33
'''K'ADDARA TAH!!!'''
๐น
๐น๐น
๐น๐น๐น
๐น๐น๐น๐น
๐น๐น๐น๐น๐น
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*๐KAINUWA WRITERS ASSOCIATIONโ๐ป*
_(DASHEN ALLAH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ฦai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
33
Kallonta Sadik yayi yace " lafiya my life? "Lafiya lau dear kawai dai ina yawan jin fad'uwar gaba ne,ta fad'a cikin sanyin murya, murmushi yayi yana jan trolley d'in cikin gida yana yi cewa " karki damu my princess babu komai sai alkhairi yayi cikin gidan ,dama shi Abba tuni ya wuce , cikin karayar zuciya ta shiga gidan da gudu ta fad'a jikin Mama ita Maman rungume ta tayi , Sadik na cewa " bi mana Maman mu a hankali karki karya mana uwa,dariya Mama tayi tace " aiko dai,saboda tsabar murna da farin ciki Fauza ta kasa barin jikin Mama , da gudu Aisha ta shigo gidan tace " Yaya Sadik ina Auntyn ? ai kafin ya bata amsa ta gano ta.
Da dugu ta fad'a jikin ta ,ta rungumeta ita Fauza sakin Mama tayi ta rungume Aisha ,cikin shagwab'a Aisha tace "Aunty babu yarda banyi da Abba da Yaya Sadik su tafi dani taryarki ba amma suka k'i, dariya Fauza tayi tace " to yanzu baga ki ga ni ba babu mai kwace maki ni, k'ara rungume ta Aisha tayi tace "aiko Aunty ko aure kika yi tare zamu tafi ,dan da kika tafi Allah naji ba dadi dan ma da Malam Muhammad.
" ikon Allah a gaba na Aisha ai kya bari ku keb' e sai ki bata labarin ko? cewar Mama ,hannu Aisha tasa ta rufe fuskarta, Fauza akace kai Mama kinsa taji kunya , Mama tace " ai dole ta matsu ki dawo ta baki labarinsa tunda gashi dan zumudi ko ta bari huta ,ta hau baki labari, Abba dake shigowa yace " kar a damarmin Mama na ,a barta ,taho nan kinji Auta ta kar a samin ke a gaba, "yawwa Abba na ,ta fad'a tana dariya gaba d'ayan su dariyar suka saka, " Aunty nayi maki girki mai dad'i zo muje ki ce ,Aisha ta fad'a tana rik'e da hannaun Fauza ,zaunar da ita tayi a kan carpet sannan ta shiga jera mata abincin , kallan Sadik tayi tace " dear zo mu ci mana , " ah kina ganin mutuniyar yau ko tayi bata yi min duk idonta ya rufe ,saboda ganin ki, " ayya sorry yaya kai ma zo kaci please ta fad'a tana langwab'e kai,zama yayi kusa da Fauzan sa cikin nutsuwa Aisha ta shiga yi musu service d'in abincin ,kallan ta Fauza tayi tace " sister ko an dawo cin tuwon ne? ta fad'a da sigar tsokana.
"Aunty ai ko bana ci dole nayi miki best food dinki ,dan nasan kinyi missing dinsa , " sosai ma kuwa sister, sai dai suka gama cin abincin tsaf sannan Fauza ta kalli Sadik tace " dear zanje tayi wanka na d'an huta ,kafin ya bata amsa Aisha tayi caraf tace " kai Aunty bafa ki ga Muhammad d'ina ba , ta fad'a kamar zatayi kuka, " au am so sorry sister na manta ne ,ni na isa nayi bacci banga Muhammad ba ,ki rashi mu gaisa, da murnarta ta nufi bed room d'in Fauza na da inda aka bawa Malam Muhammad.
Kwance ta iske shi yana bacci kamar ta tada shi sai kuma ta fasa, ta koma wajen Fauza tace " Aunty he is sleeping,ta fad'a kamar tayi kuka , dafa kafad'arta Fauza tayi tace " ok sister ,don't mind in sha Allah we can meet alot letter kinji sis bari nayi wanka na kwanta,na gaji sosai, " Ok amma fa idan ya taso zan tashe ki, " no ki barni nayi bacci na sosai, please sister , " to naji jeki kwanta ,amma fa sai ki shiga d'aya d'akin saboda naki Abba ya bashi , " Ok kawai Fauza ta fad'a ta langwabar da kai, ta kalli Sadik tace " dear bacci ta sigar shagwab'a ta " Ok badamuwa idan kin tashi ki tab'o ni please, " Ok bye, ta shige d'aki, sai tayi wanka tayi sallah sannan ta kwanta bata dad'e da kwanciya ba bacci yayi awon gaba da ita kasancewar dama yau kusan kwana 3 rabanta da bacci.
