52
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
5⃣2⃣
BAYAN WATA HUD'U
Haka rayuwa tayi ta tafiya lokaci na wucewa,
yayinda cikin Sanah ya girma sosai,
dan har ya shiga watan haihuwar shi,
tun ranar da aka cewa Khulud Sanah nada ciki bata k'ara barinta tayi komai ba,
dai-dai da ruwan wanka ita ke had'a mata,
har wankin under wares ita keyi mata,
abinci kuwa har kan gado take kawo mata,
taci ta d'auke kwanan, duk abinda kuka sani na rayuwar yau da kullum Khulud ke yiwa Sanah,
bata barinta tayi komai, even massage Khulud ke yiwa Sanah,
koda Sanah nasan yin wani abu Khulud bata barinta tayi da kanta, ita keyi mata.
Sosai Sanah tayi mugun sabo da cikin jikinta,
ta shak'u dashi sosai, Allah ya kuma jarrabe ta da san abinda ke cikinta fiye da komai a duniya,
babban burin Sanah a rayuwarta bai wuce taga abinda zata haifa ba,
wani irin mugun so da k'aunar shi take yi,
da tayi zaton bazata tab'a san wani cikin duniya sama da Sir Moli da Khulud ba,
amma sai gashi Allah ya jarrabeta da mugun son abinda ke cikinta,
Khulud Sanah sai tayi kukan bak'in da takaicin,
tana gaf da rabuwa dashi, daurewa kawai take yi,
saboda Khulud da kuma yadda take kula da ita,
amma deep down bata tunanin akwai abinda zata rabu dashi a duniya taji zafi kamar abinda ke cikinta,
kwanakin haihuwarta na matsowa matsananciyar damuwa kan cikin na k'aruwa,
sosai tayi muguwar rama ta k'ek'ashi,
tayi bak'i, ta zama shiru-shiru so silent,
kullum tana cikin d'akin tana kuka.
Fuskarta d'auke da murmushi ta shigo d'akin ta kalli Sanah dake zaune saman sallaya,
da tsohon cikinta tace " my Sanah nan zan kawo miki abincin ko parlor zaki ci....!?
Murmushi itama tayi mata kana tace " a'a ba sai kin kawo nan ba,
ki bari zan fita parlor'n, sai dai idan Hanash yana kan hanyar dawowa,
_(dan har yanzu Hanash bai sai da zaman Sanah cikin gidan ba)_ ,
" a'a ba damuwa tashi muje can d'in kici,
ta fad'a tana rik'o ta,
"kai my Khulud dan Allah ki rink'a bari ina motsa jiki na,
amma komai ace sai kinyi min,
murmushi kawai tayi batare datayi mata magana ba,
tana tallafe da ita har suka k'arasa parlor'n,
zaunar da ita tayi a saman sofa a hankali,
kana ta kawo stool ta d'ora k'afar Sanah sama,
kitchen ta koma ta d'auko tray d'in data shirya abincin Sanah kana ta dawo ta zauna kusa da ita,
ta d'ora abincin akan cinyarta had'i da d'ebowa cikin spoon takai bakinta,
murmushi Sanah tayi gami da mik'a hannunta zata karb'i cokalin,
tace " please yau dai ki barni naci da kai na,
murmushi Khulud tayi mata tana kuma kai spoon d'in bakinta,
" wai meyasa baki gajiya da aiki ne....!?
"Gaba d'aya aikin gidan nan fa ke, ke yinsa,
kwata-kwata baki hutawa ranki,
idan kika tashi tun asuba baki kuma komawa bacci,
ga gyaran gida, ga girki ga kula dani da Hanash haba abin yayi miki,
gashi kink'i yarda a d'auko mai aiki,
Sanah ta fad'a cike da tausayawa dan tasan uban aikin da Khulud keyi ita d'aya,
murmushi Khulud tayi tace " idan banyi miki ba waye zayyi miki my Sanah...!?
