RABO AJALI..

32

by @hauwaausmanjiddarh

***


*PLEASE SUBSCRIBE TO MY CHANNEL ON YOUTUBE, DAN GIRMAN ALLAH KUYI SUBSCRIBE D'IN TASHA TA (CHANNEL) A YOUTUBE DAN NUNA TSANTSAR SOYAYARKU GARE NI, TA HAKA NE ZAN ZANE SOYAYYA, KULAWA, K'AUNA DA KUKE YI MIN*



_*RABO AJALI...!*_



*HAUWA A USMAN*

_JIDDARH_



'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''



LITTATTAFAINA MASU ZUWA


_*RABO AJALI...!*_

_*SAKI RESHE...!*_

_*WATA SHARI'AR...!*_

_*DUK NISAN DARE...!*_

_*NISAN KWANA...!*_

_*NADIYA...!*_

_*ABU A HUDU...!*_

_*DA KAMAR WUYA...!*_

_*SAKI NA DAFE...!*_



3️⃣2️⃣




Najwah dake tsaye tamkar mutum mutumi numfashinta ya soma sama da k'asa yana k'ok'arin d'aukewa, 

cikin wahalallan yanayi ta dafe k'irjinta da hannunta d'aya while tana nuna Neehal da d'ayan batare data ita furta koda kalma d'aya ba, 

" innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Mamy ta fad'a tana tafa hannu, idonta kan Neehal, 

shiru Daddy yayi kanshi k'asa ya kasa d'ago kanshi ya kalli Nauman da Neelah, 

bakin Neehal na rawa yace " wai me ke faruwa ne? 


Cikin matsanancin kuka Neelah tace " Allah ya isa tsakani na dakai, yanzu in banda su Mamy sun zo da tuni ka cuce ni kayi min FYAD'E A KARO NA BIYU, 

"What? 


"Ni? 


"Lalle kin cika bak'ar munafuka annamiya, ni zaki yiwa sharri Neelah? 


A zuciye Nauman ya shak'e shi yana huci kamar mahaukaci, yace " k'arya kake d'an rainin hankali, 

bayan abinda idonmu ya gane mana har kana da bakin magana, 

tsohon munafuki kawai, wallahi dama na dad'e ina zargin akwai wani k'ulli dake ranka game da matar da zan aura, 

a hasale Neehal ya hankad'a Nauman baya zuciyarshi na tafasa yace " ga ka nan munafuki, 

wanda bai tsoran Allah, kana neman auran matar wani bayan da auren wani akanta, naushi Nauman ya kaiwa Neehal a fuska, 

had'i da kamashi da kokawa yana cewa " karya kake yi, sai dai idan kaine baka tsoran Allah, 

tsohon kwarto d'an iska kawai da gani ka dad'e kana b'ata 'ya'yan mutane sai yau Allah ya toni asirinka, 

maganar da Nauman ya fad'a tayi mugun b'atawa Neehal rai, jikinshi na rawa shima ya naushi Nauman a ciki,  

ya cakume shi suka kaure da kokawa tututur-tututur, Neehal na cewa " wallahi idan baka fita harkar ta ba sai na ga bayanka, 

idan ka k'ara shiga rayuwata sai nayi ajalinka......, 

tassssss tassssss Daddy ya kwad'awa Neehal mari, kafin Neehal ya gama dawowa hayyacinshi Daddy ya shiga dukanshi tako'ina ido rufe, 

" ka bani mamaki Neehal, ashe dama mutumin banza ne kai ban sani ba? 


"D'an iska, mazinaci, fasik'i, Ina maka kallan na Allah, ashe kura ce da fatar akuya? 


"Muna yi maka kallan biri kana yi mana kallan ayaba, muna yi kallan dankali kana yi mana kallan rogo, yau iskancin naka ya wuce ko'ina yazo har cikin gida? 


"In my own house, under my rupe? 


Dukan da Daddy keyi mishi bai damunshi kamar maganganun da yake fad'a, 

ji yake tamkar yana watsa mishi wuta, ganin Daddy na neman islata Neehal yasa Nauman rik'e shi yana bashi hak'uri, 

dakyar Daddy ya daina dukan Neehal, ya juya zai fita, har ya kai bakin k'ofa ya juyo ya kalli Neehal yace " ka kwashe inaka-inaka ka bar min gida na yanzu-yanzu, 

bazan zauna gida d'aya da mazinaci ba, ya k'arasa maganar yana ficewa fuuuu, Mamy ta tallafo Neelah tana k'ara rufe mata jikinta da bedsheet, 

suna gaf da fita ta juyo ta kalli Neehal ido ciki ido, ta sakar mishi shu'umin murmushi, had'i da kashe mishi ido d'aya, ta d'age gira d'aya,

kululun bak'in ciki ne ya sanya Neehal zubewa k'asan tiles, ya dafe kanshi da duka hannayanshi, 

zuciyarshi na tafarfasa, ji yake kamar ya shak'e kanshi ya mutu, " yanzu shikenan ta jawo min zubewar mutunci a idon iyaye na? 


