49
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
4⃣9⃣
Cikin matsanancin tashin hankali da firgici Khulud ta d'ago kai ta kalli Mamu,
Mamu ta kuma cewa " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,
haka kika koma Sanah...!?
"Ji fa yadda kikayi bak'i kika rame,
meke damunki haka...!?
Da sauri Khulud tace " Mamu kema fa kin san yadda ake lalacewa idan akaje bautar k'asa,
bak'ar wahala fa suke sha kamar ba gobe,
cike da tausayawa Aarib ya k'araso ya d'ago Sanah a hankali,
ya kalli Khulud yace " kai ta bathroom,
ta gyara jikinta sai muje hospital d'in ko...!?
"A'a Yaya ba sai anje wani hospital ba, acan ma fa naje sun bani magani har k'arin ruwa sukayi min,
Khulud tayi karaf tace " yanzu dai a barta tayi wanka tazo taci abinci in yaso letter sai asan abinyi,
ta fad'a tana jan hannunta zuwa bathroom,
suna shiga Khulud ta rufe k'ofar had'i da jingina da jikin k'ofar,
ta d'ora hannunta saman k'irjinta tace " wai hummm Alhamdulillah,
a hankali Sanah ta zauna bakin bed tana mayar da numfashi,
tace " wallahi ban san warin gidan nan kwata-kwata,
ta fad'a kamar zata fasa ihuuuu,
a hankali itama Khulud ta zauna bakin gadon gefen Sanah,
tace " hummmm dole na dawo gidan nan fa inba haka ba kwab'armu tayi ruwa,
"kamar ya...!?
" Eh...! dan wallahi ina ganin kamar ciki ne dake fa,
kuma kin san iyayen mu da kakaninmu kallo d'aya zasu yiwa mutum su gane yana da ciki,
dan haka yanzu ki cewa su Mamu baki sallah ma ke period kike yi,
baki Sanah ta tab'e had'i da cewa " ke kin damu ciki..! ciki,
waya fad'a miki ciki ne dani wai....!?
"Kawai dai change of environment ne,
murmushi Khulud tayi had'i da cewa " tom naji yanzu dai tashi kiyi wanka mu fita parlor,
batare datayi mata magana ba ta tashi ta shiga bathroom,
tayi wankan ta fito, sai da ta shirya tsaf kana suka fita,
har sun kusa parlor Khulud tace " kiyi controlling kanki fa,
kai ta d'aga batare da tayi mata magana ba, zaune suka taradda kowa kamar yadda suka barsu,
cikin su ta zauna suna ta hira ana labarin Damaturu da bautar k'asa,
wanda inza'a kashe ta ko hanyar Damaturun bata sani ba..!,
dakyar Sanah tayi controlling kanta da abinda take ji,
dan kwata-kwata bata san warin wajen,
haka ma abincin dakyar ta daure suka ci,
suna shiga bathroom Sanah ta mayar da k'ofar ta rufe ta kalli Khulud tace " wallahi ban iya zama cikin gidan nan,
warin ba dad'i Allah, please mu bar gidan nan karna mutu..!
ido Khulud ta zaro a tsorace tace " na shiga uku,
rufa mana asiri mana Sanah, ki daure just 1 week ne fa,
ko har nan cikin bedroom d'in ma kina jin warin....!?
Hawaye na zubowa Sanah ta girgizawa Khulud kai tace " a'a banda nan,
"yauwa tunda banda nan da sauk'i da safe mu rink'a tafiya part d'in Juju dasu Aunty Halan,
ko mu rink'a fita joint, sai dare sai mu rink'a dawowa nan d'in ko...!?
Cikin sanyin jiki ta d'aga mata kai alamar eh,
" yauwa my Sanah, then..! ki rink'a rage cin abincin a gabansu,
idan kin ci yanzu anan anjima idan kika kuma jin yunwa sai mu tafi part d'in Aunty Halan,
idan kika k'ara ji sai muje part d'in Juju,
then part d'in Aroos dana Aunty Seema,
yunwar dare kuma shi wanda yayi cikin shi za'a d'orawa kullum zan sashi ya kawo mana abinci take away muna ajiyewa a bedroom,
idan kinji yunwa da dare sai ki tashi ki ci kinji my Sanah,
batare datayi magana ba ta kuma d'aga mata kai,
"yanzu bacci zakiyi ko baby yana buk'atar ganawa da Dadynshi.....!?
