27_28
ƊA NA KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
MALLAKR...
Mmn Amatullah(Sarauniyar Jarumai👸)
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION💪🏻📚
27~28
Zama samha tayi,tare da cewa "Yaya ya jikin naka?
"Da sauƙi"
"Allah ya karasauki"
"Yaya" Ta kira sunansa a karo na biyu dubanta ya yi batare da ya amsaba,shiru ta yi kuma sai ta kasa cewa ko mai sai hawaye da suka fara zubo mata.
"Aa to meye kuma abin kukan,kinga ni banason haka" "Yaya kayi haƙuri,wallahi bansan hakan zata faruba" sai kuma tayi shiru,ta sake fashewa da kuka,sarai ya gane me take nufi,amma sai yace "Me'akayi ne?cikin kuka tace "Jiya yaya don Allah kayi haƙuri,duk laifina ne,dana yar da da baka kamu da ciwoba" Ta ƙarasa maganar tana fashewa da sabon kuka...
Dakyar ya iya tashi zaune,sabi da yan da mararsa takeyimasa wani irin zafi,shi kaɗai ya san me ya ke ji,jawota jikinsa ya yi, tare da faɗin "shi kenan ya Isa haka,ni bakiyimin komai ba kuma nayi alkawarin duk halin da zan shiga muddin baki aminceba babu abin da zanmiki,kinji my samha ki dena kukan haka ya isa"...
Jitayi,wani tausayinsa ya kamata tare da haushin kanta,har tanajin,me yasa ta kasa jure duk wata wahala,in dai shi zaiji daɗi,gaskiya ban kyautawa,yaya ba wanda yakeyimata,irin wannan son,shi ya yarda ya shiga kowanne irin haline,in dai a kanta ne amma ita ta kasa faranta masa,gaskiya batayiwa kanta adalciba sake fashewa tayi da kuka "Haba nace,kiyi shiru haka to shi kenan na yafe miki,kinji matar Faruq, kidena wannan kukan dan yana taɓa zuciyata,kinji" kai ta ɗaga alamar "To"
Awannan,rarrashin da ya yi,shi kaɗai ya san irin raɗaɗin da yaji, daurewa kawai ya ke,amma wani matsanancin ciwo,mararsa ta keyi,musamman da yaji samha kwance a jikinsa..
A han Kali ya zareta daga jikinsa tare da komawa,ya kwanta,dan cigaba da zamanta,a jikinsa baƙaramar barazana bace a garesa..
Lumshe ido ya yi,yanajin yan da ciwon yake kara hau hawa..
Tun yana jurewa,tare da cije lips dan kada samha,ta gane halin da ya ke ciki,har ta kai ya sa hannu ya dafe,mararsa dan zuwa yanzu abin ya fara fin ƙarfinsa..
Kafin kace me ya fara mur ƙususu,dafe da Mara,da sauri,samha ta taso,tana tambayar yaya,mekuma ya faru,lafiya,? zuwa yanzu ba zai iyacewa,ƙalaba sai dai nuni da ya ke yimata da
hannu,idon ta takai in da yake nuna mata,take taji zuciyarta ta buga da ƙarfi,cike da tsoron kada,fa wani Abu ya samu yayanta ta dalilinta...
Take hawawaye suka fara ambaliya a fuskarta,cike da tausayawa,halin da ta saka yayanta,,sai yanzu ta ƙara da tasanin batayi abin da tayi ba cikin kuka ta matsa garesa tare da kamo hanninsa tare da cewa "yaya don Allah kayi haƙuri wallahi na yar da kayi duk abin da kakeso,wallahi na yar da ko da ni zancutu,plz YAYA ka tashi,kaji,nayar da don Allah kace ka warke"
Faruq yana jin duk abin da ta ke cewa sai dai kash! guri ya fara ƙurewa,dan zuwa yanzu baya tinanin zai iya daga ya tsansa balle ya iyahaikata wani abu, dan ciwon ciki,ya wuce duk yan da ya ke tunani..
Ganin bece ƙalaba sai karuwa da murkususun ya yi,ganin yana wani irin numfashi yasa a matukar rude,ta fito zuwa babban falo tana kiran mama! Mama!! Mama!!!
"Ke Samha lafiya ki ke min irin wannan kiran haka? "Mama yaya faruq, yaya faruƙ ne ta faɗa tana nuna ɗakin, mama batajira ta ƙarasa ba,ita da Abba suka yi ɗakin a guje samha ta rufa musu baya..
