19
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
19
Kallan sa jama'ar dake wajen sukayi cikin rashin fahimta, d'aya daga cikin jama'ar wajen ne yace " bamu fahimta ba, waye kuma Ayuba, a ina yake, mai kuma ya faru dashi?
Labarin Ayuba Khamal ya basu tun daga farko har k'arshe amma bai sanar da su Ayuba ne yayi kisan kan ba, babban jami'in wajen ya kalli shugaban prison d'in yace " ya akayi basu san da maganar nan ba balle zaman sa a prison har tsawon 5yrs, cikin in'ina yace " kisan kai yayi, a zafafen ogan su yace " ina hujjar cewa shine yayi kisan kan, idan kuna da gaskiya mai yasa baku shigar da cess d'in file ba?
Shugaban prison d'in yayi shiru da alamar rashin gaskiya, tsawa Ogan ya daka masa yace " je ka kira min shi yanzu, ya maida kallan sa ga Khamal ya sassauta murya yace " bama musan da maganar ba, in sha zamuyi iya k'ok'arin mu dan ganin anyi masa adalci, wani cikin mutanan dake wajen ya kalli Khamal yace " dama can ka san shine?
"A'a anan na sanshi Khamal yace sannan ya shiga fad'a farkon had'uwar su, sun jinjinawa Khamal sosai da akan amana da rik'on alk'awarinsa, Ogan yace " a gaskiya ka cika mutumin kwarai, mai dattako had'i da adalci, suna cikin haka aka shigo da Ayuba, tambayarsa Ogan yayi gaskiyar abinda ya faru, Ayuba ya zaiyane musu komai, amma bai sanar dasu shine wanda yayi kisan kan ba.
Ogan ya mayar da kallansa ga Khamal yace " karka damu in sha Allah zamuyi iya yin mu, zamuyi bincike sosai dan ganin gaskiya ta bayyana idan kuma muka kasa gano hujjar komai bayan 1yr zamu sake shi tare da wanke a idon duniya, ajiyar zuciya Khamal yayi cike da farin ciki, Ogan ya juya ya kalli Ayuba yace " ka rik'e Khamal dan aboki ne na kwarai, domin shine ya kawo cess d'inka gaban mu, kallan Khamal Ayuba yayi fuskarsa d'auke da hawaye yace " nagode sosai abokina ko iya haka aka tsaya na yaba da halaccin dakayi min kuma har abada bazan tab'a manta alkhairin dakayi min ba nagode sosai Khamal ya k'arasa maganar yana mai fashewa da kuka.
Rungumo shi Khamal yayi yace " karka damu in sha Allah zanyi iya yi dan gani kaima ka kub'uta kaci gaba da rayuwa da iyalinka kamar kowa, Ayuba ya bud'e baki zayyi magana Khamal yayi saurin rufe masa bakinsa da yatsansa yace " tsakanin mu ba godiya, Ayuba na kuka sosai Khamal na kuka suka rabu cike da kewar juna.
Dubban 'yan jarida Khamal ya tarar a waje suna zaman jiransa, yana fitowa sukayi kansa suna yi masa tambayoyi, labarin komai Khamal ya basu, sai dai bai sanar dasu cewa d'an uwansa ne yayi masa wannan GADAR ZARE ba dan gudun bakin jama'a karya fad'awa Hamza dan yasa idan ya fad'i Hamza d'an uwansa ne uwa d'aya uba d'aya zai sha tsiniwa da Allah wadai, duk tashar daka kunna hotan Khamal zaka gani dana commissioner of police suna kwararo bayani, tas Khamal ya wanku a idon duniya.
Ranar da Khamal zai dawo Nigeria,tun safe Fateeha ta shiga kitchen take ta faman girke-girke Momy na taya ta, sai suka gama kaf ta shiga bathroom tayi wanka ta tsala kwalliya, ta zama kamar Alana saboda kyau, Dady, Momy da Fateeha suka tafi Airport taryarsa, tun a jirgi commissioner of police yabawa Khamal labarin namijin k'ok'arin da Dady dan ganin ya kub'uta, ya sanar dashi komai, akan Dady ne yayi komai har aka kama Hamza da Abba,sosai jikin Khamal yayi mugun sanyi a ransa yace dama baka tab'a sanin masoyi na gaskiya sai abu ya sameka na farin ciki ko bak'in ciki.