Ta fad'a cikin tsokana tana dariya,
itama Sanah dariya tayi had'i da cewa " yanzu kam Alhamdulillah koda za'a buk'ata sai zuwa dare ko gobe,
Khulud tace " ai dama wallahi nasan tunda na kira ki baki d'aga ba nasan kina can duniyar sama,
d'an duka Sanah ta kai mata kana ta kwanta,
wajen k'arfe goma na dare Hanash ya kira waya,
kasancewar Khulud bata nan tana parlor,
yasa Sanah yin picking bayan ta sanya voice maker,
" amincin Allah ya tabbata a gareka,
murmushi yayi had'i da cewa " amin tare dake,
kin shirya ne nazo na d'auke ki...!?
"A'a Man..! anan zan kwana my Sanah ce bata jin dad'i,
" ayya meke damunta....!?
"Ciwon mara,
" Allah sarki please kice ina mata sannu,
"ok zataji in sha Allah,
wai yanzu mesaya naga ka canja akan Sanah ne....!?
Murmushi yayi wanda ya bayyanar da tsantsar kyanshi gami da k'uruciyarshi,
yace " saboda ke mana ai dole na canja yanzu ai bani babu yin musu da gardama,
yadda ake bani gara ina kwasa ai bana yarda nayi sake nayi laifi ba,
"hmmmm Man..! kenan,
" eh mana ko kinga laifi na...!?
"A'a ban gani ba,
dan Allah ka taimaka ka kawo min kazar yahuza da ice cream please,
" oh..! ni wannan ciye-ciye da kwad'ayi naki,
badan-badan ba da sai nace ko dai an gamu ne,
cikin rashin fahimta tace " dame...!?
"A'a nayi shiru,
" please dan Allah ka fad'a min,
" kodai ciki ne dake Khulud..!?
"Kin san fa anyi dashen mahaifa ana iya samun ciki ko yaushe fa,
murmushi tayi had'i da cewa " ba lalle ba,
" no cewa zakiyi Allah yasa,
ni kuma nace amin,
haka nan taji gabanta ya fad'i,
amma gudun kar yayi zargi tace " tom Allah yasa,
yayi murmushi had'i da cewa " Amin ya Allah,
" to dan Allah zaka kawo min kazar da ice cream d'in....!?
"Kinga yanzu ma muna wayar nan har nazo yahuzan,
" yauwa Man..! thanks so much,
"no amma fa da sharad'i idan nazo sai munyi TBT (tab'e-tab'e) ko da bamuyi sex ba kin yarda.....!?
Ido ta zaro tace " anan d'in zamuyi...!?
"Eh..! in kuma baki so shikenan nayi tafiya ta na kwanta,
" gaskiya ni dai a'a idan wani yazo ya gan mu fa muyi yaya kuma....!?
"Sai a bani matata mu tafi gidan mu muk'arata,
" ni dai a'a tsoro nake ji kar a kama mu,
" ok tunda baki so shikenan sai da safe,
ya fad'a yana k'ok'arin kashe wayar,
da sauri tace " na yarda amma a parlor'n bak'i kuma bazamu kunna fitila ba, a cikin duhu zamuyi ko hasken wayarka bazaka kunna ba ka yarda kai ma....!?
Dariya yayi yace " na yarda...!
"kayi alkhairin bazaka kunna fitila ba...!?
" Eh..!,
"to sai kazo,
" karki manta karki fito da komai a jikinki,
ido ta kuma zarowa a tsorace tace " ban gane babu kaya ba...!?
