KARO ƊAYA...!

5

by @ummuaffan

*KARO ƊAYA...!*

  _True life story._




_GAWURTATTU UKU 2023🤟_



*05*



HAYEH SAMAH MATAH💃💃💃💃👠👜💍👡👛 🥿👘👗🧤


INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION.

 ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA TARO SAI M A C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA KUDIN KI IYA SHAGALINKI🤝

TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN UBANGIJI.

  YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU, INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN ZO 👏👏👏👏👏

***



SATA GIDAN ƁARAWO... RANCE.


Alhaji Muttaka kasa magana yayi sai kallon Hajiya da yayi,itan ma shi take kallo a zuciyarsa yace"tabbas wannan abun nasu daga Allah ne domin duk raba sun da yayi na tsawon wani lokaci hkn baisa ya mance da yarinyar ba amma duk da haka yana nan kan bakan sa wallahi idan ma sonta yake ba zai ta6a yarda gudan jininsa ya auri SHEGIYA ba.


Ganin yaqi sakinta Hajiya ta qarasa gurin tare da kiran sunansa" _SADEEQ_" da sauri ya d'ago idanuwansa wad'anda suke lumshe shi sam ma ya manta da su a wajen da sauri ya cika Muwaddat yana sosa qeya wacce ita ma zuwa lokacin sosai ta ke kallonsa da mamakin abinda ya mata,rungumarta da yayi taji wani baqon yanayi da bata ta6a jin irinsa ba gashi qirjinta idan banda bugu babu abinda yake.


Gaishe da iyayen nasa yayi sannan suka runtsuma mota sai gida,tarba kala-da-kala an masa na daga kayan abinci da gyara masa part d'insa,bayan yayi wanka ya kimtsa sannan yazo yaci abincin wanda duk rabin hankalinsa nakan Muwaddat wacce da ita ake cin abincin ta riga ta zamowa AAlhaji muttaka qarfen qafa babu yarda ya iya da ita dole yayi hakuri ta shiga cikin iyalansa amma ba wai magana ya ke mata ba domin ya tsaneta.


Muwaddat ko da yaushe tana gidansu Salma domin irin yaran nan ce mai rawar kai domin ko a skul qaryar da take yi ai gidansu guda da Salma,duk wanda yasanta to d'aukarsa 'yar gidance domin komai a gidan take yinshi gashi duk abinda Alhaji Abubakar wato Daddy zai aiko mata dasu tare yake mata da Salma haka Hajiya duk abinda zatawa Salma to sai tayiwa Muwaddat hakan yasa ta taso yarinya 'yar k'walisa ga iyayi da rawar kai.


Su kuma Baba Malam da Umma sosai suke qaunar Muwaddat saboda maraicinta na rasa uwa da tayi,idan ta tambayesu iyayenta wato uwa da uba sai suce mata duka hatsarin mota sukayi suka rasu,wannan dalilin yasa ta san bata da iyaye su Baba Malam sune kawai ahlinta,idan sunce mata hakan bata ta6a tsaurarawa akan 'yan uwansu ba ita dai tasan tana rayuwarta a matsayin iyayenta sun rasu.


Sadeeq kuwa tunda ya dawo ko da yaushe yana liqe da Muwaddat suna hira dai harda Salma haka ya fara aikinsa a wani company duk idan ya dawo Muwaddat yake sawa ta masa komai.


Wata rana ciwon Yaya Ma'aruf ya tashi,to shi baya aiki kunsan yarda halin qasar tamu take 'ya'yan talakawa ba samun aiki suje ba sai an dace shi so yake ma ya koma karatunsa ko digiri ne yayi abinda kawai yake yanzu ita ce waqa Ma'aruf mawaqi ne kuma sosai abin ya amsheshi duk da dai alokacin shi d'in ba wani babba bane a harkar,rashin lafiyarsa ya tada hankalin iyayen nasa haka Muwaddat ta shiga cikin wani hali duk da basa shiri domon baya son shigarta gidan Alhaji muttaka baya son shigewa Sadeeq da take amma taqi bari,domin silar fara waqarsa akan so ne domin irin son da yakewa Muwaddat yasa shi zama ya rubuta mata waqa,ko da yaje studio domin yin waqa aka fad'a masa kud'un kid'a kasa biya yayi domin baida su baiba wani ajiya ba,hakan yasa sai da ya tara kud'in kid'an ta hanyar bin Baba Malam wajen aikinsa na gyaran mota bayan ya tara yaje yayi,saboda lalurarsa yasa Baban bai son yana aikin wahala kar ya tada masa chiwonsa,lokacin da yayi waqar sosai ta qayatar hatta makid'in ya yaba masa sosai da yake mawaqi ne yace idan yana so yaci gaba da harkar domin ya yaba da fasaharsa to koda waqar ta shiga duniya ma sai aka amsheta ta amsu matuqa duk da cewa muryarsa kad'ai ce wato baisa mace a waqar ba amma ta amsu yarda baiyi tunani ba,ta silar ubangidansa Haruna mai waqa wanda babban makid'i kuma mawaqi ne Ma'aruf ya fara koyan kid'a da farko bayan waqar Muwaddat da yayi ta farko wacce bai ambaci sunanta na Muwaddat ba amma yayi amfani da asalin sunanta wato Khadija,Ma'aruf ya kware a kid'a inda bayan nan ya ci gaba da waqarsa inda lokaci qanqani ya fara suna.