A yan da suka samesa,ba ƙaramin,shiga tashin hankali,sukayi,ba jiki na rawa Abba yakira Dr ɗinsu,mama ganin irin halin da ya ke ciki sai kuka Abba ya rasa wa ze rarrasa mama ko samha,gakuma halin da Faruq ya ke ciki..
Cikin abin da bewuci,10mnt ba Dr ya ƙaraso,duddubashi,ya yi,lokacin Faruq ya ji jiki,ruwa ya sa masa tare,da yimasa allurar bacci,dan ya samu ya huta sosai, ma gunguna ya rubuta masa,tare da miƙawa abba takardar tare da cewa, "gawannan Alhaji a siya in sha Allah daga ya farka,ze ji kwarin jikinsa" "To likita mungode,amma limitA meye ai nihin abin da ya ke damunsa?,
"To Alhaji a gaskiya a iya bincikena,na gano danka yana fama da matsanancin ciwon Mara ne,kuma ba komai ya kawo,hakanba,sai yana tsananin bukata shi ya haddasa,masa duk wannan,wahalar da ya ke ciki. Sannan Alhj a shawarce,idan da hali ayi gaggawar aurar da shi,don idan akabari hakan ta sake faruwa,ko ta cigaba da faruwa to ze iya zame masa matsala, dan ze iya taɓa,kwayoyen halittarsa" ,sai da Abba ya jin jina kai, kafin ya yi wa,Dr godiya..
Mama da ke gefe,zuciyarta fal da tausayin,ɗannata,ganin yan da yarame,kwana 1 kacal..
Bangaran samha har yanzu data sani kawai take wacce yanzu bata da wani amfani,balle gama abin da taji Dr ya faɗa a gabanta,danasani sosai take,Dan tanajin Faruq be chanchanci haka daga garetaba,gaba daya idaninta sunyi luhu luhu,sabi d atsabar kukan da tasha,da kyar mama ta rarrasheta,
Yinin ranar haka duk gidan sukayisa babu walwala..
Bashi ya farkaba,sai dare,Alhmdllh,ya ji dama sosai ba kamar ɗazuba da sauri samha ta karaso in da ya ke tare da tamyarsa ya jikin da sauki ya ce tare da ƙoƙarin tashi zaune,,da sauri ta temaka masa ya zauna,sannu ta kara yi masa,kafin tace "Yaya akawo maka ruwan tea,kasha za ka karajin kwarin jikinka,batajira cewar Saba ta fice, kitchen ta nufa ta hada masa ruwan tea ta dawo,ba shi, tayi karba ya yi tare da godiya..
Gefe,ta koma ta zauna,tagumi ta zuba tana kallonsa cike da tausayi,ganin yan da ya rame,shima ita yake kallo,gani ya yi idonta duk ya kumbura,alamar tasha kuka ji ya yi duk ya tausaya mata,duban ta ya yi tare da cewa "my samha dawonan" Ya fada tare da nuna mata kusa da shi,dawowa ta yi tana me sunkuyar da kai..
"Me ya sakaki kuka har haka? ya tambaya,yan cigaba da kurbar,ruwan tea "Yaya kayi haƙuri duk laifina ne daga faɗar haka sai hawaye shar shar "Aa wai ba mungama maganar ba,maza share hawayanki,ya Isa haka,idan ba haka ba kuma to zance munɓata" da sauri,ta saka hannu ta goge,hawaye..
Bayan farkawarsane,Abba da mama suka zauna suka sake shawara,in da aka fara sanarwa da "yan uwa da abokan arzuki,tarewar Faruq, nan da kwanaki,3 tun a ranar suka fara shirye-shirye,in da gefen Amarya da ango basusan me ake cikiba..
Dayake,dama tini,an gama tsarawa Faruq, gidan da zasu zauna,sai abin da ba za'a rasaba..
Washe gari,
Alhmdllh,Faruq jiki ya yi dama sosai,yau saura kwana 2 sutare..
Agefen mama mai lalle ta ɗauko da me gyaranjiki ta fara gyara samha ciki da waje,kuɗi sosai mama ta saki dan ayi mata aiki mai kyau,dan guri ya ƙure...
Ɓan garan samha sai mamaki take,nameye wannan dan batasan da maganar tariyar ba..
