GADAR ZARE…

9

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY, HYPOCRITES, BETRAYALS)_



     ~NA~




*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*




Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh 


Gmail: *** 


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh




*GARGAD'I*



'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES , SU KARANTA BA'''





~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*



9



"Bayan anyi min test aka dawo dani, Doctor ya tabbatarwa da alk'ali ina da tab'in hankali, kwakwalwata ta tab'u wanda hakan ya haifar min da ciwon kai me tsanani ,bayan Dr ya gama yiwa alk'ali bayani sannan ya mik'awa alk'ali takardun .

, alk'ali ya duba sosai kuma ya gamsu, bayanin alk'ali ya gama yan duba dubensa da zaiyi ya yanke min hukunci zama a sabitin mahaukata dake kurkuku (prison) na tsawon shekara biyu, tare da shaidawa jama'ar dake kotun cewa idan na gama shekara biyun babu wani sauran hukunci a kaina kotu ta sake ni. 



Daga kotu kai tsaye (Prison) aka wuce dani, Yasmeen nata kuka, nazo na wuce ta gabanta ko kallan inda take banyi ba sbd bana 'cikin natsuwata da haiyacina , bayan an kaini prison, na samu kulawa sosai ban sha wata muguwar wahala ba can , kasancewar ni a hospital din nake. 



 Ko a gidan yari banida da wani aiki sai kuka, da tunani ahlina dana rasa kona nay ta ihu ina kiran sunan Mama da Ramlat ko Ja'afar da Umar, sosai wani lokacin idan abin ya fad'o masa ko ya tuna yake hauka tuburan, na rame na koje, tsabar tunani da tashin hankali.

gaba d'aya na fita daga hayyacina Sai sambatu iri iri nake a game taskon rayuwa r dana tsinci kaina ciki .

, Na tara k'asumba da gemo, kwata-kwata bana magana idan zaka shekara akaina aka na yi min magana bazai kalle ka bama balle na tanka maka, haka wani lokaci zakajini cikin dare ina ihun Ina buge buge da kira sunan Sanata Sambo ....ka cuceni ka zalinceni karabani da ahlina danafi kauna fiyye da komai ka maidani maraya karfi da yaji mara galihu adoron kasa .


daman Haka fadar gsky zatayi da rayuwata?

Hk son kwatar yanci zatayi sanadin tabarbarwa duniyata da tarwatsa rayuwata ?


Meyasa...?


 meyasa zaka min hk ?

Sai km ya fashe da wani matsanancin kuka me tsanani da cin rai tare da taba zuci




BAYAN SHEKARA 2



Cikin ikon Allah Abdul ya fito lafiya lau, ya warke sumul babu abinda ke damunsa, sai matsanancin bak'in ciki da damuwa, da kuma wutar d'aukar fansa dake k'ara ruruwa a zuciyarsa in every second, koda Abdul ya fito bai bayyanawa kowa da duniya fitowarsa ba, ya b'oye kansa, babu abinda yasa gaba sai bincikin inda zai samo Sanata Sambo. 



Tsakiyar 'cikin wata dokar daji Abdul yasamu yayi Buka tare da  kebe kasan Daga shiga 'cikin mutane burinsa bai wuce yaga tagayyara rayuwar Sanata da dansa ba ..cikin wannan mahaukacin daji yacigaba rayuwasa shikadai .



Shiryawa yayi cikin dare, yayi shiga yadda babu mai gane shi, y nufi unguwarsu, a k'ofar gidan su ya tsaya, gaba d'aya an canjawa gidan tsari an mayar dashi gidan zamani sosai harda bene, gizo Mama, Ramlat, suka fara yi masa sosai yake ganin su a cikin idonsa, Ramlat na ihu cikin kuka take kiran sunansa, muryar Mama ya jiyo ta _"Abdullahi karka zo, karka zo Abdullahi ko kai kad'ai ne ka rayo danka d'aukar mana fansa_. 