"Ai ni nafi kowa cancanta nayi miki, komai a rayuwa,
" amma my.....!
"dan Allah karki ce komai kici abincin,
ta fad'a tana kai spoon d'in bakinta,
ba musu Sanah ta bud'e bakin ta amshi abincin,
sai da ta k'oshi kana Khulud ta mayar da kayan abincin kitchen,
ta dawo kusa da ita ta zauna tace " munyi waya da Papu fa...!
"kai haba yaushe...!?
" D'azu ya kira ni yace " EDD d'inki ya nuna saura 15 days ki haihu,
"Ok to me yace...!?
" Wai zai turo a amshi passport d'inki,
saboda a fara shirye-shiryen tafiya America,
" naji kince passport d'ina ni kad'ai to ke fa.....!?
"Hannunta Khulud ta rik'o cikin nata, tana murmushi tace " kwantar da hankalinki my Sanah,
kema kin san ko nan da k'ofar parlor baki fita batare da ni ba,
ni ai kin san Hanash ne zai nemar min visa,
shiyasa Papu yace akai naki dan next week yake san mu tafi,
" to kuma shi Hanash d'in bazaice zai bi mu ba...!?
"Eh...!,
kallanta Sanah tayi cike da kokwanta tace " meyasa...!?
"Dai-dai lokacin da zamu tafi Papu zayyi pretending na rashin lafiya,
kinga tunda shine babba kuma shi kad'ai ne d'anshi namiji dole zai tsaya kusa dashi,
kuma Papu zai k'ara mishi aiyuka a office,
yadda zai zama very busy,
d'an shiru Sanah tayi kana tace " amma my Khulud dole sai munje American ne...!?
"A'a ba dole bane, amma meyasa kikayi wannan tambayar....!?
" Ko dai baki san zuwa my Sanah....!?
"Gaskiya ban san zuwa dan banjin zan iya yin long journey yanzu kam,
shiyasa na tambaye ki, dan idan bai zama dole ba, sai ayi komai nan,
dan ina tunanin ma idan akace za'a tafi Mimmee ko Mamu, ko Jiddah,
suce zasu je suma, ko a had'a mu dasu Zohal dan nasan babu yadda za'ayi a matsayin ki name ciki ace za'a tura ki America ke kad'ai,
shiru Khulud tayi tana tunani dan daga ita har Papu babu wanda yayi wannan tunanin,
ajiyar zuciya ta sauke a hankali tace " bari na kira shi na sanar dashi,
dan kwata-kwata bamuyi wannan tunanin ba,
ta fad'a tana dialing number Papu,
bugu d'aya yayi picking, bayan sun gama gaisawa Khulud tayi mishi bayanin yadda sukayi da Sanah,
shima shiru yayi kana yace " gaskiya wannan maganar abar dubawa ce,
dan sai lokaci ya k'ure su ce zasuje kam,
amma bari na kira Doctor na sanar dashi,
duk abinda yace sai na sanar dake,
"ok tom ba damuwa, ta fad'a had'i da kashe wayar,
idan Sanah nakan Khulud tace " me yace...!?
"Cewa yayi zai kira Doctor yanzu then zai sanar damu,
ba'a jima ba Papu ya kira Khulud,
" yanzu na kira Doctor d'in, na sanar dashi,
yace ba damuwa zata iya haihuwa anan dan bata da matsalar komai,
kawai da zarar ta soma jin nak'uta ku kaita hospital ku kuma sanar min,
kuma karku sanar da kowa har ta haihun,
"to shikenan Allah ya kai mu lokacin,
" amin yace yana kashe wayar,
kallanta ta mayar ga Sanah tayi mata bayanin abinda Papu yace,
" hakan ai yafi my Khulud,
"eh mana, ta fad'a tana zama k'asa had'i da rik'o k'afafun Sanah,
ta d'ora saman cinyarta,
" me kuma zakiyi....!?