Haka ɓangaran Faruq, shima yana mamakin shirye shirye'n da akeyi a cikin gidan yakeyi...
Bangaran mama walima kawai ta shirya,ranar da Amarya zata tare,za'a gudanar da ita..
ƴan uwa harsunfara isowa gida ya fara cika,,
Misalin karfe,8:00 Abba ya kira Faruq ya kesanar da shi cewa jibi insha Allah zasu tare,dan zuwa yanzu anzuba komai a cikin gidan,ka je ka gani ko akwai abin da za'akara muku,kokuma akwai abin da beyimukuba sabiad tsananin farinciki,Faruq ya rasama me zece,aan farinciki,godiya sosai,ya yi kafin ya fice..
Ranar haka ya kwana cikin farin ciki,dan jiyayi,wasai kamar beyi ciwoba.
Washe gari..
A kawowa samha lefenta akwati 12
Idan kukaga yan da samha ta koma kai ka ce ba ita ba ce,gawani kunshi da tashi hmm abin dai sai,wan da yagani..
Ita da kanta ta najin sauyi sosai,a jikinta,zuwa yanzu ta ji labarin tarewarsu,gobe..
Shagalin ya kanksma sosai,in da angama duk wani tsare tare..
Washe,gari,
Misalin 4:00,kafara gudanar da walima mai cike da birgewa,walima ce wacce ta kunshi mata zallah wani babban hall ne cike yake da "yan uwa da abokan arziƙi,chan na hangi fitowar Amarya,kyau sai wanda ba'ayi,amma kyau iya kyau amarya,tasha...
Haka gefen ango Faruq,, shima,yasha kyau iya kyau Sam,bakin nan yaki rufuwa sai faman washe,baki yake..
Sosai akasha hidima rabo kuwa kamar babu gobe..
Misalin karfe,,8:00 aka sada Amarya da d'akinta,kuka iya kuka ta sha da kyar akarabata da mama nasiha sosai mama tayi mata,haka Abba,shima ya haɗasu ya yimusu na siha mai ratsa zuciya...
Babu abin da ya ke tashi a cikin ɗakin daga sautin kukanta,sai karar,AC gidan gaskiya ya tsaru,iya tsaruwa abin sai wan da ya gani..
Gida ne babu laifi,babba ne,sama da ƙasa,kasa yana ɗauke da babban parlour, sai kuma dakuna,guda 2 da kitchen, sai area Dani,
Haka sama itama tana dauke da 1 parlour, 1 bedroom, gida komai yaji,abin sai wanda yagani..
Misalin karfe,9:00pm ango ya shigo tare da abokanan sa, suna shigowa falon ƙasa,yaja birki,tare dakallonsu "To nifa inaganin rakiyar nan ta tsaya a nan basai kun shiga cikiba" dariya,a bokan sukayi tare da cewa kai ango kasha k'anshi,yanzu korarmu za ka yi daga nan,ai da kabari mun ƙarasa da kai ciki" "Aa daga nan ma ya Isa" ,Faruq ya faɗa yana dariya,saddiq ne yace,"Anya ayi haka kuwa abokina? "Ai anriga da anyima,,Faruq yafada yana dariya ,ni dai babu abin da zance muku sai dai Allah ya saka,da Alkairi ya kuma ƙara zuminci, amin suka amsa tare da cewa, to ango ashiga lafiya to bari na ɗan taka muku "Aa kabari kawai,kaga Amarya tana jiranka,kabarta ita ɗaya maza kaje mun yafe..
Tun da ya doso kofa ya farajiwo,shashsheƙar kukanta,da sallama ya shiga,chan tsakiyar gado ya hangota,ahankali ya karasa,in da take zama ya yi,a gefenta tare da cewa "Aa ,ƙanwata lafiya kuma ki ke kuka,haka,ko dai bakya farin ciki ne,?, kai ta girgiza to me yasa ki ke,yimin a sarar hawayanki,kin san dai banason kukanki ko? ,kai ta ɗaga alamar eh,tare da cewa,ni wajan mama zan koma..
Dariya Faruq ya yi tare da cewa,wannan kaɗai yasakiyin kuka? ,kai ta ƙara daga masa to shikenan ki kwantar da hankalinki,gobe idan Allah ya kaimu sai na mayar dake,,kingadai yanzu dare ya yi,yanzu maza ki share hawayanki,ki tashi kiyi alwala muyi sallah,raka'a 2 dan mugodewa Allah,abisa wannan, rana da ya nuna mana" ,to tace tare da saukowa tanufi toilet...
