Episode 13-14
🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA 🎡🎡
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS 📚
WHATPAD NAME
*AISHAMAARUF*
📚📚PAID BOOK📚📚
Insha Allahu zan cigaba da posting din ZUBAR HAWAYE NA on 15 0f August insha Allah.indai na Fara posting baka biya ba sai dai ka bidi complete.mai bukata ya biya kafin date dinnan pls.
*FREE PAGE*
PAGE 7
_______________________Dukan ta mama ta fara kaman Allah ya aiko ta, sai da ta mata lilis kafin ta barta, sai nunfashi Nasreen k fitarwa da kyar, jini ko ta hanci da baki suke fitowa, fuskanta ko ya kumbura, duk ta chanja mata kamanni, "zaki ta shi ko sai na kara miki" da tsauri ta mike iko tana mikewa bayan ta ya amsa, dukawa tayi kaman yan da ake ruku'u tana hawayen azaba, haka ta nufi hanyyan daki, "ina zaki a wurin" bude baki tayi a hankali tace "kaya zan cire na shiga wanka" komi mama bata ce ba ta nufi dakin ta. Nasreen na ganin haka ta nufi dakin ta, kayan jikin ta ta fara cirewa tana hawayen a zaba, duk jikin ta ciwo yake, gefen kanta ne ya Sara mata, hannu biyu tasa ta rike kan ta tana jingina da bango, kuka ta saki mai tsauti tana kara jin gina da bango dan ji take kaman zata kife, wani jiri-jiri take gani, kuka take sossai mara sauti dan ba yata da karifin da zatayi mai sauti. Jin mama ta Kira sunan ta yasa ta aro jarumta tasa ma jikin ta, haka ta lallaba ta cire kayan ta ta Saura zani tasa hijab ta fito. Daukan roba tayi ta nufi rijiya, tasa guga zata ha ruwa wani Irin jiri ya kwashe ta bata tayi luuuuuuui! Zata fadi, dai-dai nan lauratu ta fito daki taga jiri zai dibe ta, kwaso wa tayi a guje ta nufi Inda Nasreen take tana isa ta shinfida hannun ta Nasreen ta fadi a saman hannun ta babu ko alaman nunfashi a tare da ita, in hankalin lauratu yayi dubu toh ya tashi,jijjiga Naareen take tana kiran sunan ta Amman ko motsi, wani irin kuka ta tsaki tana Kara jijjiga ta, kome ta tuna, naga ta shinfide ta a kasa ta saka guga a rijiya ta dibo ruwa, kwarara mata shi tayi duka a jiki tana kallon ta, wani Irin ajiyan zuciya mai karfi Nasreen ta tsauke tana kokarin bide idon ta Amman ya mata nauyi, lauratu naganin haka ta nufeta tana sakin murmushi mai hade da kuka, rungume ta tayi sossai ajikin ta tana bata hakuri tare da shafa bayan ta da gashin kanta, dan hijabin ya zame. Sun kai minti biyar a haka kafin tayi kokarin Daga ta, dai-dai nan mama ta fito, ido ta zaro ta rike haba tace dan ubanki mai kikeyi anan, "wani Irin kallo lauratu ta aiko ma mama da shi Wanda sai da cikin mama ya bada wani kara kulllllllllll!" Ko amsa mata batayi ba ta cigaba da kokarin Daga nasreen ta shinfide ta a saman tabarma, dama akwai ruwan zafin da aka daura a murhu tasa roba zata diba kenan mama tai mata tsawa akan karta kuskura ta diba mata ruwa tunda ba ita tasa ba, ko kallon ta lauratu batayi ba ta dibi ruwan dai-dai yanda takeso ta zuba a roban, dauka tayi ta nufi rijiya, sirka ruwan tayi ta dauka takai bayi da kwandon wanka, bayan ta dawo ta dibi ruwa ta cika tukunyyan ta kulle wurin Nasreen ta nufa ta dagata ta rungume, mama da mamaki ya gama kashe ta, ta bude bakin ta dayai mata nauyi tace k mai kike shirinyi haka hanyya ba aljanu suka tabe ki ba ta fada tana rike haha alaman mamaki. "Abin da idon ki ya gane miki, a'a bushiyan kuka ne a kai na ta fada tana Kama hanyyan bayi"k ki saya karki kuskura ki Kara taku daya kinji na gaya miki, dakatawa lauratu tayi tace"ko ki bari in kara gaba ko kuma a yau komi ya warware, kuma kinsan zan iya ta fada tana kallan mama Ido cikin ido" mama na ganin haka cikin ta ya duri ruwa har jikin ta na rawa. Lauratu naganin haka tasan tarkon ta ya danu dan haka tayi gaba abin ta, wanka tayi ma Nasreen tagasa mata jiki sossai da ruwan zafi dan ruwan nada zafi sossai, "iko Nasreen taji dadin ruwan dukda konatan da yake, rabon da tayi wanka da ruwan zafi har ta manta, ko Ana sanyi da zafi da ruwan sanyi take wanka".