Ciwon na Ma'aruf ya tada hankalinsu NAn take aka kaisa asibiti likitan da ya ta6a amsar ciwonsa tun lokacin da Saratu na raye shine ya amshesa domin yasan kan lalurar ZUCIYA sosai,ko da ya fad'i abinda ake buqata sun girgiza domin basu dashi idan ba gidansu zasu sayar ba to basu da inda zasu same su,Muwaddat na kuka ta nufi gidan Alhaji Muttaka inda ta sanar da Hajiya abinda ke faruwa,Alhaji muttaka ya fara fad'a "to mu ina ruwanmu kinga tashi ki fitar min gida kin cika mana kunne da kuka" haka ta fita tana kuka Sadeeq ya bi bayanta Alhaji na kiransa bai sauraresa ba,cikin mota ya d'auki Muwaddat sai gidansa da ya saya inda yake kai 'yan matansa suna hulewarsu,rarrashinta ya fara saboda yarda take kuka"tace"Yaya Sadeeq wallahi Yaya Ma'aruf yana cikin wani hali don Allah ka temakamin a masa magani ya warke" yace"so nake ki natsu Muwaddat kin san ina sonki zan iya miki komai" bai ta6a cewa yana sonta ba sai yau d'ago idanuwanta tayi da sauri sai kuma ta kama murmushi domin tun dawowarsa take qaunarsa tana sonsa fiye da tunaninta sai kawai ta fad'a jikinsa tana kuka-kuka dariya-dariya wani sanyi yaji inda yayi ta shafa bayanta da niyyar rarrashi har takai yakai hannunsa saman nonuwanta,da sauri ta zabura tana kallonsa lumshe idanuwansa yayi yace"Muwaddat ina sonki ina son jinki a jikina ina son nonuwanki matuqa don Allah ki bani dama na nuna miki son da nake miki" girgiza kanta ta fara da cewa"a'a idan har da gaske sona kake to ka bari ka aure ni sannan sai kayi duk abinda kake so dani" girgiza kansa yayi cikin wata irin murya ya kamota inda ya hade bakinsu guri guda yana aika mata da wani zazzafan kissing hannunsa saman boobs nata yana burzar nipples nata,sosai take jin wani baqon yanayi da wani abu na ratsa mata daga kanta har zuwa tafin qafarta.


Da hanzari ta turesa ta ce"Please Yaya Sadeeq,Yaya Ma'aruf fa yana asibiti. Sake jawota cikinsa yayi yace"ki kwantar da hankalinki zan biya a masa aikinsa" hakan tasa tayi shuru amma hawaye bai bar zuba a fuskarta ba, sake jawota yayi jikinsa wannan karon bata masa gardama ba domin sosai ita ma take jin dad'in abinda yake mata.


Tun tana turesa har dai abinsa ya fara tasiri a jikinta,bai mata komai ba domin tana ta damunsa Yaya Ma'aruf yana cikin wani hali.


Tare sukaje dashi asibitin,sai-dai lokacin da Baba malam yaga Sadeeq gabansa ya fad'i ba abinda ya tuna sai lokacin da Saratu suka shugo da Abubakar,6angaren Umma ma haka abun ya kasance qirjinta banda bugu babu abinda yake.


