51
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
5⃣1⃣
Cikin matsanancin zafin nama Leem ya rik'o shi had'i da mayar dashi,
cikin motar ya danna key,
" mai yasa baka iya control kanka akanta ne....!?
" Please dan Allah ka barni naje,
gata can fa na ganta please let me go,
" relax mana..! ya kamata ka rink'a dannewa zuciyarka wani abun,
kayi hak'uri mu fara zuwa gidansu muyi bincike mu tabbatar kafin kayi duk abinda kake san yi,
ajiyar zuciya ya sauke while idanshi na kanta,
itama tana k'ok'arin fita Khulud tayi saurin sanyawa motar key,
"shin kin manta ke matar aure ce.....!?
" Ko kin manta akwai igiyoyin auren wani akanki....!?
"So da zafin soyayya yana neman kai ki ga hakala,
ya halakar dake, ya kai ki wuta,
danna lura kin manta hukunce-hukunce dake kanki,
na addini da shari'a da kuma hakk'ok'in aure,
kin manta abubuwan da Allah yace akan matar aure da kuma mijinta,
duk abinda zakiyi ya kamata ki rink'a yin tunani kafin ki aiwatar,
cikin masifa da zafin zuciya Sanah ta kalli Khulud idanta jajir tana zubar da hawaye,
tace " eh..! na manta wacece ni,
na manta komai da kowa, kuma so da soyayya tabbas su suka makantar dani,
amma so da soyayya bana wani ba,
face ke Khulud, akanki na watsar da komai nawa,
na lalata rayuwa da duniya ta, na tarwatsa gobe na da farin ciki na,
amma har kike tambaya ta hakk'in aure...!?
"Abubuwa nawa ne ba dai-dai ba,
amma na rufe ido nayi su akanki,
kafin hakk'in aure ya hau kaina ai hakk'in iyayena ne a kai na,
sannan da kike cewa kina ga na manta abubuwan da Allah yace,
eh..! tabbas suma na manta, kamar yadda na manta iyayena,
farin ciki na, *ZAB'IN RAI NA* (Sis Nerja'art)
ARYAN RAYYAN MOLI, na watsar da ahalina, tushe na duk akanki ke d'aya,
ta fad'a d'an kwalinta na zamewa daga kanta,
Leem yace " kaga ni ko...!?
"Da alama kamar fad'a suke, dan naga Sanah zata fito d'ayar ta rufe motar,
Aryan bayyi magana ba, idanshi k'uri na kanta,
murmushi Khulud tayi tace " naji muma nagode,
and nasan its not you, saboda I know you modern anybody Sanah,
nasan ko da zakiyiwa kowa tijara a duniya bazaki tab'a yiwa Uludinki ba,
I knew cikin dake jikinki shike saki yin abubuwa da dama,
a fusace Sanah tace " then..! unlock the car an let me go,
ta fad'a a tsawace,
while bata bar kukan ba,
"idan kin manta bari na tuna miki wacece ke,
MATAR AURE CE KE, yanzu MATAR HANASH WASEEF kike ,
akwai igiyoyin aurenshi har guda uku a kanki,
instead of da da kike budurwar MOLI,
" so fucking what....!?
"To hell with auren da shi kanshi mijin,
kana ta juya ta shiga dukan k'ofar tana kiran sunanshi, while hawayen baibar zuba ba,
" HUB...! HUB...!! HUB....!!!!,
ta fad'a tana dukan k'ofar da k'arfi,
ai Sir Moli yana ganin yadda take yi ya zabura ya soma k'ok'arin bud'e motar shima,
ganin haka yasa Khulud keyiwa motar key,
ta figeta da gudu batare da danja ta basu hannu ba,
sitiyarin motar Sir Moli ya daka had'i da dakawa Leem tsawa,
yace " follow them...!
"please Aryan ka.........!
" I said follow them....! ya fad'a cikin matsanancin b'acin rai,
tamkar mahaukaci sabon kamu,
shima Leem a d'an fad'ace yace " wai are you mad Aryan...!?
"Yes..! I'm mad..! nace ka bisu kou...!?
