RASHIN SANI…

46

by @hauwaausmanjiddarh

_*RASHIN SANI.......*_





*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''




4⃣6⃣




Cikin tashin hankali Khulud ta mik'e tsaye duk ilahirin jikinta kerrrrma yake yana tsuma,

muryarta na rawa tace " sannu da zuwa,

murmushi yayi had'i da rungume ta,

yana cewa " meye naganki haka lafiya dai ko....!?


Ajiyar zuciya ta sauke jin baiji maganar su ba,

tayi murmushi had'i da cewa " my Sanah ce tazo yi mana hutu,

ta fad'a tana nuna mishi Sanah,

baki ya tab'e had'i da cewa " ta zo mana ko dai tazo miki....!?


Baki ta murgud'a mishi tace " dama mutum yaji nace nazo wajen shi ne...!?


Batare daya kalle ta ba, yace " ke dama kin isa kizo waje na,

ya fad'a had'i da jan tsoki,

itama tsokin taja tace " oho dai nan gani nan bari,

guntun murmushi yayi yace " gara garan gaud'e da b'aran b'arama,

dariya tayi sosai kana tace " da sauk'i b'acewar sandar makaho ba d'an jagora ba,

in yana da lura zai san inda zai jefa k'afarshi,

juyowa yayi ya kafe ta da ido yace " mai yasa ke fitsararriya ce...!?


Baki ta murgud'a mishi tace " kai kuma mai yasa ka fiya sa ido....!?


Bai kuma yi mata magana ba ya juya ya shige bedroom d'inshi,

sosai Khulud dake tsaye take dariya har da rik'e ciki,

sai da tayi mai isarta kana tabi bayanshi,

zaune ta iske saman sofa dake cikin bedroom d'inshi,

tana dariya ta k'arasa gare shi had'i da cewa " sannu da zuwa,

ta fad'a tana k'ok'arin zama gefenshi,

tsaki yayi had'i da mik'ewa ya shige bathroom,

tabi bayanshi da kallo tana dariya.


Cikin tsantsar mamaki had'i da fad'awar gaba Sir Moli ya kalli Abbu yace " bautar k'asa kuma.....!?


Abbu yace " eh, yanzu ma muka gama waya da ita tana Damaturu,

lafiya dai ko....!?


Abbu ya fad'a idanshi kan Sir Moli,

cikin mutuwar jiki Sir Moli ya k'ak'aro murmushi k'arfin hali yace " bakomai mantawa nayi ne, 

dan Allah bani number,

Abbu yace " da number ta da take amfani dashi,

shine dai bata canja ba,

ajiyar zuciya ya kuma sauke yace " nagode sosai,

sallama sukayi da Abbu, Abbu ya koma ciki shi kuma ya koma cikin motarshi,

ya zauna, jingina yayi da jikin kujerar motar had'i da runtse idanshi,

gaba d'aya kanshi ya kulle ya kasa fahimtar komai,

" Sanah ta tafi service tana level 3 yaushe...!?


" Me hakan ke nufi....!?


" Meke b'oye...!?


" Ina ta tafi tayiwa iyayenta k'aryar ta tafi service......!?


Kanshi ya dafe had'i da cewa " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

ina Sanah take ina taje ....!?


Ya dad'e zaune cikin motarshi yana sak'a da warwara kafin ya ja motar yayi gaba.


Bayan yayi wanka ya fito bai iske ta cikin d'akin ba,

baki ya tab'e had'i da cewa " dama ya lafiyar kura bare tayi hauka,

dama da babu Sanah yayi balle yanzu,

ai sai abinda Allah yayi, ya fad'a yana saka quarter & t-shirt na company red tag,

ya fesa turarurruka masu kyau da tsada,

ya fita parlor as usual kamar yadda ya saba kullum,

bai iske su a parlor ba, dan haka ya kwalawa Khulud kira dan bak'ar yunwa yake ji,

suna cikin bedroom d'in ta, ta amsa had'i da fitowa,

"yunwa nake ji please muje ki bani abinci,

hannunshi ta rik'e cikin nata tana tafiya zuwa dinning table,

zama yayi Khulud ta soma serving d'inshi abincin,

fitowa tayi daga ita sai yaloluwar rigar bacci a jikinta,

kai tsaye ta nufo dinning table d'in,

kwata-kwata bai kula da ita ba,

ya d'ibi abincin a cokali zai kai bakinshi idanshi ya sauka kanta,

ido ya zaro cikin tsantsar mamaki da tsoro ganin shigar da tanayi tana niyyar zama,

" ke baki da hankali ne...!?