"Eh.. ina nufin naked sai ki zumbula hijab,
dariya tayi had'i da cewa " jarabatu,
shima yayi yace " jarababbu dai,
ki bani nan da 30 minutes yanzu zan k'araso,
"ok Allah ya kawo ka lafiya,
yace " amin had'i da kashe wayar,
tashi tayi ta fita ta yafatu Khulud,
dake zaune parlor suna hira da Mamu,
ba musu Khulud ta mik'e ta nufi Sanah,
"ke..! gafa Hanash nan zuwa d'aukarki,
" yaushe d'in zaizo d'auka ta...!?
"Yanzu mana yama taho yana kan hanya,
" ya akayi kika sani...!?
"Yanzu muka gama waya dashi a matsayin kece,
" ya kukayi dashi...!?
Batare data b'oye mata komai ba ta fad'a duk yadda sukayi dashi,
" kammm! wai kina nufin nan d'in zaizo kuyi sex...!?
Da sauri Sanah ta rufe mata baki had'i da zaro ido tace " relax mana,
kiyi a hankali kar wani yaji, ajiyar zuciya Khulud ta sauke tana d'an waige-waige,
hannunta Sanah taja cikin bedroom,
kana tace " eh ..! wallahi haka yace " dan haka yanzu zaizo sai kije parlor'n k'asa ki same shi,
yauwa kuma yace babu kaya naked yake so,
Sanah ta fad'a tana juyawa "ke..! wai tsaya kina nufin ni zanje ko me...!?
" Da waye zaije...!?
"Kin san dai babu yadda za'ayi na sanya fuska anan koda munzo da ita bare ma tana can gidan,
kin san matuk'ar mukayi wannan ganganci asiri yana iya tunuwa ko...!?
Idon Khulud waje cike da tsantsar tsoro take kallan Sanah,
deep down gabanta na fad'uwa,
dan harga Allah yanzu bata san abinda zai had'a ta sex da Hanash,
dan ta gaji da zagi da cin fuskar da yake yi mata,
muddin zataje gareshi, sai ya kushe ta, ko yasata gaba yayi tayi mata tsaki,
yana surutai , shiyasa kwata-kwata yanzu ko ita keda buk'ata bata kai kanta,
" amma gaskiya baki kyauta min ba,
ta fad'a kamar zatayi kuka,
ido Sanah ta k'ura mata na tsawon lokaci,
kafin tace " wai ke meyasa kwata-kwata yanzu baki san zuwa wajen Hanash...!?
Sai kiyi ta tura ni kodai da akwai wata matsalar ne....!?
Cikin alamun rashin gaskiya Khulud tace " a'a bakomai kawai dai kije dan Allah,
" ni ban zuwa, idan ba zaki je ba ki kira shi kice baki fita,
dan karma yasha wahala yazo,
" dan Allah ki fita ta k'ofar baya,
ni kuma na d'aukewa su Mamu hankali,
tunda kinga ke baki san zaman parlor...!,
" hmmmm naji amma ban zuwa in baki zuwa ki barshi,
Khulud zatayi magana kiran shi ya shigo,
da sauri ta kalli Sanah tace " ki d'aga please,
" itama wayar in baki d'agawa ki barta ta fad'a tana hayewa saman bed..!
gudun kar kiran ya tsinke yasa Khulud saurin d'agawa,
"ina parlor'n bak'in ki fito & karki manta babu kaya naked,
muryarta na rawa tace " tom gani nan,
marairaice fuska sosai Khulud tayi tace " please kije dan girman Allah,
ganin Khulud na niyyar kuka yasa ta jan tsoki had'i da mik'ewa,
tace " sai ki je ki d'aukewa Mamu hankalin,
murmushi tayi had'i da cewa " thank so much my Sanah,
ta fad'a had'i da yi mata kiss a kumatu,
baki Sanah ta turo had'i da goge wajen da Khulud tayi mata kiss tace " ban so,
dariya Khulud tayi tace " tom naji dai nagode,
ta fad'a tana fita wajen Mamu,
deep down kuma tana jin zafi da rad'ad'i ita da mijinta amma k'iriri tana san kasancewa tare dashi amma abu ya gagara,
kaya Sanah ta cire ya rage daga ita sai pant & bra,
kana ta zumbula hijab ta fita tana jan tsoki,
tabi ta k'ofar baya ta shiga parlor,
parlor'n yayi duhu dumd'um ko tafin hannunka baka iya gani,
"kin k'araso..!?
