RASHIN SANI…

48

by @hauwaausmanjiddarh

_*RASHIN SANI.......*_





*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''



_DEDICATED TO_

 *MAMUH GEE*




4⃣8⃣




Gabanta ya shiga fad'uwa yana dukan uku-uku,

amma dayake jaruma ce ta dake bata bari tsoron ya fito fili ba,

tsaiwarta ta gyara had'i da hard'e hannuwanta a k'irji tana jiran k'arasowarshi,

idanta cikin nashi tana kallan kwayar idanshi tarrr,

gabanta ya tsaya had'i da kallanta tun daga sama har k'asa,

yace " nan gidan ubanki ne...!?


Baki ta tab'e had'i da cewa " a'a...!

" kina da gadon gidan nan...!?


" A'a ko d'aya,

"akan me zaki korar min Kakata...!?


" Saboda ba alkhairi ke kawo ta ba,

" ke alkhairin ke kawo ki...!?


" Allah masani...!

ta fad'a tana kallanshi,

" akan wanne dalili zaki koreta dan ubanki kina 'yar karere dake...!?


"Eh..! naji ni 'yar kareren ce amma nasan na fita iko da gidan,

" tunda gidan ubanki ne dole ki fita iko dashi ai,

"no..! ba gidan ubana bane, amma nafi ta iko da gidan dan ni ina da gadon gidan,

" saboda gidan tsohon ki ne ko...!?


"Nafi iko da nan fiye da gidan tsoho na,

dan gidan tsoho na Mamu da Juju ke iko dashi,

nan kuma mu ke da iko dashi kuma ina da gadon gidan ko a wajen Allah,

cikin b'acin rai Hanash yace " ke wacce irin jahila da dabba ce...!?


"Jahilai dai....!

a matuk'ar fusace ya d'aga hannunshi da niyyar kifa mata mari,

cikin zafin nama ta rik'e hannunshi,

tana kallanshi ido cikin ido fuskarta d'auke da murmushi,

tace " a'a karka soma wallahi dan yanzu ban d'auka,

dama can arziki da mutuncin masu mutunci kake ci,

amma yanzu ka kuskura kace zakayi gangancin mari na,

wallahi zaka sha mamaki ta fad'a tana sakin hannunshi cikin kyama,

"ke iskancin naki da karuwancin naki har ya kai haka....!?


Ya fad'a idanshi kanta,

murmushin gefen baki tayi had'i da cewa,

" hmmm *_RASHIN SANI...!_* dai yafi dare duhu,

dan in banda _*RASHIN SANI...!*_ da baka furta wannan kalmar ba,

dan idan kowa zai kira ni da karuwa,

'yar iska, fasik'a, mazinaciya kai zakayi tsalle ka bugi k'irji kace a'a,

amma dayake kana cikin _*RASHIN SANI...!*_ babu abinda bazaka iya fad'a ba,

amma duk da haka ka godewa Allah daka kasance kai mai sa'a ne a rayuwa,

idanshi ya rufe had'i da girgiza kanshi yana kallanta,

kana ya bud'e idan ya sauke su kanta,

a hankali ya kuma rufe idon da k'arfi,

ya kuma bud'e su ya sauke kanta,

yace " karki k'ara fitowa haka,

baya ta juya mishi, had'i da sanya hannu ta maida gashin kanta gefe,

cikin salon jan hankali da yaudara,

ta sanya hannu ta ware hannun guntuwar rigar baccin,

ta zame ta fad'i k'asa, ya rage daga ita sai pant, bayanta babu komai dan ko bra babu jikinta,

bayanta ya kallanta cike da tsantsar mamaki,

batare data juyo ba, tace " ko kana da buk'atar ganin gaban ma na juyo....!?


Ta fad'a fuskarta d'auke da munafukin murmushi,

jin yayi shiru yasata takawa tana kad'a duk ilahirin jikinta,

ta tsallake rigar baccin ta shige cikin bedroom,

kanshi ya d'aga sama gami da runtse idanshi da k'arfi had'i da girgiza kanshi da k'arfi,

ya dad'e a haka kafin ya bud'e idon,

k'ofar bedroom d'inta ya sake kalla,

had'i da girgiza kanshi, ya kwalawa Khulud kira da k'arfi,

"Khulud...!?

" gani nan fa a kusa dakai kake faman d'aga murya,

" amma kina tsaye kina kallan iskanci da fitsarar da 'yar uwarki ke yi....!?