Ya fad'a batare daya kalle ta ba,

itama bata kalle shi ba tace " sama nake cizo,

ta fad'a tana zuba abincin cikin plate,

mik'ewa yayi tsaye cikin zafi rai yace " ke nan ba gidan karuwa & club bane,

idan iskancinki zakiyi kije can inda kika saba yi kiyi amma ba'a nan ba,

batare data kalleshi ba tace " lage-lage ai yafi muzu-muzu,

cikin fad'a yace " saboda tsabar rashin kunya da tantiranci,

ki zo ki zauna gaba na haka saboda ke cikekkiyar 'yar iska ce,

" what do you mean da zaki zo gabana haka kusan tsirara.....!?


Cikin tsiwa tace " I mean what you think,

ka wani cika min kai da hayaniya in baka ci ka koma bedroom d'inka,

ta bi ka da abincin amma wallahi ban tashi anan a kuma haka zanci,

ta fad'a tana kai spoon d'in abincin bakinta,

cikin masifa yace " ni da gida na kin isa kiyi min kulle ko ki kafa min sharad'i,

kallan Khulud tayi tace " wai ke baki iya yiwa mijinki magana yabar yi min ihuuu aka ne....!?


Ta fad'a cikin ko'in kula,

Khulud na dariya tace " miji na ko mijin m......!,

bata k'arasa ba tayi saurin ankara,

gyara magarta tayi tace " kun fi kuwa ki fad'a mishi yana ji,

tsoki ya ja had'i da cewa " fine..!

tunda harda ke ake ci min mutunci,

a fusace ya koma bedroom d'inshi ya zari key d'in motarshi ya dawo zai fita,

da sauri Khulud ta tari gabanshi tace " I'm sorry please wasa ne fa kawai miye nayin fushi kuma....!?


Harara ya watsa mata had'i da zagaye ta ya fice fuuuuuu cikin fushi,

bayanshi tabi da kallo tana dariya sosai,

dawowa Khulud tayi kusa da ita ta zauna tana dariya tace " kinga kin kori mijinki ko....!?


Baki ta tab'e had'i da cewa " na kore shi ko dai ya kori kanshi...!?


Duk sukayi dariya, restaurant yaje yaci abincin shi ya k'oshi,

kana ya dawo gidan, koda ya shigo zaune ya iske su suna kallan MBC Bollywood,

still kayan ne dai a jikinta,

tsoki ya ja had'i da cewa " ke Khulud ki fad'a mata idan har iskanci zata rink'a yi cikin gidan nan,

ki fad'a mata ta tattara kayanta ta koma gidan ubanta,

" ni ina ruwa na ai tana jinka,

zamanta ta gyara had'i da d'ora k'afa d'aya kan d'aya,

tace tom! Hausawa sunce ta in da sak'o yazo tananan kake mai da amsa,

dan haka ki fad'a mishi babu inda zani dan nafi iko danan fiye da gidan uban nawa,

" kaji jahila wacce bata san darajar gidan ubanta ba,

au dama gidan wani yana fin gidan ubanka,

'yar karere kawai, murmushi tayi had'i da cewa " kai ne dai *_RASHIN SANI...!_* ke saka fad'ar haka,

jin maganar na neman wucewa Khulud tayi saurin mik'ewa tana dariya taja shi bedroom,

tabi bayanshi da kallo had'i da jan tsoki tace " agwal kawai.