Sosai Abdul ya kwanta a wajan yana birgima a k'asa yan ihun kuka kamar ransa zai fita, ihu yake sosai yana sambatu kamar mahaukaci, kasancewar tsakar dare ne yasa babu wanda ya ganshi, ko ya gane shi, wani tsoho dake kwance a soron wani gida ya jiyo ihun Abdul,  a hankali ya fito da touch light a hannunsa, har ya zo kan Abdul amma bai sai anzo kansa,b a dafa shi tsohon yayi yace " yaro lafiya? Kasancewar Abdul ya canja kama kuma ya tara k'asumba yasa tsohon bai gane Abdul ba, sai da tsohon yayi magana sosai sannan Abdul ya jishi, ya kuma dawo hayyacinsa, mik'ewa yayi bai yiwa tsohon magana ba yayi tafiyarsa, tsohon ya bishi da kallo me tattare da tausayawa .



Sosai Abdul ya shiga bincike akan Sanata Sambo da Haidar, Har Allah ya bashi ikon gano komai,da inda zai same su 'cikin sauki batare daya wata wahala ba sannu a hankali Abdul ya fara bin diddiginsu, tare da bin bayan su duk inda suka shiga, cikin sa'a Haidar ya fito da yammacin shi kad'ai a mota, .

Farinciki yakama Abdul sbd Ga dama tasamu bbu securities bbu kowa shi kadansa sai da Abdul ya bari yaje inda ba jama'a sannan ya jefa masa lemo wanda oready ya caccaka k'usa,ajiki Allah kuma yasa tayar motar Haidar ta taka,take motar  taja birki kiiiiiiiiiiiiiii ta tsaya cak.

Shit abinda haidar ya furta kennan tare da daura kanshi akan sitiyarin motar yana takaici.

 da sauri Abdul ya fito Daga motarsa ya bude motar haidar ya damki wuyansa 'cikin mazakunta ya rufe mishi baki yayi cikin kungurumin daji nan dashi. 



Kasancewar Abdul mai k'arfi gaske ne, yayinda shi kuma Haidar duk shaye-shaye ya tsotse shi, yasa Haidar d'aukarsa cak aka, sai da Haidar yayi uwar tafiya me nisa dashi sannan ya isa Inda bukkarsa dake tsakiyar daji take wacce yake rayuwa acikin ta, yana zuwa bakin bukkar yayi wurgi da dashi, ya hau dukan Haidar ta ko'ina kamar zai kashe shi, kasancewar gaba d'aya zuciyar Abdul ta k'ek'ashi ta bushe bbu tsoro bbu fargaba ballanantana tsoro . 



Yana cikin dukansa Sanata Sambo ya kira wayar Haidar dake aljihunsa, hannu Abdul yasa ya ciro wayar, yana duba screen din wayar yaga sunan Dad,yana yawo .

 murmushi mugunta Abdul yayi ya d'aga wayar ya kara a kunne, cikin fad'a Sanata Sambo ya fara magana " bana ce maka karka sake ka fita ba, dan ubanka, bana hana ka fita kai kad'ai ba escorts ba, kasan fa muna da mak'iya kuma kai koyaushe a buge kake, komai yana iya faruwa dakai. 



Wata irin mahaukaciyar dariya Abdul ya saka har da buga kafarsa daya sannan yace " kaji jaki mutun kai kanka kasan baka da gaskiya, kuma kasan kana da mak'iya musamman ma ni, dan nasan nafi kowa k'inka da ahlinka a hanlin yanzu duk duniya baka da wani mak'iyi daya wuce ni, yadda kamar ni ma bani da kowa haka zan mayar dakai baka da kowa, a duniya yanzu zan aiko maka da gawar tilon d'anka dan kaima ka fara d'and'anar abinda nake ji. 



Sosai Sanata Sambo yayi muguwar firgita, hankalinsa yayi kololuwar tashi, saboda tsabar tsorata sai da yayi taga taga ya kusan fad'uwa , cikin rawar murya yace " Abdul kai ne ?