" To yanzu Hanash me kake san nayi mata....!?


" Sanah dai ba yarinya bace balle kace in kamata in daka...!,

itama ai tasan dai-dai ta kuma san abinda ba dai-dai ba...!

" amma ke a ganinki abinda tayi yanzu ya dace fisabilillahi....!?


"May be ita a ganinta hakan datayi tayi dai-dai,

" ok yayi kyau ni zan d'auki mataki da kai na,

tunda ke bazaki iya yi mata magana ba,

a d'an tsorace tace " me zakayi Hanash....!?


"Oho..! ban sani ba ya fad'a yana shigewa bedroom d'inshi,

had'i da banko k'ofar bammmm,

kamar zai b'allata, murmushi Khulud tayi had'i da girgiza kai,

tace " ai Sanahr ce ma dai-dai da kai,

Sanah tana shigewa bedroom d'inta ta fad'a saman bed,

tana dariya yau ranta kwal ta k'unsawa Hanash,

wayarta ta d'auko had'i da dialing number shi,

as usual kamar yadda ta saba,

muryarshi na rawa yace " hello...!,

cikin tashin hankali ta mik'e zaune,

jin yadda muryarshi ke rawa da alama bashi da lafiya،

dan muryarshi kad'ai ta isa ta bayyanawa mutum halin da Sir Moli yake ciki,

jin anyi shiru yasa shi yin dropping wayar,

durk'ushewa tayi a k'asa had'i da fasa kuka wiwi tamkar ranta zai fita,

sai da tayi mai isarta kana ta mik'e ta shiga bathroom,

Hanash kwance yayi saman bed d'inshi yana dariya,

dan shi abimma dariya ya bashi sosai,

musamman yadda yaga Jaddah ta tsorata jikinta yana kerrrrma,

cikin dariya yace " dama akwai abinda Jaddah ke tsoro...!?


" Lalle gaba da gabanta aljani ya taka wuta, wato ko baba da babanshi,

kuma ko kaka da kakanshi,

duk abin Jaddah yau taga wanda yafita,

lalle Sanah Oga ce, ya fad'a yana dariya.


BAYAN WATA UKU



Duk yadda kake tunanin mutum zai shiga cikin damuwa,

bala'i da tashin hankali to Sir Aryan Moli ya shiga,

yayi-yayi ya cireta daga cikin ranshi amma abu ya gagara,

abun ya ci tura, duk ya rame ya lalace,

ya wani yargwale, ya zama tamkar ba Aryan Rayyan Moli ba,

ya zama wani kalar tausayi, duk k'iyayyarka dashi idan ka gashi sai ka tausaya mishi,

iyayenshi sunyi har sun gaji sun zubawa sarautar Allah ido,

dan babu rarrashi da hak'uri da Nailah, Hilwa da yayyanshi basu yi mishi ba,

amma a banza yadda kasan ma k'ara zuga shi suke yi,

saboda yadda yaga iyayenshi da ahalinshi cikin tashin hankali sun kuma shiga cikin matsananciyar damuwa a dalilinshi yasa,

kwata-kwata ma ya daina zuwa weekend Maiduguri,

dai-dai da students d'in makaranta sun fahimci baya cikin kwanciyar hankali.


A b'angaren su Khulud kuwa ana nan yadda ake,

kullum Hanash da Sanah cikin fad'a da 'yar tsama suke,

tun wannan zuwan da Jaddah tayi har yau bata k'ara zuwa ba,

Sanah na kwance saman bed taji wayarta ta soma ringing,

kwata-kwata yanzu bata san yawan magana,

bata san hayaniya, bata san a rink'a yi mata magana ma,

abu kad'an ne ke tunzura ta ya hayayyak'a ta,

tayi sama taita ruwan bala'i kuma ba wai iya Hanash d'in take yiwa hakan ba,

har ita kanta Khulud Sanah bata kyale ta ba cikin kwanakin nan,

ita kanta duk abin duniya ya dameta,

ga kwata-kwata bakinta babu dad'i,

ga wani irin mugun cin abincin datake yi, dan a rana sai taci abinci yakai sau bakwai ko fiye da haka,