"Ta b'ata min suna kowa kallan mazinaci zai rink'a yi min ko me? 


"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, ya fad'a yana had'a kai da gwiwa, har aka kira sallar asuba Neehal bai motsa ba, 

sai da yaji kiran sallar kana ya mik'e sai lokacin idonshi ya sauka akan Najwah dake sume k'asa, 

a kid'ime ya k'arasa inda take ya d'ago ta yana jijjigata had'i da kiran sunanta, 

"Najwah! Najwah!!, amma shiru, da gudu ya nufi fridge ya d'auko ruwa ya zuba mata amma bata ko motsa ba, 

jikinshi na rawa ya d'auke ta ya fita, ya sanya ta cikin mota, ya zagaya ya shiga ya figi motar kamar wanda zai tashi sama, 

washe gari da 'yan gidan basu gansu ba basu wanda ya damu ba, 

dan sunyi tunanin ko ya bar gidan ne kamar yadda Daddy ya bashi umarni, 

bayan kwana biyu aka sallami Najwah, suka dawo gida, zaune suka iske Mamy da Daddy da Neela a parlor, 

babu wanda yayi musu magana haka suma suka wuce batare da sun yiwa kowa magana ba, 

Najwah nasan yiwa Neehal magana kan abinda ya faru amma kwata-kwata bata ga fuskar yin hakan ba, 

dole ta sata ta hak'ura ta kanne, 

kishingid'e yake saman sofa idonshi rufe amma ba baccin yake ba, ya fad'a duniyar tunanin me zayyiwa Neelah ya rama abinda tayi mishi, 

ajiyar zuciya ya sauke a fili had'i da fitar da numfashi ya kalli agogon new Rolex dake d'aure a hannunshi, 

murmushi yayi ganin k'arfe d'aya saura na dare, a hankali ya mik'e ya fita ya shiga cikin gidan, 

kai tsaye ya nufi bedroom d'in Neelah, ya tura k'ofar ya shiga, tana tsaye gaban mudubi tana shafa lotion, 

daga ita sai guntun towel wanda ko mazaunanta bai gama rufewa ba, 

gashin kanta ya zubo gadon bayanta ya mammanne mata ajiki kasancewar a jik'e yake, 

ta cikin mudubin ta hange shi d'aure da towel a k'ugunshi, tsaye ya hard'e hannuwanshi a k'irji, ya kafe ta da ido, 

da k'arfi gabanta yayi muguwar fad'uwa amma ta dake bata bari tsoranta ya fito ba, 

gutun murmushin gefen baki tayi, tace " baka daddara ba kenan? 


Ta fad'a in I don't care way, shima murmushin yayi yana nufarta, 

yace " ina fa zan daddara bayan kin taimaki ni? 


Cikin rashin fahimta tace " taimako! wanne irin taimako kuma? 


Ta fad'a batare data kalle shi, "yes! na d'ora ni akan hanya mana, kin fahimtar dani abinda ya kamata nayi a kaikaice, 

na kuma lura kamar kema abinda kike so kenan ko? 


"Dan na lura kina sha'awa ta shiyasa kike wasu abubuwan da Nauman a gaba ba, 

sai daga baya na fahimci tayin kanki kikeyi min, da alama har yanzu kina kwad'ayi na, baki manta first night d'in mu ba, 

yayi maganar yana murmushi had'i da kashe mata ido, sosai tsoro da fargaba sukayi bala'in kama Neelah, 

murmushin k'arfin hali ta k'ak'aro tana barin gaban mudubin dan Neehal yana gaf da isa gare ta, 

ta nufi wardrobe ta bud'e ta shiga yamutsa kayanta batare data sani ba, tana cewa, 

"Oh! yah! halan ka manta da ina da gwarzo kuma jarumin namiji kamar Nauman me zanyi da lusari kamar ka? 


"Sosai yaji zafin abinda ta fad'a amma yayi kamar baiji komai ba, ya tuntsure da dariya yace " gaskiya kam naga alama, 

shiya first round na jefa kwallo a raga, kuma ina a lusarin na sumar sai da aka kwana a sume,  

ke kanki kin san kafin a samu sharpshooter wanda zai saka 'ya'ya uku in just only 1 round za'a dad'e ana nema, 

ya fad'a yana isa gare ta, had'i da rungumo ta, ta baya ya d'ora hab'arshi saman mafad'arta, 

yayinda hannunshi ke saman shafaffan cikinta yana k'ok'arin cire towel d'in jikinta,

saurin zame jikinta tayi, ta bar wajen, ta nufi fridge batare data san abinda zatayi a fridge d'in ba, 

" wannan kuma yin Allah ne, kai sanin kanka ne ba k'arfi ko wayanka da jajircewarka yasamar dasu Nail ba, k'udurar Ubangiji ce ta samar dasu, 

musamman idan ka duba tsayin lokacin daka d'auka kana gurzar tsohuwar matarka, amma shiru ba wani labari, 

sosai kalmar tsohuwar matarka ta bawa Neehal dariya, amma ya basar, yace " shiyasa ai nazo wajen sabuwar matata dan naga alamar tana da himma, 

ya fad'a yana k'arasawa inda take, tayi saurin barin wajen

murmushi yayi ya kuma nufarta yana cewa " yadai!? 