Sanah ta tambaye ta,
murmushi tayi gami da cewa " tausa mana,
k'ok'arin janye k'afarta tayi tana cewa " dan Allah ki bari my Khulud,
kije ki hutawa ranki mana kema,
Khulud bata kula ta ba ta cigaba da yi mata tausar suna hira,
kwata-kwata basu ji tsayarwar motar Hanash ba sai knocking d'in k'ofa suka ji,
"waye....!?
Cewar Khulud,
" mijinki ne, ya bata amsa yana murmushi,
a tsorace Sanah ta zaro ido tace " Hanash ne ko....!?
"Eh..! tace had'i da mik'ewa da sauri jikinta na kerrrrma ta kama Sanah ta shigar da ita,
cikin bedroom kana ta dawo ta bud'e mishi k'ofar,
light kiss yayi mata a kumatu yace " matsoraciya kawai,
tana murmushi ta amshi jakarshi,
tana k'ok'arin nufar bedroom d'inshi,
da sauri ya rik'ota had'i da cewa " ina kuma zaki bayan kin san ban gaisa da Baby na ba....!?
Ya fad'a yana kwantar da ita akan sofa,
ya d'age rigarta a hankali, ya sanya hannunshi yana shafa cikin,
had'i dayi mishi kiss, yace " ka kusa zuwa ko...!?
"Allah na matsu kazo na ganka,
ya fad'a yana zura harshenshi cikin kwarmin cibiyarta,
jin yana neman rikita masa lissafi yasa ta yin dariya had'i da ture shi,
ta mik'e tana tafiya da kyar had'i da turo cikin,
dan itama cikinta ya d'an girma saboda kwayar dake sha,
dariya yayi had'i da rungumo ta ta baya yana cigaba da shafa cikin,
yace " yadai kusa fitowa sai nagani idan an isa ayi min iyaka dashi kuma,
"hmmmm ni dai muje kayi wanka,
" wai Khulud meyasa wasu lokutan kike yin haka ne....!?
Batare data kalleshi ba tace " me kuma nake yi....!?
"Wasu lokutan kamar bake ba wallahi,
yadda kika san an canja min ke,
sometimes ke da kanki kike d'aukar hannuna kina d'orawa saman cikinki,
amma wasu lokutan kuma baki san kwata-kwata ma na tab'a ki,
why please...!?
" Hummm amma dai kasan me ciki ko....!?
"Ka kuma san ciki yana canja mutum da yanayinshi da kuma d'abi'u da halayyarshi ko....!?
" Naji mai ciki, yauwa dama ina san yi miki wata tambaya amma bari sai nayi wanka,
"ok shiga ka fito,
yana shiga bathroom d'in ta fita,
direct bedroom d'in Sanah ta nufa,
Sanah dake kwance ta d'age rigarta tana magana da unborn d'inta,
tana ta faman dariya da murmushi tamkar da mutum take magana a zahiri,
" yanzu dai nasan baka jin yanzu ko k'ishirwar ruwa,
dan munci abinci mun k'oshi,
ta fad'a tana shafa cikin,
d'an motsawa yayi tace " good child I know baka jin yauwa,
then yanzu bari na fad'a maka wani sirri,
ni da Abbanka ba auren bainas nasi mukayi ba,
auren bad'iri muka yi & bai ma san sani ba,
kuma......!
"tom ana nan ana halin ko...!?