Idan kaga dubbunnan jama'ar da sukaje taryar Khamal sai ka d'auka president ne zai dawo, jama'a ko'ina maza da mata, dan su Fateeha basu samu damar shiga ba, hawaye ne suka shiga zubowa Khamal dayaga irin jama'ar data zo tarbarsa, wani irin sanyi ya rink'a ji a jikinsa, ido ya shiga rabawa dan ganin ta inda tauraruwarsa zata b'ullo, aiko can ya hango ta tana ta d'aga mai hannu da sauri ya nufi inda take itama a guje ta nufo shi, tana zuwa ta fad'a jikinsa ta rungume shi ta saki kuka sama Khamal ya d'aga ta ya shiga juyi da ita.
A hankali ya sauke ta k'asa ya sake rungume ta yana sauke ajiyar zuciya take ya manta da duk halin daya shiga yaji wani farin ciki na ratsa shi tako'ina, ya tsinci kansa da zuciyar sa fess, idonsa ne ya sauka akan su Momy da Dady dake kallon su suna murmushi, da sauri ya saki Fateeha yace " my heart ashe dasu Dady kika zo amma kika ja mana abin kunya?
Dariya tayi tace " ni na ma manta dasu, ido ya zaro yace " su Momyn kika manta, tace " ba dole ba tunda ina tare da my life ta fad'a dai-dai lokacin dasuke k'arasawa wajen su Dady har k'asa Khamal ya durk'usa ya gaida su Dady, da fara'a suka amsa.
Bayan sunje gida sun ci abinci hankali ya kwanta, Khamal yayiwa Dady godiya sosai, dariya Dady yayi yace " haba Khamal bakomai ai duk yiwa kai ne, kaima ka zama d'anmu yanzu, Momy tace " kaje ka huta ka nutsu kayi bacci, ta kalli Fateeha tace " kai shi d'aki ya kwanta, cikin nutsuwa Khamal yace " a'a bakomai Momy zanje gida in yaso sai na dawo da daddare, dakyar suka yarda suka barshi ya tafi gida, ba k'aramin kuka Khamal yayi ba lokacin daya je gidan,yaga gidan yayi masa gida, sosai yayi kukan bak'in ciki da takaici, ya tuna irin rayuwar farin cikin da sukayi a gidan, ya tuna Hajiya, bayan sallar ishsha Khamal ya dawo gidan a parlor ya same dukkan su, bayan ya shiga ya zauna ne Momy tasa aka kawo masa abinci, amma fir yak'i ci, sai dakyar yaci kad'an shima sai Momy ta matsa masa, Dady ya kalle shi yace " Khamal ranar asabar d'in nan mai zuwa nake san d'aura auren ku da Fateeha bana buk'atar komai daga wajen illa sadaki, sosai sukayi farin ciki, dan har sai da suka kasa b'oye farin cikin ya fito fili, Momy ta kalle su tace " oh yaran yanzu baku da kunya, dariya sukayi gaba d'ayan su cike da farin ciki.
Ranar asabar da misalin 11:00am aka d'aura auren Fateeha da Khamal, babu yadda ba'ayi suyi biki ba, amma suka ce a'a saboda Hajiya batayi 40 ba, kasancewar Hamza ya riga ya gama gyaran gida yasa babu abinda Khamal ya k'ara yiwa gida, Dady cewa yayi babu wani 'yan kai amarya, ya kira Khamal yace bayan sallar isha'i yazo ya d'auki matarsa, Khamal da Fateeha durk'ushe a gaban Momy da Dady suna ta yi musu nasiha mai ratsa jiki, sosai nasihar tayi tasiri a jikin su, daga k'arshe Dady ya sallame su, sai da Khamal ya tsaya yasai musu kaji da drinks da fresh milk, sannan suka wuce gidan su.
Bayan sunje had'add'en gidansu wanda sha kayaan alatu na more rayuwar duniya dan sosai Dady ya kashe kud'i wajen siyan kayan d'aki tsadaddu ga tilon 'yar tasa, hannusu sark'afe da juna suka shiga falon, akan kujera ta zauna jikinta ba kwari, dan tasan hadda Khamal yake rawar kan nan ba kyale ta zayyi ba.
A hankali Khamal ya jawo ta jikinsa ya rungume, aiko tuni jikinta ya d'auki rawa, gabanta ya shiga dukan uku-uku, ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa Khamal yin murmushi, a kunnan ya rad'a mata " bari na shiga ciki nayi wanka, kema tashi Kije kiyi wankan, daga nan ki d'auro alwala, ba musu ta mik'e dan dama jira take ganin yadda duk ya narke mata a jiki, murmushi yayi shima ya mik'e ya nufi d'aya dak'in.