"Naga kamar....!, 

"kaga kamar me fa? 


Towel d'in jikinshi ya cire yayi naked, while yana cigaba da nufarta, yace " no! bakomai, kawai so nake na tabbatar da maganarki, 

dan ban san ki zama mak'aryaciya, ban san gaba su Daddy su gane ba gaskiya kika fad'a musu ba, 

sharri kikayiwa d'ansu, amma kinga yanzu idan nayi na tabbatar da maganarki, 

sannan bazaki kasance mak'aryaciya ba, kinga kuma baki b'ata min suna ba, 

kallan da su Daddy zasu rink'a yi min zai zamana na gaskiya, d'ago kanta tayi ta kalle shi da nufin yin magana, 

karaf idanta ya sauka akan mazantarshi dake tsaye k'em kamar an dasata, a razane ta saki robar ruwan dake hannunta, 

ta bud'e baki zata saki ihuu, taku d'aya yayi ya isa gareta, da sauri ya had'e bakinsu, 

ya shiga tsotsar lips d'inta da harshenta, kiciniyar kwace kanta ta soma tana ture shi, 

garin kiciniyar towel d'in jikinta ya zame k'asa, naked body d'insu ya had'u, take suka ji mugun shock tun daga tafin k'afarsu zuwa tsakiyar kansu, 

jikin Neehal na rawa ya soma romancing Neelah, hannunshi na yawa a sassan jikinta, 

while bakinsu cikin na juna, koda hannun Neehal ya sauka akan dukiyar fulanin Neelah, suma tsaye yayi numfashinshi yayi d'auk'ewar wucin gadi,

a gaggauce Neehal yake shafa duk ilahirin jikinta, lokaci d'aya ya kid'ime ya fita daga hayyacinshi, 

while tana kokawar kwace kanta ga ba damar yin ihuuu saboda bakinshi yana cikin nata, 

ganin tsaiwar na neman gagararshi ya sashi d'aukarta cak yayi kan bed da ita, ya kwantar da ita, 

ya haye samanta, har lokacin bakinshi na cikin nata, k'ok'arin kwacewar da Neelah keyi yasa boobs d'inta ke gogar k'irjin Neehal, 

wanda hakan ba k'aramin k'ara rud'a shi yayi ba, dukkansu tsirara ga ya danneta ya sakar mata gaba d'ayan nauyinshi, 

yadda bazata iya kwatar kanta ba, sosai Neelah ta soma kuka tana yakushin Neehal amma ina yadda kasan k'ara mishi kaimi take yi, 

Mamy ta fito daga kitchen hannunta rik'e da coffee tana k'ok'arin hayewa sama ta fara jiyo nishi, 

da kuka k'asa-k'asa, a hankali ta dawo da baya tana kasa kunne had'i da bin inda take jiyo nishin da kukan, 

ji tayi kamar daga bedroom d'in Neelah nishin ke fitowa, a hankali ta kasa kunnenta jikin k'ofar tana saurara, 

tabbatarwa da tayi tabbas daga d'akin nishin ke fitowa ya tsorata ta dan a zatonta ko bata da lafiya ne, 

dan haka Mamy ta danna kanta cikin d'akin kai tsaye, had'i da kiran sunanta, 

"Neelah!, lafiyarki kuwa nake jiyo nishi!? 


"Ko baki da laf....... cak maganar na sark'ewa Mamy sakamakon tozali da tayi dasu cikin wani yanayi, 

kasancewar fitilar d'akin a kunne take yasa Mamy taga komai tarwai, 

Neehal da bai san a duniyar da yake ba, balle yasan Mamy ta shigo, ya dad'a zagewa yana cigaba da abinda yake yi, 

while Neelah na kuka tana neman kwatar kanta, hannu Mamy ta shiga tafawa tana salati, 

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, na shiga uku ni Taheerah me zan gani yau? 


"Meke shirin faruwa a gidan nan? 


Hannu Mamy ta d'ora aka had'i da fasa kuka tana kiran sunan Neehal, 

sama-sama Neehal ya rink'a jiyo sautin kukan Mamy, d'an saurarawa yayi yana san tabbatarwa, 

tabbatarwa da yayi Mamy ce yasashi zabura yayi saurin kifawa jikin Neelah had'i daja musu bargo ya rufe musu tsaicinsu ruf, 

batare daya d'aga Neelah ba, "shege d'an iska, shahararran munafuki, ta fad'a tana rufe shi da duka hannu bibbiyu, 

" tashi ka fita dan ubanka kona ji maka ciwo, fuskarshi a tsuke yace " to ki fita jikin mu ba kaya, 

ya fad'a batare daya kalleta ba, danshi baya ganin laifi ya aikata, a hasale Mamy tace " nace ka tashi daga kanta ko? 


