GADAR ZARE…

10

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY, HYPOCRITES, BETRAYALS)_



     ~NA~




*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*





*EDITED BY*

*Maryam Ahmad Paki*





Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh 


Gmail: *** 


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh




*GARGAD'I*



'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES , SU KARANTA BA'''





~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*



10



Daga wannan page d'in bazan k'ara posting a WhatsApp ba, sai a wattpad duk mai so zai samu a wattpad complete 




Kamar mahaukaci ya kalli Sanata Sambo yace "ina zan samu Umar?".


 "gaskiya Abdul ban sani ba, Abdul yace "ok zanci gaba da rik'e Haidar har sai randa ka kawo min Umar, sai ka bani shi ni kuma na baka d'anka, yana kaiwa nan ya fice, Haidar na ganin yadda Abdul ke tafiya ya tabbatar da ba lafiya, sai had'a hanya yake ya fice daga hankalinsa, da sauri ya fito daga inda yake b'oye ya rik'e Abdul, cikin sauri ya sakashi cikin mota yayiwa motar key ya figeta da sauri. 



A bukkar su yayi parking, da sauri ya fito ya zagaya ya fito da Abdul, Yasmeen na ganin Abdul ta mik'e da sauri ta rik'e shi tana kallan Haidar cikin tashin hankali tace " lafiya?" haka dai ya fito daga wajen Dad, ni kuma ganin yanayin dayake ciki yasa ban tambaye shi meke faruwa ba, ya k'arasa maganar yana zaunar da Abdul a bukka. 


Ruwa Yasmeen ta d'ebo ta bashi a baki ya sha, a gefen sa ta zauna ta mik'e k'afafuwanta, ta kwantar da kansa a saman cinyar ta, ta shiga shafa masa sumar kansa tana yi masa kalamai masu dad'i da kwantar da hankali, ganin yana sauke ajiyar zuciyata ne ya tabbatar mata da ya fara samun nutsuwa. 



Cikin dabara ta fara tambayar sa abinda ya faru, "cikin kuka ya zayyane musu duk abinda ya faru, da sauri ta mik'e tsaye dafe da k'irji tace "UMAR!!!" sosai Haidar ma ya firgita, cikin rawar murya tace "shine kenan wanda ya saida gidan ku? domin faruwar abin ba dad'ewa aka sai da gidan, Haidar ya kalli Abdul yace meye mafita yanzu?".



Cikin kuka yace "na cewa Dad d'inka idan yana sanka a raye ya kawo umar in 2 days, ni kuma zan bashi kai, " gud, Haidar ya fad'a sannan yace "ko da yayi waya yace maka kazo ga umar ba tare zamu je ba, idan munje sai na samu waje na b'uya ka fad'a kamar yadda ka fad'a masa yau. 



Da mamaki Abdul ya kalli Haidar yace me yasa!? "saboda zasu iya had'a baki su cutar dakai" dariya Abdul ya tintsire da ita, sannan ya kalli Haidar yace "  Haidar kenan, yanzu har akwai wata rayuwa da zan so agaba, har akwai wani jin dad'in ko farin ciki da zan k'ara kasancewa a cikin shi, bani da kowa aduniya duk wanda na girma dasu na saba muka shak'u babu ko d'aya, wallahi ko yau na mutu bani da kaico, yanzu abu d'aya ne kawai ya rage min a duniya naga bayan mak'iya na, da sauri Yasmeen ke kallon shi tana girgiza kai tana cewa "a' a hawaye na zuba daga idonta, "haba ya Abdul please karkayi min haka, baka san dan me Allah ya barka a raye kai kad'ai a cikin zuri'arku ba, Allah baya tab'a yin abu babu dalili ni nasan akwai dalilin da yasa Allah ya barka a raye Yaya Abdul please karkayiwa Allah butulci, kai fa musulmi ne, ya kamata ka yadda da k'addara mai kyau ko mara kyau, kai fa ya kamata ka rink'a k'aramin k'warin gwiwa, please Yaya Abdul kar kayi mun haka" ta fashe da mahaukacin kuka, jikinshi ya jawo ta ya rungume ta saka kukan shima, Haidar na ganin haka ya tashi ya fita. 