Bayan kwana biyu


Tunda Sir Moli ya koma gida ya kasa zaune da tsaye,

abinda duniya ya taro yayi mishi mugun yawa,

a hankali ya mik'e zaune had'i da yin tagumi,

iska ya fuzzar gami da mik'ewa tare da hard'e hannunshi,

a bayanshi tunani da dama yake yi,

yama rasa ta inda zai b'ullowa abun,

amma tabbas yasan akwai wata k'ullalliyar a k'asa,

" to amma iyayenta basu san a level 3 take ba kome.....!?


" Su iyayenta me mukeyi da har sukayi wannan saken, suka kawar da kansu suka barta ta tafi batare da sunyi binciken komai ba....!?


"Yarda..!, ya bawa kanshi amsa,

kana ya cigaba da cewa " yarda da sukayi da ita had'i da aminta da sukayi da ita shiyasa suka dannak'a mata amanar kanta da ragamar rayuwarta a hannunta,

har suka barta ta tafi service d'in batare da sunyi binciken komai ba,

amma idanko har haka ne ta watsawa iyayenta k'asa a ido,

ta tarwatsa yarda da amintar da sukayi da ita,

duk ranar da suka fahimci k'arya tayi musu ya zasuyi.....!?


" Tayi breaking heart d'in su, tayi disagree & disappointed nasu,

komawa yayi ya zauna saman bed ya zauna yana cewa " tunda ni nasan gaskiyar abinda ke b'oye,

ni zanyi abinda iyayenta basuyi ba wato BINCIKE, BIN DIDDIGI, 

dan duk inda Sanah take a fad'in duniya sai na nemo ta,

suma iyayen nata _*RASHIM SANI...!*_ ne yasa su yin hakan,

kanshi ya tallafe had'i da runtse idanshi da k'arfi yace " ya Rabbi..!,

zumbur ya mik'e tunowa da yayi da mai gadin gidan su Sanah,

" mai yasa mai gadin yake hana ni shiga bayan ya sanni farin sani ya kuma san alak'ata da Sanah.....!?


" Tabbas yasan wani abu koda bai sai komai duka ba,

ya fad'a yana zarar key d'in motarshi,

ya fita da sauri, bai tsaya ko'ina ba sai a k'ofar gidansu,

knocking yayi mai gadin ya bud'e k'ofa gami da lek'owa,

yana k'ok'arin yin magana Sir Moli ya damk'oshi, 

yayiyo waje dashi, had'i da nannad'e hannun rigarshi idanshi kanshi yace " idan kana san mu rabu lami lafiya batare dana tab'a lafiyarka ba,

ka bani amsar duk tambayar da zanyi maka tsakaninka da Allah,

jikin mai gadin na kerrrrma yace " to ina jinka,

" fad'a min waye ya hana ka mud'e min get, ya kuma ce ka hana ni shiga duk sanda nazo.....!?


Jikinshi yana b'ari gami da tsuma yace " KHULUD....! ce,

cikin tsantsar mamaki yace " what Khulud...!?


"Eh..!, yace jikinshi na rawa,

" yaushe ta hana ka...!?


" Tun ranar da Sanah zata tafi service,

idanshi na kan mai gadin yana karantar yanayinshi yace " ina ta tafi service d'in...!?


" Wallahi ban sani ba...!,

" ita dawa-dawa suka tafi...!?


"Khulud da mijinta sai wani babban mutum da yarinya kamar sa'arsu Khulud d'in,

shiru yayi yana tunani while idanshi nakan mutumin yace " baka san shi wan can mutumin ba...!?


"Eh..! amma yana d'an zuwa wajen Abbu da Dide..!,

" ya sunanshi...!?


Sir Moli ya kuma tambayar mai gadin,

" wallahi ban sani ba,

" tun daga ranar Khulud ta k'ara zuwa gidan nan....!?