Sanye da jalabiyya a jikinsa ya shiga d'akinta, iske ta yayi ta shirya cikin doguwar riga, cike da fargaba ta shinfid'a musu prayer mate, suka gabatar da sallah raka biyu bayan sun idar ya dafa kanta ya shiga kwararo mata addu'oi a hankali ya mik'e ya nufi kitchen a plate ya zubo musu kaji da drinks d'in, dakyar Fateeha ta d'an dan gaba d'aya a tsorace take, cup ya cika da fresh milk ya mik'a mata ba musu ta karb'a ta shaye tas, kayan ya kwashe ya kai kitchen daga can yayi d'akinsa yana fita itama ta rage kayan jikinta ta saka wata fitinaniyar rigar bacci me shara shara wacce ta bayyana sirrin jikinta domin har kan nipple d'inta ana gani ta sake feshe jikinta da turaruka kala kala masu tsuma zuciya Khamal wanda shima ya gama shirinsa na bacci ya dawo dakin.
Yana ganin ta haka baisan sanda shauk'i ya d'ebe shi kanta ba ya rungumeta ya manneta da k'irjinshi jin tudun bobss d'inta ajikinsa ya k'ara rikitashi da rud'ashi cak ya d'auketa sai kan makeken gadonsu a hankali ya fara shafarta hannusa ya kasa tsayuwa gurin d'aya ajikinta sai shafarta yake tsoro da fargaba ya mamaye zuciyar fateeha da kuma rashin sanin abinda zai biyo baya saukar hannushi taji akan nonuwanta yana mammatsasu tare da murza kan nipple dinta a tsorace ta yunk'ura zata mik'e amman taji takasa uhmmmmm inafa zaki fateeha k'arfi ba d'aya ba mammatsa nonuwanta yake son ranshi yana lumshe ido yayinda take jin zafi zafin abinda yake mata sosai da kyar tace " My life meyye haka dan Allah ka kyale ni mana nifa zafi nike ji, duk da yanayin dayake ciki amman sai daya murmursa dariya maganarta ta bashi da kyar ya d'ago dai-dai kunneta yace" karki damu zaki dad'i yanzu, " ni dai please kabarni bana....
Ai bata k'arasa ba ya had'e bakinsu guri d'aya ya shiga yi mata wani irin tsotsa harshensa ya dinga sawa yana tsotsar yawunta yana had'ewa da harshensa danata yana tsotsa yayinda hannusa ke kan nonuwanta yana aikin murza nipple d'inta a hankali ya cire mata rigar baccin jikinta tare da pant d'inta nan ya sauko da bakinsa gun cibiyarta yana lasa yana tsotsa tare da kissing dinta, yayin da still hannushi ke kan na shanunta yana aikin murzasu son ranshi a hankali yaci gaba da tsotsar su tamkar wanda ya samu lollipop uhm su Fateeha ba baki sai gantsaro masa bobss d'inta take tana shafa sumar kanshi da alamun dai sakwaninsa na isarmata yadda ya kamata shi kuma daman abinda yake so kennan domin nonuwanta sunfi komai birgeshi, tsotsar nonuwanta yake tamkar wani tsohon maye gashi fateeha tarigada ta bada gari kawai dan haka haukan manne mata kawai ya cigaba da yi, sosai ya rink'a romancing d'in ta, baka jin komai sai nishin su, da kyar Khamal ya samu damar bud'e bakinsa yayi addu'ar saduwa da iyali nan ya fara kiciniyar shigarta amman ina ba hanya wurin a rufe yake gamm k'ok'ari yake dan burinsa kaawai yaga ya shigeta amman ina....
Nan fa idon Fateeha ya soma raina fata ta fara kuka saboda zafin da take ji sosai, da kyar Khamal ya shigeta, in banda gurnani da ihun dad'i babu abinda Khamal yake, Fateeha ko taji jiki sosai hawaye har da majina da wuya tayi wuya ta fara kiran sunan Ubangiji da Dady da Momy, kuka take tana kiran sunan sa" Khamal dan Allah kayi hakuri ka barni wlh nagaji mutuwa zanyi zan mutu nagaji bazan iya ba dan Allah ka kyale ni uhmmmmm ina ko jinta bai yi ba balle ya saurareta yayi nisa acikin babban birnin ma'aurata sam baya jin kiran ta, dan da iya k'arfin sa yake gurzarta, sosai yake jinta har cikin kwanyarsa kwata kwata baya cikin hayyacin sa dan bai san a duniyar da yake ba,Fateeha kam ba baka sai kunne dan har ta gaji da magiya tayi shiru hawaye kawai ke zuba daga idanunta shi kuwa yana kan aikinsa da kyar ya samu yayi releasing sannan ya sauka akanta yana kallon fuskarta wacce tayi kaca kaca da ruwan hawaye idanunta na rufe wani irin kayataccen murmushi yayi na farincikin samunta cikakkiyar budurwa.