Banza Leem yayi dashi har aka basu hannu,
yayi gidansu Sanah, saboda ya garida yasa gidan,
tun lokacin da sukayiwa Sanah left,
cikin nutsuwa yayi parking ya fito,
kana ya zagaya b'angaren Aryan ya bud'e had'i da rik'o hannunshi,
tamkar d'an k'aramin yaro Sir Moli yabi bayanshi,
har suka k'arasa jikin get d'in,
knocking Leem yayi mai gadin ya lek'o,
ganin Sir Moli ya sashi washe baki,
had'i da fitowa gaba d'ayanshi,
yace " a'a ranka ya dad'e kai ne yau a gidan namu....!?
Sororo Sir Moli yayi yana kallan mai gadin dan yanzu bakomai yake ganewa ba,
"amma sai yau...., ai nayi zaton da mutuniyar ta dawo hutu zaka zo amma sai naji ka shiru....!?
Murmushi Leem yayi dan gudun kar mai gadin ya zari wani abu,
yace " oh..! yauwa kira mana ita,
" a'a badai baku san ta koma ba...!?
" Ta koma kuma...! ina kenan ta koma...!?
Leem ya fad'a dan ya tabbatar,
" bautar k'asa Damaturu mana,
ai tazo hutu dan ina ganin kamar ma satinta d'aya ko fiye da haka,
"yaushe tazo, kuma yaushe ta koma....!?
" Jiya Aarib ya maida ita makaranta Damaturun,
" to amma..........!
Leem zayyi magana yaji Sir Moli ya fizge hannunshi ya nufi matar a fusace,
da sauri Leem yayi tsalle ya shiga cikin motar ya zauna maunin driver,
ya kalli Aryan cike tsantsar tausayawa,
yace " abokina kaga abinda nake fad'a maka ko....!?
"Ni dama wallahi nayi zargin akwai wani abun,
kaga dai har yanzu bata dawo gidan ba...!?
"Tayiwa iyayenta k'arya, and yau mun gansu,
idan ka kalli cikin kwayar idon Sanah zakaga she's still love you,
ji fa yadda take hauka kan saita fito ta ganka,
wallahi there's something behind,
" zaka ja motar ko kuma surutun banza zaka tsaya yi....!?
Aryan ya fad'a da k'arfi,
"Tom..! yanzu ina zamu je...!?
" Gidan Khulud,
"ai ban san gidan ba, ina ne gidan...!?
" Kanshi ya kwantar had'i da lumshe idanshi,
ya d'an dad'e haka kana ya bud'e idon,
ya kalli Leem yace " bani na tuk'a,
"bura uba....! in baka ka kashe mu kenan,
wallahi ban bayarwa in baka bani address d'in gidan sai dai mu kwana nan,
idanshi rufe ya fad'awa Leem kwatancen gidan Khulud,
kana Leem yaja motar suka nufi gida,
shiru kawai Aryan yayi yana tunanin why Sanah zatayi mishi haka,
while gaba d'aya jikinshi kerrrrma da tsuma yake,
deep down kammm ba'a magana danji yake tamkar ya tsaga k'irjinshi ya tsigo zuciyarshi ya jefar.
Da gudu Khulud ta shiga compound d'in gidan tayi parking,
ta bud'e ta fito, had'i da zagayawa ta bud'e b'angaren Sanah,
ta rik'o hannunta, suka shiga cikin gidan,
sosai Sanah ke kuka tayi zaman dirshen a parlor'n had'i da sanya hannunta cikin gashin kanta,
tana yamutsawa while tana kukan tamkar mahaukaciya,
ta saka ta gaba tana ta faman rarrashinta had'i da bata hak'uri amma a banza,
dan Sanah ta riga tayi sama,
gaba d'aya so da tsumin soyyayar Aryan ya motsa mata,
soyayarshi ta dawo mata sabuwa fil,
" I hate my self na cuci wanda yake mutuwar sona,
ji yadda Aryan ya koma, duk ya lalace,
ya zama kamar ba Aryan d'ina ba,
kamar ba shine wannan kyakkyawan santalelen saurayin nan son kowa k'in wanda ya rasa ba,
ji yadda ya koma ya rame, Khulud na tsani kaina da rayuwata,
nasan tabbas nima Allah bazai tab'a kyale ni ba,
dan Ubangiji ba azzalumin sarki bane,
baya zaluntar bawanshi, sai dai shi bawan ya zalunci kanshi,
Allah bai tab'a yafe laifin wani akan wani,
nasan na cuci Aryan nasan sai Allah ya hukunta ni,
a hankali Khulud ta sanya hannunta tana gogewa Sanah hawaye,
while itama tana kukan,
" I'm so sorry, wallahi nayi regretting abinda nayi,
please kiyi hak'uri, dan bakin alk'alami ya riga da ya bushe,
lokaci bai tab'a dawowa baya,
kamar yadda hannun agogo bai dawowa baya,
nadasani k'eya ce a baya take,
dan Allah kiyi hak'uri my Sanah,
ta fad'a tana fashewa da rikitaccen kuka.