"Ka d'aga 'yar mutane dan uwanka, "Mamy we're naked, "an so what? 


Murginewa yayi gefe had'i da jan bargon ya rufe jikinshi, kai Neelah ta kifa ta saki kukan takaici, 

Mamy ta tusa k'eyarshi tana zagi da mari har waje, kana ta dawo d'akin Neelah ta shiga rarrashinta tana bata baki, 

tun daga lokacin Neelah ta shiga wasan b'uya da Mamy, yayinda babu abinda ya damu Neehal ko'a jikinshi, 

bayan kwana biyu Neelah tsaye cikin kitchen tana had'a costlow Neehal ya shigo yayi sa'a kitchen d'in babu kowa sai ita kad'ai, 

saurin k'arasawa yayi ya rungumeta ta baya yana lasar wuyanta, zatayi magana yayi saurin juyo da ita, 

ya matse ta da bango tare da had'e bakinsu ya shiga tsotsar lips d'inta, while hannunshi saman boobs d'inta, 

sosai ran Neelah yayi bala'in b'aci, ta d'aga wuk'ar hannunta da niyyar yankarshi Mamy ta shigo, 

salati Mamy tayi tana tafa hannu, cikin b'acin rai ta d'auki d'aya daga cikin tukwanan kitchen d'in ta kwad'a mishi da k'arfi a gadon bayanshi, 

" washhhh! yace yana shafa wajen, fuskar Mamy kwata-kwata babu annuri tace " Neehal! Neehal! tom, wallahi ka fita daga ido na, haba ka saka 'yar mutane a gaba, 

sanin halin Daddynku yasa ban sanar dashi halin da ake ciki ba, dan yana iya yi maka bore amma wallahi idan ka cika ni zan sanar shi, 

yana shafa wajen yace " me nayi!? 


A k'ufule Mamy ta d'aga tukunyar da niyyar k'ara kwala mishi, tana cewa " dan ubanka ni kake tambayar me kayi ko? 


Da gudu ya nufi k'ofar fita yana cewa " mutum da matarshi a hanashi sakewa da ita, 

cikin mamaki Neelah da Mamy suka kalli juna kana suka mayar da kallansu gare shi, 

Mamy tace " me kace!? 


"Bakomai yace yana barin kitchen d'in, Neelah tace " banza ashawo!, 

Mamy ta kanne dariyar dake neman kwace mata, tayi saurin barin kitchen d'in,

washe gari da rana Neehal ya shigo gidan, ya iske parlon babu kowa, d'aya daga cikin masu aikin gidan tazo wucewa, 

Neehal yace " ke! ina mutanen gidan? 


"Basa nan, sun fita gaba d'ayansu, har ya juya zai fita ya tuna da Neelah, " har Neelah suka fita? 


Ya tambaye ta idonshi kan k'ofar d'akin Neelah, "a'a tana ciki ita, bai kuma yin magana ba ya nufi bedroom d'in, 

yayi sa'a yana turawa yaji k'ofar a bud'e, daga ita sai boom short, iya cinya da half best marar hannu, 

cikin nutsuwa ta d'ago kanta ta kalle shi, fuskarta a had'e murtuk tace " lafiya Malam? 


"Lafiya lau, zuwa nayi na ramawa joy stick da lips d'ina wahalar da aka basu a Lagos, 

batare data kalle shi ba tace " ko? 


"Eh, ya bata amsa idonshi kanta, yanayin yadda take maganar cikin basarwa da jan aji yana k'ara fusgarshi, 

idonta kan English Novel d'in da take karantawa, tace " kamar me fa? 


Bangon littafin da take karantawa ya kalla, murmushi yayi had'i da maimaita sunan Novel d'in, 

" True love & Fake love with sex desire, a fili ya sauke ajiyar zuciya, "please ka fitar min a d'aki, ta fad'a batare dara kalle shi ba, 

a hankali ya tako ya isa bakin gadon da take zaune ya kafe ta da ido, komai nata yana burgeshi, ya rasa dalilin dayasa bai jin haushin ta, 

duk abinda zatayi mishi ranshi bai b'aci, haka baya jin tayi mishi laifi, ko ranar datayi mishi sharrin fyad'e baiji haushin ta ba, 

" idan ka gama kallan nawa ka fita, ta fad'a idonta kan novel, a hankali ya fitar da numfashi yana matsawa daf da ita, 

muryarshi can k'asan mak'ogwaro yace " please Neelah!, 

" what? 