Tana ganin Haidar ya fita ta canja salonta, ta fakaici idonsa ta zame rigarta a hankali nononta ya baiyana, daga ita sai bra, cikin kissa take kukan tana goga masa nonowanta a k'irjinsa tana k'ara shege masa wai ita kuka take, jin wani irin shock na jansa yasa shi k'ok'arin raba jikinsa da nata, amma ina fir ta hana shi samun damar yin hakan, yana d'ago fuskarsa ta samu damar cafar lips d'insa ta shiga tsotsa, wani irin salo take mai wanda duk lafiyyan namiji komai dauriyar sa bazai iya jurewa,b a.

 sosai take tsotsar harshensa da lips d'insa tana tura masa nata cikin bakinsa, tun Abdul na basarwa har ya cafe ya shiga tsotsa, a hankali ta mik'a hannunta tana shafa k'irjinsa, cikin dabara ta cafki kan nonon sa ta shiga murzawa, aiko nan da nan ya fita hankalinsa, tana shan bakinsa tana murza masa nononsa, tana kuma shafa masa k'irjinsa, a hankali ta zame bakinta daga nasa ta mayar zuwa kan nononsa ta fara tsotsa, hannunta ya shiga yi masa yawo a jikinsa. 



Sai da ta tsotse bakinsa da nononsa sannan ta ciro nononta ta saka masa a baki, aiko kamar yaron goye ya cafki nonon ya shiga tsotsa yana murza d'ayan, sosai suka dulmiyya duniyar sama. 



Sai da ta gama mantar dashi bak'in cikin dayake ciki,sannan ta mik'e a galabaice ya rik'o ta yace " ina zaki?" cikin kasalalliyar murya tace "yunwa nake ji" ba musu ya saki hannunta, abincin ta d'ebo musu gaba d'aya har Haidar, tayi masa magana, tare suka shigo, sosai take dannawa Abdul abincin. 



Bayan kwana biyu Sanata Sambo yayi wa Abdul waya cewar an kama Umar ya kawo masa d'ansa ya k'arbi Umar, Haidar yace "muje mu siyo Camera mu saita da d'an mab'allin rigarka yadda duk abinda ke faruwa ina gani kuma yana recording, ba musu Abdul ya amince, yadda Haidar yace ayi haka su kayi, cameran suka saita sannan Haidar ya lab'e, shi kuma Abdul ya shiga kai tsaye.


Gabansa ne yayi mummunar fad'uwa ganin Umar a zaune ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya yana yi masa silent killer smile, mutuwar tsaye Abdul yayi domin duk maganar da Sanata Sambo ya fad'a masa bawai ya gaskata ta bane, kawai dai ya ji shi ne, amma ganin Umar a gabansa ya tabbatar masa da komai, kansa yaji ya fara juyawa, ya k'urawa Umar ido yana zubar da hawayen bak'in ciki da takaici, kwata-kwata ya kasa cewa komai ko daga inda yake ma ya kasa motsi, da murmushi a fuskar Umar yace " sweet brother have a set, shine Abdul gaba d'aya ya zama mutum mutumi, "Ok" Umar yace, idan kai bazaka zo ba ni bari nazo, ya taso har gaban Abdul ido cikin ido yace " me ka ke san sani?".


Cikin kuka Abdul yace "why Umar, Umar why?, me yasa kai baka mutu ba?" Komawa yayi ya zauna ya hard'e kafafunsa yace " ya za'ayi na mutu bayan ni na kunna wutar, wata mahaukaciyar k'ara Abdul ya saki a zuciye ya nufi Umar, wata mahaukaciyar shak'a yayi masa ya hau dukansa tako ina yana sakar masa mahangurb'a, fito Umar yayi sai ga wasu k'attai sunkai 30 sun shigo ya kalle su yace " ku rik'e min shi, kafin ya rufe bakinsa sun canki Abdul sun dandanne shi, Abdul na wani irin kuka kamar ransa zai fita. 



A hankali Umar ya tako gabansa yace "haba brother ai nafi kowa sanin halinka shi yasa nazo da shiri na, tun kafin ma kaji komai har ka fara haukan to kuma idan kaji sauran sai yaya kenan" ya fad'a yana wani irin kallo, komawa yayi ya zauna ya kalli k'attin yace " ku rik'e shi da kyau fa dan wllh idan ya kufce duk sai buzun mu". 



