21_22
茒A NA KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
MALLAKAR..
Mmn Amatullah(Sarauniyar Jarumai馃懜)
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION馃摎馃挭馃徎
21~22
Ya jima kwance yana tunani,kafin ya tashi ya shi ya fito parlour,da sallama ya 茩araso,Mama ce ta amsa tare da cewa "My son,ai na 蓷aukama bacci ka ke yi da na jika shiru" "Aa wallahi mama ina dai 蓷an duba wasu takaddu ne,dan gobe inaso na fita da wuri" "OK Allah ya temaka" "Amin mama"..
Parlour'n yabi da kallo, amma bega samha ba "Mama yau ina 拼ar taki ne na ganki ke ka 蓷ai? "Tana 蓷aki naga tana gyan gya蓷i ne,shine nace taje ta kwanta"..
"Yawwa my son dama inaso muyi magana akan karatun samha kaga ya kamata ace tafara zuwa makaranta,duk da dai na lura tana da ilimin addini sosai,to ya kamata a sakata ata boko,har ma da islamiyya gaba 蓷aya,dan shi ilimi ai baya yawa" "Eh haka ne maama,nima nayi Wannan tinanin,to amma ya kamata na fara yimata lesson ko da na wata 蓷aya ne kafin na kaita,kinsan dai yanzu babu sa'anninta ma a primary" "Eh haka ne kai ma kace wani Abu, to Allah ya temaka amin mama"..
Bayan kwana biyu, sosai samha take gane abin da Faruq yake koya mata,dan duk abinda yabiya mata to idan ya sake tambayanta gobe,to zata fa蓷a masa dan haka nema yake matukar jin da蓷in koya mata,karatu..Abinka ga wannan ya samu haddar Al茩ur'ani mai girma, kwakwalwa ta bu蓷e babu abinda zeba da wahala.
Yauma kamar kowan ne lokaci, zaune suke a parlour, suna karatunsu cikin kwanciyar hankali,yan da take karatunne ya tafi da hankalinsa,sosai ya shagala da kallonta,jin shirun da tayi ya yi yawa ne yasa ta 蓷ago da kai ta kallesa tare da cewa "Yaya" ,ganin bece komaiba kuma be dena kallontaba yasa ta 蓷auko hannu kamar zata samasa a ido,da sauri ya ri茩e hannun dariya tayi tare da cewa "Aushe kana,gani na tun 蓷azu nake ta magana naji kayi shiru me ka ke kalo haka? "Matata,ko laifi ne? Yanda ya yi maganar,kai kace bashiba ne ya yita ba...
Hmmm kawai tace,tare da cewa "Yama nan gurin na manta? Ganin ta kautar da maganar shima yasa,ya cigaba da biya mata karatun,batare da ya 茩ara cewa ko maiba...
Alhmdllh zuwa yanzu samha,tana gane abubuwa sosai tini Faruq ya sama mata makaranta,har su yi mata interview, take kuma suka bata,primary 3 amma Faruq yaro茩esu alfarmar su bata 4 da kyar suka yar da tare da shara蓷in in dai sukaga bata ganewa to zasu mai da ita baya kuma ya amince...
Shakuwa,mai karfi tashiga tsakanin samha da mutan gidan,acikin satin da basu wuce 6 ba sannan ta koyi abubuwa da dama daga mama dan yanzu har girki sukeyi,tare..
.
***** ***** *****
Yau haka ta tashi da kewar gida,da kyar ta samu ta karya ta koma 蓷aki,tun fitowarta, Faruq ya lura da yanayinta,bayan ta fiyar ta da kamar minti5 yabi bayanta..
Kwance ya sameta,tana kuka "Subahanallah! ya furta da 蓷an 茩arfi,tare da azamar hawa saman gadon,dagota ya yi tare da cewa, lafiya samha ko wani abu, akayi miki? Kai ta girgiza, "To meya faru fa蓷amin"
"Baba" ,Ta fa蓷a tana 茩ara fashewa da kuka tare da shigewa jikinsa,bayan ta ya fara shafawa tare da cewa "To me ya samu baban? Babu komai kawai ina son ganin sa ne" Dariya Faruq ya yi tare da cewa "Yau ki ce dai matar Faruq, shagwa蓳a kawai takeji" Ya fa蓷a cike da zolaya..