Tace tana kallanshi, saitin zuciyarshi ya dafe yana murmushi batare dayace komai ba, ya kafe ta da ido, 

" please ka fita, ta fad'a tana kawar da idonta daga kanshi, cikin kasalalliyar murya yace " why? 


"Kawai!, ta bashi amsa a tak'aice, tana kallan gefen gadon, "amma kin san ke matata ce ko? 


"Kin san har yanzu akwai igiyoyin aure na akanki, kuma ina da hakk'i akanki ko? 


Cike da tsantsar mamakin rashin kunyar Neehal take kallanshi, yace " yes! nazo karb'ar hakk'i na ne a matsayi na na mijinki, 

wani irin kallo take yi mishi me kamar na mashaya, marar hankali wanda bai san me yake ba, 

batare datace komai ba ta mik'e zata fita, hannunta ya rik'e had'i da fisgota ta fad'a jikinshi, 

ya jefa idonshi cikin nata yana kallanta eyeball to eyeball, a hankali ya sanya hannu ya zame reborn d'in data tufke gashin kanta, 

ya baza gashin had'i da cusa hannunshi ciki, ya tallafo kanta yana niyyar had'e bakinsu, 

da sauri ta kawar da kanta gefe tana k'ok'arin mik'ewa, sake matse ta yayi da jikinshi, 

yana fitar da numfashi da sauri da sauri, idonshi sun koma pure red, yana k'ok'arin had'e bakinsu yaji an fincike shi had'i da kifa mishi mari, 

shafa kuncinshi inda aka mare shi yayi had'i da d'agowa dan a zatonshi Mamy ce, 

ganin Naufal da Nauman a tsaye ba k'ara min bashi mamaki yayi ba, 

" how dare you? 


Naufal ya fad'a yana huci,  ya kallesu cikin matsanancin b'acin rai yace " waya mare ni a cikinku? 


Ya fad'a kamar zai rufe su da duka, Nauman yana huci yace " wato baka ji kashedin da nayi maka a kanta ba ko? 


" I Said who slapped me? 


Yayi maganar cikin hargowa, "idan an fad'a maka me zakayi? 


Naufal ya fad'a yana nufarshi, a k'ufule Neehal yayi kan Naufal da wata irin bak'ar zuciya, 

yana gaf da isa Mamy tayi saurin shiga tsakiyarsu had'i da hankad'e Neehal ta kifa mishi mari, 

" in sha Allah bazan ji ba, bazan kuma gani ba, kai yanzu Neehal sai kayi dambe da Naufal? 


"To ina rayuwanshi da rayuwata? 


"Da ruwanshi dan ubanka, tun yaushe kake neman haik'ewa 'yar mutane? 


"In banda Allah yana kiyayewa, da tuni labari yasha bam-bam, kallan Naufal da Nauman yayi had'i da yin kwafa ya fita, 

har ya kai bakin k'ofa ya juyo ya nuna Nauman da yatsa yace " wallahi ka fita hanyarta in ba haka tam, ya k'arasa maganar yana cije lips, 

" ka kashe shi dan ubanka marar mutunci, bari Alhaji ya dawo zakayi mishi bayani, 

bayyi magana ba ya bar wajen, bayan kwana biyu Daddy, Mamy, Naufal, Umairah, Neelah da Nauman suna zaune parlor Neehal ya shigo, 

kallo d'aya zaka yi mishi ka fuskanci yana cikin matsananciyar damuwa da matsala, 

ya rame sosai, farinshi ya k'ara fitowa, direct gaban Daddy yaje ya zauna k'asan carpet, ya kifa kanshi saman cinyar Daddy yana sauke ajiyar zuciya,

kallan kallo aka shigayi a parlor'n kowa yana kallan kowa, Daddy ya shafa kanshi yana murmushi yace " ya akayi namijin duniya? 


Muryarshi na rawa yace " N.... e... e... l... a... h!, gaba d'aya parlor'n suka kalle shi, kana suka kalli juna, Daddy yace "Neelah! wacece kuma Neelah Neehal? 


"Wannan Neehal yace dakyar yana nuna Neelah, kallan inda Neehal ya nuna Daddy yayi yace " wa!? 


"Ni banga kowa ba, " please Daddy Neelahnka, "wacece Neelah ta, ni bani da wata Neelah, 

tashi Neehal yayi yana tangad'i kamar wanda yasha kwaya, ya isa gaban Neelah, Nauman ya yunk'ura zai tashi Naufal yayi saurin mayar dashi zaunen had'i da girgiza mishi kai, 

Neehal ya dafa kafad'ar Neelah yace " wannan mana Daddy, Daddy kalli ya Mamy da sauran mutanen dake parlor'n yace " jama'a kunga wata a zaune a inda Neehal ke nunawa? 


