44
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
4⃣4⃣
Kanta ta duk'ar k'asa cikin tsananin bak'in ciki da k'unar zuciya,
ji take yi dama mutuwarta tazo ta d'auke akan abinda take ji,
in banda ruwan hawaye babu abinda ke zubowa daga idanta,
cikin sanyin murya Papu yace " Sanah...!,
ya kira sunta cikin wata irin murya,
bata d'ago kanta ba ta amsa mishi da " na'am,
numfashi ya fitar had'i da cewa " ki kiyaye dukkan hakk'in miji da aurenki,
duk da shi mijin bai sani ba, amma ke kin sani,
duk abinda kika yi daya sab'awa dokar Allah,
Ubangiji bazai barki ba, idan kika sake kika sab'awa mijinki,
ko kika bujire mishi wallahi sai Allah ya rubuta miki alhaki,
kamar yadda yake rubutawa duk wata matar aure,
ko duk da kuwa shi mijin naki bashi da masaniya, ai ke kin sani,
dan haka ki kula sosai karki kai kanki wuta,
sosai Papu yayi musu nasiha mai ratsa jiki, zuciya da ruhi duk jikinsu yayi mugun yin sanyi,
cikin muryar kuka tace " in sha Allah zanyi k'ok'arin kiyayewa,
" Allah yayi miki albarka yasa ki gama da duniya da iyayenki lafiya,
" amin tace tana goge hawayenta,
kallanshi ya mayar kan Khulud yace " kiji tsoran Allah akan komai ki tuna Allah da mala'iku suna kallanki,
basa kuma bacci, ta sadaukar da tata rayuwar ne domin ke,
da farin cikinki, dan Allah ki kula da ita sosai,
cikin farin ciki tace " in sha Allah zanyi Papu,
kallansu yayi duka yace " tom ya maganar rabon kwana...!?
Yasan idan ya barsu ba zasu yi ba,
kuma idan akayi hakan ba'ayi koyi da cewar musulci ba,
kan Khulud a k'asa tace " zamu raba kwana bibbiyu in sha Allah,
" yauwa gwara kuyi hakan dan fitar da hakk'in junanku da kuma nashi mijin naku,
kana ya mayar da kallan shi ga Sanah yace " kina da abinda kike buk'ata....!?
" A'a tace kanta k'asa,
" kin tabbatar baki buk'atar komai Daughter...!?
" Eh tace still kanta k'asa,
" kina da account na bank...!?
"Eh...!
" bani account number zan tura miki 5 million naira na lefenki,
" nagode Allah ya k'ara bud'i da arziki,
amma dan Allah ka kabarshi bana buk'atar komai,
ido ya d'an tsura mata na wani lokaci,
kana yace " I'm sorry Daughter if I hurt you,
murmushi tayi dan karya ji babu dad'i tace " baka yi min bakomai ba Papu,
" tou idan banyi miki komai ba ki amshi kud'in lefenki tunda hak'k'in ki ne,
sai kiyi duk yadda kike so dasu,
" to nagode sosai Papu Allah ya k'ara girma,
" Amin yace,
kana ya mayar da kallanshi kan Khulud yace " ga sadakinta nan 100k, then...! ga wannan 900k d'in nan ki bata shima,
amsa tayi had'i dayi mishi godiya,
" ku tashi na maidaku dan naga yanzu 12:00pm na rana,
babu musu dukkan su suka mik'e suka fita،
bayan sun fita Papu ya kalli driver da sauran mutanen،
yace " dan girman Allah ka rik'e min sirri na,
yarda da nayi dakai shiyasa duk duniya cikin miliyoyin mutanen dana sani babu wanda na nema sai kai,
dan haka ka rik'e min alk'awari da amana ko bayan rai na dan Allah,
kanshi cikin girmamawa yace " karka damu yallab'ai idan har wanda ya mutu yana dawowa to wani zaiji maganar nan,
ni kai na naji dad'i nayi kuma alfari dana kasance ina d'aya daga cikin yardaddunka،
wad'anda ka aminta dasu har kake basu amana,
murmushi jin dad'i Papu yayi yace " nagode sosai,
kana ya mayar da kallan shi ga sauran mutanen,
yace " ku ban san ku ba amma dan Allah ku rik'e min sirri na،
suma cikin girmamawa suka amsa da " in sha Allah babu mai jin komai daga bakin mu..!
" nagode suma yace musu yana sanya hannu cikin aljihunshi,
bandir d'in 1k ya zaro ya bawa kowanne daga cikinsu bandir bibbiyu sukayi mishi godiya had'i da sallama suka fita,
shima fitar yayi yaje wajen su Khulud,
shiga cikin motar yayi kana yaja suka tafi,
tsayawa suka yi a bakin get Khulud ta fara fita ta shiga cikin gidan,
ta l'eka d'akin mai gadi taga yana sallah,
da sauri ta dawo ta rik'e hannunta had'i da yiwa Papu sallama,
ya ja motarshi yayi gaba, su kuma suka shiga cikin gidan,
suna shiga mai gadin na fitowa daga cikin d'akinshi da gudu jin an bud'e k'ofar,
ganin Khulud yasa shi tsayawa had'i da surunawa yace " ashe ke ce Hajiya...!?
