"
Ai haka ake dole Kai hakuri"
Zama yayi gefenta yayin data kalleshi tace"
Toh komai dai Lafitya ko?, ya zuciyarka babu wani damuwa ko??.
Bakomai Annanin Ina farin ciki sosai"
Buga kofar da Sagir keyi ya dakatar dasu, jeka bude masa"
Cikin sauri ya mike tare suka dawo da Sagir yayin data shafa kansu gaba daya tana yi masu addu'a
Bayan ta gama mikewa sukayi zasu fita Sagir yace Annanin bakiyi mana nashiha ba"
Wacce iri nasiha Sagir ai kullum cikin yinta ake"
Eh Amman yana dakau yau ki Karayi mana akan hakuri kice mui hakuri da matan mu Banda saurin fushi sannan Kuma aringa sakin fuska, kare mgnr yayi yana kallon Sadiq da yasha mur"
Dariya Sagir da Annanin sukayi sannan tace Allah ya shiryeka Sagir kowa yayi zagi a kasuwa yasan da Wanda yake"
Juyawa Sadiq yayi yana fadin Annanin Saida Safe"
Yana fita kai tsaye inda aka sauke Mammah ya nufa"
Tana zaune tana mamula goronta yayi sallama ya shiga"
A'a Abubakar kaine adaren nan"
Shafa kansa yiyi, gefen ta ya zauna nine Mammah bakiyi bacci ba?
Ina nan Ina tunanin ka tun da muka sauka bamu zauna"
Kwantar da kansa yayi Kan cinyarta tare da lumshe idons,a hannunta tasa ta zame rawanin sa tare da fadin Yaya dai Sadiq??, Kana samun saukin zuciya kokuwa?
Hannunsa yasa ya share gefen idon sa daya tare da fadin"
Nasamu sauki sosai mamman musamman da aka fara hidimar bikin, na tabbatar wa kaina Aliya ce matar aurena, Mamman nakosa hankalina ya kwanta gaba daya, ayanzun abu daya ya rage min"
Meye wannan Sadiq??
Ina tunanin saina kusanci Aliya sannan hankalina zai kwata"
Hawaye tsohuwar ta share sannan tace Ina rokon Allah ya kwantar maka da hankali baki daya Sadiq Allah yasa haka shine mafi alheri"
Kasa amsawa yayi sai acikin zuciyarsa yayin da ya mike ya fice batare da yana ganin gabanshi ba"
********
Washegari aka tashi da shirye shiryen daurin aure, Munirah kuwa kwance take ta kasa komai jiran isowan Sagir kawai take, dataji wayarta tai Kara zabura take, saita duba taga bashi bane ba"
Yadda Aliya taga Munirah na zabura da wayarta tai Kara yasa tayin dariya tare da fadin Munirah kiyi hakuri"
Munirah kin kulata tayi yayin da duk sanda Aliya ta buda waya sai Aliya tace Munirah kiyi hakuri"
Ganin ta dameta ta mike tana fadin tsokanata kike ni yanzun bani da lokacin ki"
Dariya Aliya tayi tanabin Munirah da kallo harta fice"
Tun misalin Shabiyu rana harabar gidan ya cika makil da dan mutum wadan da sukazo halartan daurin auren Sagir da Sadiq kowa kagani yayi kwalliya yayin da fara'a kota Ina kowa farin cike yake"
Hakama acikin gida kowa yayi kwalliya ta alfarma cikin anko yayin da amaren ma suke sanye da kayansu iri daya komai iri daya ne hakama daidai da zanen lallaen hannjun su iri daya ne, Sosai Munirah takejin wani iri, yake kawai take yayin da Aliya ke yawan kallon Munirah tana dariya"
Tun tana share Aliya harta gaji tace kece abun dariya ke dazaki gidan me dauren fuska yau"
Gwalo Aliya ta Mata yayin da Munirah tasake mikewa tabar guri tana ni ku rabu Dani banson mgn"
Aharabar gidan kowa Shirin tabbatar da saurin auren ake domin kuwa kowa ya hallara yayin da Baba tsohu yake cike da farin ciki musamman Sadiq zai angwance"
Adaidai wannan lokacin Sadiq gaba daya kasa banbancewa yakeyi tsakanin karya da gaskiya Wai Sagir ne zai aure Munirah?