Kowa yace " a'a bamu ga komai ba, a kid'ime ya kalli Neelah sannan ya nufi Mamy yace " please don't play with my feeling, 

nasan ke kin santa kin kuma ganta bazaki yi wasa da emotions d'ina ba, Mamy tace " kai! ban fahimci akan wa kake magana ba, 

ban saan wacece Neelah ba, bare nasan akan wa kake magana, Naufal ya nufa shima ya nuna mishi Neelah, amma Naufal yace " shima bai ganta ba, bai ko tab'a jin me sunanta ba, 

  kwatancen duniya kowa yace bai san Neelah ba bai kuma ganta ba, Neehal ya gane ramawa Neelah sukayi kan abinda yayi mata dayace bai santa ba bai kuma tab'a ganinta ba, 

dole tasa yabar parlor'n duk suka bi bayanshi da kallo, tun daga ranar babu wanda ya k'ara saka Neehal a idonshi,

kasancewar sun san Najwah tayi tafiya tare da 'yan gidansu yasa basu kula ba, sukayi zaton ko baya zama gidan ne, 

Mamy da Daddy na zaune suna cikin abinci, Naufal da Neelah da Umairah na zaune kusa dasu, 

Naufal yace " Mamy ina little Bro ne? 


"Rabo na da sashi a ido tun ranar da yayi maganar Neelah, Naufal ya zaro ido had'i da cewa " amma shine baku bi ta kanshi ba? 


"Yaron goye ne shi ko me? 


"Ko kuma sai muyi ta bin kanshi, bayan kasan idan yaga fuska me zayyi, 

Naufal bayyi magana ba ya mik'e ya fita ya nufi part d'in Neehal, tun daga parlor ya soma jiyo nishi da kakarin amai, 

saurin k'arasa shiga bedroom d'in yayi ya iske baya nan daga bathroom ya kuma jiyo kakarin Neehal, 

jikin Naufal na rawa ya k'arasa inda Neehal yake ya iske shi kwance k'asan tiles cikin toilet yana nishi da kakari, 

hankalin Naufal yayi masifar tashi, jikinshi na tsuma ya d'ago Neehal, babu abinda ke motsi a jikinshi, da gani a sume yake, 

hankalin Naufal a tashi ya wanke mishi jikinshi ya kamashi yakaishi saman bed, ya saka mishi kaya marasa nauyi, kana ya fita jikinshi na rawa, 

" Daddy Neehal bashi da lafiya sosai , a sume na iske shi a bathroom, 

gaba d'ayansu suka mik'e banda Neelah, data sunkuyar da kanta k'asa, har rige-rigen shiga part d'inshi suke, 

ganin yadda ya koma ba k'aramin d'agawa su Daddy hankali yayi ba, 

Daddy ya hau saman gadon tare da d'ora kanshi saman cinyarshi, a lokacin kwata-kwata Neehal baya cikin hayyacinshi, 

a kid'ime Daddy yace " kira Nauman, Naufal yace " na kira shi yana kan hanya, 

bathroom Mamy ta shiga ta jik'o towel da ruwa, ta zauna kusa da Neehal tana shafa mishi a jiki, 

a hankali ya sauke ajiyar zuciya, muryarshi k'asa, yace " N...... E.... E... L.... A.... H, 

Daddy, Mamy, Naufal da Umairah suka kalli juna, in banda Neelah! babu abinda Neehal ke kira, 

ana cikin haka Nauman ya shigo, da sallama a bakinshi, jin muryar Nauman yasa Neehal bud'e rinannun idanuwanshi,, 

mik'ewa Mamy tayi ta bawa Neehal waje dan ya duba shi, dakyar Neehal ya d'aga hannunshi yayi alamar kada Nauman yazo kusa dashi, 

cikin mamaki Daddy yace " Neehal ka bari ya dubaka, matsowa Nauman yayi, Neehal ya kuma d'aga hannunshi yayi alamar kada ya tab'ashi,

kai Nauman ya girgiza had'i da yin murmushi ya mik'a hannu zai tab'a Neehal, 

cikin k'arfin hali Neehal ya yunk'ura ya mik'e had'i kaiwa Nauman duka, bakin Daddy bud'e yace " lafiyarka kuwa Neehal? 


Dakyar baki na rawa Neehal yace " daya tab'a ni wallahi gwara na mutu, 

babu yadda Daddy da Mamy basu yi da Neehal ya bari Nauman ya duba shi ba, 

amma yayi tsalle ya dire yace idan duk duniya Nauman ne kad'ai Likitan da zai duba shi sai dai ya mutu, 

amma kozai mutu Nauman bazai duba shi ba, ganin anyi huyin duniya Neehal yak'i yarda, 

yasa Nauman kallan Daddy yana murmushi yace " ba damuwa bari na koma hospital sai na turo Dr KY ya duba shi, 

kallan Daddy Neehal yayi ya bud'e baki da dakyar yace " wai bada akwai likita a gidan nan ba? 


Sai lokacin kowa fuskanci inda Neehal ya dosa, fuska Nauman ya b'ata yace " wa ke nan? 