Ya kalli Abdul yace " zanyi maka bayani dalla-dalla yadda zaka gane danna san yanzu kanka a kulle yake, da farko ni ne na kashe BABANKA, da sauri Abdul ya kalle shi, Umar yace" kasan me yasa? sannin bazai bashi amsa bane yasashi ci gaba da magana " duk maganar da ake zuwa a fad'a muku a kai na gaskiya babu k'arya sai ma abinda aka rage, bayan mun gama fashi muka fito daga gidan Alhaji Mati dake bayan layin mu, har ma mun kashe mai gadinsa, muna fitowa naci karo da Baba, muka had'a ido, na ganshi ya ganni, sanin matuk'ar yana raye bazai barni na auri Ramlat bane yasa ni dole na kashe Shi , bawai tsoran ya tona min asiri bane yasa ni na kashesa ba, nasan bazai tab'a tona min asiri ba, tsoron karna rasa Ramlat ne. 



Bayan na gama da Baba, sai kai kuma ka b'ullo wai ba zaka bani auren ta ba, matuk'ar kana raye bazan auri Ramlat ba, hakan ne yasani yi muku talala, nayi muku basaja, kai Abdul tun ina Jss2 nake murd'e wuyan mutane akan biyan buk'ata ta, sau 5 ina attempting kashe ka kana excaping, duk wad'anda suke fitowa auren Ramlat nike kashe su, dukkan su ni na kashe su.



Ganin na kasa kashe ka, na kasa kashe wanda zai auri Ramlat ne, yasa ni dole kashe Mama da Ramlat, Auta, kasan kafin na kashe su me nayi musu, sai da Umar yayi murmushi sannan yace " *FYAD'E* a gaban Mama nayiwa Ramlat fyad'e, na cire mata *BUDURCI* ganin ban gama biyan buk'ata ta ta ba, kuma gashi Ramlat ta suma dole ta sani komawa kan *MAMA* ita nayi mata *FYAD'E* akan idon Ramlat nayi sex da mama, haka itama Mama akan idonta nayi sex da Ramlat. 



Ya mik'e yana dariya, yace "Allah sarki Mama tana kuka tana rok'o na yana dariya yana gwada yadda Mama ke rok'onsa, had'i da kwaikwayon muryar Maman, bayan na gama ne, na zazzaga musu fetur, na cinna musu ashana, bayan duk na gama wannan sai kuma naga ai nayi babban kuskure idan na barka a raye hakan ne yasani zuwa na kai ka k'ara da sunan kai ne ka kashe su Mama, to kaji fa Abdul, in kana da wata tambayar kana iyayi. 



"Hmmmmm Umar kayi kuskure wallahi kobanyi maka komai ba nasan Allah bazai tab'a kyale ka ba, da sannu zagaka abinda zai sameka, sai ka wulak'anta, ka tozarta, ta yadda mak'iyinka ma sai ya tausaya maka, tunda nake ban tab'a gani kona ji labarin wanda yaci amana yayi butulci irinka ba, sai yanzu nasan dalilin da yasa Allah ya barni a raye".



Wata mahaukaciyarr dariya Umar yayi yace "ko?".  


Sosai Abdul ke kuka yana k'ara had'i da ihu kamar ransa zai fita, ya zama cikekken mahaukaci, idonsa yayi ja kamar garwashi, sai tirjewa yake yana son ya kwace daga rik'on da suka yi masa amma ina sarkin k'arfi yafi sarkin yawa, shiko Umar sai dariya yake, duk rashin imanin Sanata Sambo da kuma k'iyayyar da yake yiwa Abdul sai da ya tausaya masa, Umar ya kalli yaransa yace " ku kashe shi, sannan yasa kai ya fice. 