Sai da gaban Khulud ya fad'i dan bata so mai gadin yaga Sanah ba,
amma sai ta dake bata bari ya fahimci wani abu ba tace " eh..!,
ni ce naga kana sallah ne,
" eh..! sallah nayi,
ya fad'a yana kallan Sanah،
kana yace " ranki ya dad'e bak'uwa kikayi ne..!?
Cikin takaici tayi murmushi tace " eh..!,
har sun juya zasu tafi yace " oh nama tuna ta ashe ba bak'uwa bace,
ai tace man 'yar uwanki ce ita,
tace yayarki ce ko..!?
A fusace tace " eh...!,
uban san jin gulma da tambayar tsiya yayata ce saura kuma naji ka fad'awa wani kaga wata,
kanshi ya sunkuyar yace " ayi hak'uri Allah ya huci zuciyarki,
" da ce maka akayi a zafafe take ta fad'a tana shiga cikin gidan rik'e da Sanah,
bayanta yabi da kallo cike da tsarguwa,
kasancewar yaro ne matashi dan bazai wuce 23yrs ba,
secondary school ya gama yana neman kud'in cigaba da karatu,
shiyasa yazo yake aikin gadi dan ya samu abinda zayyi karatu ya tallafi rayuwarshi....!
a parlor suka zube gaba d'ayansu,
karo na farko kenan da Sanah ta zauna cikin parlor tunda ta zo gidan,
kallanta Khulud tayi cikin sigar tsokana tana murmushi tace " Mrs Hanash Waseef,
sai da Sanah taji wani abu ya tsarga mata tun daga tafin k'arfata zuwa cikin kanta,
saboda dalilai biyu, na farko Sir Moli dan shi ke kiranta da Mrs Aryan Rayyan Moli,
na biyu kuma bak'ar k'addarar ta,
wato auran Hanash, cikin ranta tace " wato ruwa cikin cukali ya ishi mai hankali wanka har ya sha,
Allah mai yadda yaso mai tsarawa kowa rayuwarshi,
mutum bai isa ya tsarawa kanshi rayuwa ba,
bai isa ya kaucewa k'addarar shi ba,
duk abinda Allah ya tsara babu wanda ya isa ya hana faruwar hakan,
mutum bai isa yasan tsakiya da k'arshen rayuwar shi ba,
duk wad'annan abubuwan dake faruwa tsakaninta da Hanash amma yau itace ta zama matarshi halak malak...!,
itace yau suka had'a miji da Uludinta,
yau itake ke auran mijin her Khulud,
yau itace take tamkar matsayin *KISHIYAR KHULUD....!!!*
yau iatce zaune zaune gidan wani a matsayin matarshi ba Sir Moli ba,
tunda take a rayuwarta bata tab'a tunani ko tsammanin hakan a rayuwarta ba,
tasan kuma shima hakan ne,
yanzu tasan dole ne tayi nisa dashi far far away,
saboda kub'utar da kanta daga halaka,
da fad'awa cikin fushin Allah takai kanta da kanta wuta,
dan duk lalacewar aure, aure ne,
kuma bazata tab'a bari tayi sake wannan bazan auren dashi kanshi mijin bai san da ita ,
su kai ta wuta ba,
dan ita tana mamakin abubuwa biyu a rayuwarta,
na farko talakan da zai kai kanshi wuta,
shi a duniyar bai ji dad'i ya huta ya kuma more rayuwarshi,
yaci duniya da tsinke ba, amma kan wani d'an k'alilan abu ya tsaya ya kai kanshi wuta,
na biyu kuma matar auren da take bari aure da mijinta su kai ta wuta,
ita ba katuwa ba, ba fasik'a ba,
tana zaune cikin gidan aurenta da mijinta da yaranta ,
amma saboda tsabar san zuciya ta kai kanta wuta,
wannan abu yana matuk'ar bata mamaki sosai,
saboda daga mace har takala aljanna tana da bala'in sauk'in samu a wajen su,
ita mace idan ta kiyaye dokokin Allah,
ta kuma bi mijinta da iyayenta tayi musu biyayya shikenan,
then talaka Allah ya sauk'ak'a mishi rayuwarshi,
dan bashi da dogon hibasabi idan yabi Allah da manzonsa ya ki yaye sunnah,
ya rabu da iyayenshi lafiya shikenan,
amma saboda tsabar bala'i sai sun kai kansu wuta.
