D'A NA KOWA NE

25_26

by @mamanamatullah

茒A NA KOWA NE

  [RAYUWAR SAMHA]

          

MALLAKAR..

 Mmn Amatullah(Sarauniyar Jarumai馃懜)









25~26


Shima ita ya kafe da ido ko kiftawa,babu haka zalika ya kasa 茩ara ko da taku guda ne daga in d ya ke tsaye,



 Baki na rawa,tace "Yaya Kai ne sai a lokacin ya murmusa tare da bu蓷e mata hanu alamar tazo garesa. Sam ta kasa yarda da abinda idon ya ke gani, gani take kamar gizo yake yimata,idota ta murza,ta sake bu蓷esu still shi take gani,



 Ban garan Faruq kuwa,babu abinda yake yi sai murmushi,wani gefe na zuciyarsa kuma babu abinda yake muradi kamar yajita,kwance a jikinsa..


Ganin alamu ya yi har yanzu tana cike da mamaki,sabi da ta kasa ko da taku 蓷aya yasa shi karasowa,har in da ta ke, cike da mamaki yake kallonta,ganin, yan da duk tawani sauya kamar ba'a ita ba, gani ya yi tafi masa girma a zahiri sama da hoto,ji ya yi wani shau茩i yana 'kara fizgarsa,cike da azama ya rungumeta,wani sanyi ya ji yana ratsa zuciyarsa,gawani irin shock da ya mamayesa,lumshe ido ya yi,yana shakar kamshin jikinta,a hankali ya bu蓷e baki tare da cewa "I Miss you my Wife"



苼an garan samha kuwa,gani take kamar a mafarki,dan ba茩aramin mamaki abin ya bata ba, don haka nema ta kasa cewa komai..


A hankali tabu蓷e baki tare da cewa "Yaya da gaske kai ne? 茒agowa ya yi ya dubi fuskarta tare da cewa "Ni ne mana ko kin 蓷auka mafarki,ki ke,to bari na farkar da ke" Bakinsa ya kai saman lips 蓷in ta ya 蓷an ciza 拼ar 茩ara ta saki,tare da yarfe hannu,tana dafe bakinta,cike da shagwa蓳ata ce "Wash! yaya da zafifa, daga dawowarka kuma sai mugunt" Dariya ya yi tare da cewa "Aa na dai tasheki ne daga baccin da. Naga kinayi,kinga ai yanzu kin tabbatar ba mafarki ki ke yiba ko?..



Baki ta bu蓷e da niyar yin magana, muryar mama da suka tsin kaya ne, ya yi saurin sakinta yana ja da baya, samha ta ha蓷iye abinda takeson fa蓷a..



 Cike da mamaki mama take kallonsa ,tare da cewa,"kai kuma saukar yaushe,zuwa babu sanarwa sai dai kawai muganka" Dariya Faruq ya yi tare da cewa "So na ke kawai na baku mamaki"



 Gefen samha kuwa jitake kamar 茩asa ta tsage ta shige,dan kunya don ta tabbata,mama ta gansu lokacin da suke rungume da juna..


茦arasa wa ya yi ya rungume mama,tare da cewa "I Miss you uwa ta gari" "Me to my son,ya cam 蓷in d fatan kungama lafiya" "Lafiya 茩alau, Alhmdllah" "Ma sh Allah"...


"Mama Abba fa? "yana sama" Ta ba shi amsa, "OK,ai na san,zamu ha蓷u an jima" "Eh ka je ka huta kafin lokacin cin abinci" "To mama"


Samha ta kalla wacce ta daskare a guri 蓷aya ,murmushi tayi tare da cewa, "Daughter, ki kai masa kayansa 蓷aki" "To mama" ta amsa,mama na fa蓷in haka ta wuce kicin...


Jakarsa ta 蓷auka ta nufi 蓷akinsa in da ya bita a baya yana 茩are,mata kallo,ganin yan da take tafiya kai ka ce tana tausayin kasa ne,gashi duk wata ga蓳a ta jikinta tana motsawa,sosai Faruq ya shagala da kallon surarta,jinshi ya ke cikin wani irin shauki..



