FreeArewaPen original
RABO AJALI..
- 1views
- 36chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
RABO AJALI...!*_*HAUWA A USMAN*_JIDDARH_'''***:HauwaAUsmanjiddarh'''_Am back again Alhamdulillah Allah yayi min dawowa, na dawo muku da sabon labari na mai k'unshe da abubuwa da dama, Allah yasa zai nishad'antar daku ya kuma fad'ar daku_'''Ina k'ara mik'a sak'on gaisuwa da godiya ga masoya na masu bibiyar littattafai na a koyaushe, ina matuk'ar godiya sosai nagode da Addu'o'inku'''1⃣*LOKACI NE*_Masoya masu goyan bayanmu a da yaushe, masu san shek'e masge kwarkwatar idanunsu, da san kwakwale damuwarsu, da sanya bak'in cikin su facewa, su kwamaso sink'i-sink'in dariya, annashuwa da sassanyan murmushi kan fuskarsu, su antayawa ruhinsu salama, su sanbad'awa zuciyarsu yalwa, masu san farin ciki wajen karatun littattafan Hausa? to ku matsu kusa, dan nesa tazo kusa, ga shahararriya, hazik'a, fasihiyar, mai san kasancewar ku cikin annuri, wacce ta saba kawo muku nagartattun litttattafanta ma...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.