" A'a bata kuma zuwa ba, har yau,

har Sir Moli ya juya zai tafi sai kuma ya dawo yaje wajen mai gadin,

ya d'ora hannunshi saman kafad'arshi,

yace " kayi hak'uri da abinda nayi mika nayi maka hakan ne danna tsorata ka,

ka fad'a min gaskiya, jikinshi na rawa yace " bakomai..!,

hannu ya saka cikin aljihunshi ya d'auko 100k ya mik'awa mai gadin,

" a' a ka barshi ya fad'a cikin tsoro,

murmushi Sir Aryan yayi yace " no ka amsa kyauta na baka kaji,

hannunshi na rawa ya amsa had'i da yin godiya,

Sir Moli ya fad'a cikin motarshi yayi gidan Khulud,

tunda safe Khulud ke fama da Sanah akan yau fa girkin ta ne,

dan ita tayi kwana biyunta, dan haka yau ita ke dashi amma Sanah tayi kicin-kicin ta had'e girar sama data k'asa tace " ita sam bata san maganar ba,

" haba my Sanah ke fa kika ce idan nayi kwana biyu na kema zaki yi,

kuma ai a addinance haka Allah yace,

" wai idan naje nayi mishi me...!?


" Kin dame ni naje-naje kawai sai inje nayi kwance dashi,

" kin manta fad'an da Papu yayi miki...?


" Yace ki nemi aljannarki dan koda shi Hanash bai san shi mijinki bane,

ke ai kin sani dan haka kije ki bashi hakk'inshi dake kanki,

idan yana da buk'atar hakan,

" idan kuma bai da buk'atar hakan fa..!?


" Shikenan kin huta tunda dama baki so,

kuma shi sex ba kullum, kullum ake yinshi ba,

sai idan ta kama, 

baki ta tab'e tace " tou ni dai ban zuwa,

Khulud bata kuma yi mata magana ba ganin idan ta biye mata ma b'ata lokaci ne,

cikin ranta tace " nasan me zanyi,

a zahiri kuma tace " tom naji tashi mu shiga kitchen muyi abinci,

murmushi Sanah tayi dan a zatonta Khulud ta hak'ura tabar maganar,

tace " a'a kiyi zamanki yau ni zan dafa mana abinci,

murmushi Khulud tayi tace " au har girkin ma kowa nashi zai rink'a duk ranar girkinshi, 

bayan kwana a master room...!?


Ta fad'a cikin tsoka tana dariya,

sanin tsokanarta take yi yasa Sanah bata kula ta ba,

tayi shigewarta kitchen, sakwara da miyar ugun leaf tayi tasha kifi kwanla da ganda had'i da sukunbiya,

sai coconut juice data had'a,

horn yayi a bakin get mai gadi ya lek'o ganin shine wanda suka zo kwanaki da Yayar Khulud yasa shi bud'e mishi get,

kai tsaye ya sanya kan motarshi cikin harabar gidan yayi parking,

cikin nutsuwa ya fito had'i da yiwa mai gadin alama da yazo,

jikinshi yana rawa yazo gabanshi ya tsaya cikin girmamawa,

" yi min sallama da matar gidan nan,

Aryan ya fad'a yana kallan mai gadin,

ba musu mai gidan ya nufi cikin gidan,

Sanah na jera abinci saman dinning table mai gadi ya shigo,

gaida ita yayi kana yace " Hajiya wannan wanda kuka tab'a zuwa tare yace nayi mishi sallama da Hajiya,

da sauri ta lek'a ta window ta hango tsaye,

duk ya rame ya kod'e dama abinka da fari,

kallo d'aya zakayi mishi kasan yana cikin tsantsar damuwa,

wata irin mahaukaciyar fad'uwa gaban Sanah yayi,

duk ilahirin jikinta ya d'auki tsuma da kerrrrma,

gami da b'ari, jin k'afafunta sun kasa d'aukarta,

tana neman zubewa k'asa yasata yin baya ta dafa dinning table d'in,

take hawaye suka soma rufdugun zubo mata,

a hankali ta zame k'asa tayi zaman dirshen,

" amarya kin gama dafa mana abinc.....!,

ganin halin datake ciki yasa Khulud katse maganarta had'i da nufarta da sauri, ta

tallafo had'i da cewa " lafiya my Sanah meke faruwa ....!?