Jin tayi shiru tana tunani yasa Khulud tashi daga inda take a hankali,
ta koma kusa da Sanah ta zauna had'i da dafa ta,
cikin kwantar da murya tace " I'm very sorry My Sanah I knew I hurt you more,
dan Allah kiyi hak'uri nasan kina kallo na a matsayin mace mai matuk'ar san kanta ko...!?
Batare data kalle ta ba tace " ashe ke kanki kin san kina da san kan naki..!?
Murmushi yak'e Khulud tayi gami da cewa " nasan kuma kina tunanin saboda kece kika buge ni,
ko kamar kece silan faruwar hakan yasa nayi miki haka ko...!?
"Hmmm kawai tace had'i da k'ok'arin mik'ewa,
da sauri Khulud ta maida ta zaunen had'i da sanya kuka tace " dan Allah my Sanah karki juya min baya,
dan Allah karki bari shaid'an yayi tasiri akan mu,
yaci nasarar shiga tsakanin mu ya raba mu,
dan Allah kiyi hak'uri wallahi badan haka nayi miki haka ba,
nayi hakan ne saboda nasan duk duniya ke kad'ai zaki iya rufa min asiri,
ki taimake ni a lokacin dana fi buk'atar taimakon,
ke fa kikayi min alk'awari hakan tun muna yara,
" tunda kika fara kid'anki kina rawarki kinji nace miki wani abu ne...!?
Sanah ta fad'a tana kallanta,
" ai ko baki ce komai ba furkarki da yanayin ki sun nuna hakan koda bakinki bai kai ga furtawar ba,
ni dai dan girman Allah ki daure mu koma kamar da muyi zaman mu lafiya please،
" hmmm naji bari naje nayi wanka,
" da sauri Khulud tace " to ya maganar rabon girkin da Papu yace...!?
Ido ta k'ura mata na wani lokacin kafin tace " kiyi duk yadda kike so kamar yadda kika fara tun farko...!
Khulud na k'ok'arin yin magana tayi saurin mik'ewa ta shige bedroom had'i da dannawa k'ofar key,
dan karta shigo kwance tayi saman bed,
tana tunanin meyasa Aryan bai kirata ba yau wajen 10days kenan,
" anya yana lafiya...!?
Ta fad'a cikin ranta,
da k'arfi k'irjinta ya buga dan tasan matuk'ar yana lafiya babu yadda za'ayi ya shafe ko da kwana d'aya ne bai kira ta ba,
balle har tsayin kwana goma " anya lafiya kuwa..!?
Ta kuma tambayar kanta,
a hankali ta lalubi wayarta had'i da yin dialing number shi da sabuwar number ta data siya,
bata b'oye number ba dan tasan matuk'ar aka kira shi da no number bai tab'a yin picking ko waye,
sai da ta kusa tsinkewa kana yayi picking,
cikin sanyin murya mai tattare da tsantsar damuwa da zallar bak'in ciki yace " hello....!,
ido ta lumshe tana kwanciya saman bed d'in,
while hawaye na zubo mata,
" hello ya kuma cewa muryarshi na rawa,
still bata ce mishi komai ba,
jin anyi shiru yasa shi dropping wayar,
saboda yau kusan kwana goma kenan yana ta faman kiran wayarta,
amma not reachable kuma takai 3 weeks yanzu rabonta da makaranta,
sau uku yana zuwa gidan su yana tambayar mai gadin, amma duk sanda yaje ce mishi yake yi tayi tafiya,
sosai ya shiga matsananciyar damuwa da bak'in ciki,
ga Hilwa ya dawo yana yi mishi maganar ya sukayi da Sanah,
shi yama rasa amsar da zai bashi,
tana jin ya kashe wayar ta kifa kanta saman bed had'i da sanya kuka mai sauti,
sai da taci uban kukanta san ranta kana ta tashi ta shiga bathroom tayi alwala ta dawo ta shinfid'a sallaya had'i da tada sallah,
cikin sanyin jiki Khulud ta tashi ta shiga bedroom d'inta tayi alwala tayi sallah kana ta fito ta shiga kitchen ta d'ora musu abinci,
abincin data san Sanah tafi so a rayuwarta shi ta dafa,
shinkafa da wake da mai da yaji had'i da salad,
da soyayyan kifi,
sai da ta gama jera abincin saman dinning kana ta nufi bedroom d'in Sanah,
knocking tayi mata had'i da sallama,
a hankali ta mik'e daga kan sallayar ta bud'e mata k'ofa,
cikin fara'a Khulud ta rungume ta had'i da cewa " please tashi muje mu ci abinci,
bata kalle ta ba tace " na k'oshi..!