A han Kali ta tura 蓷akin ta shiga in da Faruq ya rufa mata baya,yana shiga ya turo 茩ofar,tare da jingina a jikin 茩ofar,hannayensa ya har蓷e a saman kirjinsa, yana cigaba da bin ta da wani mayen kallo..



 Bangaran samha gaba 蓷aya tasha jinin jikinta,dan ta kasa 茩ara motsawa ganin irin kallon da ya ke bin ta dashi,,



To toilet ta shige tare da turo 茩ofa, jin Gina ta yi da 茩ofar tana sauke numfashi kai ka ce biyota akayi,sai kuma ta saki murmushi, don ita kanta,abin dariya kuma ya bata..



 Tana shiga toilet,ya yi dariya tare da cewa "Kigama gudinki yarinya,kayan jikin sa ya fara ragewa,ya koma daga shi sai gajeran wando,saman bed,ya fa蓷a ya yi ruf da ciki tare da lumshe,ido surarta take ta yimasa gizo..



 Takai kusan 5 蓷mnt a toilet, gashi ta gama ha蓷a masa ruwan wankan amma ta gagara fitowa,kofa ta bu蓷e a han Kali,kwance ta hangosa asaman bed,,Alhmdllh ta fa蓷a tare da cewa Allah yasa bacci ya yi,cikin san 蓷a ta fito daga bayan gidan,ahankali ta fara takawa, har ta zo bakin,茩ofa a han Kali,ta bu蓷e kofar ta fice,duk abinda take yana kallonta,shi abinma dariya ya basa..


 Tashi ya yi ya wuce toilet...



Kai tsaye 蓷akinta ta wuce saman bed ta fada tana mai da numfashi kai ka ce biyota akayi,dariya ta kwashe da ita dan ita da kanta ta bawa kanta dariya sosai yau takejinta cike da nisha蓷i ganin yayanta ya dawo lafiya kalau lumshe ido tayi,babu abinda ya dingayi mata yawo sai surar Faruq,da sauri ta bu蓷e ido tare da zarosu waje,nan take ta fa蓷a cikin kogin tinanin sa..



Dukkansu zaune zuna cin abin ci in da Abba ya ke cewa "kai sai dai kawai muganka,babu waya balle sako" "Wallahi kuwa Abba kawai sonake na baku mamaki ne kawai" "Ai ka kyauta" cewar mama, gefen samha bata ce ko 茩ala ba,dan haryanzu jitake kamar mama ta gansu 蓷azu,har suka gama suka koma parlour, suna hirar yaushe gamo..


Faruq babu abinda ya ke yi sai satar kallon samha,so yake kawai su hada ido amma fir ta茩i yarda, sai ma wasa da takeyi da yatsun hannunta...


"Mama wai ni yau 拼ar ki azumin magana takeyine,naga tun da nadawo batace ko 茩alaba" Ya 茩arasa maganar yana kallon samha,hararar sa mama tayi tare da cewa "Ai kai zan tuhuma danni " 拼ata ba haka takeba.Amman daga dawowarka,kasa tayi shiru,茩ila kayi mata wani abu ne" "Aa ni mama babu ruwana dan babu abinda nayi mata..



 In da samha ke zaune mama ta kallah tare da cewa "拼ata ko wani Abu yayanki ya yi miki? Faruq najin anyi wannan tambayar ya kafeta da ido yana sauraron abin da za tace "kai ta girgiza tare da cewa "Babu komai mama kawai dai kaina ne yake ciwo"  Ta 茩arasa maganar tana wani marairai cewa "Ayya amma shine baki fa蓷a ba abaki magani,maza tashi kije kisha magani ki huta" To mama dama gaba 蓷aya a takure take,cike da azama tabar gurin in da Faruq ya bita da kallo..