Khulud ta fad'a tana zama kusa da ita,
cikin dariya tace " hmmmm nasan dole ma yaron nan yayi surutu wallahi tun yana ciki ake koya mishi magana da zance,
murmushi Sanah tayi tana gyara kwanciyarta,
gami da maida rigarta normal tace " ai ko dole ya zama magananne tunda uwarshi magananiya c......!
tunawa da Khulud d'in ne yasata saurin yin shiru,
murmushi Khulud tayi tace " yi magani ki kai tsaye,
d'a da mahaifi ai sai Allah,
ko baki bai furta ba, zuciya ta b'oye dole jinin dake yawo a cikin jikinku zai bayyana,
jin ya motsa yasa Sanah lumshe ido had'i da sakin murmushi,
" uhnnn su my Sanah manya har an san dad'in d'a,
saurin bud'e idanta tayi tana dariya tace " tab ke kin san dad'in....!
kuma yin shiru tayi jin tana neman sakin layi,
Khulud tayi murmushi had'i da mik'ewa tace " is normal my Sanah,
karki damu kinji,
ai ba'a tab'a canjawa tuwo suna,
dama d'ayan abincin naki ne ya dawo,
shine nazo fad'a miki he's ready idan zaki ci,
"kai my Khulud Allah baki da kunya kike fad'ar haka kai tsaye har kin ban kunya,
ta fad'a had'i da sanya hannu ta rufe fuskarta,
" ke dalla can sanda kike shigewa cikin d'akin ki zanya shi k'uryar gado,
ki danneshi kina saka shi uban ihuuuu kunyar wa kike ji....!?
Khulud ta fad'a cikin dariya,
da sauri Sanah ta bud'e fuskarta had'i da zaro ido tana kallan Khulud,
"eh...! ko ba gaskiya na fad'a ba...!?
" Ki danna k'ato a d'aki kuna kwasar dad'i kubi ku cikawa mutane kunne da ihuuuun ku,
dan haka yanzu ma gashi can idan zakici kije kici jarababbu kawai,
ta fad'a cikin tsokana tana dariya,
k'ok'arin mik'ewa Sanah ta soma yi,
Khulud tayi hanyar waje tana yi mata gwalo,
tace " ki bari ki sauke mana babynmu ki bamu sai kiyi kokawar,
amma yanzu kam babu dama dole duk rawar kan mutum da rashin hak'urinshi da kuma tsokanarshi,
yayi had'uri, ta fad'a tana kuma yi mata dariya da gwalo,
had'i cewa " mai ciki tana kwaikwayon tafiyar Sanah,
baki Sanah ta tab'e tana murza ido cikin shagwab'a ta soma k'ok'arin kuka,
da sauri Khulud ta dawo ta zauna kusa da ita tana dariya,
tace " haba my Sanah kefa kin san wasa ne,
ai bama 'yar haka da ke,
sosai Khulud ta rarrashi Sanah kana ta fita.
Sanah da Hanash kwance saman bed,
rabin jikinta a jikinshi, hannunshi cikin kanta yana shafawa,
yace " kin zama jigon rayuwata,
kece farin cikin rai na, Allah barmu tare har rai da mutuwa,
"hummm Allah bai tab'a barin mu tare,
komai tsayin lokacin damu d'auka tare dole lokaci da ranar rabuwa na nan zuwa,
ni dai ina baka shawarar ka zama mutum mai d'aukar k'addara da kuma dauriya kamar yadda nima nayi,
ka zama mai kawar da kai akan wasu abubuwan a rayuwa,
domin wanda baka tab'a tsammanin zayyi maka shike yi maka,
alkhairi ko sharri,
please be someone recognized for having a beautiful heart,
so when you leave that memory of you lingers,
dan k'addara mummunar abu ce mai matuk'ar k'arfi,
haka rabo yana da tauri dan har yafi dutse da k'arfe tauri,
karka tab'a raina mutum ko ka wulak'anshi,
dan baka san ranar da zai iya yi maka ba,
" wallahi Allah banga kalar k'addarar da zata iya raba ni da ke ba,
koda bak'ar k'addara ce sai dai ta ganmu tare ta kuma barmu tare,
in sha Allah, mutuwa kad'aice zata iya shiga tsakani na dake har tayi nasarar raba ni da ke,
"hummm Hanash kenan _*RASHIN SANI...!*_ yafi dare duhu,
k'addara wata abace wacce bamu ne muke zab'ar ta ba,
itace ke zab'ar mu,
idan kuma akayi rashin sa'a ta tab'e ka, ta kuma zo maka a bak'ar k'addara dole kayi hak'uri ka amsheta,
karka kasance d'aya daga cikin masu girman kai, izgilanci, gori da wulak'anci,
dan dukkansu tab'abb'o wulak'antattu ne,
karka zama mai tak'ama da zunzurutun rashin mutunci, rashin kunya da fitsara,
dan basa kai mutum ga komai sai danasani da nadama,
" please kiyi shiru kina sani tsorata,
" kullum kuma koyaushe muka kasance dakai bazan tab'a gajiya da baka amanar d'a na ba,
dan Allah kayi min alk'awarin zaka kula dashi sosai,
zaka rik'e shi bazaka tab'a bari yayi kukan maraici da kewar mahaifiyarshi ba,
kayi min alk'awarin zaka bashi ingantacciyar tarbiyya ta addinin islama,
zaka sashi ya zamo abin alfahari ga al'umma,
"to naji zan kuma yi yadda kika ce in sha Allah,
zata kuma yin magana yayi saurin had'e bakinsu.