A hankali tasa hannu ta zame d'an kwallin kanta had'i da tallafe kumatunta,

ta fasa rikitaccen kuka,

kallanta ta mayar kan mai gadin a kid'ime tace " mishi lafiya meke faruwa .....!?


Shima duk hankalinshi ya tashi ganin halin da Sanah ta shiga cikin k'ank'anin lokaci,

muryarshi na rawa yace " wannan da suka zo kwaki ne yazo yac....!

bai k'arasa ba tace " mekace mishi....?

baidai ce mishi kayi tana nan gidan ba ko...!?


Ta fad'a cikin masifa da tashin hankali,

" a'a bance mishi komai ba, cewa yayi na kira ki kawai,

ya fad'a a tsorace,

shiru tayi kana tace " jeka ce mishi ina zuwa,

dan tasan idan tace ace mishi bata nan zayyi zaton wani abu,

musamman ma dayake mai gadin ya dad'e,

da sauri ta saki Sanah, ta koma bedroom ta sanya hijab kana ta fita,

gabanta na fad'uwa had'i da dukan uku-uku,

yanayin kallan da Aryan keyi mata ne ya k'ara fad'ar mata da gaba,

k'arasawa tayi tana murmushin yak'e,

" Assalamu Alaikum, ina wuni Sir....!?


Idanshi na kanta yace " Alhamdulillah,

d'an shiru sukayi bayan sun gama gaisawa,

while idanshi na kanta bai d'auke idanshi daga kanta ba,

d'ago kanta tayi suka had'a ido tayi mishi murmushi cikin alamun rashin gaskiya,

idanshi kanta yace " Khulud ina Sanah...!?


Murmushi tayi had'i da cewa " au baka da labarin ta tafi bautar k'asa Damaturo....!?


" Ina Sanah...!?


Ya kuma fad'a idanshi na kanta,

" ta tafi Damaturu service baka da labari ne dama ko baku waya....!?


"Khulud..! Khulud..!!,

ya fad'a idanshi kanta, yana hango tsagwaran tsoro k'arara cikin kwayar idanta,

murmushi tayi mishi batare datace komai ba,

bayyi mata magana ba ya juya ya shiga motarshi yaja ya fita,

yana fita ta kalli mai gadin tace " karka k'ara barin shi ya shigo daga yau,

jikinshi na kerrrrma ya amsa da " to in sha Allah,

bata kuma bi ta kanshi ba ta koma cikin gidan,

ganin Sanah bata parlor yasata nufar bedroom d'inta,

a hankali ta bud'e k'ofar ta shiga gami da zama kusa da ita,

sosai Sanah ke kuka ta kifa kanta saman bed,

" dan Allah kiyi hak'uri my Sanah,

ta fad'a hawaye na zubo mata,

" I'm sorry...! ta fad'a kuka na kwace mata,

Sanah tana jin Khulud ta soma kuka tayi saurin d'ago kanta ta kalle ta,

cikin kuka Khulud tace " dan Allah kiyi hak'uri kiyi shiru,

da sauri ta goge hawayenta had'i da cewa " na daina kema ki daina dan Allah please,

hawaye Khulud ta goge tana murmushi had'i da rungume ta tace " to ni ma na daina kije kiyi wanka kizo muci abinci,

guntun murmushi tayi mata kana ta mik'e ta shiga bathroom,

cikin mutuwar jiki Khulud ta mik'e ta koma parlor ta zuba coconut juice d'in da Sanah ta had'a cikin glass cup,

had'i da jefa kwayar magani ciki,

kana ta aje wajen zaman Sanah, had'i da zuba musu abincin a plate ta kuma zubawa kanta coconut juice d'in itama ta aje gabanta,

tana gama zubawa Sanah ta fito sanye cikin kayan bacci shara-shara,

kanta babu d'an kwali tazo ta zauna saman dinning table d'in,

murmushi Khulud tayi tace " muci abinci,

in banda bata san taga Khulud cikin damuwa da babu abinda zai sata cin abincin,

coconut juice d'in ta d'auka ta kai bakinta ta shanye tass sai kofin ta aje,

tana soma cin abincin Hanash ya shigo batare daya kalle ta ba,

balle yasan kalar kayan dake jikinta yayi wucewarshi,

murmushi Khulud tayi kana ta mik'e tabi bayanshi,

tsaye ta same shi yana cire kayan jikinshi,

" wanka zakayi na had'a maka ruwan wanka....!?