A hankali ya mik'e zaune ya k'urawa kyakkyawar fuskarta ido me cike da sihirtaccen kyau tunda ga kasanta har yaxo kan nonuwanta wata sabuwar sha'awarta ta kuma tsarga masa sabada yadda yaga nonuwanta na sama da k'asa saboda sheshekar kukan da takeyi, ga breast d'inta irin wanda ba'a gajiya da tsotsarsu ne kan nononta jajir yake shi kuma nono fari tass tass abinka ga farar fata,jin hannunsa data kuyi a jikinta yana yawo ne yasa ne fashe masa da kuka tana yi masa magiya, murmushi yayi ya mik'e had'i da sungumarta yayi bathroom da ita.
AFTER 1YR
Fateeha da Khamal rik'e da wasu cuties baby, mace da namiji suna saukowa daga matattakar jirgin saman da yayi landing a k'asar saudiyya, fuskarsu d'auke da murmushi, kai da ganin su kaga naira da kanta, sosai kud'i, hutu da jin dad'i suka nuna a jikinsu, wasu tsadaddun matoci ne suka yi parking domin d'aukar su police sai gadin su suke, direct prison suka nufa domin yau ne ake sakin Ayuba, cike da farin ciki Khamal da Ayuba suka rungume juna, Ayuba ya shaidawa Khamal Saudia ta wanke shi sosai a idon duniya, Khamal ne ya buk'aci ganin Hamza aiko da gudu police suka kawo mai shi, da kyar Khamal ya iya gane Hamza saboda gaba d'aya kammanin sa sun canja, gashi babu hannuwa duka biyun an yanke, zubewa yayi a gaban Khamal yana kuka, kallonsa Khamal yayi yana hawaye yace " Hamza ka cuce mu yanzu jibi yadda ka mayar da kanka k'arshe wulak'anta, ka biyewa san zuciya da rud'un shaid'ai ya kai ka ya baro ka, babu wanda ya isa yaja da yin Allah, domin Ubangiji ya riga ya tsara Fateeha matata ce, ya juya ya kalli Fateeha da yaranta twins yace " kaga rabo ko ka godewa Allah dabai kashe ka ba, ga yaran mu nan 'yan biyu macen taci sunan Hajiya muna kiranta da AMAN, namijin kuma sunan Dadyn Fateeha yaci muna kiransa da Sultan.
"Sannan bayan Saudia ta bani kyautar 100 million naira ne na shiga business a Holland yanzu haka bama Nigeria, Hamza cikin kuka yace " Alhamdulillah nagodewa Allah daya nuna ikonsa a kan mu, na godewa Allah daya fi k'arfi na akan ku, ya kubutar daku daga sharri na, ya juya ya kalli Fateeha yace " please ki yafe man, cikin rawar baki tace " na yafe maka Allah ya yafe mana gaba d'aya, dakyar Ayuba yaja Khamal suka bar wajen Khamal na kuka.
Khamal da Fateeha yaran su rayuwa sukeyi cike farin ciki da walwala had'i da jin dad'i, Ayuba kuwa bayan ya dawo Nigeria ya nemi danginsa, an sha koke, kafin daga baya shima Khamal ya maida shi Holland suka ci gaba da business tare.
Khamal ya kalli jama'ar da yake bawa labari yace" kunji labari na, kowa a wajen ya jinjina had'i da alheni, Al'amin ya kalli Khamal yace" yanzu ina Ayuba da iyalansa sannan kuma ina Hamza?
Murmushi Khamal yayi yace " Hamza yana gidan yari har yanzu, amma ya tuba ya koma ga Allah sosai, dan naji ance ma yanzu shine liman a prison, kuma kullum yana cikin istigfari, Ayuba ma yana nan tare damu sai dai baya cikin 6'S STARS, shi ya zame mana makar babban yaya ne, duk inda muke kuma yana nan, haka ma iyalansa suna tare dashi, haka ma Dady da Momyn Fateeha sunan a raye kuna garin Kaduna sune suka zame min kamar iyaye, Abban Ja'afar shima yanan ya tuba ya koma ga Allah, Ja'afar yayi aure shima.
Yana kaiwa nan ya mike yace " dare yayi sai kuma zuwa gobe sai mu Zaid ya fara, dukkan su suka mik'e suka nufi waje, gaba d'ayan su a gidan Ammar suka zube suka ci abinci suka yi sallah.
Washe jama'ar data zo wajen ta ninta ta jiya sau 10 dan sai da aka k'ara tsaro sosai,Ammar ya kalli Zaid yace " Bissimillah.......
*LABARIN ZAID*
MOMYN ZARAH