" please dan Allah, ki tashi muje,
Allah idan baki ci ba nima ban ci,
ta fad'a tana zumb'uro baki had'i da zama bakin gadon,
karo na farko da tun faruwar abun tayi murmushi had'i da mik'ewa tace " muje..!
d'an tsallan dad'i Khulud tayi tace " thank you..!
bata kuma yin magana ba har suka zauna saman dinning d'in,
bud'e food flak d'in Khulud tayi tana dariya tace " your favorite food na dafa miki,
murmushi ta kuma yi tace " nagode,
sai da suka gama cin abincin kana Khulud ta kalle ta,
tace " my Sanah yau fa ke zaki kwana da Hanash,
dan gwara muyi abinda zamuyi tun wuri kar wankin hula ya kaimu dare,
a matuk'ar tsoroce ta zaro ido had'i da cewa " in kwana dashi inyi mishi me...!?
Murmushi tayi ganin yadda tayi muguwar tsorata,
tace " haba my Sanah meye na tsorata haka...!?
" Calm down mana,
ke fa ba yarinya k'arama bace,
ba kuma jahila bace, ba kuma 'yar kauye wacce ke cikin duhun kai bace ba,
kin kuma san duk wasu hak'k'ok'in miji akan matarshi,
kanta ta shiga girgizawa tana cewa " Allah ban iyawa ba,
" tom idan baki je gare shi ba tayaya cikin zai shiga, kuma har a samu abinda muke so....!?
" Allah ban iyawa Khulud tsoro nake ji sosai...!,
" to amma dai kin san babu yadda za'ayi mace tayi ciki batare da tayi sex ba ko...!?
" Allah ni dai a'a please karki ce nayi sex wallahi ban iyawa,
" tou my Sanah so kike muyi ta zama haka batare da munyi mun gama abinda ke gaban mu kin komawa masoyinki ba...!?
" Dan Allah ko sau d'aya ne tak ki yarda kuyi sai kiga ma idan Allah ya taimaka an samu abinda muke nema,
kinga kar muzo muyi ta zama muna b'ata lokacin mu a banza batare da munyi abinda ya kamata ba,
idan ba haka ba meye amfanin auren to....!?
" Meye amfanin hak'ura da soyayyarki...!?
" Dan Allah ki yarda ayi yau kawai a wuce wajen,
sosai Khulud tayi ta lallb'ar Sanah tana rarrashinta,
had'i da nuna mata matuk'ar tana san ayi sauri a gama abinda ake yi ta komawa Sir Moli dole sai tayi sex,
har dai daga k'arshe ta yarda ta kuma amince,
" to shikenan na yarda, amma dan ki fad'a min da zafi....!?
" Ba wani zafi duk fad'ar mutane ce sai ma dad'i da zaki ji sosai da sosai,
ita dai Sanah bata yarda ba dan tasha jin mutane da dama suna fad'ar irin mugun zafin da ake ji da farko,
Khulud tace " kinga yanzu 3:20pm na rana,
muyi wanka muyi sallar la'asar sai muje kasuwa muyi siyayya,
" kasuwa kuma..! me zamu siyo...!?
Amma kin san dai dole muje mu yi siyayya kayan sawarmu ko...!?
" Shi ne nace mai zamu siyo...!?
" Kayan sawa dana bacci kin san yanzu dole kayan mu zai zama iri d'aya ne,
" ok kije ki siyo ba damuwa ba sai na je ba,
" a'a dan girman Allah ki tashi mu tafi tare please, dan Allah my Sanah,
" please kiyi hak'uri Khulud ban zuwa....!
" wai tsaya ya naji tunda akayi abunan kin daina ce min your Khulud ko Uludinna...!?
Murmushi tayi batare datace mata komai ba,
shagwab'e fuska Khulud tayi tace " dan Allah ki rink'a kira na kamar da,
" tom naji..!
"then dan Allah ki tashi mu tafi kasuwar please..! please..! karki ce a'a dan Allah,
nan ma murmushi tayi tace " tom tashi mu tafi idan muka dawo mayi wanka,
da sauri ta mik'e had'i da cewa " muje,
hijabai suka zumbula har k'asa,
Sanah ta sanya nik'ab suka fita,
driver yana ganin su ya taso...!
" ka barshi zamu je da kanmu,
bani key d'in ta fad'a tana mik'a mishi hannu,
babu musu ya bata key ta amsa,
ta juya ta tana bud'e motar zata shiga,
ganin Khulud ta tsaya baki bud'e batare data ce komai ba yasata cewa " muje ko..!?
" Mu je ina...!?
Khulud ta tambayi Sanah,
murmushi tayi had'i da shiga motar tayi mata key ta tadata tayi ribos tazo gaban Khulud ta tsaya tace " dan Allah ki shigo mu tafi kar muyi dare,
cikin mamaki da mutuwar jiki Khulud ta bud'e motar ta shiga,
Sanah ta ja suka fita, kasa hak'uri Khulud tayi dan haka,
tace " ke..! wai tsaya dama kin iya mota ne..!?
" Ga tabbas tace tana cigaba da tuk'in,
"a ina kika koya, waya koya miki...!?