"Yunwa nake ji bari na fara cin abinci tukunna,

ya fad'a yana zura jallabiya, babu musu ta rik'e hannunshi zuwa dinning table,

zama yayi batare daya kalle ta ba,

Khulud tayi serving d'inshi abincin ya soma ci,

sosai Hanash ya ci abincin had'i da coconut juice d'in,

" yummmm dama kin iya abinci irin wannan amma baki tab'a yi mana ba....!?


" Yayi dad'i ne....!?


Khulud ta tambaye shi,

" wallahi sosai ma dan baki tab'a yi min abinci mai dad'in wannan ba,

" hmmmm to bani nayi ba my Sanah ce tayi,

ta fad'a tana dariya, cak ya tsayar da taunar da yake yace " what...! wa kika ce yayi..!?


" Ita kika bari tayi min abinci naci...!?


Batako kalle shi ba ta cigaba da hidamar gabanta,

sosai Khulud ta saka dariya had'i da cewa " ya akayi naga ka shiga tension haka...!?


Kakarin amai ya fara had'i da dafe k'irjinshi yana tufar da yawo,

murmushi tayi gami da cewa " daga baya kenan ta fad'a tana mik'ewa,

sai lokacin idanshi ya sauka akanta,

sosai kanshi yayi masifar d'aurewa ganin guntuwar rigar baccin dake jikinta,

shara-shara iya gwiwa babu abinda ba'a gani na jikinta,

cike da tsantsar mamaki ya bud'e baki yana kallan ikon Allah,

karo na farko a duk tsayin rayuwarsu daya kira sunanta " SANAH...!,

cak ta tsaya tana gaf da shigewa bedroom d'in Khulud,

a hankali ya mik'e had'i da nufarta,

gabanta yaje ya tsaya yace " dan Allah meyasa baki da kunya, d'a'a da tarbiyya...!?


" Meyasa baki da hankali, nutsuwa baki kuma san abinda ya dace ba.....!?


"Ni fa ba muharraminki bane mijin cousin sister ne,

amma kizo gaba na kina yawo kusan tsirara ke a ganinki hakan ya dace dan Allah.....!?


Baki ta tab'e had'i da cewa " ai banyi maka dole sai ka kalle ni koka zauna a inda nake ba,

idan baka iya gani na haka bai zama dole sai ka fito ba,

danni gaskiya ban iya zama da kaya jiki na,

hakan ma dan ba gidan mu nake ba, kaga bazan sake sosai ba,

idanshi ya runtse had'i da cewa " idan kika koma can gidan naku kya rink'a yawonki tsirara ma idan kinga dama,

amma nan akwai wanda ba muharraminki ba,

" nan ne ma yafi dacewa nayi hakan fiye da can,

ta fad'a tana shigewa bedroom d'in dan maganin ya fara d'aukarta ji take tamkar ta rungume shi,

kanshi ya girgiza had'i da cewa Allah ya kyauta, ya shige bedroom d'inshi,

Khulud ta mik'e ta kwashe kayan ta wanke,

dan ta sallami gaba d'aya 'yan aikin gidan saboda zuwan Sanah,

sai da ta gama kammala komai kana ta shiga bedroom d'inta,

ta iske Sanah durk'ushe a k'asa abin duniya ya dame ta dan maganin har wani juwa-juwa yake sata,

idanta ya kad'a yayi jajir kamar gauta,

Khulud yi tayi kamar bata san abinda ke faruwa ba,

dan haka tace " nan zaki kwana bazaki je bedroom d'inki ba....!?