jin maganar shi yasata gane yana cikin parlor'n, sannu a hankali ta bi inda ta jiyo muryar tashi,
bata san ta kai ba, sai ji tayi, tayi tuntub'e da kujera,
cikin zafin nama Hanash ya tare ta,
had'i da cewa " kibi a hankali mana,
"ai ban san na k'araso ba,
zama yayi saman sofa had'i da zaunar da ita saman cinyarshi,
yace " hope dai ba kayan kika fito,
ya fad'a yana cusa hannunshi cikin hijab d'in,
jin jikinta ba kaya yasa shi sauke ajiyar zuciya,
had'i busar da iska yace " I love you,
ya fad'a yana cire mata hijab d'in,
d'an tsotsar lips d'inta yayi ya kuma cewa " I love you..!,
still batayi magana ba,
" wai meyasa sometimes sai nayi ta ce miki I love you,
amma baki ce min you love me too...!?
murmushi tayi had'i da had'e bakinsu,
cikin salo ya gazaya da hannunshi bayanta ya cire mata bra,
kana ya sanya hannunshi yana murza nipples d'inta, while bakinsu yana manne,
itama hannunta tasa tana murza joy stick d'inshi,
had'i da nipples d'inshi,
hannunshi d'aya yasa yana shafa cinyarta,
harya isa ga HQ d'inta, a hankali yasa hannu ya kawar da pant d'inta gefe had'i da sanya yatsanshi,
ya soma fingering d'inta,
while bakinsu manne, d'aya hannun kuma yana kan boobs d'inta,
a hankali ta zame had'i da sanya joy stick d'inshi a baki ta soma sucking,
da k'arfi Hanash ya soma ihuuu,
cikin tsoro Sanah ta zame bakinta had'i da sanya hannu ta rufe mishi baki,
tace " ba fa a gida muke fa,
dakyar ya iya cewa " please cigaba,
mik'ewa tayi had'i da cewa " a'a ka tafi karmu jawa kanmu abin kunya,
kaga fa harka fara ihuuuu,
"please ki cigaba ban k'ara yin ihuuun,
badan taso ba ta maida bakinta kan joy stick d'inshi,
idanta kanshi tana kallanshi,
k'ok'arin sakin ihuuu Hanash ya kuma yi,
Sanah tayi saurin mik'ewa had'i da cewa " sai da safe,
da k'arfi ya fizgo ta, danji yake ko duniya zata taru babu wanda ya isa ya hanashi sex da ita,
danji yake kamar zai mutu gaba d'aya hankali da nutsuwarshi basa jikinshi,
kuka ta saka mishi had'i da cewa " please dan Allah ka bari kaga fa a gida muke,
bai kula ta ba, ya kwantar da ita,
had'i da zame mata pant d'in dake jikinta,
shima ya soma sucking d'inta,
idanuwa ta zazzaro waje, had'i da saurin sanya hannu ta toshe bakinta gudun kar ta saki ihuuuun itama,
tana gangantsarewa, sai da ya tsotse ta tasss kana ya shige ta,
ganin yana k'ok'arin sakin ihuuu yasata saurin toshe mishi bakinshi,
Khulud na zaune a parlor ta kalli agogo taga har 11:00pm na dare,
kuma tun k'arfe 9:00pm na dare Sanah ta fita,
Khulud tana matuk'ar mamakin yadda Hanash yake muguwar dad'ewa akan Sanah,
which is ita bai tab'a yin 20 minutes kanta ba,
amma Sanah har sama da 2hrs yi suke yi,
tana nan zaune har sha biyu na dare tayi،
ganin tana ta kallan agogo yasa Mamu cewa " kije ki kwanta idan bacci kike ji,
nasan ita waccan tayi nisan kiwo yanzu kam,
murmushin yak'e tayiwa Mamu had'i cewa " sai da safe ta fad'a tana mik'ewa,
"Allah ya bamu alkhairi،
" amin tace tana shigewa bedroom d'in Sanah,
tana shiga ta fad'a saman bed had'i da sakin gigitaccen kukan bak'in ciki da takaicin rayuwarta,
" wayyo Allah ni, wayyo Allah rayuwata..!