Yaushe ka fito har da bansani ba ?

kayi hak'uri dan girma Allah kada ka kashe min tilon dana zan gaya maka komai, please karkayiwa Haidar komai, sosai Abdul yayi dariya yace " ka kashe maciji ka manta baka sare kansa ba, yana fad'ar haka ya kashe wayar, in banda hello babu abinda Sanata Sambo ke ciwon yi duk ya firgita.y asona fita sense dinsa . 


Cikin kuka Abdul ya kalli Haidar yace " mai mukayi muku? Idan ni nayi muku laifi mai 'yan uwana sukayi muku ni ya kamata ku kashe ba su ba, .

Basu da laifin komai akan lamarin Amman kashe min su .

cikin tsoro Haidar yake magana " wallahi ni ban san komai akai ba, kallonsa Abdul yayi yace " bazan kashe ka ba, amma zanci gaba da rik'eka anan har sai mahaifinka ya kawo min kansa, cikin rawar murya Haida yace " to, amma dan Allah karka cutar dani, ko kallan sa Abdul baiyi ba ya tashi ya d'aure shi sosai,a jikin wata katuwar bishiya sannan ya fita, direct kasuwa ya nufa, risho ya siya da tukunya, bokiti, ludayi, kasko, da dai sauran kasan buk'ata na gida, wajen masu kayan miya ya ya fara siya, jikin shi ne ya bashi ana kallon sa, a hankali ya jiya, dammmm!!! gaban sa yayi wata irin muguwar fad'uwa ganin Yasmeen tsaye ta kafa masa ido ko k'iftawa batayi,.

 idonta duk sun cicciko da kwalla, shima ido ya k'ura mata ya kasa kawar da kansa daga kanta, cikin rawar murya, a hankali maganar can k'asan mak'ogwaro tace" Abdul, sai lokacin ya dawo hayyacinsa, kansa ya d'auke daga kallonta ya b'ata fuska, yaci gaba da siyayyarsa, gabansa ta dawo idonta na zubar da ruwan  hawaye tace " Abdul me nayi maka? 


Bayan duk satin duniya sai naje prison amma kak'i fitowa, ban kuma tab'a fasawa, kuma tunda nake zuwa baka tab'a fitowa ba, sai last month's naje satin dana saba zuwa aka cemin ai an sake ka, naita nemanka kamar mahaukaciya a gari, kallonta Abdul yayi yace " Malam waike wacece zaki zo kina min maganar banza anan, baki kawai Yasmeen ta bud'e tana kallan sa,cikin kuka tace" ko duk duniya zata kasa gane ka, ni zan gane ka, koda zakayiwa duniya basaja da b'adda kama Abdul banda ni, ko kowa zai manta kamanninka ni bazan manta ka ba, anan ya barta bayan me kayan miyan ya sallame shi, aiko Yasmeen ta shiga bin bayan tana yi masa kuka. 



Duk inda yaje tana biye dashi, tana kuka, sai da ya gama siyayyarsa tsaf sannan ya juyo ya kalle ta, yace " nifa ban san ki ba, ban kuma san Abdul d'in da kike nufi ba, ni sunana Hamza, cikin kuka tace k'arya ne, tunda ka tsaya a kusa dani bugun zuciya ta ya k'aru tun kafin na d'ago ido na kalle ka, Abdul koda ido na zaiyi min k'arya nasan zuciya ta bazata yi min k'arya ba, Abdul kasan irin wuyar dana sha arayuwa a kanka, sau 5 ana saka man ranar aure ina bijirewa iyaye na akan ka, har barin gidan mu, da iyaye na, dangina akanka nayi, amma yau kai zaka ganni ka share ni.k ace baka sani ba duk duniya ni nafi cancarta mura farinciki mu tare hakazalika bakinciki .ka tausaya kada ka guje ni akan laifin wasu wlh bazan iya rayuwa bbu Kai ba yakarasa mgnr tana kuka ...



Allah sarki soyayya, yana zubar da hawaye yace jeki gida zan zo na same ki, kafad'a ta d'age masa cike da shagwab'a tace " nak'i, babu inda zai Na barka .