Bata iya yi mata magana ba sai kanta data girgiza mata alamar a'a,

" tom ni na tafi turaka wajen Oga sai da safe,

cikin rawar murya Sanah tace " Allah ya tashe mu lafiya,

sosai Khulud tayi mugun mamakin k'arfin halin Sanah, 

ga bala'i yana cinta k'arara amma bata iya zuwa ko ta nuna tana da buk'atar shi,

" ke bazaki je d'in ba kenan.....!?


Batayi mata magana ba,

dan haka Khulud ta rik'e hannunta suka shiga bedroom d'in Sanah,

da kanta ta shirya ta, ta sanya mata fuskar da voice maker,

ta shirya ta tsaf kamar itace Khulud d'in,

ta raka ta har bakin k'ofar bedroom d'inshi tana murmushi tace " good night,

ta fad'a had'i da juyawa,

jikin Sanah na kerrrrma ta tura k'ofar bedroom d'in ta shiga,

kwance ta iske shi saman bed idanshi lumshe ya d'ora hannunshi saman goshinshi da alama tunani yake yi,

a hankali ta d'an d'osana ta zauna a bakin gadon while gabanta na fad'uwa,

jin motsi yasashi bud'e idanshi a hankali ya sauke a kanta,

ya d'an dad'e yana kallan bayanta kafin ya tashi zaune ...!,

a hankali ya sanya hannunshi bayanta ya shiga shafa bayan,

ido ta lumshe tana jin masifaffen dad'i na ratsa ta,

cikin salo ya zagayo da ita gabanshi ya had'e bakin su,

ya shiga tsotsa yana lasa,

had'i da zame rigar baccin jikinta,

ya jefar k'asa shi dayake babu kaya jikinshi,

yasa shi manne ta da jikinshi fatar jikinshi na gogar tata,

hannunshi ya sanya ya soma matsa boobs d'inta yana murza nipple's d'inta,

while bakinsu na cikin na juna,

a hankali ya zame bakinshi ya mayar kan boobs d'inta ya shiga tsotsa had'i da d'an cizawa,

yayinda d'ayan hannunshi ke murza d'ayan,

a gaggauce ta soma mayar mishi da martani tana shafa every part na jikinshi had'i da murza nipple's d'inshi,

tana shafa mararshi zuwa cibiyarshi,

a hankali ya sanya hannunshi k'asanta ya soma fingering while bakinshi yana kan boobs d'inta,

ihuuuu-ihuuuuu kuka-kuka Sanah ta soma yi tana tura mishi k'asanta da k'irjinta,

shima sosai ya shiga fitar da gurnani,

da nishi, saboda yadda take hot romancing d'inshi tana sucking nipple's d'inshi had'i da murza d'ayan,

sosai Sanah ta rud'a Hanash da hot romance tayi mishi abinda ba'a tab'a yi mishi ba cikin 3yrs da aurenshi,

kwanciya ya gyara mata kana ya shigeta,

sosai Sanah ta zage tana bashi had'in kai gami da hakk'inshi,

duk tabi ta rud'ashi ta gigitashi ya fice fit daga hayyacinshi,

ya zage iya k'arfinshi yana kashe arna,

babu abinda ke tashi cikin d'akin sai ihuuunsu,

Khulud na kwance bedroom d'inta ta rink'a jiyo ihuuunsu sama-sama,

a firgice ta mik'e tsaye cike da tsantsar mamaki,

dan tunda take da Hanash bai tab'a yi mata ihuuu ba,

sosai gabanta ya shiga fad'uwa yana bugawa,

ta shiga zarya cikin d'akin tana safa da marwa,

sosai Hanash ya zage ya fitar da sha'awarshi ta shekara da shekaru kana ya samu gamsuwa da nutsuwa,

itama yau da sauk'i bata ji zafin sosai kamar wancan ba ta d'an kuma ji dad'i ba laifi,

kwanciya yayi saman bed had'i da rungume ta tsam tamkar wani zai kwace ta,

yana mayar da numfashi,

ya dad'e a haka kana cikin rawar murya yace " thank you so much a 'yan kwanakin nan kina yin abinda bakiyi,

kina sanya ni cikin tsantsar farin ciki, 

ina samun gamsuwa daga gare sosai d'ari bisa d'ari,

Allah ya biya Ubangiji yayi miki kasayya ta alkhairi.