su Sanah kam basu kammala ba sai k'arfe kusan biyu na dare,
kana suka samu nutsuwa, kwance yayi a gefenta yana shafa kanta,
yace " yau dai munyi abun kunya,
damma Allah ya taimaka ban shigo da motata ciki ba,
dariya tayi had'i da cewa " da sai dai ka gudu ka barta kam,
"ina sanki yace yana kissing goshinta,
tayi murmushi, had'i da cewa " nagode..!,
" ni fa ina mamakin ki wasu lokutan..!,
"meyasa...!?
Tace tana kwantar da kanta saman k'irjinshi,
" sai nayi tace miki ina sanki amma baki bani amsa wasu lokutan,
murmushi kawai tayi mishi had'i da shafa fuskarshi tace " Man...!
"na'am Mrs Man..!, ni dai dan Allah ki kasance dani a kowanne irin hali,
wallahi rashin ki bak'ara min bala'i bane ga rayuwata ba,
dan ina iya mutuwa, murmushi tayi had'i da cewa " a koyaushe ina yawan fad'a maka ni matafiya ce,
kuma akan hanya nake, dan haka bazan tab'a yi maka alk'awarin kasancewa tare dakai har abada ba,
yanzu ma k'addara ce ta had'a mu kuma tana iya raba mu a koyaushe,
murmushi yayi yace " tom yau nima bari na d'ana,
k'addara mace ce mara tabbas da a yaushe tana iya canjawa,
dariya tayi sosai had'i da dukan k'irjinshi tace " saura d'ayan to,
" wanne yace yana kallanta cikin duhu.....!?
"Au kamanta ma kenan...!?
Ta fad'a tana turo baki kamar yana ganinta,
murmushi yayi yace " ayi hak'uri a taimaka a tuna min...!
cikin dariya tace " farin ciki kai ne mai baiwa zuciyaaaa,
bak'in ciki in tai ka saka ta dariya,
dana gane ka sai inji nazam sarauniya,
aure na dakai ba wanda zai san dashi,
cikin dariya yace " na kulle ido na akan so da k'auna su ma bar kira na ni ked'ai na gano,
dake zani zauna in morewa raina,
ko da baki nan kina nan a zuciyaaaa...!,
yace " nayi miki alk'awarin zan kasance dake a kowanne hali,
duk abinda ya tun karo ki a duniya ko meye shi zan tare miki shi,
zan kasance mai haska miki ki hangi gabanki,
duk sukayi dariya, suna cikin hira suka ji an fara kiraye kirayen sallar asuba,
a kid'ime ta mik'e tana cewa " oh..! na shiga uku yau, yana k'ok'arin sake rok'o ta, tayi saurin zura hijab d'in ta,
had'i da d'aukar ledojin ice cream da kazar,
ta zari pant da bra d'inta a hannu tace " sai da safe,
"bazaki raka ni ko jikin motar ba....?
" Tab..! bayan kayi min wayo mun kwana tare,
ta fad'a tana fita, dariya yayi shima ya mik'e ya sanya kayanshi,
kana ya tafi, Khulud na can kwance saman bed sai juyi take ta kasa runtsuwa,
duk bayan minti biyu sai ta kalli agogo,
tasan muna can suna yin sex,
ita rabonta dashi takai wajen 1 month,
taci kuka har ta gaji,
tana kwance taji Sanah ta turo k'ofar ta shigo,
da sauri Khulud ta rufe idonta kamar tana bacci,
ganin tana bacci yasa Sanah ajeye pant da bra d'inta a gefen bed,
tana jan tsoki tace " kawai ya sani gaba yayi ta surfa shi baima gajiya,
haba ayi ta abu d'aya, tunda yazo bai barni na huta ba,
ta fad'a had'i da shigewa bathroom,
tana shigewa Khulud ta bud'e idanta ta kalli pant da bra d'in,
a hankali taji siraran hawaye na gangarowa kan fuskarta,
cikin sanyin jiki ta goge had'i da gyara kwanciyarta.