Bbu yadda bai yi da ita ba amma tak'i, haka Yasa dole ya nufi bukkarsa dake bakin ruwan dait baya shan wahalar ruwa dan wajen gaba d'aya k'oramar ruwa ne, sosai wajen ya burge Yasmeen, kafin dare yayi Abdul ya had'awa Yasmeen wata bukkar, ita kuma ta soma k'ok'arin dafa musu abinci. 



Sosai suke rayuwa a wajen mai dad'in, dan yanzu har Haidar sun saba dashi dan Abdul ya daina d'aure shi kuma bai tab'a attempting na goduwa ba, sosai sabo mai k'arfi ya shiga tsakanin Abdul, da Haidar, Yasmeen dan yanzu Haidar ne yake shirya Abdul duk yadda zasu b'ullowa al'amarin, saboda da farko Haidar bai san abinda akayiwa Abdul ba, sai da Abdul d'in ya bashi labari, sosai Haidar yayi kuka ya tausayawa Abdul kuma yayi masa alk'awari zai taimake shi harya d'au fansa.



Yau Abdul tun safe ya tashi da haukar mutuwar alhalinsa yaki ci yaki Sha Sai kuka yake Yasmeen wacce yanzu ita da Haidar suke kwantar masa da hankali har ya dawo normal wanda kusan rana day day ne haukan baya tasoma masa.

Yayinda idan taganshi 'cikin wannan halin take gigicewa ta rude har tafishi shiga damuwa da tashin hankali.

 shi kuka ita kuka 'cikin sanyi jiki ta karaso gareshi ta rungume shi ajikinta tana kuka tana rarrashisa Yayi shr kawai yana sauke ajiyar zuciya yana kallonta itama ta tsura masa ido tana kallon cike da matsanancin tausayinsa har sanda Yayi shr sosai wani irin wutar kaunarsa da sonshi ke sake taso mata hade da tsansar tausayinsa yana bin kowa ne part Na jikinta shima ita yake kallo ganin shiru dayayi da kallon tashin hankali dayake aiko mata dashi Yasa ta hade bakinsu guri daya domin son dawo masa da natsuwarsa sosai 'cikin jikinsa dake kokarin barinsa tashiga tsotsar bakinsa shi km ya xuba idanunsa 'cikin nata tausayi take bashi sbd ta sadaukar da rayuwar ta gareshi km yasan akanshi bbu abinda bazata iya yi ba sannan zata iya yin komai akan kaunarta gareshi shiyasa kullun kwana duniya yake sake jin kaunarta Na kara mamaye ruhinsa da zuciyarsa kusan minti shabiyar suka dauka a Haka suna tsotsar'bakin junansu Daga karshe ma ya rungumota sosai ya manneta ajikinshi yana fidda numfashi.. muryarta 'cikin kuka tace please Abdul kayi hakuri hk taka kaddararka tazo baka isa ka gogewa kanka tsarin kaddarka ba .

 zareta Yayi Daga kirjinsa ya Mike tsaye ya nufi bukarsa shima haidar sosai yayita bashi hakuri dakara masa karfin gwiwa akan wutar daukar fansa ..




Kasancewar yanzu babu kayan maye da mata yasa dole Haidar ya shiryu, ya zaama mutumin kirki. 



Zaune abdul yake shr Yayi zurfi 'cikin duniyar tunani rayuwarsa da yadda zai dauki mataki akan sanata yesmen takaro inda yake zaune abakin ruwa ya kurawa ruwan ido sosai tamkar tanan zai soma ganin yadda zai yi da sanata tashige jikinsa tare da rungume shi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana jin wani irin shock ajikinsa muryarta a matukar sanyaye yace tun dazu nake neman ka ashe kana kana aikin naka takarasa mgnr cike da shagwaba shr Yayi yaki cewa komai sbd yanayin dayake jin kanshi ..