Ko da ta shiga 蓷aki kaitsaye, toilet ta wuce tayi wanka,蓷aure da towel ta fito gaban madubi ta zauna ta goge jikinta,turare kawai ta shafa ta 蓷auko rigar,bacci,wacce da ka蓷an ta wuce rabin cinyoyinta,ta saka,gawani irin wuya,wan da rabin B****'s 蓷inta a waje,suke,kanta ta gyara,man baki kawai ta shafa tare da 茩ara fesa turare,kanta ta duba amadubi babu 茩arya tayi, kyau...



Jitayi kurum an turo 茩ofa an shigo,da sauri, ta kalli, 茩ofa karaf sukayi ido biyu da Faruq da ke tsaye,yana kallonta,jikinta ta kalla da sauri,ta saka hannu tana,, kare, kirjinta,shi dariya ma abin yA basa..



  Ahankali ya tako zuwa in da take,tanajin ya 茩araso,gabanta da sauri ta rintse ido tare da 茩ara kankame,jikinta,hannu yasa ya dagota,kallo ya dinga binta da shi tun daga kanta har zuwa yatsun kafa jiyayi wani Abu ya tsarga masa ,ido ya rintse,tare da kiran sunan. Allah,bu蓷esu ya yi tare da saukesu a kan B****'蓷inta, hannunsa ya saka ya 蓷auke hannun da ta kare jikinta da shi,tuni rabin B***'s 蓷inta suka bayyana a fili "Ya Allah" ya fa蓷a a kasan,zuciyarsa..


 Tuni idanunsa suka chanza kala gawata matsanan ciyar sha'....... Da tataso masa jikinsa harrawa,ya farayi,cikin zafin nama ya ha蓷e jikinsu guri 蓷aya wata irin ajiyar,, zuciya ya sauke da karfi...



Baki na rawa,yace "I Miss u my samha, nayi kewarki,ba ka蓷an ba kullum ina cike da tunaninki,hope kina lafiya? kai kawai ta iya 蓷agawa dan duk ta fara rudewa,,

Ma sha Allah, ya fa蓷a yana 茩ara lafewa a jikinta...


Shafata ya fara yi,tare da kissing 蓷inta,bakinsu ya ha蓷e ya fara tsotsa kai kace sweet ya samu,tuni tsaiwa ta fara gagararsu,in da ya jata zuwa saman bed,rumfa,ya yi mata da kirjinsa ya cigaba da aikamata,,sa茩wanni,masu tsayawa a zuciya ,


Gaba 蓷aya ta ru蓷e,tana turesa yana kara manne mata tare d cewa, "Plz my samha,kitemakamin don Allah, kinji kiyi hakuri"


 Kai ta girgiza tare da cewa "Aa ni dai kayi ha茩uri wallahi bazan iyaba" sake fashewa ta yi da kuka,tare da rokonsa..


Jinkukanta ya ke har cikin ransa zare jikinsa ya yi, ya koma gefe,yana mai da numfashi don shika 蓷ai ya san irin halin da yake ciki,ai tanajin ya matsa da sauri ta ja blanket ta rufe,jikinta,tana cigaba dz kukanta,a hankali...


Ya kai kusan 15mnt kafin ya,蓷an dawo,cikin haiyacinsa jawota jikinsa ya yi tare da cewa "To yanzu my samha kukan nameye,bakisan kukanki,yana illatar da zuciyataba,kiyi shiru kinji matar Faruq,babu abinda zanyi miki,maza kije kiyi wanka,sai kizo kiyi bacci" To tace amma ta kasa tashi sabida kunya don babu Maya,jikinta ya fahimci me take nufi,daidai kunnan ta ya kai bakinsa ya yi mata ra蓷a ido ta zaro tare da 茩ara 茩udun dunewa..



Dariya ya yi tare da cewa "Au kina ganin kamar da wasa ko,to bari kigani ganin fa da gaske ya ke, yasa tayi saurin tashi zaune tare da cewa "Allah Yaya kabari banaso" "nikuma kinga ina matukar,so ya 茩arasa maganar yana kashe,mata,ido 蓷aya.