Bayan kwana shida
Mamu da Khulud zaune a parlor,
Mamu ta kalli Khulud tace " wai me yake damun 'yar uwaki ne...!?
"Me kika gani Mamu...!?
" Wallahi gani nayi duk ta canja,
kwata-kwata bata san zaman parlor da cin abinci,
kullum tana cikin d'aki ko part d'in Juju da Halan,
"oh..! ni ma nayi mata magana take ce min wai karatu take yi,
kuma bata sallah ,mararta na d'anyi mata ciwo,
" hmmm to Allah ya kyauta ya kuma bada sa'a,
"amin ya Allah Mamunmu ,
gobe ne tafiyarta ko...!?
" Eh ..! wai tana san ma na raka ta kasuwa tayi siyayya,
"ok yaushe yau d'in ko gobe...!?
" A'a yau mana ai gobe ina tunanin da asuba zata tafi kin san fa Damaturu ba nan bace,
"tom sai kun dawo nima na baku sautu,
" tom ai yanzu zata fit.....!
"ai nama fito d'in tashi muje kinga yamma nayi,
kuma gobe da asuba mukayi zamu tafi,
" waye zai kaiku driver ko Aarib...!?
"Yaya Aarib ne inaga ma yana waje dan naga kiranshi,
" wacce kasuwar zaku...!?
"Saban gari ibo road by market,
" yauwa dan Allah ku taho min da agushi, kwanla, crayfish, da oyedu leaf, to sukace kana ta basu 50k tace Abbu ne ya basu,
suna fita Khulud ta kalle ta tace " wai za'ayi da kud'ad'an nan ne...!?
"Wad'anne kud'i kuma....!?
" Sadakinki da ragowar 900k da kuma 5m na lefenki da Papu ya bayar,ga 500k d'in da Hanash ma ya baki suna hannu na,
"idan an had'a duka nawa kenan...!?
Ta fad'a batare data kalle ta ba,
" 6.5m,
"ok, za'a bawa Baba driver 2m a bawa Baba mai gadi shima 2m,
sannan abawa sabon mai gadinki 1m driver'nki shima 1m,
kinga saura 500k kenan,
sai a bawa Dide 100k sadaki na,
sauran 400k d'in kuma kan mai rabo,
" yanzu Sanah ta yaya zamu bawa Dide 100k....!?
"Karki damu zan bashi yanzu ma nace a wajen service aka bamu,
ni kuma da kud'i a hannu na,
" ok tom badamuwa amma mai zai hana sauran abawa Aunty Halan...!?
"Idan kin bata kice waya baki kuma ina kika samu...!?
Sanah ta fad'a tana kallan Khulud,
" haka ne amma kema da zakiji shawara ta karki nawa Dide kud'i gaskiya,
"to naji a had'a a bawa wad'annan tsofaffin da muma tasowa mukayi muka taraddasu suna yiwa ahalinmu bauta,
" gaskiya kam, Khulud tace cikin sanyi,
Sanah tace " yanzu kud'in suna hannunki....!?
"A'a suna banki duka 200k ne kawai a hannuna,
amma karki damu wajen jibi sai na dawo na kawo musu,
daga haka babu wanda ya kuma yin magana,
ganin Aarib d'in baya harabar gidan suka shiga part d'in Halan,
zaune suka iske Ziyad a parlor,
kwata-kwata Sanah bata kula da Ziyad ba,
ta shige kitchen inda ta jiyo motsin Halan,
Khulud na gaf da shigewa ta kula dashi,
har k'asa ta duk'a ta gaidashi, ya amsa cikin fara'a,
tare Halan da Sanah suka fito daga cikin kitchen suna dariya,
yaran Halan na wasa a tsakiya parlor'n,
Sanah na gaf da fita Ziyad yace " wai ke meyasa mara mutunci ce....!?