Kansa ya dafa tare da menan waje ya zauna yana me dafa mutanen dake kusa dashi"
Sannu aka shiga masa tare da buda masa Dan ya samu iska domin azaton mutane cunkoso ne yasashi shiga wannan yanayin"
Wani irin zafi yakeji yana cikin wannan yanayin ya tsinkayi muryan marokin yana shaida daura auren nasu Sadiq da Aliya sannan Sagir da Munirah"
Lumshe Ido yayi be budeba Saida hawaye ya gangaro masa yayin da yai saurin sharewa, jama'a keta miko masa hannun suna gaisawa cikin tayasu murna"
Amsawa yake babu wani walwala sai dai shi daman haka fuskar shi take yayin da Sadiq keta washe baki"
Sadiq mikewa yayi daga inda take zaune ya nufi motarsa budewa yayi ya zauna kafafun sa awaje tare da dafe kansa"
Sadir ne ya matso gurin Yaya dai Sadiq jikin ne??
A'a mutane sunmin yawa banjin iska gaba daya.....
Wayar Sagir ce tai Kara hakan ya dauke masa hankali ya dauke wayar"
Amukarnin har yanzun fah jiranka nake"
Muneerah kiyi hakuri kinji, Ina cikin mutane ni Amman zan kiraki dazaran jama'a sun ragu"
Har an daura ne??
Baki saniba?, Toh an daura"
Wani iron dan Kara tasa, yeeee๐๐๐๐๐
Dariya Sagir yayi baki da kunya ko?
Kikashe wayar sai nazo"
Tam tace tare da kashe wayar"
Duk abun da suke Sadiq najin su"
Sagir na sauke wayar yaga wasu abokan sa Dan haka hankalin sa ya koma kansu"
Banda rawa babu abun da jikin Sadiq keyi, ganin ya rikece yafara nemar ma kansa mafita batare da yana gane abun da yake ba yafara Kiran layin Aliya"
Kamar jira take ta dauka Jin muryarsa Saida gabanta ya fadi"
Aliya?
Na'am Amukarnin"
Inason ganin ki"
Tam kana Ina?
Kisameni abayan part dina"
Tam tace tare da mikewa cikin ranta take tunanin duk yadda akayi bashi da lafiya ne"
Fita tayi batare da tacema kowa ga inda zataba, daman A part din su Lubbunah take part daya zata wuce saina Sadiq dan haka har ta isa babu wadda ya ganta"
Cikin motar ta sameshi zaune, yayin da ya nuna Mata gefen sa, shiga tayi ta zauna ko dar batayi ba, cikin muryansa da Bata fita sosai yace ki rufe min mota"
Rufewa tayi yayin da ya figi motar yabar gidan, kallon sa kawai Aliya keyi yadda yake kwarara gudu har suka isa wani gida"
Fitowa yayi, yayin daya bude gefenta tare da rike Mata hannu yana janta, key yasa ya bude dakin sannan ya nufi ya shiga da ita, cikin sauri ya ware lafayan jikinta"
Binsa da kallo kawai take bata iya cewa komai ba, daukanta yayi cak ya nufi dakin sa da ita yayin da ya cire babba rigarsa ya aje gefe sannan ya nufi Aliya"
Ganin yana kokarin zage zip dinta hankalinta yafara tashi tsoro ya bayyana karara afuskanta tanajinsa yayi jifa da rigarta yayin da taisaurin sa hannunta ta kare kirjinta"
Rigarsa ya cire sannan ya sake rokota yana fadin, ni mijin kin,e aljanarki tana karkashi kafata, bani da nutsuwa Aliya, ajikin ki kadai nake saka ran samu nutsuwa, dan Allah kirkimin rowa kibarni ko hankalina zai dawo jikina"
Yana mgnr ne yana tabata, jikinta rawa yake Amma bazata iya hanashi ba, wani iri tabata yake da karfi yayin da takejin kamar yana fitar da hawaye, wutan dakin ya kashe yayin da ya nufi gado da ita yana jagulata son ransa, wani irin nurfashi yake tare da yin wasu kalaman da bazata iya sanin abun da yake cewa ba, zuwa yanzun gaba daya yarabata da suturan jikinta hawaye tafara domin dai tagaji da irin tsotsan da yake mata yayin da takejin yanayin abun kamar meyin fad,a Jin ya ware kafarta ta fito da idonta waje, Bata ankaraba taji wani azabar radadi ta kasanta Karan da ta kwallah ya tabbatar masa da abun daya aikata"
Bayan minti 30
Aliya kidaina kuka kinji??, Wannan ba wani abu bane anriga an daura mana aure Kuma anjima za'a kaiki gidana karki damu kanki kinji??