Bayan lauratu ta gama mata wankan ta nado ta a zani kaman wata jaririya, ta sakale hijbin ta a kafada, gashin Nasreen yai ta rito dan bata jika mata shi ba, dakin ta ta kai ta ta shin fide ta saman gado, roban mai ta dauko Zata shafa mata taga babu komi a ciki, fita tayi ta yarda roban a bola sannan ta nufi dakin mama, samun mama tayi a tsaye in da ta barta tun kafin ta shiga bayi, iko ko Kala bata ce ba ta shige daki, jakan kayan ta ta bude ta dauko ma Nasreen wasu kayan da suka dan kasa mata wurin Kala koma, da man shafawa kala biyu masu kyau da kayan kwalliya ta deban mata a cikin nata harda turare kala 3 dana hammata ma uku, da man kiso da comb duk ta dauko mata harda na wanke gashi dan tsaurayin ta na bata wani lokacin kuma ya mata kudi sai ta siya abin da take buka ta, kwashe kayan tayi ta zuba a saman kayan sawan ta nado su,fitowa tayi a dakin iko idan ta ya tsarke dana mama, hade fuska lauratu tayi dan kar mama ta kawo mata wargi, " k mai wannan ina zaki kai su" kai tsaye lauratu tace kaya mana tana kan tafiya dan ko tsayawa bata yi ba" toh ina zaki dasu, "kanwa ta zaba mawa ko da Masala ne" karki kuskura kinji na gaya miki, "kai tsaye lauratu tace duk cikin kayan nan babu Wanda kika siyan mun, dan haka baki da iko da su" ehhhhhhh! I dole kice bani da iko dasu tun da a wurin karuwan ci aka samo su, toh bari kiji Daga yau ba k ba kara fita mu zuba ki gani zan ha yanda zaki samu kudi ko kuma wani a by kuma ta kara sa tana jan wani Irin mugun tsaki " jikin lauratu yai tsanyi sossai tun da take a rayuwa ba'a taba gaya mata wannan kalman ba, hawayen daya gangaro mata tasa hannu ta sharewa, kallan sama tayi tace ya Allah kai ma shaida ne ban taba aikata zina ba, ya Allah kamin tsari da zina ka kare ni ya Allah ta fada tana kuka, ya Allah ka shirye mahaifiyata kasa ta gane abin da take ba dai-dai bane ya Allah, ta karasa ta fashewa da ma tsanan cin kuka, dakin Nasreen ta shiga tana kan kukan ta, "Nasreen ta ji duk abin da ya wakana a sakanin su ne tayi kokarin ta shi, bayan ta daya rike mata ne yasa ta sakin Kara tana salati da tsauri lauratu ta saki kayan dake hannun ta akan gado ta nufi gun Nasreen tana mata sannu, tsura mata ido Nasreen tayi tana hawaye, kokarin tashi ta fara amma lauratu tayi kokarin hana ta taki, lauratu naganin haka ta dau pillow tasa a bayan ta sannan ta ginginar da ita, hannu Nasreen tasa ta share hawayen dake tsauka daga idon laurat sannan tace"Anty laurat karki shiga kunci saboda ni, kibi umurni mahaifiyar ki ko ya uwa take uwa ce ba'a chanja ta, sai dai kiyi ta mata Addu'a ko muyi ta mata Addu'a danni ma uwace a gare ni, rungume ta lauratu tayi a jikin ta tana sakin kuka mai tsauti sannan tace "hakika an zalince ki Nasreen a rayuwa tun bayan rasuwar mahaifiyar ki Allah yai mata rahma, Amman kiyi hakuri ki ga farce ni in na taba miki wani abu da sani ko akasin haka dan Allah kanwata ta karasa tana sakin kuka mai cin rai da ban tausayi, rungume ta Nasreen ta karatu itama tana hawaye tace baki min komi ba Anty ko kin min na yafe miki har abada Allah ya yafe mana baki