"Kina gani na zaune amma babu ko sannu, balle gaisuwa,
baki ta turo had'i da cewa " banfa ganka ba,
"ni kike turowa bakin dan ubanki....!?
Kallan yaran Ziyad dake wasa tayi tace " dan ubanku baku ganni bane shine bazaku gaida ni ba...!?
Daga Halan har Khulud abin ya basu dariya sosai,
Ziyad ya mik'e tsaye had'i cewa " ni na zage ki, dan haka rama kai tsaye a kai na,
shegiya mara kunya fitsararriya,
kallanta ta mayar kan yaran tace " shegu 'yan iska fitsararru kuna kallan k'anwar ubanku baku iya gaida ita,
saboda tsabar rashin tarbiyya,
cikin b'acin rai Ziyad ya nufota gadan-gadan,
itama ta nufi yaran gadan-gadan,
tace " Allah idan ka dake ni sai na rama akansu,
naga fad'an gaskiya kayi min nima nayi musu,
tunda gaida kai ne banyi ba suma basu gaida ni ba,
gwara kai Yaya na ne ma, su ko ni k'anwar ubansu ce,
ganin Ziyad yana nufar Sanah kuma idan ya kamata duka zataci,
yasa Khulud saurin shiga tsakiyarsu tana cewa " dan Allah Yaya kayi hak'uri,
matsar da Khulud yayi gefe yana kuma nufar Sanah yace " wallahi yau sai na ci ubanki naga k'arshen rashin kunyarki,
"au yanzu Yaya harka fi san 'ya'yanka akai na, kumaa akan su zaka dake ni....!?
"To tunda abin 'yar san kai ce idan ka dake ni wallahi nima sai na turo maka uba na,
tunda akan 'ya'yanka zaka dake ni,
kana ta mayar da kallanta ga yaran tace " ku daina kallo na shegu masu kama da 'yan ruwa,
ku godewa Allah Aunty Halan ce Mamanku, wallahi da ubanku ja muku mun d'aura daku kenan,
amma kunci arzikin babarku,
"kanshi ya girgiza had'i da nuna kanshi yace " ni kike fad'awa haka...!?
"Tab..! wallahi sai naci ubanki yau,
ganin yana nufo ta yasa ta d'aga murya tana kwalawa Dide kira,
Dide..! Dide..!! Dide ..!!! nima kazo ka cece ni,
Ziyad na gaf da k'arawa ga Sanah Aarib ya shigo,
da sauri ya shiga tsakiyarsu, had'i da tare shi,
Khulud tayi saurin janye Sanah sai da takai bakin k'ofa ta kalli yaran tace " wallahi sai naci uban ku, kuma ku godewa Allah ubanku bai tab'a ni ba,
da akanku zan rama, kana ta mayar da kallanta ga Ziyad tace " ka jira zaka ga ubana nima dan sai na turo maka shi,
ta fad'a tana fita da gudu,
shima Ziyad ya kwace yabi ta da gudu,
tana gudu tana ihuuu yana binta a baya,
Hanash tsaye a harabar gidan hard'e da hannunshi yana kallan ikon Allah,
shi abimma dariya ya bashi,
daga ita sai doguwar rigar material,
kanta babu d'an kwali iska tana d'aukar gashin kanta,
tana ihuuuuuu ta nufo Hanash gadan-gadan tana cewa " ka taimake ni *MAN.....!* Allah duka na zayyi,
MAN...! MAN...!! MAN....!!!
ka taimake ni dan Allah kayi min alk'awarin zaka kasance dani a kowanne hali,
kace zaka kasance mai bani kariya,
MAN...! kace duk abin ya tun karo ni zaka tare min shi,
zaka kasance mai haska min hanya na hangi gaba na MAN...........!
MOMYN ZARAH