" Tambai..! ta fad'a tana rolling idanta,
" please ki ban amsa waya koya miki..!?
" Sir Moli tace batare data kalle ta,
" wow..! gaskiya ya taimake mu daya koya miki motar nan,
murmushi tayi had'i da cewa " hmmm wancan d'an k'auyen mijin naki ya kasa koya miki kuna kusan 3yrs da aure,
dariya Khulud tayi sosai had'i da cewa " mijina ko mijin mu...!?
Cigaba da tuk'in tayi batare data bata amsa ba,
har suka k'arasa kasuwar bata kuma cewa komai ba,
sosai sukayi siyayya suka siyo kayan sawa shadda,lace,material etc kusan kala 30 kowa,
haka ma takalmi da jaka da mayafi,
kayan bacci ko sun jide su kamar hauka,
komai iri d'aya suka siya sak har pant & bra,
basu koma gida ba sai magrib,
dan sun biya sun kai kayan d'inki,
sun fad'awa telan yayi musu komai iri d'aya sak,
suna shiga cikin gidan suka zube a parlor,
Khulud ce ta bubbud'a kayan ta kwashi nata takai cikin bedroom d'inta,
kana ta kwashi na Sanah takai mata ta shirya mata komai tsaf,
sai dare Hanash ya dawo dan haka abinci kawai yaci yayi wanka,
da sauri Khulud ta shigo d'akin ta same ta kwance tace " kinyi wankan.. .!?
ta fad'a tana bud'e wardrobe d'inta,
gabanta na fad'uwa tace " eh nayi,
"yauwa tace tana fiddo mata rigar bacci ta mik'a mata tace gashi ki saka na raka ki,
kuka Sanah ta saka had'i da cewa " Allah ban iyawa tsoro nake ji,
a hankali ta zauna kusa da ita had'i da dafa ta,
tace " tunda kike a duniya kin tab'a jin ance wata ta mutu saboda sex...!?
Cikin kuka girgiza mata had'i da cewa " a'a amma Allan ni dai ina jin tsoro ban iyawa,
d'azu tana je fitsari na gwada sanya hannuna Allah sai da numfashi na ya kusa d'aukewa bare kuma ace wannan k'atuwar abar za'a saka min,
dariya Khulud tayi tace " waya fad'a miki k'atuwa ce....!?
Cikin kuka tace " ai dai nasan tafi yatsa na girma,
" tom naji yanzu dai dan Allah ki tashi muje nasan zai biki a hankali,
bazai yi miki da zafi ba ....!
sautin kukanta ta k'ara k'arawa tace " ashe dai da zafin...!?
" Ya Rabbi..!, Allah ba zafi ki tashi muje dan girman Allah,
amma dai kin san bazan tab'a cutar dake na jefa ki halaka ba ko...!?
Batayi mata magana ba ta cigaba da kukanta,
sosai Khulud ta rink'a rarrashin Sanah tana nuna mata babu wani zafi,
cikin kuka tace " to bani tea na fara sha,
ba musu Khulud ta mik'e ta fita,
tana ganin ta fita tayi saurin mik'ewa ta dannawa k'ofar key,
ko da Khulud ta dawo taji k'ofar a rufe murmushi tayi had'i da juyawa,
washe gari wajen k'arfe goma na safe Khulud tayi mata knocking,
had'i da cewa " ki bud'e min dodon naki ya fita ai,
hawayenta ta goge had'i da mik'ewa a hankali taje ta bud'e mata k'ofar,
tana dariya ta shigo tace " matsoraciya tashi muje muyi breakfast,
ta fad'a tana rik'o hannunta,
murmushi tayi mata batare data yi mata magana ba,
tabi bayanta suka fita,
har suka gama breakfast d'in Khulud na tsokanar Sanah tanayi mata dariya,
ita dai sai dai tayi mata murmushi kawai,
bayan sallar Magrib Khulud ta shigo bedroom d'in Sanah,
had'i da zama gefen gado,
ta shiga rarrashinta tana lallab'ata akan ta yarda yau dan Allah,
" tom Allah ya kaimu zan je in sha Allah ta fad'a tana murmushi,
yadda tayi maganar yasa Khulud yin yak'ini akanta,
kana ta mik'e ta fita,
Khulud na fita Sanah ta kuma dannawa k'ofar key tayi kwanciyarta saman bed,
k'arfe goma na dare Khulud ta dawo d'akin dan ta kai Sanah ga Hanash,
jin k'ofar tayi a rufe ruf, d'an knocking tayi a hankali gudun kar Hanash yaji,
tace " please ki bud'e min k'ofar dan Allah,
kefa kikayi min alk'awari yau zaki je gare shi,
banza Sanah tayi mata batare datace komai ba,
Khulud takai 30 minutes tsaye bakin k'ofar tana yiwa Sanah magiya had'i da rok'onta,
amma tayi mata banza ko k'ala bata ce,
shiru Khulud tayi tana tunani kafin ta sauke ajiyar zuciya a hankali tabar wajen,
da safe kwata-kwata Khulud batayiwa Sanah maganar ba,
ko a fuska bata nuna mata ba,
suka cigaba da harkokinsu,
sai da yamma Khulud tace " mata please ki shirya muje kasuwa,
ta fad'a danta san ba lalle ne taje ba,
yadda tayi tsammani haka ne,
dan cewa tayi " a'a ban zuwa kije sai kin dawo,
dan kartayi zargin wani abu yasa Khulud kuma cewa " please ki tashi muje,
daga can sai mu biya mu karb'o d'inkunan mu,
" please kije kawai amma ban fita,
Khulud bata muma yi mata magana ba,
ta fita, direct pharmacy taje, gefe ta koma sai da mutanen ciki suka fita kana tace " Malam kana da maganin saka sha'awa na mata mai k'arfi sosai...!?