dan har cikin dare yunwa farkar da ita takeyi,

ga zazzab'in dare kullum dashi take kwana dashi take tashi,

ita babban matsalarta ma yanzu mugun son sex dan kwata-kwata bata jin gajiya,

idan za'a kwana ana sex a kuma kwana bata jin ta gaji...!,

wani lokacin ji take tamkar tayi hauka saboda tsabar sha'awa,

ta kasa zaune ko tsaye idan Hanash bai gidan,

wani lokacin tun kan ya dawo zata shirya ta sanya fuska ta fita parlor tana zaman jiranshi,

yana dawowa bata wani b'ata lokaci take soma romancing d'inshi tun a parlor,

daga Khulud har Sanah suna matuk'ar mamakin wannan bak'ar jarabar datake damunta,

kiran wayar ne ya k'ara shigowa ta motso a hankali takai hannu ta d'auko had'i da kallan screen d'in wayar,

ganin Abbu ne yasata zaro ido had'i da mik'ewa da sauri ta fita,

a parlor ta iske Khulud zaune tana kallan shirin kwana cas'in a tashar Arewa24,

da gudu Sanah ta k'arasa kusa da ita ta zauna,

had'i da zaro ido tace " Abbu ne ke kira,

itama ido ta zaro had'i dayi mata alamar tayi picking,

" a'a my Ulud kar mu d'aga kema fa kin san maganar mu fara kiran Papu muji mai zaice kafin mu d'aga wayar Abbu ko....!?


"Eh..! kema kinyi magana mai kyau bari na kira shi,

ta fad'a tana d'aukar wayarta,

had'i da yin dialing number Papu,

sai da ta kusa tsinkewa kana yayi picking,

cikin girmamawa Khulud ta gaida shi ya amsa a mutunce,

kana tace " kan maganar Abbu ne yanzu ma sai kira yake kuma kasan maganar zuwan Sanah hutu ne..!

"eh..! na sani, mantawa nayi ban k'ara kiranku ba,

ta amsa mishi zata zo ranar Friday,

 in yaso Friday d'in sai tace zata biyo k'awayenta suma zasu zo hutu,

"Papu nan da kwana biyu fa kenan...!?


" Eh..! taje idan tayi sati d'aya ya ganta hankalinshi ya kwanta sai tace mishi k'awayen nata suma zasu koma,

dan haka zata bisu su koma tare,

"ok to bari na fad'a mata ta kira shi yanzu,

" yauwa hakan ma yayi, ya fad'a had'i da kashe wayar,

kallanta ta mayar ga Sanah kana tace " ki kira Abbu kice mishi jibi zaki biyo k'awayenki kizo,

bata yi mata magana ba, tayi dialing number Abbu,

bayan sun gaisa ta fad'a mishi kamar yadda suka tsara,

sosai Abbu yaji dad'i yayi farin ciki,

kana sukayi sallama ta kashe wayar,

ta kalli Khulud tace " to za'ayi yanzu.....!?


"Na me fa....!?


Khulud ta tambaye ta idanta kanta,

" kan maganar tafiyar mana, 

"eh..! normal ne ai, kawai jibin zaki je, ni kuma after kamar 2days sai nazo ko.....!?


" A'a ba haka ya kamata ayi ba,

kamata yayi naje can na same ki, kina jira na, da sunan kinzo tarbata,

in yaso shi kuma Hanash ki fad'a mishi hutun mu ya k'are zan koma ko ya kika gani....!?


"Eh....!, hakan ma yayi in yaso idan muka fita, sai dareba yafara kaiki tasha daga can ke kuma sai ki hau adai-daita sahu,

" no my Ulud ba haka ya kamata ayi ba,

kamata yayi ke zuwa wajen gobe ki kira Mamu kice mata Sanah tace miki Friday zata zo hutu..!,

so daga nan sai ki fad'a mata zaki zo da wuri kuyi aikin tarbata,

in yaso ke sai ki fara tafiya, bayan kin tafi da kamar awa d'aya nima sai na biyo ki,

"Ok ba damuwa hakan ma yayi,

a yanzu babu abinda Sanah tafi so kamar markad'add'un fruits,

a had'a da dabino, kwakwa, zuma da madara, tana mugun son wannan had'in sosai,

dan haka kullum da dare sai Khulud ta had'a mata tasha....!

yanzu ma kallan Khulud tayi cikin shagwab'a tace " my food please murmushi Khulud tayi had'i da k'ura mata ido,

tace " anya Sanah ba ciki ne dake ba....!?