Dama gaba d'ayansu naked suke,
cikin nutsuwa yake tsotsar lips da harshen ta,
hannunshi d'aya kan boobs d'inta,
while d'aya hannun yana yawo a sassan jikinta,
yana shafa duk inda yaci karo dashi,
hannunta takai kan joy stick d'inshi ta soma shafa ta,
had'i da murzata, while d'aya hannun yana kan nipples d'inshi,
tana murzawa, cikin salo ta cire bakinta daga nashi, mayar kan wuyanshi,
cikin salon d'aukar hankali ta soma tsotsar kunnenshi,
tana zura harshenta cikin kunnen,
had'i da hura iska, sandarewa Hanash ya soma yi had'i da gantsarewa,
lokaci d'aya duk ilahirin jikinshi ya soma tsuma yana rawa,
kamar mazari, a hankali Sanah ta soma yin k'asa da bakinta,
ta gangaro wuyanshi, ta tsotsa sosai, kana ta gangaro k'irjinshi ta tsotsi nipples d'inshi sosai,
kana ta sauko k'asa zuwa cibiyarshi,while hannunta nakan joy stick d'inshi,
k'asa tayi da bakinta tana lasar mararshi,
Hanash ji yayi wani irin karuwar dad'i ya lullub'e gaba d'aya sassan jikinshi,
kanshi ya d'aga sama, had'i da rufe idanshi ruf,
yana k'ank'ame jikinshi,
cikin nutsuwa ta janye hannunta daga kan joy stick d'in,
ta mayar da bakinta ta soma sucking yayinda hannuwanta ke kan nipples d'inshi,
Khulud na kwance ta jiyo ihuuun kukan Hanash,
yana sambatun zai mutu,
da sauri ta mik'e zaune saman bed,
had'i da sanya hannunta ta rufe kunnenta,
shima Hanash sosai ya rikita ta had'i da gigita ta,
kana ya jefa kwallo a raga, Hanash na kashe arna yana sambatun cewa " farin ciki kece mai baiwa zuciya,
bak'in ciki intai ki sakata dariya,
na kulle ido na akan so da k'auna kubar ma kira na, ita kad'ai na gano,
dake zani zauna in murewa rai na,
haka Hanash ya dake yana ihuuuu da sambatu.
Sanah kwance saman bed, hannunta duka biyu saman cikinta,
tana kuka wiwi kamar ranta zai fita,
duk duniya a halin yanzu bata da matsala ko damuwa data wuce ta cikin jikinta,
ji take koda duk duniya zasu taru bazata iya bada d'anta ba,
dan ita kanta bata san irin mugun son take yi mishi ba,
" wallahi nima ina sanshi bazan kuma iya rabuwa dashi ba,
dan Allah karku raba ni da d'ana,
nima ina sanshi, ina matuk'ar buk'atarshi kusa dani,
idan kuka rabumu kun shiga hakk'in mu,
dan Allah ku barmu tare,I love him,
I love him so much, ta fad'a cikin matsanancin kuka,
while hannunta kan cikinta kamar za'a kwace mata shi,
" dama haka uwa ke san d'anta...!?
