D'A NA KOWA NEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

D'A NA KOWA NE

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1~2

ƊA NA KOWA NE...   [RAYUWAR SAMHA]          MALLAKAR.. MAMAN AMATULLAH (Sarauniyar Jarumai👑)Dedicated to my Aminiyar Arziki.Ni'imatullahDUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH SUBAHANAHU WATA ALAH,WAN DA YA ARAMIN RAI YA KUMA AZURTANI DA LAFIYA SANNAN YA CIKANI DA NI'IMOMI DABAN -DABAN,YA ALLAH INAROƘONKA,KAMAR YAN DA ZAN FARA RUBUTUNNAN LAFIYA KASA NA GAMA LAFIYA. YA ALLAH KAYIWA ANNABI SALATI,,SAU ADADIN DA BABU IYAKA,TSIRA D AMINCIN ALLAH SUƘARA TABBATA GA,IYALAN GIDANSA DA SAHABBANSA BAKI ƊAYA.WANNAN SHAFIN SADAUKARWANE GADUKKAN MASOYANA A DUK IN DA SUKE,INA GODIYA DA IRIN KAUNAR DA KUKE NUNAWA A GARENI DA KUMA LITTATTAFAINA😍SHAFI NA (1~2)    "Inna Dan Allah kiyi haƙuri Wallahi ba da gangan nayiba faɗuwa nayi" Yan da take, maganar cikin kuka,abin gwanin ban tausayi, duk da irin kukan da yarin yar da shekarun ta basu wuce 11 zuwa 12 ba take da ban haƙuri,hakan baisa wacce ta kira da inna ta sassautamata ba,sai ma ƙara,azama da tayi gurin jibgarta,kamar wacce,ta samu jaka..Da sallama Malam Habu ya shigo ganin abin da kefaruwa ya sashi ƙarasowa cikin azama tare da cewa "Haba mari sokike ki kasheta irin wannan duka haka ai kome tayi miki bai kamata,kiyimata irin wannan, dukanba da wannan ƙatuwar muciyarba ke bakya ko gudun ki jimata ciwo ko ki nakas ta ta? Malam habu ya ƙarasa maganar yana kallonta...Wani mugun kallo tabisa da shi kafin tace "Haba Malam wannan wacce irin magana ka keyi,ko da yake dama na lura Sam,bakaso anayiwa,yarin yar nan faɗa,kafiso a kyaleta,tayi yan da take so,ko? ta kai ƙarshen maganar tana tambayarsa tare da tsaresa da ido..Kafin ta ƙara da faɗin "To Sam bazai yuwuba,dan bazan ɗauki,irin wannan iskancin da yarinyar nan take yimin ba,wai ace na aiketa tin ɗazu ta kai niƙa,taje tayi zamanta,sannan yanzu ta dawo ta ce wai garin ya ɓare ɗan iskanci,Kuma sannan kace baza'a hukun tataba,ko Dan kana ganin banice na haifetaba" Ta kai ƙarshen maganar tana sharce ƙwalla..   Malam habu da ke tsaye tin dazu yana sauraronta sai lokacin ya samu damar yin  magana "Ai dama duk wan da yaga irin abin da kikeyiwa yarin yar nan,basai kin faɗa ba hakan yana nuna cewa dama bakece ki ka haifetaba,dan babu uwar da zatayiwa ƴarta,irin wannan dukan,akan kawai ta ɓarar da gari ,abisa kuskure,Sannan maganar cewa wai banason kina hukun tata ke kin san ba gaskiya ba ne,amma in da gyara ki ke yi,kuma na hankali,to amma dukan da ki ke yi,Sam ba dan gyara ki ke yiba,sannan bakyayin na hankali,tsabar mugunta ce da son zuciya,Wallahi mari kibi duniya,a sannu,kisani cewa,da ƊA da DUKIYA ba'ayi musu mugunta,sannan bazan gaji da faɗa mikiba,kiji tsoron Allah kirike yarin yar nan amana ko Dan maraicint...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters17
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play