" Eh..! Hajiya akwai su, akwai Viagra for women's, my love, lady prelox, lyriana, femmax, lympha max,
" acikin su wannene yafi saka mace ta rud'e ta fita daga hayyacinta sosai...!?
" Duk suna da k'arfi sosai amma idan kina neman sha yanzu magani yanzu,
kiyi amfani da Viagra for women's,
" Ok bani shi d'in to sai ka yi min bayanin yadda ake amfani dashi,
d'aukowa yayi ya mik'a mata ta biya shi,
kana yace " ana shan shi da normal water ko any drinks then Hajiya sai kin tabbatar da namiji kusa dake sannan zaki sha,
in ba haka ba akwai matsala, idan kika duba jikin kawalin ma zaki ga sunce 5 minutes before sex,
" tou nagode sosai ta fad'a tana fita cike da tsantsar murna da farin ciki,
daga nan d'inkunansu ta biya ta karb'a kana tayi gida,
data komawa gida kwata-kwata batayiwa Sanah maganar yau taje wajen Hanash ba,
sai da ta bari dare yayi Hanash ya dawo yaci abinci yayi wanka ya kwanta,
kana ta zuba five alive cikin glass cup ta saka tablet d'in ta d'auka ta shiga bedroom d'in Sanah,
kwance ta iske ta tayi wanka ta sanya rigar bacci,
har ma tayi bacci,
murmushi tayi had'i da lallab'awa ta bud'e wardrobe ta d'auko fuskar robar,
da voice maker,
cikin sand'a ta lallab'a ta saka mata,
da zarar ta motsa sai ta bari, har ta saka mata ta gyara ta sosai tamkar Khulud ce kwance ba Sanah ba,
sai da ta gama tsaf kana ta zauna kusa da ita,
gami da d'an tab'a ta tace " my Sanah tashi kisha drink d'inki naga baki kuma cin abinci ba,
ba musu Sanah ta mik'a mata hannu tana daga kwancen ta amsa ta kafa kai ta shanye tasss...!,
kana ta mik'a mata cup d'in, Khulud bata fita ba zama tayi dan taga maganin ya soma aiki ko kuwa,
ba'afi 3 minutes ba Sanah ta soma mammatse k'afa cikin bacci tana juye-juye,
Khulud na ganin haka tayi murmushi,
ta mik'e ta koma bakin k'ofa ta lab'e tana kallanta,
sosai Sanah ta soma zabure-zabure cikin bacci tana matse k'afa had'i da d'an kuka sama-sama,
yadda take yi kamar tana mafarkin ana sex da ita,
cikin bacci taji wani mugun abu ya tsarga mata tun daga tafin k'afarta har cikin kanta,
mararta ta murd'a mata da mugun k'arfi,
a matuk'ar razane ta farka a kid'eme had'i da wara k'afafuwanta,
ta lek'a k'asanta, hannu ta sanya ta dafe goshinta, had'i da yin baya da gashin kanta daya zubo mata kan fuska ya baje,
a hankali a hankali maganin ya cigaba da cin jikinta yana k'ara k'arfi had'i da rud'a mata jikinta,
mik'ewa tayi tsaye ta soma safa da marwa,
tana kuka wiwi dan ji take kamar HQ d'inta na tafasa,
bakin gadon ta koma ta zauna haba zambur ta mik'e,
ta koma gaban mirror ta dafa shi had'i da sunkuyawa,
sosai ta rud'e ta fita fit daga hayyacinta,
ganin ta kamu sosai yasa Khulud yin dialing number Hanash,
cikin muryar kuka tace " please kazo d'aya bedroom d'ina ciki ke ciwo,
tana fad'a ta kashe wayar batare data bari yayi magana,
murmushi tayi cikin jin dad'i, had'i da saurin komawa bedroom d'inta ta lab'e tana lek'owa,
daga shi sai boxer ya mik'e a kid'ime ya fita,
ya shiga bedroom d'in da Sanah ke ciki,