Ko kallan inda Nauman yake bayyi ba balle ya amsa mishi, kai Naufal ya girgiza ya ciro wata ya kira Doctor KY, 

bugu d'aya ya d'aga, Naufal ya sanar dashi Neehal ne ba lafiya, Doctor KY yace " dama ina kusa da gidan bari na k'aroso na duba shi, 

ba'a d'auki lokaci ba Doctor ya k'araso, ya dad'e yana duba Neehal kafin ya sauke ajiyar zuciya, 

yana goge gumi ya kalli Daddy yace " Alhaji meke damun Neehal ne? 


Cikin rashin fahimtar inda maganarshi ta dosa Daddy yace " kamar ya ban gane ba? 


Naufal yace " kai da zakayi mana bayani kuma kaike tambayar mu abinda muke san sani daga gareka? 


Gumi ya kuma gogewa yace " ina nufin meye damuwa da matsalarshi? 


"Dan harka Allah akwai matsala babba, jinin Neehal ya hau sosai har ya wuce k'aida, 

a zahirin gaskiya ma ban tab'a ganin wanda jininshi yakai haka hawa batare da b'arin jikinshi ya shanye ba, 

ko ya haukace ba, gaba d'ayansu suka shiga furta "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, 

suna kallanshi tamkar wani bak'o, cikin tashin hankali Daddy yace " meye abin yi? 


"Eh! to, gaskiya dai akwai babbar matsala, dan komai yana iya faruwa a kowanne lokaci, 

so ina ganin kuyi mishi maganar damuwarshi tun kafin lokaci ya k'ure, Doctor ya dad'e yana yi musu bayani, kafin ya rubuta ya magunguna ya mik'awa Naufal, ya amsa jikinshi na rawa, ya fita ya siyo, 

jikin Daddy da Mamy a sanyaye suka fita, Mamy ta dawo d'auke da tray d'in abinci, 

dakyar yasha tea, yasha magani ya kwanta bai dad'e ba bacci yayi gaba dashi, 

to haka dai Neehal yayi ta jinya yau da lafiya gobe ba lafiya har tsayin kwanaki, 

yayinda bikinsu Nauman da Neelah keta matsowa har ya rage saura kwana biyar d'aurin aure,

a hankali Neehal ya shiga bedroom d'inta, yana safe da k'irjinshi saitin zuciyarshi, 

ya iske ta zaune bakin gado, zubewa yayi a gabanta had'i da fasa gigitaccen kuka, ya rik'e k'afafuwanta, 

" please! please! please!, kawai yake iya cewa, " mutuwa zanyi idan kika auri wani ba ni ba, 

dan girman Allah ki tausaya min karki auri wani na dan Allah, ina gaf da rasa rayuwata Neelah, "to ka mutum mana, idan ka mutu wa yayi asara? 


"Kaga mun huta da jidalinka ni da miji na, an kuma rige mugun iri a duniya, 

k'ara k'ask'antar da kanshi yayi k'asa yana kuka yace " nasan kina so na Neelah, kina k'ok'arin azabtar da zuciyoyinmu ne kawai abisa kuskure na, 

but ki duba girman Allah ki so ni wallahi mutuwa zanyi idan kika ce a'a please, 

" tashi ka fita, cewar Mamy tana nuna mishi k'ofa, "pleas......, bata bari ya k'arasa ba tace " I said get out!, bai kuma yin magana ba ya fita, yana tangad'i while yana dafe da k'irjinshi, 

saman sofa ya zube yana mayar da numfashi fat-fat, bai dad'e da zama ba, Nauman da Naufal suka shigo, 

Umairah na biye dasu, kan sofa suka zauna, idonsu kan Neehal, Mamy ta fito rik'e da Neelah, 

" yauwa k'araso please dama yanzu nake shirin shiga bedroom d'inki, Umairah ta fad'a idonta kan Neelah, 

tana zama kusa da ita tace " gani Aunty, Najwah tace " kan maganar lefe da shirye-shiryen biki ne, ya kike san ayi? 


Murmushi tayi tace " kai Aunty kuyi komai bani da wani zab'i, Umairah tace " a'a ban san halin kawaicin nan naki fa, 

ki magantu idan kina da abin cewa, Mamy tace " kin tab'a ganin d'an fulanin da bai da kara? 


"Uhmmmm kaji fa cika baki, cewar Daddy yana fitowa, kusa da Mamy ya zauna, had'i da kallan Nauman yace " munyi magana da Abbanka kan batun d'aurin aure yace nayi duk abinda naga ya dace, 

shine nace bari naji ta bakinka, kai Nauman ya shafa yana murmushi yace " ba damuwa kayi komai Daddy, 

Umairah tace " ni ina ganin ayi walima da wa'azi kawai ba sai munyi wata bidi'a ba,

da sauri Neelah tace " kai Aunty kin fad'i abinda nake so, Allah nima ban san bidi'a, muyi silent marriage ai yafi ko my love, 