************************************
Tunda Farhan ya koma gida iyayensa suka kasa ganekansa,kwata-kwata baya cikin nutsuwarsa tun yana b'oye abin har yafi karfinsa ya fito dashi fili,baya ci baya sha duk ya rame ya fita haiyacinsa kullum maganar sa d'aya Fauza , ya zama kamar mahaukaci , a d'akin sa Mom da Dad dinsa suka same shi yana kwance yayi rubda ciki , kusa dashi Momyn shi ta zauna ta shafa kansa ,wata ajiyar zuciya ya saki, kallan juna Mom da Dad sukayi, Dad yayi mata alama data fara yi mishi magana " Son mai ke damun ka ? " cikin rawar murya yace " Momy My Fauza, please ku bani my Fauza ,Dady yace " wacece ita ,a ina take ? a hankali Farhan ya mik'e zaune daga ganshi kasan yana cikin matsananciyar damuwa saboda shi mutum ne na mutane yana da barkwanci da wasa da dariya , a hankali ya shiga bawa su Momy labarin ta tun daga farko har k'arshe bai b'oye musu komai ba,har romancing d'inta da yayi suka b'ata ,ajiyar zuciya Dady yayi ya kalli Momy yace " gaskiya yarinyar 'yar mutunci ce ,'ya mace a America amma har dan namiji ya tab'a tayi masa haka ,cikin sanyin jiki Momy tace " gaskiya kam nima dai naga alama, Dady yace " gaskiya ko nima zan so ka aure ta.
Dady ya kalli Farhan yace " inane garin su ,gidan su,su waye dangin ta? cikin muryar karaya Farhan yace " ban sani ba Dady ta dai ce min ita haifaffiyar Katsina ce ,amma yanzu suna zaune a kano, bayan nan ban san komai nata ba Dady, ganin halin da Farhan ya shiga yasa su tausaya masa dan sun san ba k'aramin so yake yi mata ba , a hankali Dady yace " ya sunanta dana mahaifinta " da sauri Farhan yace " Fauziyyah Muhammad Ahmad, Dady yace " Ok ka kwantar da hankalin ka kaji,in sha Allah i will try my best , " Ok Dad please try , ya fad'a kamar zaiyi kuka, Momy tace " karka damu kaji Son , in dai muna raye bazamu tab'a bari ka nemi wani abu ka rasa ba ,rungume ta yayi yana sauke ajiyar zuciya yace " thank you Mum, thank you so much Dad.
Murmushi Dady yayi yace " Son in sha Allah sai ka aure ta kaji koda abinda na mallaka zai k'are sai na aura maka ita dan na kanga cikin farin ciki, Momy tace " yanzu ka tashi kaje kayi wanka kaci abinci kayi sallah sai kazo parlor muyi maganar mu san yadda zamu b'ullowa al'amarin ko? "ai da sauri Farhan ya mik'e yayi hanyar toilet yana cewa " Ok Dad just gv me sum minutes , ya shiga toilet d'in,gaba d'ayan su suka saka dariya.
Fauza bata tashi ba sai wajen 3:30 tana tayi ta fad'a toilet tayi alwala ta gabatar da sallar la'asur , kayan jikin ta, ta mayar ta shafa farar hoda red lips glow ta fito a tsakar gida ta samu Aisha na yankan alaiyahu kusa da ita Fauziyyah ta zauna ,tana zama Aisha tace " Aunty yanzu ko Muhammad da Abba suka tafi masallaci nasan idan bai wuce islamiyya ba direct gida zasu wuto , murmushi tayi kafin tayi magana saiga Mama , ita kusa da su ta zauna , suna cikin hira Abba ya shigo ya same su ,wani sanyi Abba yaji a ransa yace " Alhamdulillah ala ni'imatu, da murmushi a face d'in sa shima ya zauna, Mama tace " ah ina Malam Muhammad? wani dadi Aisha taji a ranta jin Mama ta tambaye shi, Abba yace " can na baro su shida Sadik amma alama nan zasu shigo , kafin Abba ya gama rufe bakin sa suka shigo d'auke da sallama a bakin su Sadik na gaba Fa'iz na biye dashi a baya Fauziyyah najin muryar Sadik ta sunkuyar da kanta kasa ,saboda kunyar Abba .
Aisha ce ta rad'a mata " Aunty please d'ago ki kalle shi gashi nan , da murmushi a face d'inta ta d'ago kai tana d'agowa sukayi had'a ido dashi aiko zumbur da mik'e da k'arfi tace " FA'IZ!!!!!! shima yana ganin ta kansa ya fara juya masa kan ya dafe da duka hannuwan sa biyu yana jin ta ambaci Fa'iz yayi baya luuuuuuuuu ita ma tayi baya luuuuuu........
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
'''PLEASE KUYI HAK'URI DA WANNAN BANA JIN DAD'I NE ( BANI DA LAFIYA)'''
๐๐๐๐๐๐๐๐๐
BYE