Haka Sadeeq yayi magana da likitan ya biya komai sannan ya tafi,bayan tafiyarsa Umma ta kalli Muwaddat tace"Khadijatu me kika cewa yaron nan?ina fatan don Allah ya biya kudin nan bada wata manufa ba?" qirjinta ya buga da qarfi ta kalli Umma a tsora ce tace"Umma bada wata manufa ba ya biya temako ne kawai" Baba malam yace"to ki kiyayesa daga yau domin bana son wani abu ya biyo baya mutane basa tsoran Allah rayuwar yanzu kowa kansa ya sani" cikin sanyin jiki tace"to" sannan tayi shuru tana tunanin kodai su Umma sunga wani sauyin yanayi daga gareta na?tayi tsuru-tsuru kamar munafuka.


Bayan kwana2 Ma'aruf yana samin sauqi inda da yaji wanda ya biya masa kudin asibiti zubawa Muwaddat ido yayi cike da tuhuma sai yace a hankalin cikin sanyin muryarsa"Muwaddat akan me Sadeeq ya biya min kudin asibiti?" kallonsa tayi da sauri jikinta har rawa yake tace"kawai nace ya temaka mana ne domin gidansu na fara zuwa Babansa ya koreni shine shi ya biyoni mukazo tare" girgiza kai yayi yaci gaba da kallonta yanayin da jikinta yayi da tashin hankalin da ya gani cikin idanuwanta yasa shi cewa"Muwaddat ke macece ina son na fad'a miki wata magana guda d'aya ki riqe kimarki domin idan har kika rasata kinyi kuskure a rayuwarki da duk ta wani mai mafarkinki,Muwaddat kima abu ce mai matuqar alfanu da darajarki,akan ki rasa wannan darajar gara ki barni ni na mutu nasan lokacina ne yayi ke kuma ki raqe mutumcinki" sosai qirjinta ke bugu jin kalamansa ta d'ago a hankali ta zuba masa idanuwa shi kuwa kaida fuska yayi tare da lumtse idanuwansa masu matuqar kyau,zubawa kyakkyawar fuskarsa idanuwa tayi MA'ARUF kyakkyawa ne idanuwansa masu kyaune da annuri gasu manya amma idan yana cikin ciwo sukan dawo jajja-jajjja kore-kore duk da hakan kyawunsu na nan hancinsa yana da tsayi ba cenba gashi choculate colour yana da tsayi ba sosai ba domin Sadeeq ya fisa tsayi sannan yafi Sadeeq dirarran jiki donshi Sadeeq dogo ne a tsaye bashi da jiki,shi kuwa Ma'aruf baya sahun dogaye kuma ba gajere bane tsaka tsakiya sannan jikinsa mai kyau ne bai da qiba sannan ba siriri bane namiji ne mai matuqar burgewa ko da yaushe fuskarsa tana cikin annuri yana da jajircewa akan ra'ayinsa sannan akwai sanyin hali bai cika zafi ba,fuskarsa ta ustazai ce bashi da fara'a don gaskiya kafin kaga dariyar Ma'aruf sai an dauki lokaci,a hankali Muwaddat ta sauke sanyayyar ajiyar zuciya sannan ta juya ta fita d'akin daman Umma na waje.


Kwanansa biyar aka sallamesa maza da mata suna ta zuwa gaishesa 'yan mata masu aji da kyau,abin ya bawa Muwaddat mamaki ganin 'yan matan dake zuwa gaishesa domin ita bata san yana waqa ba,yawancinsu mawaqa ne da 'yan amshi suke zuwa gaishe sa da haka har aka sallame sa sun masa alkhairi mai yawa domin ogansa Haroon mai waqa dubu ashirin yabawa Baba yace ayi magani haka wasu daga mai dubu biyar dubu uku sai mai dubu biyu,kud'in mai makon ya aje karsu kashe sai yabawa likita dubu talatin yace zasu dunga zuwa amsar magani idan na hannunsu sun qare tabbas Baba yayi dubara.


Tun daga ranar da Sadeeq yaji dumin jikin Muwaddat hankalinsa ya tashi burinsa kawai yarda zaiyi ya mallaketa duk da yana sonta kuma yana jin zai iya auranta amma yana son su kasance a yanzu.


Ita kuwa Muwaddat tun akan maganar da Yaya Ma'aruf ya fad'a mata cikin azanci ko ince zauranci maganar ta shigrmeta tabbas kima wata abace mai matuqar alfanu,bata son rasa wannan kimar shiyasa ta fara baya-baya da gidansu Sadeeq sai-dai Salma ta shugo.