Kasancewar mai gadin gidan Khulud sabo ne,
dan wancan tunda Sir Moli ya bashi 2m yabar aikin gadi,
yaje yayi registration d'inshi,
, sauran kud'in kuma yayi jari ya soma business,
yasa wannan mai gadin lek'owa had'i da cewa " waye kuma daga ina....!?
Da sauri Leem yace " tare muke da Hajiyarka da suka shigo yanzu,
itace tace mu zo, ganin manyan mutane ne,
kuma daga ganinsu kud'i sun zauna da gindinsu,
yasa shi bud'e musu get d'in batare da wani kokwanto ko b'ata lokaci ba,
tun kafin Leem ya gama yin parking Sir Moli ya bud'e motar ya fito,
cikin zafin rai ya nufi cikin gidan gadan-gadan,
da sauri Leem ya rik'e had'i da cewa " baka da hankali ne....!?
"Ya za'ayi ka shiga gidan mutane kuma matar aure kai tsaye...!?
" Please ka barni in shiga,
inba haka ba, idan ta fito cemin zatayi Sanah bata nan,
please allow me to get in, dan Allah,
ya fad'a cikin muryar kuka,
gamm sosai Leem ya rik'e shi,
ganin haka yasa Sir Moli d'aga murya yace " K'ALBI.....!
tamkar mahaukaciya ta mik'e tsaye zambur had'i da cewa " HUB...!,
ta fad'a da k'arfi daga Leem har Aryan sunji,tana k'ok'arin fita,
Khulud tayi saurin rik'e ta tace " no Sanah, we are too late,
yanzu kina da ciki, imma kin fita ya ganki, kin koma gida,
kin san dai ba'a yin aure da ciki,
dole sai kin jira 5 months kin haihuwa kuma Hanash ya sake ki kana,
kinga an b'ata goma d'aya bata gyaru ba,
cikin matsanancin kuka Khulud ta durk'usa k'asa bisa gwiwoyinta a gaban Sanah,
tana kuka tamkar ranta zai fita tace " dan Allah ki rufa min asiri,
munzo gaf, muna gab'a yanzu idan kika daure kika hak'ura saura 4 to 5 month kawai,
dan Allah my Sanah karki yi min haka,
karki juya min baya, ta fad'a tana dafe k'irjinta had'i da soma tari,
baya Sanah tayi ta fad'a saman sofa tana cigaba da kuka,
har lokacin Sir Moli yana kwala mata kira kamar mahaukaci,
ganin haka yasa Khulud kiran Hanash yana yin picking tace " kazo gida babu lafiya,
tana fad'ar haka ta kashe wayar ta batare data jira amsarshi ba,
ta kira Hanash ne dan tasan bata iyawa da Sir Moli,
Hanash ko jikinshi na rawa ya zari key yayi gida,
Sir Moli na harabar gidan yana ta faman ihuuun kuka had'i da kiran sunan Sanah,
"K'albi please don't do this to me,
wallahi idan kika barni mutuwa zanyi,
karki barni ina sanki, zan iyayin komai akanki,
dan Allah Sanah, karki yi min haka please,
I beg you in the name of almighty God,
please come to me, I will die Sanah,
I will die,
duk haukan da yake yi tana jikin window tana kallanshi,
ta sanya hannu ta rufe bakinta tana ta faman kuka,
a hankali ya zame ya zube k'asa had'i da d'aga kanshi yana cewa " please...! please...!! please....!!!,
cikin mutuwar jiki Leem ya d'ago Sir Moli,
da k'arfi Sir Moli ya kwace jikinshi yayi cikin gidan da gudu,
Leem yabi shi ya rik'e suka shiga kokawa,
dai-dai lokacin Hanash ya shigo cikin gidan,
ganin abinda ke faruwa yasa shi yin parking da sauri ya fito,
Sir Moli na kokawar kwacewa yana cewa " sai na shiga na fito da Sanah,
tana ciki, wallahi tana ciki tana jina,
Allah ko duniya zata taru saina shiga wajen Sanah,
ko duniya za tashi sai na shiga,
"hey..! hey..! you don't dare you enter my home,
if not wallahi duk uban daya tsaya maka,
koya d'aure maka gindi sai na d'aureka,
wancan ma darajar wasu kace,
amma idan ka kuskura ka k'ara yin wannan gagancin da kuma gigin shigar min cikin gida,
wallahi sai na d'aureka, Hanash ya fad'a yana k'arasowa wajen,
cikin matsanancin kuka Sir Moli yace " ko da zaka d'aure ni d'aurin rai da rai,
na yarda amma dan Allah ka barni naga Sanah even once,
please..! please...!