Ido ta zaro a tsorace tace " what...! ciki fa kika ce....!?


"Eh..! Allah ni dai kamar haka nake gani,

kalli boobs d'inki fa, sun cicciko sunyi tantsan-tantsan dasu,

kuma wannan cin abincin naki har mamaki yake bani, ga shegen son miji kullum idan yana gida kina nanik'e dashi,

bayan da sai dakyar sai an had'a da rok'o da magiya kike zuwa gare shi 

amma yanzu har zaman jiran dawowarshi kike yi, ga kwad'ayi da ciye-ciye komai kika gani kina so zaki ci,

kuma ni sai naga kinyi bak'i wallahi,

rigarta ta d'aga tana dariya tace " Allah babu wani ciki, baki ganin yadda su Aunty Halan ke shan wuya,

suna laulayi idan suna da ciki,

may be saboda zazzab'in dare danake yi kullum ne,

ido Khulud ta zaro tace " au har zazzab'in dare ma kike yi....!?


"Eh.. Allah kullum dashi nake kwana,

ido Khulud ta tsura mata tana kallanta,

d'an turo baki tayi tace " Allah ni yunwa nake ji, abani abinci ko asamu matsala...!

cikin dariya Khulud tace " ah rufaman asiri kar a haifar d'a mai rowa bari na tashi nayi himmar bawa d'an Baba abinci,

ta fad'a cikin dariya sosai da tsokana..!,

zama tayi nan tana jiran Khulud,

tana jin kamar tayi 24hrs bata dawo ba, saboda zak'uwa,

"kiyi sauri please ta fad'a tana lellek'a hanyar kitchen,

cikin murmushi Khulud ta fito kusa da ita taje ta zauna,

ai tun kafin ta mik'a mata Sanah ta fizga takai bakinta,

kasancewar had'in datake sha yasa kullum Sanah cikin zubar da ruwan ni'ima take wani lokacin ma har pad take sawa,

ko tayi ta canja pant, sai da shanye tasss kana tace " thank you so much my Ulud,

cikin dariya Khulud tace " sai ki tashi kije ki shirya dan d'aya abincin naki ya kusa dawowa,

shima sai ki shirya cinshi ta fad'a cikin zolaya,

d'an duka Sanah ta kai mata tana mik'ewa,

ta koma cikin bedroom d'inta ta fad'a wanka, dan harga Allah a hannu take, ita gani take yi saboda wannan had'in datake sha ne.


A parlor Hanash ya iske Khulud zaune,

tayi tagumi tana tunnin maganar daya fad'a mata jiya,

iska ya hura mata a fuska had'i da cewa " tunanin me ake yi ne...!?


Mik'ewa tayi tsaye tana murmushi tace " you're well come dear...!,

" dear..! ko?


Ya fad'a yana jan hancinta,

"to me..!?


" Kin manta kenan..!?


"Sweetheart..!?

" no..! 

" My life..!

" no..!

"My hope, My soul, my love...!?


" A'a basu bane duk kin fad'i ..!

d'an shiru tayi tana tunani kana tace " please tunamin..!

" humm wayo, a'a ban tuna miki ki bari ki tuna da kanki..!

ya fad'a yana shigewa bedroom d'inshi,

murmushi tayi had'i da bin bayanshi da kallo,

bedroom d'inta ta shige ta kwanta saman bed idanta kan ceiling ta fad'a tunani,

Sanah na gama shiryawa ta d'auki abincinshi a tray ta nufi bedroom d'inshi,

tsaye ta iske shi a gaban mirror ya fito daga wanka,

cikin nutsuwa ta aje abincin akan center table d'in dake tsakiyar kujerun dake cikin bedroom d'in,

kana ta nufi shi, ta baya ta rungume shi had'i da lumshe idanta tana shak'ar k'amshin jikinshi dan duk duniya babu abinda Sanah tafi so a yanzu,

sama da k'amshin jikin Hanash,

tace " sannu da zuwa *MAN...!* _(sunan da take fad'a mishi wanda yake san Khulud ta tuna d'azu)_

murmushi yayi yace " kin tuna sunan kenan....!?


A hankali ta d'ora kanta saman kafad'arshi idanta lumshe,

tasa hannunta tana shafa kwantaccen gashin dake k'irjinshi,

"tom acici na lura dai idan banyi da gaske ba, tsotse min ruwan jikina zakiyi tasss,

ya fad'a yana zagayo da ita gaban shi,

idanta rufe ta kuma nakik'e mishi,

" to za'a barni naci abinci ko a'a...!?