Ya runtse idanushi yana cigaba da kallon ruwan ta Kai hannuta saman fadadden kirjinsa tana shafa sumar dake kwance gurin tana shishige masa please Abdul ka rage tunani hk kada ta shafi lafiyar brain dinka idan wani abu yasameka bansan yadda zanyi ba tana Kai hannuta kan nipply dinsa tana murzawa ahankali kennan ya Mike tsaye da sauri tare daita ya tsaida akan kafafunta yana aika ma gangar jikinta wani irin kallo sosai yake kallonta kafin Daga karshe ya juya da sauri yabarta gurin ya soma tafiya 'cikin hanzari ta biyo bayansa da wani irin matsanancin sauri tana kiran sunansa abdul abdul Bai juyo ba Yacigaba da tafiyarsa zuciyarsa Na dokawa .

da sauri tashan gabansa tana haki please Abdul kada kayi fushi dani soyayyarka ce tasa nake yawan maka mgn akan lafiyarka naji kawai yace yabi gefenta yashige 'cikin bukarsa bata daddara ta sake bin bayansa har 'cikin bukar wanda wannan shine karo Na farko data taba shiga tana karasawa gareshi bata tsaya wata wata ba ta rungume shi Tare da hade bakinsu guri daya tasoma Sha ..Bai son irin abinda take masa Amman bashida yadda zaiyi tilas yabiye mata kasancewarsa cikken namiji wani irin salo take masa wanda Bai San sanda mazakuntansa ya motsa gabadaya yasoma maida mata martani 'cikin zafi zafi ya tallabo fuskarta yana shan bakinta jin diran nonuwanta dake cike dammmm bisa kirjinsa Yasa tunaninsa birkicewa .

Ahankali yasoma yin kasa daita gabadaya sun fita Daga haiyacinsu hannu shi yaka ya yaye doguwar rigar sama kadan yasoma shafa mararta zuwa saman pent din 'cikin wani salonsa da Bai taba sanin yana dashi ba har zuwa kasanta yana shashafawa yayinda bakinsu ke manne cikin juna ..hannuta tasa ta sakalo wuyansa tana kallon 'cikin idanushi kaunarsa Na sake fizgart zuciyarta gareshi cikin wannan yanayin shaukin datake ciki taji Yayi gefe da pent dinta ya loma fingers dinsa 'cikin kasanta wani irin xulon dadi tayi tare da kamkame shi tana fida numfashi tana sake manne kirjinta danashi .

Wani irin yake ji ajikinshi .kirma jikinsa keyi yasoma fingering dinta wani nishi tayi tare da cire bakinta 'cikin nashi ya tallabo kanta ya sake hade bakinsu yana cigaba da fingering dinta 'cikin shauki baka jin komai acikin bukar Sai nishinsu .. gabadayansu sun rude har sun manta su din su waye.

Daukarta Yayi .

Yayi kan katifarsa ya kwantar daita ya zare pent din jikinta gabadayan ya sauke bakinsa kasanta yashiga soucking dinta tare da dire hannushi duka saman nonuwanta yana shafa wayyyyyoo shiiiiii shiiiii tana sake turo masa shi km yana aikin tsatsar kasanta sosai yana zukota kafin Daga karshe jikinta ya sake shima hk ya kwanta ajikinta ya rungumota yana fidda numfashi sama sama tamkar wanda Yayi gudun tsare ..



Sannu Ahankali suke cigaba da rayuwarsu acikin wannan daji yayinda yesmen kullun da salon datake zuwa masa Dan dauke masa hankalinsa Daga barin mummunar tunanin dayake Daga karshe yake biye mata suyita romancing junansu .

 domin shi a wannan lokaci cike yake da kawar iyayensa tare da tarin 'bakin ciki rashin ahlinsa da Yayi ita km kokarinta tagansa cikin farinciki kmr kowani cikakken mutun .



Duk lokacin da zasu kasance tare Sai yesmen ta dinga turo masa kirjinta byn ta yaye saman rigar ta ko idan taganshi zaune 'bakin ruwa km tasan haidar yana d'aki yana bacci Sai tayi neked daga Sai wata Yar yololuwur doguwar rigar wacce da zarar tashiga 'cikin ruwan kana hango komai Na jikinta Sai ta juya masa baya tana wanka ko wasa da ruwan shi km yana zaune yana gane abubuwa datake wanda ke jefa zuciyarsa cike shaukinta har yakasa hakura daita ahankali take jan raayinsa Daga karshe ta isko shi inda yake ta lafe masa ajiki .