murmushin gefe baki tayi cikin jin dad'i,
ta juya ta rufe k'ofar ta, ta fad'a saman bed daga tsaye tana murmushi,
tunanowa datayi batawa Hanash nashi maganin ba, sannan farin bedsheets ne shinfid'e a gadon d'akin Sanah yasata zabura ta mik'e tsaye da sauri had'i da dafe goshinta,
" Ya Salam.....! tace,
Yana shiga bedroom d'in ya ganta tsaye gaban mirror,
idanta yayi jajir, duk ilahirin jikinta na rawa,
da sauri ya k'arasa gareta da niyyar ya rik'ota,
ai tana jin hannunshi saman fatarta ta ida fita daga hayyacinta,
bata wani b'ata lokaci ba ta had'e bakin su waje d'aya,
ta soma yi mishi hot kiss, tana shan lips d'inshi had'i da sucking harshenshi,
sororo yayi cike da tsantsar mamakin yau Khulud ke yi mishi haka,
hannunta ta saka tana shafa k'irjinshi had'i da massaging nipples d'inshi,
sandarewa Hanash yayi a tsaye ya kasa ko kwakwaran motsi,
dan har cikin kanshi yake jin abinda take yi mishi,
a hankali ta cigaba da shan bakinshi tana shafa softy skin d'inshi,
had'i da murza nipples d'inshi,
lokaci d'aya ta birkita mishi lissafi ya rud'e shima sosai,
gaba d'aya jikinshi ya d'auki rawa da kerrrrma,
matse ta yayi da jikin bango had'i da d'ora k'afarta d'aya saman kujerar gaban mirror,
ya matse ta sosai shima ya fara rud'a mata jiki,
ya fara shan bakinta da harshenta,
a matuk'ar buk'ace ya sanya hannunshi ya zame rigar baccin jikinta,
ya rage daga ita sai pant dan bata saka bra idan zatayi bacci,
ganin boobs d'inta tsaye cirko-cirko suka k'ara rud'a shi sosai,
bakinshi ya mayar kan boobs d'inta ya soma tsotsa had'i da d'an ciza kan nipples d'inta,
while d'ayan hannun yana kan d'aya boobs d'in yana murza kan nipples d'inta,
tab..! su oga Sanah anji abinda ba'a tab'a ji ba, dama kuma ga k'arfin maganin data sha,
suka had'u suka haukatata,
nishi ta soma tana k'ara tura masa k'irjinta had'i da danna kanshi sosai,
while hannunta itama yana murza shi sosai,
hannunta yana yawo a ko'ina na jikinshi,
dukkansu run rud'e sosai sun kai k'ololuwa da mak'ura,
duk ilahirin jikinsu tsuma yake yana kerrrrma,
d'aukarta yayi cak tasa hannunta ta sak'alo wuyanshi,
haka k'afarta na sak'ale da k'ugunshi,
bakinsu manne cikin na juna,
suka cigaba da shan bakin juna a haka sosai,
sun d'auki lokaci suna arbatu a tsaye kafin ya kwantar da ita saman bed wanwar,
ya cigaba da romancing d'inta itama tana mayar mishi da martani,
yana samanta yasa hannu ya cire mata pant,
shima ya cire boxer d'inshi duk sukayi naked,
a haka suka cigaba da romancing juna,
suna shafa juna ta ko'ina,
bakinshi kan boobs d'inta yana tsotsa had'i da mammatsa su,
while d'ayan hannunshi yana k'asanta yana fingering,,,
in banda nishi da k'ara tura mishi babu abinda Sanah keyi,
a gaggauce ya gyara mata kwanciya had'i da kama hanyar shiga,
normally yabi hanyar da k'arfi batare da tausayawa ko binta a hankali ba,
duk da k'arfin maganin bai hana Sanah firgita da k'ok'arin tashi had'i da ture shi ba..!,
amma ina sosai ya sakar mata gaba d'aya nauyinshi had'i da neman hanyar,
amma sai me...?