 Gaba 蓷aya blanket 蓷in ta yayima tayi toilet ba茩aramin dariya abin ya bashiba dariya ya yi,a zuciyarsa kuma yana cewa,hmm yarinya kigama gudinki za ki shigo hannune..


Tashi ya yi shima ya wuce nashi dakin...


Ko da tagama abinda takeyi a toilet,tajima tsaye dan ta kasa fito wa ta 蓷auka har lokacin yana 茒

蓷akin,'kofar ta bu蓷e a hankali ta leko ganin babu kowa a 蓷akin yasa ta fito,tare da sauke a jiyar zuciya kimtsawa tayi tsaf,tajaye saman bed addu'o'i tayi,tare da rufe ido da niyar bacci,sai daime,abubuwan da Faruq dingayimata dazune suka dinga dawo mata,limshe ido ta karayi tare da kankame pillow, jin zuciyarta take cike da shau茩i,,tare da kewar YAYA Faruq 蓷inta..


Da kyar ta samu bacci ya dauketa,dan tinanin Faruq ya hanata sukuni,



苼angaran Faruq,, bayan ya koma 蓷aki wanka ya yi tare da kimtsawa tsaf ya haye daman bed 蓷insa yana addu'a tare da shafe jikinsa idon sa ya rufe,in da surar SAMHA ta farayimasa gizo,tini zuciyarsa ta lula cikin tinanin,abin da ya faru 蓷azu,jinsa yake cikin wani irin shauk'i,gawani sabon feelings dake kara taso masa da karfi ya rintse,idonsa tare da kiran sunan Allah...


Da sauri ya bude,idon sakamakon ganin surarta, da yakeyi,wai shin me yake shirin faruwa danine..



Haka ya samu da kyar bacci yaaukesa maicike da wahala,din shi ka 蓷ai yasan me yaji...




Washe gari


Misalin karfe, 7:30 SAMHA ta fito cikin shigarta ta zuwa makaranta,ko da tafito,duk suna zaune a kan teburu,sai da ta gaishe da kowa kafin ta zauna in da Faruq, yake t wani kallonta ta gefen,ido. A gurguje taci abinci dan takusa makara,mik'ewa tayi tare da cewa, "mama Abba ni natafi dannakusa makara" a tare suka ce to Allah ya ba d sa'a Amen, ta amsa


Faruq ne yace "Yau kitsaya tna saukeki" to tace tare da mi茩ewa,tare suka fice daga falon..


Ko da suka shiga mota,tsayawa ya yi yana 茩are mata kallo,gani yayi tayi masa wani 蓷an karan kyau,jin shiru bashi da niyar su tafi yasa tace "Yaya nafa kusa makara,ta 茩arasa magamar tana turo baki,,


Hannu yasa ya jawota,jikinsa ,bakinsa ya kai kan lips 蓷inta,sai da ya tsotse,man da tashafa tas,kafin ya saketa,dukkanninsu,sai da sukaji a jiki su,gaba ki daya idaninsu sun sauya,cikin wata da kushashshiyar murya yace daga yau karki 茩ara shafa komai a bakinki idan zakifita makaranta" To tace tare da cewa, "Yaya mutafi dan Allah nafa kusa,makara,,bata karasa ba yaja motar suka bar gurin..


Ko da ya ajiyeta sai da yaga shigarta aji kafin ya wuce...


Yau gaba daya,tunanin Faruq, ya hanata, sukuni,,

tun da taje makaranta,ta kasa komai sai tunaninsa da kuma abubuwan da yadingayimata,daga jiya zuwa yau,lumshe idonta ta 茩arayi, tana matukar jin da蓷inin tunanin,


Kawarta guda 蓷aya tilo,wato,Hafsa ita ce ta dafata,tare da cewa wai 茩awata yau lafiya

Ki ke kuwa,naga tun da ki ka zo,sai faman tunani kawai ki ke yi,wai meke faruwane?