ido Hanash ya k'ura mishi yana tsantsar mamakinshi,
mamaki na farko da Hanash yake yi,
duk wannan izzar, tak'amar, da isa, jijji dakan duk babu su sun tafi,
mamaki na biyu kuma yadda ya rame ya k'ek'ashi, ya lalace,
ya koje, gaba d'aya ya zama wani iri kamar bashi ba,
in banda yasan face d'inshi sosai da bai tab'a gane shi,
bisa mamakin Hanash, da Leem da kuma Sanah dake tsaye tana kallansu ta window,
suka ga Aryan Rayyan Moli ya zube k'asa gaban Hanash,
ya durk'usa k'asa bisa gwiwowinshi ya riga rok'onshi had'i dayi mishi magiyar yabarshi yaga Sanah,
ya taimaka yasa Sanah ta fito,
wani irin haukacin, gigitaccen, razanannan kuka Sanah ta saka,
yau Sir Moli ne durk'ushe gaban wani,
bisa gwiwowinsa yana rok'o da neman alfarmar a barshi ya ganta sau d'aya tak,
da gudu ta shige bedroom d'inta had'i da fad'awa saman bed,
take duk ilahirin jikin Hanash yayi sanyi,
lokaci d'aya tausaya Sir Moli ya mamayen duk ilahirin jikinshi,
a hankali ya durk'usa ya d'ago shi,
cike da tausayawa dan yasan meye so, meye wahala, zafi da k'unar so,
yace " kayi hak'uri please nasan bata nan, dama hutu tazo,
kuma hutunsu ya k'are ta koma gida,
cikin kuka Aryan yace " wallahi tana cikin gidanka, da ido na naganta na kuma ji muryarta yanzu,
shiru Hanash yayi kana yace " Khulud...! Khulud...!
ya kwala mata kira da k'arfi,
jikin Khulud na rawa ta sanya hijab ta fita,
ido ya k'ura mata yana karantar yanayinta,
kafin yace " Khulud ina Sanah...!?
Cikin alamun rashin gaskiya tace " bata nan,
idon Sir Moli na kanta yace " Khulud yanzu ni zaki kalla kice Sanah bata cikin gidan nan....!?
"Bata nan Sir,
Leem dake tsaye kanshi ya gama kuncewa,
tunda Sir Moli ya d'urk'usa gaban Hanash,
ya gama yankewa da al'amarin,
shiru kawai yayi cike tsantsar mamaki dan yafi kowa sanin waye Aryan ,
yace " Khulud kiji tsoran Allah,
yanzu muka ganku tare, kuma da muka shigo tayi magana,
amma k'iriri kice bata nan,
kuka ta sanya had'i da kallan Hanash tace " Allah bata nan,
shiru Hanash yayi yama rasa waye mai gaskiya tsakaninsu,
dan tunda yake da Khulud bata tab'a yi mishi wani abu na rashin gaskiya ba,
kallan Sir Moli yayi yace " bari na shiga na duba maka ko'ina,
in an out kuma nayi maka alk'awarin zan sanar dakai gaskiya,
Khulud najin haka tayi saurin turawa Sanah text,
"hide,
abinda kawai tace mata kenan,
while gaba d'aya jikinta na kerrrrma da tsuma,
duk gidan babu inda Hanash bai duba ba,
amma baiga Sanah ba, cikin mutuwar jiki ya dawo, gaban Khulud sai dukan uku-uku yake yi,
Hanash yace " I'm sorry wallahi na duba ko'ina amma bata nan,
Aryan zayyi magana Leem yace " shikenan ba damuwa mun gode sosai,
ya fad'a yana rik'e da Sir Moli,
bayansu Hanash yabi da kallo cike da tsantsar tausayawa,
Leem yayiwa motar key suka bar harabar gidan,
Sanah ko Khulud na tura mata text,
ta shige bedroom d'in Hanash,
ta b'oye dan tasan ba lalle ne ya duba nan ba,
amma saboda yayiwa Sir Moli alk'awari sai da ya duba har nan,
Allah ne bai bashi ikon ganinta ba,
Leem na driven babu mai cewa kowa komai shi da Aryan,
yaji yace " park..!
