🌼🌼ZUBAR HAWAYE NA🌼🌼Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

🌼🌼ZUBAR HAWAYE NA🌼🌼

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A write An Author Health practitioner Gimbiya Ayshu ce💞💞💞.

More from @gimbiyaayshu2503

Sample · Episode 1-2

🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡STORY AND WRITTEN BY AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU) ELEGANT ONLINE WRITERS 📚WHATPAD NAME*AISHAMAARUF*📚📚 PAID BOOK 📚📚BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM. *FREE PAGE*PAGE 1________________Tsauri take tagama sharan datake, taji mama ta kwala mata kira kafin ta amsa, taji tana cewa dan ubanki bazaki yi tsauri ki gama ba,"ko so kike yayi kwante" a shegiya mai suffan mayu, uffan bata ce ba taci gaba da sharanta, bayan ta gama, ta kwashe takai bola, ta dawo ta ijiye sinsiyan da pakan, ta dau bucket ta nufi rijiya ta debo ruwa, ta zuba a roba, ta dau kwandon wanka ta wuce bayi bayan ta fito, ta shiga dakinta ta shafa mai, "ta shirya chikin wani kodadden riga da skirt" kalan sky blue da fari dadan rasin peach, tana gama sawa ta dauko hijabinta sky blue tasa, tana gama shiryawa tafito tasa slipas dinta taje tayi sallama a kofan dakin mama, mama tace waye, tace nasre...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play