Bayan sun idar ne,ya dafa kanta ya yi musu addoi'n da Annabi,Muhammad (s.a.w) ya koyar damu..
Bayan sun idar ne ya dubeta tare da yimata wasu,"yan tambayoyi,a cikin adininta,nan tabashi,amsoshin dukkan,abin da yatam bayeta,nan y karayiwa Allah godiya akan wannan, tace da kuma sa'ar samarwa ƴayan Sa,uwa ta gari
Tashi ya yi yA d
ɗauko ledojin da yashigo dasu ya dawo,ledoji ne guda 3 ɗaya ta kaji ɗaya ta, fruit ɗaya ta kayan sanyi,sai da ya yi fama da ita kafin ta karba,dan cewa tayi ita ta ƙoshi,sai da yalallabata kafin ta,karba shi da kansa ya din ga bata sai da yatabbatar ta koshi kafin ya batarta,,sannan shima yaci,kayan ya tattara ya mayar kitchen..
In da yabarta tanan zaune,karasowa in da take zaune,ya yi,tare da cewa "Aa my samha lafiya, ido yacicciko tace bacci na ke ji,shi abinma dariya ya basa dan duk ya gama. Gano in da ta dosa,sai kuma ya maze,yace to maza tashi kije kiyi wanka sai ki kwanta kiyi bacci,nima bari na haura,sama nayi wanka sai na kwanta sai da safe,ko kai ta ɗaga yawwa maza tashi kije,ninatafi sai da safe,fita ya yi tare da,jawo mata kofa..
Ajiyar zuciya tasauke,tare da godewa Allah sai a lokacin taji hankalita ya kwanta,amma da duk a matukar tsora ce take..
Wanka tayi tare da feshe duk kan ilahirin Jikinta da ,hadaddiyar humrar da aka hadamata,ta kai da ta jiki,take ko ina ya ɗauki kamshi,wata yaloluwar rigar bacci ta ɗauka tasaka wacce,duka duka tsayinta bewuce,mazaunantaba,tana ƙarasa shirinta,tsaf,,ta haye,saman makemen gadonta,addu'o'i tayi tare da Jan blanket, tarege hasken,ɗakin tayi kwanciyarta,hankali kwance,batawani jima ba bacci mai daɗi,ya yi awon gaba da ita...
Ɓan garan Faruq,kuwa,yau,jinsah ya ke kamar,ambashi kyautar gombe gabaki ɗaya dan farinciki...
.
Wamka ya yi,tare da zura kayan baccinsa farare tas,jikinsa ya karafeshewa da turaruka,lokacin da yagama shiryawa,har,10:30,tayi zama yayi sai da 11:00 tayi kafin yafito zuwa ɗakin samha dan ya tabbata zuwa yanzu tayi bacci..
A han Kali yatura kofarya shiga hasken ɗakin. Ya kunna kwance ya hangota saman gado tana baccinta cikin kwanciyar hankali,hasken ɗakin ya rage,zuwa blue light..
Ahankali ya karasa bakin gadon,hannu yasa ya ya ye rufar da tayi,ya subahanallah! ya furta a ƙasan makoshinsa dan kusan rigar da tasaka gara babu da ita don gaba ɗaya tatattare zuwa cikinta,haka,ga ba ɗaya saman B***s ɗinta a waje suke,ido yarintse take wata matsanan ciyar sha..... ta taso masa,rigarsa ya cire,ya zama daga shi sai gajeran...
Raɓawa ya yi gefenta ya kwanta,tare da jawota jikinsa a hankali yasaka hannu ya ƙarasa zare rigar,jikinta,sosai yarungumota,jikinsa yana sauke wata ajiyar,zuciya ,jinta kwance cikin jikinsa,gakuma B***b's ɗinta, dasuke tsikarar kirjinsa,ai tini,yafara Neman nutsuwarsa yarasa,,sai numfashi da yafara fitarwa a han Kali..
Daren ranar dai sai da ya mayar da samha cikakkiyar mace.
Yakai kusan 15 mnt kafin ya ɗan dawo,cikin hayyacinsa,jawota jikinsa ya yi,y fara aikin rarrashi tare da sakamata Albarka...
Sarauniyar Jarumai ce😘