daya, da Ameen duk suka Amsa a tare, sai da suka ci kukan su na tsawon lokaci kafin suka tsaki juna, mai laurat ta dauko ta shafa ma Nasreen tasaka mata inners dinta da taga duk sun kode dan wahala hannu tasa ta share hawayen idon ta a zuciyar ta tace "nayi Alkawarin kula dake duk runtsi ina tare dake, zan zame miki Uwa da uba tun da duk an raba ki da su" sama ta su tayi sannan ta sabi daya cikin kayan da ta kawo mata ta sa mata su, iko yai mata das kaman an gwada ta tulare ta dauko ta fesa mata tayi mata Dan light make up mai kyau aiko kyan ta ya Kara fitowa, eyyyyyeeeeee! Yar kanwata kinyi kyau murmushi Nasreen tayi tace I ban kai kiba, dariya laurat tayi tace iko kinyi karya,haka dai suka ta rahan su fa dariya kafin laurat tace bari in dauko miki magani ina zuwa, fa toh! Nasreen ta amsa mata, fita laurat tayi daga dakin, turus ta tsaya abikin kofa ta na kallon ikon Allah, toh! mehhhh! Hakan k nufiiiiiiii! da tarin mamaki a fuskan ta.....................
MORE COMMENT MORE POST
BY GIMBIYA AYSHU 📝📝📝💞💞💞
🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡
❤❤❤LOVE AND DESTINY STORY❤❤❤
Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi"
Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye".................
Sai dai abin da mama bata sani ba shine in Allah ya kaddara abu bawa bai isa ya chanja shi ba.
Zuwan safwan rayuwan ta a matsayin dan talaka tukuf ya zeme mata Alkairi, dan ganin shi a haka da mama tayi ta zata ba dan kowa bane kuma ba komi ba face kaskan tance, talaka irin Wanda takesan Nasreen ta aura, ba batasan tayi kuskure ba ta kaita in da bataso............
Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin.
Duk zaku sami wannan littatafan daga taku Gimbiya Ayshu marubuciyar "LAILAH" and now "ZUBAR HAWAYE NA" a farashi mai tsauki dan jin dadin ku.
Kada ku tsake a baku labari dan it gonna be like 🔥🔥🔥. Gamai buka tan littafan, the payment are as follow:
Daya:150
Biyu:250
Uku:350
Hudu:400
Biyar:500
In kina bukatan duka zaki biya daribiyar(500) ta wannan bankin:
Aisha Nura Murtala
GT bank
Account number
0623151889
Evidence of payment ta wannan number
***
*NIHLAH
*IDAN ZUCIYA TAYI WAKE
*TUGGU BIYU
*ZUBAR HAWAYE NA
*MATA A YAU
Kar ku bari a baku labari, kuyi hanzarin siya dan ku nishadan tu.
Ga matsu turo kati kuma sai ku turo ta wannan lanban
***.
Karku manta zafafa ne sai kunzo ❤❤❤
Ga mai bukatan ZUBAR HAWAYE NA. Ga
Account name
Zainab Yahaya
Fcmb
Account number
7410207015
Evidence of payment
***
Ga mai bukatan NIHLAH. Ga Account number
2215749011
Name
Saratu kabir
UBA Bank
Evidence of payment
***
Ga mai bukatan MATA A YAU. Ga Account name
Hafsat Yahaya
First Bank
Account number
3140418863
Evidence
***
Ga mai bukatan IDAN ZUCIYA TAYI WAKE. Ga
Account name
Halima Nuru Murtala
ECO Bank
Account number
3090183528
Evidence
***
Ga mai bukatan TUGGU BIYU. Ga
Account name
Aisha Idris Abdullahi
Wema Bank
Account number
0241707861
Evidence
***
Kuyi hanzarin tsiya insha Allah zakuji dadin littattafan kuma zaku wa'azan tu, nishadan tu da dai tsauran su.................
BY
GIMBIYA AYSHU💞💞💞.