Murmushi,SAMHA tayi tare da cewa babu komai kawata,kawai dai yau ina jina ne,cike da nishadi,,


Aa kawata kodai kin hadu da wani gayen ya sace miki zuciya,ne,


Da yake babu wan da yasan SAMHA tana da miji,hatta kawarta 

Hafsah ma bata saniba duk yan da suke da ita..


Dariya SAMHA tayi tare da cewa, sace zuciya kuma ina badai zuciyar SAMHA ba dan zuciyar, SAMHA ta mutun 蓷aya kuma na jima da mallaka masa ita" "kai kawata amma shine ko labari babu? ,Hafsa ta fa蓷a tana dariya


"Aa ba haka bane kawata,lokaci kai nake jira dan na sanar dake,,,


Hafsa ta bu蓷e baki da niyar magana malaminsu ya shigo,in da suka ajiye duk wata fira,suka fuskaci a bin da y kawo su...



Rayuwa na tatafiya abubuwa na chachchanzawa in da zw yanzu Faruq, hakuri sa ya fara 茩arewa,,


Idan da sabo tariga da ta fara sabawa,da abubuwan da Faruq, yakeyi mata,duk Daren duniyar nan,sai ya lallabo,bayan ya tabbatar su Abba da mama sunyi bacci,



Yauma kamar kowan ne lokaci,cikin baccinta,taji ana shashshafata,k

茦ara shige masa,tayi,sosai,dan tanajin da蓷in abin da yakeyi mata,tun Faruq ya samu damar duk yan da yakeso da ita babh In da yafi kaiwa hari,kamar B***'s 蓷in ta dan sunfi,蓷aukan hankali sa yan da take kara mikewane,yasa Faruq ya 茩ara rudewa tare da k'ara fita ayacinsa dan abinda ya ke ji yau yafi wan da ya ke ji,a baya dan yau ji ya ke,idan be samu nutsuwa da itaba,tabbas ze iya shiga wani hali..


 Sarrafa ta yakeyi San ransa,,babh abinda kakeji a 蓷akin sai nishinsu,dan dukkansu zuwa yanzu a bu茩ace suke da juna..


Cikin,wata irin,murya wacce kai da kajita kasan me ita yana cikin tsananin bu茩ata,yace," My samha,ki daure ki temakeni. Yau kinji,wlh,idan banyiba zan iya shiga wani hali,,don wallahi hakurina ya gama karewa,plz kitemaka min"..


samha na jinsa,ammahsai dai bata fahimtarsa sosai,dan,tafita hayyacinta,dan a yanzu babu abin da tafi bukata,sama da a sosa mata in da yake mata 茩ai茩ayi..


Jin tayi shirune,gashi sai wani kara shigemasa take,hakanne ya bashi damar,茩ara rikitata,da wasu salo,na musamman,in da daga bisani ya ware 茩a.......cike da farinciki,yake karanto addu'ar saduwa da iyali,,



 Ya fara dosar hanyarsa,cike da rudu gami da tsoro,samha,tasa hannu 2 tuturesah tare da fashewa da kuka,tana cewa, "Aa YAYA wallahi ni tsoro nakeji,bazan iyaba...


Rarumota ya 茩arayi,tare da cewa, "Kitemakamin,samha,wlh nayi miki Alkawari,a hankali zan yimiki,,plz kitemaka" 'Aa ni dai wlallahi n hakura,,ta karasa maganar tana fashewa da kuka...


Wata irin sarawa kansa ya yi jin kukanta yake har cikin ransa komawa ya yi ya kwanta tare da jawota ya ungume rarrashin ta ya farayi "shikenan kukan ya Isa haka tun da bakyaso,na ha茩ura,kinji,kiyi,shiru yana magana yana,shafa bayanta..


