29_30
ƊA NA KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
MALLAKAR...
Mmn Amatullah(Sarauniyar Jarumai)
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION💪🏻📚
29~30
"Matar Faruƙ gaskiya na ji daɗi da ki ka riƙemin amanata,har ki ka kawota zuwa gareni,kin jiyar dani daɗin da bantabajin kwatan kwacin irinsaba,Allah ya yi miki Albarka,ya Albarkaci rayuwar Auren mu,ya kuma bamu zuri'a tagari,, *INA ƘAUNARKI MY SAMHA* yafaɗa tare da ƙara rungumeta sosai,a jikinsa,yana jin wani sanyi yana ratsa,zuciyarsa..
Ɓangaran samha,sosai taji daɗin kalamansa duk da irin raɗaɗin da takeji,amma hakan behana tajita,cikin nishaɗi ba..
Sun kai kusan 30mnt kafin ya zareta,daga jikinsa,toilet yanufa ya tsar ka ke jikinsa,kafin itama ya haɗa mata ruwa me dumi..
Tai maka mata ya ya yi ta yi wanka shima ya yi,
rungumota,jikinsa ya yi jinsa ya ke cikin wata,iriyar rayuwa,mai cike da nishaɗi,basu wani jima ba bacci ya ɗaukesu...
Agurguje,
Bayan wata 3 ,abubuwa dadama sun faru,ciki har da shakuwa,mai karfi data kara samuwa atsakanin samha da faruq,soyayya suke zubawa kamar babu gobe,in da agefe guda kuma,kowannensu yake ganin mutincin ɗan uwansa..
Shirye -shirye suke Dan zuwa garinsu samha,sungama komai ranar da suka saka, kawai suke,jira dan tafiya..
Kwance take,jikin Faruq,kamar kowanne,lokaci idan yadauko ta daga makaranta,yakan zauna su ɗan huta kafin yakoma wajen aikinsa..
Dubanta ya yi tare da cewa "wai my lovely, yau lafiya ƙalau kuwa ki ke? "me kagani my one? "Ai naganki ne ba yan da nasaba ganinki kullumba" "Babu komai my one kawai dai inajin kasalane,sai gajiyar dana kwaso a makaranta,gashi jarabawar yau taso tayi wahala ,shine kawai amma nasan zuwa anjima zan warware"..
"To Bari nayi miki,tausa za ki ƙara jin daɗin jikinki sosai" tausa ya farayimata kafin labarin ya sauya salo,
Daukanta ya yi cak yanufi bedroom da ita...
Bayan komai ya wakana ne ya jawota jikinsa ya rungume,akullum jinta, ya ke yi da ban,cike da farin, ciki yace "my lovely ina, matukar jin daɗinki a kullum,sannan ina ƙara gode miki,abisa daɗin da farincikin da ki ke sakani aciki,akullum idan ya kusanceta abin da yake cewa kenan..
Cike da jin daɗin kalamansa,tace "Na gode my one, akullum,nima kana tsuma zuciyata da,kuma gangarjikina,da ɗaɗan kalamanka my one ina. Alfahari da kai a matsayin miji, agareni" Baki ta buɗe daniyar yin magana wani amai ya taso,mata,cike da azama ta duro daga,saman bed tanufi toilet, da gudu,amatukar,ruɗe Faruq yabi,bayan ta,tana Isa tadinga kwara amai,kamar zata amayar da hanjin cikinta,riƙeta Faruq, ya yi sai aikin yimata sannu,ya ke yi..
Wanka ya yi, mata tare darukota,suka fito dan taɗan wahala,kwantar,da ita ya yi kafin ya ɗauko mata kaya yasaka mata,Dr nasu, ya kira tare,da cewa,yaturo masa Dr mace wacce zata duba masa madam..
Bewu ce 15mnt ba Dr Salma taƙaraso,dubata tayi tare da yimata wasu ƴan tambayoyi,tare da ɗaukan jininta,ruwa tasaka mata dan taga tana buƙatar hakan,duban ta faruq ya yi tare da cewa "Dr meke damunta ne,? "To ban dai gama tabbatarwaba,amma yanzu zanje,hospital a gwadamin jininta,sannan zan tabbatar maka da abinda ya ke damunta" "To babu damuwa Dr sai na jiki ɗin" "OK Bari na je idan yakare kafin nadawo,gayan da za ka yi kazare mata" "OK"
Zama ya yi kusa da ita ,zuciyarsa fal da tausayinta,hannunta,ya ruƙo,tare da cewa "my lovely, ya jikin,murmushi ta yi tare da cewa "kai my one karfa kawani ɗaga hankalinka,nifa lafiya ƙalau nakejina,aman nan kawai danayi ne,yasa na ji,jikina babu ƙwari,amma babu in da yakeyimin ciwo" "ma sha Allah haka nakeson ji,amma wallahi da harkin firgitani" murmushi ta yi tare da cewa "To ka kwantar da hankalinka" "To yanzu maza ki yi bacci,kihuta"
Dr salma ba ita tadawoba sai after magrib,dukkansu zaune,a parlour, lokacin tini Faruq yacirewa,samha, ruwa dan ya ƙare. Alhmdllh taji ɗan kwarin jikinta,sai dai dan tashin zuciya dakumahɓ yanzu ya ke damunta..
Cike da fara'a Dr tadubi Faruq tare da cewa "Congratulations sir" "For what? Faruq ya faɗa yana,tsareta da ido, cike da fara'a tace "Madam,na ɗauke da juna,2 har natsahon sati takwas"
Sabida tsabar farinciki,Faruq besan lokacin da yarungume Samha ba,wacce ta ƙame dan jin abinda Dr tafaɗa sam yama manta da wata Dr zaune,nan yafarayiwa Allah godiya,da wannan babbar'ni'ima da ya yi musu..
"My lovely kinji kyautar da Allah ya yi mana ko,ina godewa Allah inagode miki,,ina Alfahari dake my lovely, Allah y saukar da ke lafiya" nan dai ya yi ta sambatu,,
aam ya mance da Dr sai da,tayi gyaran murya..
Kunyace ta kama samha,faruq kuwa ko ajikinsa ,godiya yayiwa likita,kafin sukayi sallama tatafi..
Mama ya kira cike da zumuɗi yasanar da ita,sosai itama tayi farinciki,haka bangaran Abba.
Faruwar wannan lamarin, shi ya tilas ta musu,, fasa tafiyar da zasuyi zuwa garin su samha,dan be dace,suyi tafiya mai tsago,da ita ba tana cikin wannan halin,sabi da gudun matsala,.....
Saraunuyar Jarumai ce👸