Cikin shagwab'a tace " ni dai please ta fad'a tana lasar wuyanshi,

idanshi shima ya lumshe yana shak'ar iska,

cikin salo tasa harshenta tana lasar kunnenshi zuwa wuyanshi,

sai da ta gama tsotse wuyan tassss kana ta gangaro k'asa a hankali ta soma lasar k'irjinshin da nipple's d'inshi had'i da cibiyarshi,

sannu a hankali ta rink'a yin k'asa harta zo mararshi,

ai Hanash kasa tsayawa yayi ya d'auketa cak ya nufi kan bed,

cikin kunnenshi ta rad'a mishi " sofa please,

ta fad'a cikin wata irin murya data k'ara zautar da Hanash,

jikinshi na rawa ya zauna saman sofa,

ita kuma tana kanshi, cikin salo ta cigaba da tsatsa had'i da lasar duk sassan jikinshi,

ta yiyo k'asa zuwa mararshi take duk ilahirin jikin Hanash ya d'auki tsuma da kerrrrma,

a hankali ta zame towel d'in dake jikinshi ya fad'i k'asa,

sai da ta kalli fuskarshi kana ta runtse idanta da k'arfi,

dan yaune karo na farko da zatayi mishi sucking،

shima jiya taji ana maganar a group d'in Hauwa A Usman Jiddarh na matan aure mai suna......!

taji yadda ake koya sucking da abubuwa da dama,

ba zato ba tsammani Hanash yaji joy stick d'inshi cikin bakinta,

abinda ba'a tab'a yi mishi ba tunda yake a duniya,

wani irin abu ya caki kwakwalwarshi zuwa tafin k'afarshi,

a hankali ta soma tsotsarta tana lasa,

cikin salo while hannayenta nakan kowanne kan nipple's d'inshi,

tana murzawa, jin abinda bai tab'a jiba yasa Hanash bud'e murya iya k'arfinshi yana kwarara uban ihuuuuu,

cikin tashin hankali Khulud ta mik'e ta fita da gudu ta shiga d'akin Sanah,

ganin bata nan yasata nufar bedroom d'inshi,

daga bakin k'ofa ta jiyo sambatun Hanash a d'imauce yake magana " wallahi ko zan mutu bazan rabu dake ba,

ko zan rabu da kowa da komai, 

wallahi koda kowa zai k'i ni zai kuma juya min baya,

ke ta dabance acikin mata, daban Allah ya halicce ki, wayyyyyyo zan mutu....!

wayyyyyyo dad'i zai kashe ni,

mutuwa zanyi yau, wayyyyo Allah na dad'ii,

I really really really love you so much,

sosai Hanash ya bud'e baki yana kwarara uban ihuuuu da sambatu,

wanda Khulud ta tabbatar da har mai gadi da mak'otansu suna jiyo ihunshi da maganganun da yake yi,

duk da idan da sabo Khulud ta sabo jiyo ihuuuun Hanash,

dan matuk'ar zasuyi sex da Sanah babu fashi sai yayi ihuuu,

amma nayau daban ne dan ya fita daban,

ita da farko abin mamaki yake bata, 

amma na yau kamm yasa abin ya fara bata tsoro yana fad'ar mata da gabanta,

kuka ta saka sosai had'i da sanya hannu ta toshe bakinta,

ta koma bedroom d'inta da gudu ta fad'a saman bed,

cikin matsanancin kuka tace " me Sanah keyi mishi haka....!?


"Wanne irin abu take yi mishi wanda ni ban sanshi ba, ban kuma iya ba....!?


" Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

ita abin tsoro yake bata sosai dan yanzu k'iri-k'iri tana san yin sex da Hanash amma tana jin tsoro da fargabar abinda ka iya zuwa ya dawo,

wani lokacin sha'awa na cinta kamar ta mutu amma take dannewa ta hak'ura,

_(Ni ko nace ki shiga group d'in Hauwa A Usman Jiddarh na matan aure mai suna.....)_

sai da Sanah ta gama gigitashi kana ta zame bakinta daga kan joy stick d'inshi,

ta kalleshi tace " Man...! aje aci abincin ko...!?


