K’ADDARA TAHFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

K’ADDARA TAH

  • 1views
  • 46chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...

More from @hauwaausmanjiddarh

Sample · 1

'''K'ADDARA TAH!!!'''    🌹   🌹🌹  🌹🌹🌹  🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹      ~NAH~*HAUWA A USMAN*     _(JIDDARH)_*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_'''Ina sanar da masoya na cewa zasu rinƙa samun novel ɗin Ƙ'ADDARA TAH sau biyu a sati in sha Allah''' ~Ina matuƙar godiya mai tarin yawa, ga waɗanda sukayi min murnar kammala WANI AL'AMARI, na gode Ubangiji yabar zumunci~1Durk'ushe take gaban Principal ɗin makarantar su tana kuka had'i da roƙonta akan ta ta saka baki, akan maganar ci gaba da karatunta, " please dan Allah ki taimaka Mama ki kira Abban mu ki rok'e shi ya barni na cigaba da karatu please, "Ok Fauziyya karki damu kinji, zanyi mishi magana, in...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters46
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play