Jin k'ofar yayi a rufe b'ammm! tamkar k'ofar hanci,
k'ara k'ok'arin shigarta yayi amma kwata-kwata yaji babu hanya,
a hankali ya mik'e cike da tsantsar mamaki da firgici ya kunna fitilar d'akin,
dan Khulud ta kashe gaba d'aya,
tabbas Khulud ya gani kwance a matuk'ar galabaice,
tana girgiza mishi kanta cikin matsanancin kuka tace " please karka shige ni,
wallahi da zafi sosai ban iyawa,
in dai haka akeji na hak'ura da aure gaba d'aya har shi ma na hak'uri dashi,
ta fad'a cikin matsanancin,
a zaton Hanash tana nufin ta hak'ura da haihuwa ne,
kallan yadda take kuka tuburan muraran yayi had'i da kallan joy stick d'inshi dake mik'e k'am kamar zataci babu,
itama joy stick d'in tashi ta kalla cikin tashin hankali da firgici,
ta k'ara sanya rikitaccen kuka,
tana k'ok'arin mik'ewa,
da sauri ya kuma fad'awa kanta had'i da danne ta sosai yadda bazata iya tashi ba,
had'i da kuma dannawa amma still k'in shiga tayi,
sai da Hanash yasha bak'ar wuya,
ya galabaita sosai sai gumi yake yi duk da sanyin ac dake d'akin,
gyara mata kwanciya yayi sosai had'i da dannawa da k'arfi,
razananniyar k'ara ta saki had'i dab firgitaccen ihuuuu,
wanda gaba d'aya gidan sai da ya amsa,
Khulud na zaune saman gado ta kasan zaune ko tsaye,
tana jin ihuuuun Sanah ta san aikin gama ya gama, Hanash ya cika aiki,
hannu ta saka ta rufe bakinta had'i fasa kuka cikin tausayawa Sanarta,
kuka takeyi sosai tamkar ranta zai fita ta shiga dukanshi hannu bibbiyu tana yakushinshi gami da cizonshi,
amma ina abinda take yi ya k'asa d'imauta shi fiye da tunani,
ya zage iya k'arfinshi yayi ta kashe arna,
tun tana kuka har kukan ma ya daina zuwa hawayenta ya k'afe gaba d'aya,
jikinta ya saki.
Shi ko jinshi a wata irin duniya ta daban da tunda yake bai tab'a zuwa ba,
ya sashe zagewa iya k'arfinshi yana kashe arna, ya jima sosai a kanta,
kana ya samu biyan buk'ata da nutsuwa,
kwanciya yayi a gefenta had'i da rungumeta jikinshi,
ya shafa kanta gami da cewa " nagode Allah ya biki, ya kuma saka miki da alkhairi,
tunda nake dake baki tab'a sani cikin farin ciki da nutsuwa irin yau ba,
ban tab'a gamsuwa 100℅ irin yau ba,
ban tab'a jin dad'in sex irin yau ba,
thank you so much I can do anything to make you happy sweetheart,
ya fad'a had'i da kissing goshinta,
jin ana kiraye-kirayen sallar Asuba ya sashi mik'ewa ya shiga bathroom while yana naked kamar yadda take naked bardo kawai yaja ya rufe mata jinkinta,
cikin sand'a ya bud'e k'ofar bathroom d'in ya shiga gudun karya tashe ta,
yana murmushin farin ciki ya shiga cikin tub bath, yana niyar sakarwa kanshi shower idanshi ya sauka,
akan jinin daya b'ata mishi mararshi da ita kanta joy stick d'in,
gaba d'aya jikinshi yayi faca-cafa da jini,
ido zaro a matuk'ar tsorace cikin tsantsar mamaki,
yace " what..! blood kuma daga ina....!?
D'an shiru yayi yana tunani kafin ya sauke ajiyar zuciya ya sakarwa kanshi shower,
had'i da d'aga kanshi sama ruwan na sauka saman fuskarshi,
jin mugun zafi kan Joy stick d'in shi yasa shi sanya hannu ya d'ago ta yana dubawa,
gani yayi duk ya kurkurje ta yaji ciwo sosai akan joy stick d'in shi,
cikin mamaki yace " how...!?
Jikin shi na rawa ya fita daga cikin bathroom d'in da sauri,
fitilar d'akin ya kunna had'i da yaye bargon,
baya yaja a matuk'ar razane ganin jini faca-faca a ko'ina gaba d'aya bedsheet d'in ya b'aci da jini sosai,
idanshi waje kamar zasu fad'o k'asa saboda tsabar tsoro,
jikinshi na rawa ya k'arasa bakin gadon,
ya sanya hannushi ya wara k'afafunta ya duba sosai,
tabbas jinin daga cikin HQ d'inta yake fitowa,
da k'arfi gabanshi ya buga,
saboda tsabar tsoro da firgici ga kuma tsantsar mamaki,
muryarshi na rawa yace " how...!?
" impossible yama za'ayi hakan ta faru,
a hankali yasa hannushi ya tab'a ta had'i da kiran sunanta " Khulud...!,
amma bata ko motsa ba, k'ara tab'a ta yayi ya kuma kiran sunanta,
still bata motsa ba, cikin tashin hankali ya hau saman gadon had'i da girgiza ta yana kiran sunanta,
ganin bata motsi yasa shi kara kunnenshi a wajen hancinta,
yaji bata numfashi kunnenshi ya mayar k'irjinta ya kara a saitin zuciyar ta,
still shiru yaji matuk'ar razane yayi baya,
cikin matsananciyar fad'uwar gaba had'i da tashin hankali ya sungumeta...........!!!!!
MOMYN ZARAH