To abun Ku da cikakken nmj me jinin ajika sannan guri km yakasance daga ita sai shi Haka zasu zunduma 'cikin shaukin kaunar juna suyita romancing junansu suna tsotsar junanshi ..



Cikin dabara Haidar, ya taimakawa Abdul suka yiwa Sanata Sambo wayo, suka jawo shi wani Hotel, acan suka ritsa shi, amma Haidar ya b'oya yace " idan Dad yayi yunk'urin cutar dakai ka fad'a masa ina hannun mutanenka, kuma ka basu umarnin dazarar sunga ka wuce 2hrs baka dawo ba su kashe ni. 



Cikin izza Abdul ya shiga d'akin ya samu Sanata Sambo, aiko yana ganin Abdul jikinsa ya d'auki rawa,da bindiga Abdul ya zauna ya saita kan Sanata Sambo, kamar yadda Haidar ya tsarawa Abdul haka ya sanar da Sanata Sambo, cikin rawar baki yace " wallahi ni kad'ai nazo, Abdul ya kalle shi yace " fad'a min mai iyaye na suka yi maka, kayi musu izaya mai rad'ad'i?



Cikin rawar murya Sanata Sambo yace " wallahi ban san komai game da mutuwar iyayenka ba, wani wawan mari Abdul ya yarfawa Sanata, wanda tsabar k'arfin mafin sai da Sanata ya hantsila, tambayar duniya Sanata Sambo yace bai san komai ba, sosai Abdul ya dake shi yayi mishi barazana da bindiga amma Sanata Sambo yace bai sai komai ba. 



Har cikin zuciyar Abdul ya yarda dan haka ya tashi ya mik'e zai fita, har ya kai bak'in k'ofa Sanata Sambo yace " amma akwai abu d'aya, da sauri Abdul ya jiyo yace " me? 



Sanata Sambo yace " bayan kiran danayiwa Umar na farko na k'ara kiransa, na rok'e shi akan ya taimake ni na kawar da kai, shine Umar yayi dariya yace " kai Sanata fansar ka k'aramar fansa ce, ni fansata .

 ta wuce iya tunaninka bana neman had'a ka da kowa ni kad'ai zanyi komai, dan na gama tsara komai. 



Kallon Sanata Sambo Abdul yake da rashin yarda yace " yanzu duk da Umar ya mutu sai ka mishi sharri? 



Murmushi Sanata Sambo yayi yace " inji wa, wa yace maka ya mutu? Abdul yace " tare da 'yan gidan mu suka mutu a gobara,da kunnena naji Mahaifiya ta tana kwala masa kira,, Sanata yace k'arya ne Umar bai mutu ba yana nan a raye, ka sani ko sanda kaji ta kira sunan sa wani abu take san fad'a maka game dashi, ko shima ka ganshi acikin wutar, kayi tunani sosai, da sosai jikin Abdul ya d'auki rawa gabansa na fad'uwa, ya shiga tunani, tabbas a lokacin da wuta keci baiga Umar ba, Mama, Ramlat, da kukan Ja'afar kawai yaji, amma kwata-kwata baiji motsin Umar a cikin su ba. 



Ya tuna yadda Ramlat ke kiran shi _Yaya! Umar ne, Yaya, Umar_ ya kuma tuna Mama _Abdullahi karka zo ka tsaya ko kai kad'ai ne ka rayu ka d'aukar mana fansa_ sai kuma yaji tace _" Umar_ nan da nan ya had'a kalmomin Mama da Ramlat waje d'aya _Abdullahi kar kazo ka tsaya ko kai kad'ai ne ka rayu ka d'aukar mana fansa Umar ne_



A haukace ya shiga buga kansa a bango yana kira UMAR!!!......... 




MOMYN ZARAH