Sosai suka hau dukan Abdul tako'ina, Sanata Sambo ne ya daka musu tsawa yace baku da hankali ne, dalla ku b'ace min da gani, dukkan su suka fita, da kanshi ya kama Abdul yana tayi masa faman sannu direct hospital ya wuce dashi, Haidar na biye dasu a baya, bayan an gama duba Abdul Dr ya sallame su, a waje Sanata Sambo ya tsaya ya kalli Abdul yace " gaskiya na tausaya maka, Umar ya tabbata cikakken butulu, amma bakomai, duk sanda kake da buk'atar taimako na akan koma meye ka neme ni, in Allah yaso zan taimaka maka, yasa hannu a zaro 300k ya bashi, k'in k'arb'ar kud'in Abdul yayi, Sanata Sambo ya zube masa kud'in a gabansa yayi tafiyar sa, sai da Haidar ya tabbatar Dadynsa ya tafi sannan ya fito daga inda ya lab'e. 



Kud'in ya d'auka, sannan suka tafi, bayan sun isa bukka sun zauna suka d'auko camera suka kunna duk abinda ya faru ta d'auko tun daga shigar sa d'akin har inda Sanata ya fito zai kai shi hospital, sosai hankalin Yasmeen ya tashi, ta tsorata fiye da tunani sai da Abdul ya rarrasheta ya kwantar mata da hankali sannan ta samu nutsuwa.


Kallonsa Haidar yayi yace " ya za'ayi? Abdul yace " to ina ma dai na rasa k'wararar hujji mai zai hana mu gurfanar da shi a gaban kotu, shiru Abdul yayi sai kuma yace " a'a Haidar mu kyale shi kawai, " what!? tab wallahi kokai baza kayi ba ni sai nayi, ya mik'e fuuu ya fita cikin fushi , da kallo Abdul ya bishi har ya fita, Yasmeen tace" ka tashi ka bishi ka bashi hak'uri dan gaskiya koni kace a rabu da Umar ina iya yin fushi dakai, murmushi yayi ya mik'e yabi bayan Haidar a bakin ruwa ya same shi yana jefa dutse cikin ruwan, a hankali ya zauna kusa dashi yace " me kake so ayi" ba tare daya kalle shi, ba murmushi Haidar yayi yace "akai shi kotu".

 " ok Abdul yace, gobe sai mu shigar da k'ara, yawwa Haidar yace had'i da rungume shi. 



Washe gari da wuri suka shirya su kaje suka gabatar da k'ara, sai da aka sha bak'ar wahala sannan aka samo Umar kasancewar akwai k'wak'wk'warar hujja ba'a wahala wajen yanke masa hukunci ba, an yanke wa Umar hukuncin kisan kai ta hanya mai tsanani, kullum za'a rink'a yankar gab'a d'aya ta jikinsa har ya mutu, ido za'a fara kwak'ule masa, sannan sauran gab'ob'i, sosai Umar ke ihu yana kururuwa, saboda tsabar azabar da yake sha, an yanke masa hannaye, k'afafu, kunne, da ido. 



Bayan wasu kwanaki aka sanar dasu Abdul cewa wasu 'yan iska sun k'ona Umar a gidan yarin wai ya dame su da wari. 



Basu samu matsala ba wajen iyayen Yasmeen kai tsaye suka amince aka d'aura auren Yasmeen da Abdul, Sanata Sambo ne ya tsaya akayi bikin shiyayi komai, da taimakon Haidar da Sanata Sambo Abdul da Yasmeen suka tsallake suka bar Nigeria,suka d'aga zuwa Holland, Haidar ne yayi musu komai na tafiyar, sannan ya kawo 1 million ya basu. 



Bayan shekara 2 sosai Haidar ya damu Abdul sannan yazo Nigeria, Yasmeen d'auke da kyakkyawan yaron ta mai sunnan Baban Abdul Muhammad suna kiransa da Nabil, shima Haidar yayi aure ya auri KAUSAR, Sanata Sambo shine ya zamewa Abdul uba, ya zama kamar mahaifinsa, duk duniya Abdul baida kamar Haidar da Sanata Sambo idan ka cire Yasmeen da Nabil. 



Abdul ya d'ago kai ya kalli sauran jama'a yace " to kunji labari na, sosai jama'a ke kuka, musamman *6'S STARS* Al'amin ya kalli Abdul yace " to ranka ya dad'e ina HAIDAR & SANATA SAMBO suke yanzu? Kuma naji kace sunan matar Haidar KAUSAR?"



Da k'arfi k'irjin sa ya buga dammmm!! ya juya kalli Yasmeen da Fahad da Kausar..................... 




*MOMYN ZARA*