Shure-shure ta fara tare da 蓷an dukan,kirjinsa, tana fa蓷in "Ni kaga ka bari banaso'' Ta fa蓷a tana turo baki gaba. Yanda tayi maganar bakaramin dariya ta bashiba, ya fara dariya har da kwanciya ganin da tayi shi dariyama abin ya bashi,yasa tayi zuciya. Tashi tayi tare da mi茩ewa,zatabar 蓷akin cike da azama yana daga kwancen ya sa hannu ya jawota ta fa蓷a jikinsa,hannu yasa ya dafeta tare da cewa "Na tuba 茩anwata,ai wasa nake kinji,maza fa蓷amin ainihin abin da ki ke so"
"Ni babana nakeson gani" Hmmm To shi kenan ki kwantar da hankalinki,za ki ga babanki,amma sai kiyi 茩o茩ari kin mai da hankali a makaranta,kafin na kaiki" Cike da zumu蓷i tace "Da gaske Yaya? "Eh da gaske" Nanfa tayi ta murna wai zataga babanta,har tama manta,a kan Faruq take..
Gefen Faruq, kuwa,shikadai yasan me ya ke ji,dakewa kawai ya ke yi "Yaya kamar zuwa yaushe zan gama karatun? murmushin ya ke,ya yi tareda cewa "Kajimun wannan ke da ko farawa bakiyi ba amma dai kamar yaune za ki gama" ganin da ya yi idan,suka ci gaba da zama haka to ba 茩aramar cutuwa zeyiba, lalla蓳awa ya yi ya zare jikinsa tare da cewa, "na barki lafiya ya fice.
Samha anzama dalibai,in da kullum Faruq ke ajiyta,shima ya wuce nasa karatun..
Agurguje,,
*BAYAN SHEKARU 3*
Abubuwa da dama sun faru,ciki,har da shigar,samha secondary school, in da yanzu,take js 2 idan kaga samha zuwa yanzu bazakace ita ce wannan samhar d kasani a baya ba ce..
A cikin wa 拼annan shekarun ta waye sosai ta iya abubuwa da dama sosai suka shaku da Faruq, dan so tari in dai yana gida to zaka gansu tare..
Zuwa yanzu makerin budurci ya fara kera SAMHA,dan ko makaho ya shafa zaiji alamu balle kumah me ido..
Alhmdllh Faruq ya kammala degree 蓷insa in da zuwa yanzu yana ta shirye shirye'n tafiya hidimtawa 茩asa,in da aka turasa Edo state..
Gobe ne in sha Allah, Faruq ya ke sakaran tafiya,in da gaba 蓷aya sama,hankalinta a tashe ya ke,dan Sam batason tafiyar,tasa..
Gaba 蓷aya suna zaune a falo,ana ta tattauna maganar tafiya ma tayi shiru,dan ita ka蓷ai tasan me takeji,a zuciyarta jitayi idon ta ya cicciko da sauri ta tshi ta bar gurin, 蓷akinta, ta nufa,gado ta fa蓷a ta fashe da kuka maicin rai,ita da kanta wani lokaci takan tambayi kanta me yasa takejin haka a game da yaya Faruq sai dai babu amsa babu kuma me amsa mata..
Mama ce ta dubesa tare da cewa "To dai kaga mutuniyarka,ko nalura da ita ,in dai an fara maganar tafiyarka bata walwala,sai katashi kaje ka rarrashta,dan nasan ta shinta baze rasa nasaba da tafiyar ka gobeba" jiyayi duk kunya ta kamasa..
Kuma dama ita ce ta hanashi tashi,amma tun barinta gurin ya ji kamar,ya bita sai dai su mama da ya ganine ya hanasa ko da motsawa,sai dai zuciyarsa na gareta..