Kaita daga alamar eh"
Sannu, Allah yai miki albarka, yabaki ladan ibadah, Dan Allah karkiji haushina kinji?, Ba laifina bane laifin zuciya tan,e dan Allah kiyi hakuri kinji?
Tam tasake fada ahankali sannan yasa hannun sa ya share Mata hawaye yana fadin, kidanji dadi?, Kona sake sa miki ruwan zafin??
A'a tace idonta akasa har yanzun Bata iya hada Ido dashi
******
Nakira number sa akashe, wlh idan aka wuce minti 30 bedawo da Aliya gidan nan ba ransa zaiyi mummunan bacci, aina yaga anayin haka??
Kayi hakuri Abbanin, Ina zuwa barin Kara gwada numbar tasa"
Fitowa yayi cikin sauri ya shiga motarsa yabar gidan gudu yake sosai Munirah ta kirashi"
Munirah Ina hanya yanzun?
Kace Kuma da Mutane sun watse zakazo Kuma ka Kara fita?
Ta dole ce fitar"
Toh kayi sauri karka dade"
******
Sallama yayi afalon, yayin da yaci karo da lafayan Aliya, tsaye yayi anan yayin da yace, Sadiq!!!
Cikin sauri Sadiq ya amsa tare da fitowa yana daure da towel"
Haba mana Sadiq menene haka??
Kansa ya shafa sannan yace daga Ina kake?
Ran Abbanin ya baci sosai meyasa bakayi hakuri ba a njima za'a kawo maka ita fah"
Mika hannu Sadiq yayi ya dauki gyalen Aliya sannan ya koma ciki, tsaye Sagir yayi cikin Jan tsaki zuwa can Saigashi da Aliya sun fito yana rike da hannunta yayin idonta arufe"
Duk da cewa Sagir yaji haushi Sadiq Amman sosai suka burgesa dan haka ya juya kawai yayin da Sadiq ya biyosa rike da hannun Aliya"
Cikin motar Sagir yasata sannan ya rankwafo yace Sagir ka kula da ita......
Na kula da ita? ni Dana bar tawafa agida wa zai kula min da ita??
Hararan sa Sadiq yayi sannan ya kalli Aliya yace"
Sannu, kuje sai nazo ko?, Karkiyi kuka fah
Kaita daga yayi yayin da Sadiq ya dagawa Sagir hannun shikuwa Sagir Ido daya ya kashe masa sannan shima ya daga masa hannu"
Fitcewa sukayi yayin da Sadiq ya dinga kallon motar harta fice, sannan ya koma cikin gidan"
Wayoyin sa ya kunna sannan ya shiga toilet wanka yayi bayan yayi wanka yayi alwala ya fito, shiryawa yayi cikin wasu sabbin kaya yana kokari daura agogon yaji wayarsa nakara ahankali ya isa gareta ya dauka Abbanin yagani cikin sauri ya dauka"
Cikin wani irin muryar yace Sadiq kazo gida yanzu nan"
Lfy kuwa ??
Kazo gida nace"
Lumshe Ido yayi afili yace sai naji kamar muryan Annanin kusa dashi tana kuka, cikin sauri ya fito yana zama cikin motar Mubarak ya sake Kiran sa"
Mubarak gani nan zuwa menene meya samu Annanin na take kuka naji kamar tana kuka?
Cikin haki tare da hawaye yace kazo kazo gida kawai Sadiq
Gaya min mana dan Allah?
Sadiq Sagir ya barmu, ya mutu Sagir, yatafi
Innalillahi wa'innalaihir raju'un, Yame??, Yamutu kace???????
Ya mutu Sadiq๐ญ๐ญ
Ina Aliya?, Sagir yana tare da Aliya yanzun nan muka rabu dasu fah"๐ญ๐ญ
Kayi sauri kawai Sadiq Aliya na Asibiti....
Alhamdulillah
Karshen book 1