Dai-dai lokacin ne kuma akayi bikin saukarsu ta Qur'ani mai girma wanda duk Hajiya Safiya ce tayi kuma Daddy Abubakar ne ya aiko mata da komai,Muwaddat tayi farin ciki a saukarsu inda tazo d'aliba ta farko mai haxaqa da tsafta abinda ya faranta ran su Baba malam haka Ma'aruf, Sadeeq ya mata kyautar ban girma,bayan kalandu maimo siteka da bairo da ya musu ita da Salma yazo ya mata sarqa da 'yan kunne na gold kyautar da ta girgizata sai-dai a gurinsa wannan ba komai ba ne.


Ma'aruf kuwa duk wani drinks da cincin da sukayi amfani dashi shine yayi qoqari ya musu domin da kunun kid'a ma da yasamu yayi musu Muwaddat taji dad'i inda ta masa godiya,sannan ya saya mata wani zobe mai matuqar kyau a kwalinsa ya bata gift,zoben duk da baida kud'i sosai amma yana da kyau matuqa sai shinning yake idan ba sani kayi ba sai ka d'auka gold ne.


Nan take ta zura zoben a hannunta kallonta yayi yana murmushi yace"Muwaddat don Allah karki rabu da zoben nan" da sauri ta kallesa tace"yana tare dani Yaya Ma'aruf na gode" ta wuce binta yayi da kallo tare da lumshe idanuwansa yana jin qaunar qanwar tasa wanda yasan SON MASO WANI yake.


Sadeeq ne ya tsaya gabansa yana kallonsa tare da cewa" Malam Ma'aruf na lura da kana son Muwaddat ko?" Da sauri ya bud'e lumshashun idanuwansa yana kallonsa,d'aga gira Sadeeq yayi yace"yes na lura da hakan sai-.dai kayi kuskure guda domin ba'a had'a soyayya dani,ina son Muwaddat kuma tawa ce" Ma'aruf ido kawai ya zuba masa bai ce komai ba domin fagen miskilanci shi shegen gaske ne gashi daman shi magana fa idan ba dole ba bayinta yake ba sai ta kama.


Sadeeq cikin wata dariyar shaqiyanci yace"dani da kai duk mun san wacece Muwaddat domin da wayonmu komai ya faru don zamu gama primary ba dad'ewa lokacin kuma ina tunanin kamar yarda ban mance ba kaima baka mance ba" da sauri Ma'aruf ya kallesa baiyi tunanin Sadeeq na sane ba domin a lokacin yasan yafi Sadeeq wayau sosai domin kunsan yaran masu kudi da aka nunawa gata da sakarci baiyi tunanin yana sane ba.


Sadeeq yaci gaba dacewa"ni na dace da Muwaddat duk da bata da uba zan iya auranta sannan zanfi bata kulawa fiye da kai,Muwaddat bata dace da kaiba saboda idan har ta aureka zata qare cikin baqin ciki da talauci duba da yanayin da kake ciki da lalurarka don Allah kama cireta a zuciyarka da bata cika lafiya kabar min ita sam baku dace ba......



Tofa guys kuna ji fa,muje zuwa yanzu muka suma bama mu fara ba...


*MATA IYAYEN GIJI*

    _Mrs Bukhari_



*INDA BA ƘASA..!*

   _Ummu Maheer_



*KARO ƊAYA...!*

   _Ummu Affan_



_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_



1 500

2 700

3 1000


_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._

2212328303

RABIATU BASHIR

Zenith bank


_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._



_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ ***


*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*


***

***

***



*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023 SABON SALO SABON TAKU.*



_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_


*TALLAH*

A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki ***, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar *** wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.


*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽


*ingantaccen maganin infection *


Ingantaccen maganin basir 


Ingantaccen maganin gyaran nono 


Ingantaccen maganin gyaran hips 


Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake 


Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah


Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.


Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.


Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.


Akwai zallan hadi na amarya 


Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.


Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽


Akwai gumbar Madara 

Akwai gumba me rubutu 🤐

Akwai gumbar kankana 

Akwai gumbar giginya (sa megida kuka) 

Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA) 

Akwai gumbar hasi 

Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉

Akwai gumbar gero 

Akwai gumbar ridi 

Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐


Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽


Akwai tsumin kankana 

Akwai tsumin baure 

Akwai tsumin rubutun Ayar Allah 

Akwai tsumin kwakwa 

Akwai tsumin giginya 

Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake) 

Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌


Akwai rubutun mallaka 

Akwai zoben mallaka 

Akwai hayakin mallaka 

Akwai zani na mallaka 

Akwai hadin ci da kaza 

Akwai hadin yan shillah 

(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)

Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉


Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉

Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me *** muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.