Kai ya sosa batare da yace 茩alaba yabi bayanta ,bayansa mama tabi,da kallo tare da cewa "Ja iri,ai ina ankare da kai" Dariya Abba ya yi tare da cewa kice kina sane ki ka fad'a masa haka" "Ina sane mana ,kai baka ganiba tun da tatashi ya kasa nutsuwa" Gaba 蓷aya sukasa dariya tare da cewa "Yaran zamani kenan"..
Jin alamar kamar an shigo 蓷akin ne yasa ta dago kai don waye,ganin shine yasa ta mayar da kanta,ta cigaba da raira kukanta,a hankali ya 茩araso ya zauna,batare da ya ce komai ba, hannu ya sa ya 蓷agota,tare da rungumeta a jikinsa bayan ta ya fara shafawa alamar tayi shiru,jin ta kwance a jikinsa,bakaramin sanyi zuciyarsa tayi masa ba batare da yace komai ba ya cigaba da shafa bayan ta har sai da yaji ta fara sauke ajiyar zuciya,alamun tayi shiru zuciyarta ta fara sanyi..
Cikin murya mai taushi yace "Me ya faru ki ke kuka fa蓷amin,kinji? Cikin murya me rauni ta ce "Wai yanzu da gaske tafiya za ka yi gobe yaya? "Eh in sha Allah gobe iwar haka ina Edo" fashewa ta 茩arayi da sabon kuka tare da cewa, "Ni ni banaso katafi,kabarni" "kiyi ha茩uri kinji,my samha in da zanje be kamata,naje dake ba amma idan,kikayi ha茩uri,kamar yaune zan dawo,kuma gawaya zamu dinga gaisawa,kullum. Sannan don Allah samha,inaneman wata Alfarma ,ki rikemin amata,duk in da kika shiga ki dinga tinawa da cewa ke matar aure ce..Plz duk in da za ki ki dinga saka dogon hejab kirufemin jikin ki,don Allah ban da yawo daga makaranta sai gida sannan ga wayanan zan baki dan mudinga gaisawa banaso naga number 蓷in namiji ko 蓷aya aciki, don Allah samha ki daure kiyimin wannan Alfarmar in ki ka yimin kin gama yimin komai"
Kai kawai ta girgiza,alamar to,fuskarta ya 蓷ago,wacce take cike da hawaye,mai makon ya saka hannu ya goge mata, sai naga ya saka harshe,yafara 蓷aukemata hawayen,ganin ya samu dama yasa ya kai bakinsa kan lips 蓷inta ya fara tsotsa,kai kace ya samu ,sweet ne, daga nan ya gangara,wuyanta,ya fara aikamata da sa茩o ta ko ina,tini,ya fara,ficewa daga hayyacin sa babu abinda yake tashi sai.......
Gefen samha tun tana jurewa har abin ya fara bata tsoro,dan tun da suke ,dogon romantic be ta蓳a ha蓷asu ba iyakaci ya rugumeta kawai,ko ya yi Mata kiss a goshi ko kumatu..
Batayi auneba taji hannunsa a cikin rigarta,,yana shafa B*****'s 蓷inta,da sauri ta rike masa hannu,tare da girgiza masa kai..
Hannunsa,ya zare yana mai da numfashi dan shi ka蓷ai yasan halin da yake ciki zuwa yanzu,cikin zafin nama ya jawota,jikinsah y rungumeta tsam tare d cewa,, *"I LOVE YOU MY SAMHA* INA 茦AUNARKI HAR BANSAN IYAKABA, don Allah ki kulamin da kan ki, hakadai ya dinga ,maganganu,shi ka蓷ai,tun samha na jinsa har tayi bacci,jin saukar numfashinta ne ya tabbatar masa da hakan...
Kwanciya ya gyara mata a jikinsa,tare da jamusu blanket...
Sarauniyar Jarumai ce馃槏