RASHIN SANI…

Name Meaning

by @hauwaausmanjiddarh

_*RASHIN SANI.......*_





*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''



_MA'ANAR SUNAYEN CIKI DA FASSARARSU_



~GABA D'AYA SUNAYEN MUSULUNCI NE, BANYI AMFANI DA SUNAYEN DABA NA MUSULUNCI DA MUSULMAI BA~



*SUNAN MOLI NE KAD'AI BA SUNA BA, KALMA CE DA YAREN INDIYANCI DA FARANSANCI DA KUMA LARANCI*



GAHEZ 

(Morning)


DANISH

(Wisdom, Science and Learning)


HAMRAZ

(Confidant)


BAKHT RAWAN 

(Running luck)


WASEEF

(Page, valet (dramatic) servant)


ARYAN

(Intelligent, handsome, lovely)


HANASH

(A hadith is narrated by him to the effect that sayyadina Ali RA sacrificed two rams on the day of sacrifice )



IDRAK

(Intellect, perception، achievement, attainment)


ZIYAD (ZIYADATULLAH)

(Surplus, addition, increase، bestowed by Allah, )


ZAFRAN

(Derived from zarparan for gold stigma of flower)


AARIB 

(Handsome and Healthy)


RAYYAN

(Door of heaven)


ALIYU HAIDAR

(Lion, high, lofty, sublime, eminent, excellent, noble, honorable one of the name of Allah, fourth caliph of Islam)


JABEER 

(Consoler, restorer and comforter)


SIR JEEB MEAN NAJEEB

(Nable)


LEEM MEAN SALEEM

(Sound, affable, guarded, healthy, perfect, complete, safe, secure)


HILWA

(The most beautiful)


ABBU

(Father)


DIDI

(In Indian language mean elder)


PAPU

(Father)


MOLI

(HARTMAN)



NISAH

(Sun of the women)


ERUM

(Heaven)


JADDAH

(Grand mother or grand father)


ABLAH 

(Well a rounded, perfectly، formed, a woman possessing a beautiful figure)


ADEENAH

(Pious, good luck)


SANAH

(Brilliant, radiance, resplendent, splendor majestic)


KHULUD

(Beautifully, immortality)


AROOS

(Bride)


ZOHAL

(Moon of another planet)


WAJNA

(Happy, jolly, pleasant)


HALAN

(Halo, ring around the eye, aureole, name of the sister of Khadija first wife of prophet Muhammad (pbuh))


KUBRA

(Great, senior, Al-Kubra epithet of Khadija)


ERA MEAN HARERA

(Silk)


SIYA MEAN SIYAMA



SEENAH

(Type of flower)



JUJU

MIMMEE

MAMU

NAINAH

(Their all mothers nick name, or hide name)



'''Masu cewa sunayen cikin''' 

 *_RASHIN SANI_* 

'''ba sunayen musulmai bane, sunayen arna ne da masu cewa sunayen aljanu ne to ga ma'anar sunayen nan, kuma gaba d'aya sunayen cikin novel d'ina sunayen Muslim ne, ingantattu masu cikekkiyar ma'ana, wasu daga cikinsu ma, sunayen wad'anda suka yiwa musulunci hidima ne, so dan Allah idan baku san abu ba ku rink'a tambaya da neman sani akai, domin k'arin ilimi ne kuma hakan yana da kyau a addinin mu'''



TAKE NOTE:- Sunan *MOLI* ba suna bane, kalma ce mai zaman kanta a wasu yaren daban.


Ya azumi da ibada?


Allah ya amshi ibadanmu, Ubangiji yasa muna daga cikin wad'anda za'ayiwa rahama za'a 'yanta a wannan watan.


Allah ya biya kowa buk'atunsa na alkhairi ya kuma amsa mana addu'o'in mu.


Adage ayi ibada, a bautawa Ubangiji a cikin 30days d'innan please my loves.



Please don't forget me in your du'a,

please I bage of you in the name of almighty God put me in your du'a



I really misses you guys, 

BYE SWEETHEART, I LOVE YOU ALL DEARS