ba musu Leem ya gangara gefen hanya yayi parking,
motar Aryan ya bud'e ya fita,
had'i da jingina da jikin motar,
cikin zafin rai ya naushi motar da k'arfi,
inda ya nausa ya loma, had'i da juyawa motar baya,
hannunshi d'aya cikin sumar kanshi,
d'ayan hannun rik'e da k'ugunshi,
cikin mutuwar jiki Leem ma ya fito,
ya tsaya nesa dashi, yana kallanshi,
gigitaccen kuka Aryan ya saki had'i da durk'ushewa,
Leem bai san sanda hawaye suka soma zubo mishi ba,
bayyi k'ok'arin hana Sir Moli kuka ba,
dan yasan hakan itace kad'ai hanyar samawa kanshi da zuciyarshi salama,
sai da yayi mai isarshi, kana ya bud'e motar ya shiga da kanshi,
Sanah na nan b'oye Hanash ya shigo bedroom d'inshi,
ya zauna bakin gado had'i da yin tagumi hannu bibbiyu,
babu abinda ke damunshi yana yi mishi yawo cikin rai sai Sir Moli,
dan harga Allah ya tausaya mishi sosai,
cikin sanyin jiki ya mik'e yayi naked (zindir) ya shiga bathroom,
Sanah dake tab'e tana kuka, tana ganin naked Hanash jikinta ya soma tsuma,
take taji mood d'inta ya soma canjawa,
da sauri ta mik'e ta fita, a parlor ta iske Khulud zaune itama tayi tagumin,
"please bani number Doctor ta fad'a tana shigewa bedroom,
da sauri Khulud ta bi bayanta,
ta shiga had'i da dannawa k'ofar key,
tace " me zakiyi da number Doctor...!?
"Laifi ne danna tambaya...!?
" A'a, Khulud tace had'i da bata number ta koma ta zauna gefe dan taga Sanah tayi dialing number,
had'i da tsura mata ido tana san jin me zatace mishi,
bugu d'aya Doctor ya d'auka saboda yana da number ta, itace dai bata da shi,
cikin fara'a da wasa yace " me ciki,
murmushi tayi gami da gaidashi,
ya amsa kana ta d'anyi shiru,
" kiyi magana, yace , cikin sanyin murya tace " dama tambayarka nake san yi,
"ba damuyi yi tambayarki kai tsaye ba komai,
" dama cewa nayi ina yawan jin feeling (sha'awa) sosai,
abu kad'an sai anji ina buk'atar namiji,
wani lokacin ma marata har ciwo take yi min,
which is ni kuma ban san hakan gaskiya.