Murmushi tayi hawaye na gangarowa daga cikin idanta tace " Hanash k'addara ta riga fata,

bakomai ne muke so kuma muke samu ba,

k'addara mace ce mara tabbas da a koyaushe tana iya canjawa,

amma soyayyar masoyi na gaskiya har abada tana nan b'ata canjawa,

cikin mamaki yace " k'addara kuma.....!?


"Yes...! Destiny...! Lots of folks confuse of bad management with destiny,

destiny is no matter of chance its a matter of choice's,

It's not a thing to be waiting for,

it's a thing to be achieved,

our destiny change with our though,

zayyi magana tayi saurin mik'ewa had'i da rik'o hannunshi tace " muje muyi wanka ko..!?


Ta fad'a danta kawar da maganar,

sosai mamaki ya kuma kashe Hanash a kwance,

kamar soko yabi bayanta suka shiga bathroom d'in,

tare sukayi wanka,

kana suka dawo suka kwanta ya rungumets tsam a jikinshi.


Bayan kwana biyu


Tunda Sir Aryan Moli ya koma gida ya kasa zaune ko tsaye,

ya shiga zarya cikin d'akin cike sa tsantsar mamaki,

ya tabbatar akwai abinda ke b'oye akwai kuma abinda suka b'oye,

akwai abinda suke shiryawa,

akwai abinda ke binne a k'asa,

wanda koda zai mutu wajen bincike sai ya gano ko meye,

" yama za'ayi ace Sanah ta tafi service, bayan tana level 3...!?


"Kuma Khulud da Hanash ne suka fita da ita,

ina suka kaita, me yasa baya samun number ta...!?


" Wannan tsoran dana hango cikin kwayar idan Khulud na miye shi.....!?


Kanshi ya dafe had'i da cewa " wajen mutum d'aya zan samu amsar tambayata,

ya fad'a yana zarar key d'in motarshi,

direct gidan su ya nufa ya tsaya a k'ofar gida,

kana ya aika mai gadi yayi mishi sallama da Aarib,

cikin fara'a Aarib ya mik'a mishi hannu suka gaisa,

Sir Moli yace " dan Allah number Sanah zaka bani,

wayata ta fad'i, murmushi yayi had'i da cewa " bakomai,

kana ya bashi number Sanah,

wacce dama yana da ita, dan babu wanda ke da sabon layin ta duk duniya,

dialing number yayi kamar yadda ya saba aka ce mishi not reachable,

murmushi yayi yana cewa Aarib " dan kira min ita a wayarka,

babu musu Aarib yayi dialing the same number dayake ta faman kira ana ce mishi not reachable,

yana yin dialing number ta soma ringing,

bugu d'aya tayi picking had'i da cewa " Yaya Aarib dama nasan zaka kira ni jiya munyi waya da kowa amma banda kai,

"Eh..! Sister ban nan ne, yanzu ma Aryan ne yace na kira mishi ke...!

cikin tashin hankali ta kalli Khulud dake gefenta,

Khulud tayi mata alama datayi dropping wayar,

" Yaya kace mishi zan kira shi ta number shi yanzu,

bata jira abinda zaice ba ta kashe wayar,

murmushin takaici da zallar bak'in cikin Sir Moli yayi kana yacewa Aarib " badamuwa nagode sosai,

murmushi shima yayi mishi had'i da sallama ya koma gida,

ai Sir Moli yana ganin Aarib ya shige gida,

ya shiga cikin motarshi had'i da fizgarta da bala'in gudu cikin bak'in ciki gami k'unar zuciya tare da zafin rai,

duk ilahirin jikinshi kerrrrma yake yana tsuma had'i da b'ari,

ji yake tamkar ya tsaga k'irjinshi ya zaro zuciyarshi saboda tsabar zafin datake yi mishi,

ya nufi gidan Khulud.................







MOMYN ZARAH

'YAR BAIWA!!!