Nauman yace " as you wish, duk abinda kike so haka za'ayi, kallan Neehal Daddy yayi yace " namijin duniya kana jin ana tsare-tsaren bikin abokinka amma kayi shiru, 

idon Neehal rufe yayi kamar baiji abinda Daddy yace ba, Naufal yace " ana magana Oga!, 

still shiru yayi, Nauman yayi murmushi yace " Daddy ku barshi ai nayi fushi,  

but duk da haka our first son sunanshi Neehal duk da mun tab'a sakawa, 

gaba d'aya suka saka dariya, ai Neehal yayi kamar sun watsa mishi fetur sun k'esta ashana, 

take zuciyarshi da shiga tsalle tamkar zata tsaga k'irjinshi ta fito, 

k'irjinshi ya soma suya yana rad'ad'i, murmushi Neelah tayi had'i da mik'ewa zara bar wajen, 

Umairah ta tab'a Naufal ta nuna mishi Neelah, suka bi bayanta da kallo, tazo gaf da Neehal zata wuce tayi tuntub'e da k'afarshi, 

baya tayi zata fad'i, cikin zafin nama Neehal yayi wuf ya tare ta, ta fad'a jikinshi, 

suka fad'a saman kujera tare, while tana saman jikinshi, idonsu sark'e cikin na juna suna kallan kwayar idon junansu, da sauri Nauman ya d'aga Neelah daga jikin Neehal, 

yana cewa " kinji ciwo my Pari, fuska ta kwab'e cikin shagwab'a tana rik'e k'afarta tace " k'afata, 

" sorry tashi muje na kaiki d'aki, hankad'e Nauman Neehal yayi ya rik'e k'afar Neelah datace tana ciwo, 

jikinshi na rawa, lokaci d'aya ya fita daga hayyacinshi, " a ina kika ji ciwon? 


Ya fad'a kamar zai fasa ihuuu, k'afarta ta kwace had'i da mik'awa Nauman hannu tace " d'auke ni my love,  ban iya tafiya, 

da sauri Neehal ya soma k'ok'arin d'aukarta, jikinta ta janye tana kallan Nauman, yana murmushi ya sunkuya ya d'auke ta, 

ta sanya hannunta ta sak'alo wuyan Nauman, ta kalli Neehal ta kashe mishi ido had'i da yi mishi gwalo, 

bak'in ciki ne yasa shi durk'ushewa a wajen ta fasa razananniyar k'arar da gaba d'ayan gidan sai da ya amsa, 

ya mik'e a haukace yayi kan Nauman ya damk'i wuyanshi ya shiga naushinshi tako'ina, 

while yana cigaba da ihuuun yana cewa " baka isa ka tab'a ta agaba na ba wallahi, 

dakyar Daddy da Naufal suka raba su, suka shiga tsakiyarsu, da k'arfi Neehal ya bugi bango da k'arfi, yaji mugun ciwo jini ya soma zuba, 

jug dake aje cike da ruwa ya nufa ya d'auka ya shek'awa kanshi, a hankali ya soma hakki zuciyarshi na bugawa da tsananin k'arfi, 

hannunshi marar ciwon ya sanya ya dafe saitin zuciyarshi while yana cigaba da hakkin da k'arfi, 

" wallahi matuk'ar ina raye babu wanda ya isa ya auran MIN MATA....!, 

ya fad'a da k'arfi, "yes! SHE'S MY WIFE, mata ta ce ta sunna, Daddy yace " what? 


Kuka Neehal ya sanya yana dafe da k'irjinshi, bai daina hakkin ba, yace 

" wallahi Daddy matata ce, Nail, Nailah da Neelam yara na ne, jini na ne, duk abinda ta fad'a muku gaskiya ne, 

anyi haka, bata yi k'arya ba, ni nayi muku k'arya, na b'oye muku gaskiyar al'amari, ya fad'a yana durk'ushewa saman gwiwowinshi, ya kwashe komai kaf tun daga farko har k'arshe ya fad'a musu kamar yadda Neelah da Abpa suka fad'a musu, 

" wallahi Daddy ina santa, itace rayuwa ta, idan aka raba ni da ita mutuwa zanyi please, 

ya k'arashe maganar yana tari jini yana d'iga ta hancinshi da bakinshi, 

Daddy ya bud'e baki zayyi magana suka timmmmmm!, sai lokacin idonsu ya sauka akan Najwah da k'anwarta Nabeelah, 

da gudu Umairah da Nabeelah sukayi kan Najwah, Mamy tace " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Nabeelah yaushe kuka shigo? 


"Tun d'azu, tun loakcin da Neelah ta fad'a jikin Neehal, duk abinda ya faru akan idon mu ya faru munji komai ni da Yaya Najwah.............! 






Hmmmmmm fans the game has started now, yanzu aka fara wasan🤪😜🤪😜🤪😜




Kuyi hak'uri da ji na shiru da kuke yi mun kusa gamawa da izinin Allah 






MOMYN ZARAH    'YARBAIWA