Murmushi Doctor d'in yayi kana yace " eh...! akwai cikin dayake zuwa da haka,
wani lokacin ma zakiji idan baki samu ba,
tamkar ki mutu, akwai kuma wanda kwata-kwata bai san sex d'in koma kiji kin tsani wanda yayi miki cikin gaba d'aya,
kiji baki ko san ganinshi,
kamar yadda idan kina son sex zaki ji kina matuk'ar son wanda yayi cikin ko wani abu daya shafe shi,
kamar k'amshin jikinshi, kuma koda baki sanshi zakiji kina sonshi kina kuma damuwa dashi sosai,
a likitance ana son ciki mai saka yawon sa sex saboda dalilai biyar a likitace,
1. Sex Lowers Blood Pressure,
sex during pregnancy will help you to lower blood pressure,
during intercourse a hormone called oxytocin,
also known as the love hormone is released which is a good stress reliever,
this hormone will help to alleviate the built up tension and stress this in turn,
will help you to keep the blood pressure at a healthy level,
2. Enables Sound Sleep :- it's obvious that during pregnancy women often experience all kind of discomfort,
starting from back pain to frequent urination and the sleeping hours get disrupted and shortened as the fetus grows in the womb,
having an intercourse resulting in organs will make youf feel wonderful,
and you have no problem falling asleep,
this why sex during pregnancy is an excellent way of getting sound sleep,
3. Better Intimacy With your partner,
having sex during pregnancy will increase the intimacy between you an your partner and that bond will remain unbreakable forever,
4. Reduce pain an 5. Organs experience,
so ba saina tsaya yi miki bayanin su dalla-dalla ba,
amma dole zaki so sex sosai saboda cikin jikinki,
ajiyar zuciya ta sauke had'i da yi mishi godiya kana sukayi sallama,
a hankali Sanah ta kwanta saman bed tana tunnin rayuwa,
dan saboda tsabar kukan datayi yanzu hawayenta ma sun k'afe,
kwata-kwata kukan ma ya tafi babu shi babu dalilinshi,
a hankali ta soma jin mararta na kartawa,
anan ta gane yunwa + feeling ke damunta,
fuska ta d'an yamutsa had'i da d'ora hannu saman cikinta,
cikin nutsuwa Khulud ta mik'e tayi kitchen dan ta lura yunwa Sanah keji,
dan haka take yi idan tana jin yunwa,
har saman gadon Khulud ta kawo mata abincin ta rarrashe ta kana taci,
shima badan ranta naso ba, sai dan jin zata mutu.
A ranar Khulud kwana tayi tana amai (pretending),
washe gari tunda sassafe Hanash ya kwashe ta sukayi Hospital wajen family Doctor,
gwajin farko Doctor ya sanarwa Hanash Khulud nada shigar ciki na wata hud'u da sati biyu,
kammmmm! ai tsaye kawai Hanash yayi ya kasa cewa komai,
sai da Doctor ya tab'a shi kana ya dawo cikin hayyacinshi,
kallan Doctor yayi had'i da cewa " please say it again,
cikin murmushi Doctor yace " your wife is pregnant,
kanshi ya girgiza had'i da d'an mari kanshi yace " I know I'm dreaming,
ya fad'a yana cigaba da girgiza kanshi,
a hankali Doctor ya kama hannunshi ya zaunar dashi,
kana ya k'ara maimaita mishi had'i da bashi result d'in,
ai Hanash na gama karantawa ya sanya kukan farin ciki had'i da yiwa Rabbi sujjadul shukru,
ya dad'e duk'e yana yiwa Allah godiya,
cikin matsanancin kuka kana ya d'ago had'i da rungume Khulud gam-gam,
yana kuka, itama kukan tausayin kanta da mijinta, da kuma na sanarta ta sanya,
hummm ranar duk wanda ke hospital d'in nan yasha kud'i,
tun daga kan, labourers, Doctors, Nurse's, an so on,
babu wanda Hanash bayyiwa gigitacciyar kyauta ba,
daga nan gidan marayu ya nufa can ma yaje yayi b'arin naira,
haka Hanash ya rink'a bin hospital da gidajen marayu dana marasa k'arfi yana bada taimako,
tsayawa fad'ar murna, farin ciki, jin dad'in da tsantsar zallar dad'in da Hanash yaji b'ata lokaci ne
Khulud kam shiru kawai tayi cike tsantsar mamaki,
da kuma tausayin kanta,
shi yayi murna a dai-dai,
dan d'anshi ne halak malak, ko a wajen Allah,
kuma shine magajinshi,
amma ita fa, dan tasan kowa rai yayiwa dad'i bai kai yameshi ba,
then...! kayan aro baya rufe katara,
duk da tasan d'an Sanah itama nata ne, amma ai bashi da gadonta,
kuma ita bazata ji murna da farin cikin da ake ji ba lokacin fad'ar ciki da haihuwa ba,,
bazata san zafin nak'uda, shayarwa da rainin ciki ba,
siraran hawaye ta goge, had'i da cewa " thank you God, for helping me, an showing me the right way,
I know no body know what's left behind us,
cikin k'ank'anin lokaci zance yabi dangi da 'yan uwa Khulud is pregnant,
kowa ya d'auki murna da farin ciki,
aka shiga yi mata addu'oi kala-kala,
Mamu da Juju kam har kukan farin ciki sukayi,
Jaddah kam data ji rawa ta taka tana kuka saboda murna da farin ciki,
har gida tazo ta bawa Khulud hak'uri ta kuma nemi yafiyarta.
