FreeArewaPen original
RASHIN SANI…
- 1views
- 74chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
_*RASHIN SANI.......*_*HAUWA A USMAN* _JIDDARH_'''***:HauwaAUsmanjiddarh'''1⃣Alhaji GANEZ HARD'O cikekken bafulatani ne usul gaba da baya, dan kallo d'aya zakayi mishi ka fuskanci hakan, mutum ne kamili mai cikekkiyar nutsuwa da kamala, d'an asalin garin Adamawa ne, yana da matar aure d'aya NISAH, mace mai hak'uri da dattako, 'yar wan mahaifinsa ce akayi musu auren zumunci, kuma cikin ikon Allah suna zaune lafiya, bayan anyi auren su canjin aiki ya kai shi karin Kano, kasancewarsa Police, a kwalli police barrack aka bashi gida, amma yak'i zama ya nemi gida a jan bulo (BUK road) ya siya, ya shirya musu gidan dai-dai gwargwadon k'arfinsa, gidan yayi kyau ba laifi, suka zauna da matarshi, mak'ofcinsa DANISH, mutum ne nutsatse mai cikekkiyar nagarta, shima yana da matarsa d'aya ERUM, mace mai mut...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.