Ahankali ta dinga sauke ajiyarzuciya wani gefe,n zuciyarta,kuma yana tausayawa yayanta,jitake inama zata iya daurewa,da ta ha茩ura ta barshi,ya yi,sai dai tana matukar jin tsoron abin da zebiyo baya tana cikin wannan tinani bacci ya 蓷auketa,jin saukar numfashinta a hankaline yasa ya gane cewa ,tayi bacci,a hankali,ya zareta daga jikinsa kai tsaye 蓷akinsa ya nufah dafe da mararsa gawani irin sarawa, da kansa ya ke yi..



Wanka ya yi kafin ya kwanta,in da bejima ba zazzabi mai zafi ya rufesah,gawani, sanyi da yakeji,blanket yaja ya kudundu ne in da da kyar ya samu bacci,ya daukesa maicike da wahala..



Ko da gari ya waye,yau amakare samha ta farka,sannan duk jikinta babu dadi,wanka tayi ta shirya tsaf,sai dai zuciyarta fal da tenanin yayanta,Dan tana mamakin yan da akayi yau har iwar haka be lekotaba..



Abba da mama na hango zaune saman teburin cin abinci suna karyawa,in da mama ta dubi Abba tace",nikuwa Alhj ina son miyi wata magana ni da kai" "to h,ajiya ina sauraronki,dama a kan maganar yarannan ne,nace me Zai hana,su tare a gidansu,a cire maganar,sai samha tayi Candy,, sabi da na lura da wani Abu ban sani ba ko kaima ka lura,nasha,ganin yaronnan yana,San 蓷ar zuwa 蓷akin,samha,to kaga tun kafin aji kunya gara mutattarasu,,su tare a gidansu,suje chan su karata,ko ya kagani,Alhaji?



Haka ne hajuta nima nayi wannan tu nanin,sabida nima nasha zuwa dakinsah da asuba bana samunsa,,amma shikenan tun da haka abin ya zama nan da sati 2 za'ayi komai a gama sai kifara shiri...


Sannan kafin su tare inaso gaba 蓷aya yan mu muje samha taga iyayenta'' "eh haka ne gaskiya Alhaji to Allah ya nuna mana lokacin" "to Amin" "Kuna ganin yau yarannaki babu wan da yafito" hmm kyale wa'innan yaran in da kagansu kawai,ai gara mu tattarasu,mumah mu huta"



Samha ce ta fito,da sallama ta karasa,in da ta gaishesu,kamar kowanne lokaci  amsawa sukayi,cike da jin da蓷i,zama tayi itama ta karya,harta gama babu alamar,Faruq,ba,sosai ta shiga damuwa,sai dai tanajin kunyar ta tambayi mama..



Mama ce ta dubeta tare da cewa samha maza

 kije,kidu bomin yayanki,ko lafiya duk yau be fitoba" ,to tace tare da barin gurin,,


Sai kusan biyu tana,sallama amma taji shiru,tura kofar tayi ta shiga,kwance ta ganshi saman,bed ya lulluba da blanket,cike da azama ta karasa,,tare da cewa "Yaya haryanzu baccin ne ai ya kamata,ka tashi haka hannu,tasa ta yaye,blanket din jin yayi shiru,,


Ganinshi tayi,yana t rawar,sanyi,da sauri takai hannunta,wuyansazafi taji rau,,subahanallah! ta furta da karfi,,tare da cewa yaya baka da lafiya meke damunka,kai kawai ya iya nuna mata,,sannu YAYA bari na kirawo mama


Cike da azama ta fita,tun kafin ta katasa ta fara kiran mama sai da taji gabanta ya fadi,a tare suka taso,,ita da Abba,"Lafiya samha me ya faru? mama yaya Faruq bashi da lafiya subahanallah!suka fada tare da nufar 蓷akinsa


Dr Abba ya kirawo ya duba sa,y bashi magunguna..


Tea mama ta hada bashi yasha,ta bashi magani,kafin suka basu guri.. 


Zama samha tayi.....



Sarauniyar Jarumai ce馃槝