Bayan kwana biyu komai ya wuce a b'angaren Khulud da Hanash,
amma banda Sanah dan tana cikin matsananciyar damuwa akan Aryan d'inta,
kwance take saman bed tayi nisa cikin duniyar tunani,
wutsil taji abu ya motsa cikin cikinta,
d'an sararawa tayi ta nutsu sosai,
dan taji ta kuma tabbatar, wutsil-wutsil taji an kuma motsawa har sau biyu,
d'a da uwa sai Allah, take Sanah yaji wani irin mugun dad'i da farin ciki sun lullub'e ta lokaci d'aya,
taji ta nemi gaba d'aya bak'in cikin datake ciki ta rasa,
fuskarta d'auke da murmushi ta mik'e zaune,
had'i da sanya hannu ta shafa cikinta,
tace " sannu bacci kake yi ko yunwa kake ji...!?
Ta fad'a kamar tana magana da mutum a zahiri,
jin ya kuma motsawa yasa komawa kwance had'i da d'age rigarta ta sanya hannu saman cikin tana shafa had'i dayi mishi magana,
sosai kamar tana hira da mutum,
tun daga wannan lokacin Sanah ta samu abokin hira,
dan kullum kuma koyaushe cikin yi mishi magana da hira take,
wani lokacin ma rigar take cirewa gaba d'aya tayi kwance tana shafawa tana magana,
duk abinda tayi saita bashi labarin,
har labarin Roni, dana BUK cikin nan nasha,
labarin Sir Moli kam har ya gaji dashi,
wani lokacin haka zata fito harabar gidan ta zauna tana bashi labarin duk abinda ke wajan,
kai ko film Sanah ta gani sai ta bashi labari tas,
haka labarin families d'inta kam ta bashi,
wani lokacin har da dariya ko murmushi, idan ko aka yini bai motsa ba tab ta rink'a yiwa cikin magana kenan har sai Allah ya bashi ikon motsawa,
kullum bata da aiki sai hira da cikin jikinta.
Hanash da Khulud zaune a bedroom suna hira,
" wai ni kin san abinda ke bani mamaki.....!?
"A'a sai ka fad'a,
" kai na yana d'aurewa yadda duk bayan kwana biyu kike canjawa ,
wani lokacin kuma sai naga nafi 2 weeks ina yi amma babu abinda ya canja,
wai ya abin yake ne meye sirrin...!?
Murmushin yak'e tayi tace " eh...! kawai wani lokacin ina gajiye ne,
sai na tab'a halin ta fad'a tana dariya,
shima dariyar yayi had'i jan hancinta,
we are latest parent, an best Dad of year,
cikin shagwab'a Khulud tace " au Dad ma kawai zaka ce banda ni kou...!?
"Sorry harda ke mana ai idan nace ni har ke nake nufi, because we one,
ya fad'a hannunshi kan cikin ta shafawa,
a hankali ya kara kunnenshi sai tin cikinta,
wai zai jiyo motsin baby, kissing cikin yayi had'i da cewa " I love you so much my on born,
hmmmm ikon Allah kenan, wato duk inda jinzikiri yake daga Allah ne,
gaggawa ce daga shaid'an, ki duba fa we are 3yrs da aure amma ko b'ari,
da Allah ya tashi bamu sai ya bamu na 4 months getting to 5mnts,
wallahi randa Doctor ya fad'a min you're pregnant,
kusan zaucewa nayi, dan sai da kwakwalta tayi hook,
naga yau ni ne matata ke d'auke da ciki na,
na kusa ganin d'ana gudan jini na,
gaskiya I'm very happy ever before,
kinga da mukayi hak'uri Allah ya bamu,
duk maganar da Hanash keyi hannunshi da idanshi kan cikin yana shafawa,
deep down yana jin yafi son cikin fiye da komai da kowa,
ciki kuwa harda ranshi da rayuwarshi,
dan harga Allah, Allah yayiwa Hanash mugun son yara,
shi bama nashi ba na wasu ma so yake,
a tak'aice dai duk inda kuke neman mutum mai matuk'ar son yara to Hanash he's the best among the rest.