Bayyi mata magana ba dan bai jin zai iya furta koda kalma d'aya ce,

a rikice ya burkitata ya soma kashe arna,

yakai awa d'aya da rabi kanta kafin ya samu nutsuwa ya dawo cikin hayyacinshi,

saman sofar yayi kwance ya d'ora ta kanshi,

gashin kanta daya zo tasa hannunta ta maidashi baya,

tace " Man...!

bakinta yana rawa, kallanta yayi batare da yayi magana ba yana murmushi,

" dan Allah meyasa kake cewa Sanah karuwa, mazinaciya 'yar iska fasik'a...!?


"Meyasa kwata-kwata baka k'aunar ganinta baka santa metayi maka ne a rayuwa.....!?


"A k'alla nayi maka wannan tambayar yakai wajen sau goma amma baka tab'a bani amsa ba,

please yau ka bani amsa Man..!,

murmushi yayi yana shafa kanta yace " please mubar wannan maganar ban san nayi k'arya,

"please tace a shagwab'e,

" ni dai mubar wannan maganar,

fatana kawai kar ki rabu dani har abada...!,

d'an shiru tayi jimmmm kana tace " hmmmm koda bamu rabu yanzu ba,

tabbas akwai ranar rabuwa ko ba jima koba dad'e,

koda ranar tazo ka d'auki hakan a matsayin k'addara kamar yadda nima na d'auki tawa k'addarar,

murmushi yayi yace " to baki k'arasa ba ai,

murmushi itama tayi tace " k'addara mace ce mara tabbas da a koyaushe tana iya canjawa,

yayi dariya had'i da cewa " ban tab'a kasancewa dake batare dakin fad'i wannan kalmar ba,

"yes..! ina kuma san ka rik'e ta cikin ranka har abada,

" yo wannan ai ko karatu ne tuni na gama haddararshi,

"tom sauran wak'ar yau baki yi ba,

tayi murmushi had'i da gyara murya tace " farin ciki kai ne mai bawa zuciya,

bak'in ciki in tai kasata dariya,

dana gane ka sai inji nazam sarauniya,

aure na dakai ba wanda zai san dashi,

sosai yayi dariya kana yace " koda baki nan kina nan a zuciyaaaa...!,

suka saka dariya,

(duk sanda Sanah da Hanash suka keb'ewa sai sunyi wannan wak'ar koda basuyi sex ba),

cak ya d'auke sukayi bathroom,

camma sun dad'e suna wasan ruwa kafin sukayi wanka suka dawo suka kwanta,

haka batare dasun sanya kaya ba, ya ja musu blanket.


Tsakar dare yunwa ta tashi Sanah,

tana farkawa shima ya farka, 

fuska ta marairaice mishi tace " yunwa..!,

yayi dariya yace " bari na d'umamo mana abincin can,

"oh...! haka ne fa kaima baka ci ba ko..!?


" Eh...!, yace yana mik'ewa, wardrobe ya bud'e ya d'auki boxer ya saka kana ya d'auki abincin ya fita,

bayan ya gama d'umama abinci a microwave ya d'auko ya fito,

daga saitin bedroom d'in Khulud ya rink'a jiyo kuka,

a hankali cikin fad'uwar gaba ya nufi bedroom d'in,

cikin sand'a, tana kwance saman bed tana kuka wiwi tamkar ranta zai fita,

"ashe dama ni ba mace ba...!?


" Tunda nake da Hanash bai tab'a yi min ihuuuu ko sau d'aya ba,

bai tab'a yi min sambatu ba, I hope zan iya tambayar Sanah abinda take yi mishi,

naji wanne irin abu ne wannan dake saka Hanash rud'ewa ya fita daga cikin hayyacinshi,

yana kwarara uban ihuuuu haka,

na shiga uku innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

ni Khulud na shiga uku,

a hankali cikin sand'a ya bud'e k'ofar ya shigo wufffff da sauri,

dama taji motsin ana doso k'ofar dan haka tayi saurin durk'ushewa a gefen gadon,

had'i da sanya hannu ta toshe bakinta,

d'akin ya shigo yana duddubawa,

cikin sand'a ya taka ya nufi inda datake b'oye ,

yana gaf da isa wajen yaji Sanah tana kiranshi,

da sauri ya fita hannunshi rik'e da tray d'in,

a parlor suka zauna suka ci abincin suka k'oshi,

nan ma sai da suka kuma raya sunna kana ya kwasheta sukayi bedroom,

washe gari da Khulud ta fito Sanah taga idanta sun kumbura sosai suntum,

babu irin tambayar dabatayi mata ba,

amma tak'i fad'a mata sai cewa tayi kanta ke ciwo,

kamar yadda suka tsara haka sukayi Khulud ta kira Mamu ta fad'a mata abinda suka tsara,