"I love you ya fad'a yana had'e bakinsu,
d'an dukan k'irjinshi tayi had'i da ture shi,
matse ta ya k'arayi sosai a jikinshi,
gami da k'ok'arin tura hannu cikin rigarta,
murmushi tayi tare da kwace jikinta,
tayi hanyar fita, da sauri ya kuma rik'o ta, ya had'a ta jikin bongo ya matse ta sosai,
k'irjinta na jinkin bangon, cikin salo Hanash ya had'e k'irjinshi da bayanta,
had'i da zura hannunshi kan cikin ta yana shafawa,
had'i da wasa da cibiyarta, ya d'ora hab'arshi saman kafad'arta,
yana goga mata kwantaccen gashin dake fuskarshi, sajenshi (k'asumba),
muryarshi can k'asan mak'ogwaro yace " ina sanki ina matuk'ar sanki,
ya fad'a hannunshi na yawo saman cikinta,
murmushi tayi batare datace komai ba,
cikin salo Hanash ya zame hannun rigar baccin dake jikinta ta fad'i k'asa,
ya rage daga ita sai pant ko bra babu,
yatsanshi ya sanya gadon bayanta,
yana wasa dashi had'i dayi mata dirty talk,
take ta rasa control, cikin zafin nama ta juyo a sukwane,
ta had'e bakinsu, ta shiga tsotsa tana shafa k'irjinshi,
cak Hanansh ya d'auke ya direta saman sofa,
ya juye ya hau samanta suka cigaba da hot romance,
basu sararawa juna ba sai da suka samu nutsuwa,
kwance sukayi dukkansu suna mayar da numfashi,
cikin sanyin jiki Sanah ta d'ora hannunta saman hannun Hanash dake saman cikinta,
tace " ga amanar d'ana nan, zan tafi na barka dashi, ka tabbatar ka bashi ingantacciyar tarbiya, da ilimin addini,
karka bari son da kake yi mishi ya rinjayi zuciyarka ka kasa yi mishi tarbiyya dan Allah,
duk son da wani ko wata zayyiwa d'a bai kai ga uwarshi mahaifiya ba,
dole d'a sai uwarshi, babu wanda zai iya jure masa'uliyar d'a sai iyayenshi na ainahi,
saboda yau da gobe sai Allah,
duk duniya nafi kowa sanin zafinshi, da ciwonshi,
nafi kowa sanshi, da sabawa dashi,
dan d'a tun yana ciki yake sabawa ya shak'u da mahaifiyarshi,
" haba Khulud wai meye haka ne, ya kike yin abu kamar mai mutuwa ko mai bada wasiya....!?
"Ni dai dan Allah ga amanar baby na nan a hannunka,
tunda nasan ni ko ba dad'e ko ba jima dole sai ba tafi,
ni ba mai rayuwa dashi bace, dole sai na rabu dashi, bazan rayu da abinda ke ciki na ba,
dan Allah ka zama garkuwarshi,
ka zama mishi uwa mahaifiya da kuma uba mahaifi,
dan kai ne uwarshi kuma kai ne ubanshi,
dan nasan duk duniya babu wanda zai kai mu so da k'aunarshi,
ni mahaifiyarshi ce amma ta b'oye dan bazan kusance, na kwana dashi a matsayin uwa mahaifiya ba,
ba wai lalle sai mutuwa ce zata raba mu ba,
amma nasan tabbas wata rana babu ni,
dole kai ne gatanshi, dan dole zai rasa uwarshi a kusa dashi,
bazai tab'a sanin dad'in uwa mahaifiya ba,
bazai san dad'in uwa ba, ba zai san dad'in d'umin jikin uwa ba,
ka tallafi rayuwarshi ka cire mishi kewa da maraicin mahaifiyarshi,
ko ina da rai ko bani da rai dole zai rasa ni,
ta k'arasa maganar tana hawaye,
ji yayi gaba d'aya jikinshi yayi sanyi ya d'auki kerrrrma da tsuma,
kasa koda furta kalma d'aya yayi,
batare da yayi magana ba, ya rungume tsam cikin jikinshi,
cikin sanyin jiki ta kwantar da kanta saman k'irjinshi,
hawaye na cigaba da zuba.............!
MOMYN ZARAH 'YAR BAIWA