da daddare bayan Hanash ya dawo Khulud ta sanar dashi Sanah zata koma gida hutunsu ya k'are,

bisa mamaki Khulud sai taga ya mik'e ya fita parlor wajen Sanah,

ya zauna akan sofa ya kalle yace " da abinda kike buk'ata ne...!?


"A'a tace, idanta kanshi,

yace " idan kina buk'atar zakiyi siyayya ki shirya na kaini idan kuma baki buk'ata gashi,

ya fad'a yana aje mata 500k a kusa ita,

kamar bazata karb'a sai kuma tace " nagode sosai Allah yasaka da alkhairi Ubangiji ya k'ara bud'i da arziki,

Allah ya biya maka buk'atu na alkhairi,

dummmm Hanash yayi cike da tsantsar mamaki,

dan tunda yake da Khulud bata tab'a yi mishi makamciyar wannan addu'ar ba,

cikin sanyin murya ya juyo ya kalle ta had'i dayi mata murmushi yace " nagode Sanah...!,

take note dears yiwa miji godiya yana k'ara miki k'ima, mutunci, daraja, ya kuma rink'a yi miki abubuwa,

ranar Friday a round 12:00pm Khulud ta shirya ta tafi gida,

kasancewar Hanash bai sani ba yasa Sanah yin shiga tamkar Khulud,

taje ta amshi hakk'inta sun dad'e suna raya sunna,

bai fita ba sai wajen 4:30pm kana Sanah ta shirya da trolley d'inta tsaf ta fita,

yayinda Khulud ke can tana faman kiran wayarta,

jin bata d'aga ba, yasa Khulud yin dariya tace " jarababbiya acan ana amsar gara,

dan ta tabbatar sex suke yi shiya bata yi picking ba,

k'arfe biyar na yamma dai-dai Sanah ta k'arasa gidansu,

tun daga harabar gidan yara 'ya'yan yayyansu suka soma ihuuu suna ga Aunty Sanah...! ga Aunty Sanah.


Da gudu su Halan suka fito Khulud ta rungume ta,

tana cewa " I really missed you my Sanah,

" I missed you too Sanah tace kamar gaske,

Halan ta rik'e hannunta suka shiga ciki,

duk families d'inta ta gani zaune a parlor suna zaman jiranta,

har mazan, ga Abbu, Dide, Juju, Mamu ce kad'ai bata gani ba....!,

tana shiga cikin parlor taji wani irin k'amshi mara dad'i ya bugi hancinta,

k'amshin abincin da aka girka mata,

dana turarurrukan Yayyanta dana su Abbu da Dide, 

dana shi kamshi gidan ya had'u ya bada wani irin k'amshi mai wari-wari a hancin Sanah,

take taji muk'uk'in amai ya taso mata,

taji gaba d'aya ta tsani gidan kwata-kwata,

bata ankara ba aman ya kufce mata ta shiga shek'a aman tamkar zata amayar da kayan cikinta,

ji take idan ta k'ara even 1 second cikin gidan tana iya mutuwa,

tunda Sanah ta soma amai Khulud ta shiga cikin tsantsar tashin hankali da firgici,

gabanta ya shiga dukan uku-uku,

yayinda gaba d'aya families d'inta dake zaune cikin parlor'n suka mik'e tsaye, Abbu ko sandarewa yayi a tsaye,

da sauri Khulud ta k'araso inda take ta rik'e ta tana jera mata sannu,

Abbu yace " dama baki da lafiya ne...!?


Khulud ta kalla tayi mata alama data amsa da eh,

"eh...! Abbu malaria ke damuna,

" ok tashi mu kai ki asibiti to,

da sauri Khulud tace " a'a Abbu ba sai anje asibiti ba,

cikin rawar murya Mamu dake tsaye kamar an dasata idanta kafe akan Sanah ta k'ura mata ido tace " Sanah...!,

innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

ai zuwa asibiti yama zama dole............!






MOMYN ZARAH