"Ashe dama dan haka ake cewa tun a ciki uwa ke sabawa da d'anta da gaske ne....!?
" Haka zafin d'a yake, haka kowa yake jin son d'anshi....!?
"Wallahi ban iya badakai I can't,
ta fad'a tana girgiza kanta,
wallahi koda kowa da komai dake duniya zasu k'i ni,
ban damu ba matuk'ar ina tare dakai,
idan kaima na rabu dakai kamar yadda na rabu da Aryan bayyi maka adalci ba,
kai d'ana na ne, jini na ne, kai ni kad'ai ce mahaifiyarka,
baka tab'a samun wata uwar bayan ni,
ni kad'ai kake da ita a doran k'asa,
duk wanda zai so ka a baya na yake,
koda shi kanshi mahaifinka bai kaini sanka dashak'uwa da kai ba,
gaskiya ban iya bada tilon d'ana d'aya tak a duniya,
bayan ban sani ba ko daga kanka ni ma ban k'ara haihuwar,
sai dai duk abinda zai faru ya faru,
_*RASHIN SANI....!*_ ne ya sani amincewa tun farko,
but by now I can't give anybody you,
I love you more & more,
ta fad'a cikin gigitaccen kuka tamkar an halicce ne tayi kukan,
while hannunta kan cikinta.
" Ni fa maganganun da kike fad'a min wasu lokutan suna matuk'ar bani tsoro wallahi,
Hanash ya fad'a yana kallan Khulud dake zaune kusa dashi saman sofa a parlor,
cikin rashin fahimta tace " maganganun kuma....!?
"Wad'anne irin maganganun......!?
" Ban gane wad'anne maganganu ba...!?
Bayan kullum sai munyi maganar dake,
ko kina nufin suma baki san sun ba....!?
"Hummm bazaka gane bane,
" sai dai idan ba'ayi min bayani yadda zan gane ba,
ko ba'aso na ganen ba,
maganar cikin jikinki da mukeyi kullum mana,
" na manta d'an tuna min please..!
" ke fa haka kike wasu lokutan sai ki rink'a yin abu kamar mai aljanu ayi magana dake daga baya kizo kice baki san anyi ba,
"kasan fa mai ciki kuma kasan yadda abun yake,
hancinta ya lakuce had'i da cewa " haka ne fa ko..!?
"Hummm tace,
"yau rana kwana nawa EDD d'inki...!?
"Saura 3days,
" kin san me yake bani mamaki....!?
"A'a saika fad'a,
" wallahi kwata-kwata baki kama da mai ciki ba,
sometimes even symptoms na ciki da mai ciki ke baki da ko d'aya,
an cikinki bai motsi wasu lokutan,
wasu lokutan ma sai na hanshi d'an k'arami,
wasu lokutan idan na tab'a is like ba ciki bane,
wasu lokutan kuma da an kanki babu tambaya anga mai ciki k'arara,
abun yama matuk'ar bani mamaki da d'aure min kai,
wata mahaukaciyar fad'uwa gaban Khulud yayi,
sosai tsoro da fargaba suka fito k'arara a fuskarta da jikinta,
murmushin yak'e tayi had'i cewa " may be saboda problems d'ina ne,
kuma kasan dashen mahaifa fa akayi,
ta fad'a tana k'ok'arin mik'ewa,
"oh..! haka ne fa, na manta ne,
ganin tana niyyar mik'ewa yace " ina zaki kuma....!?
Fuska ta yamutsa tace " nagaji da zaman nan d'inne zanje saman bed na d'an mik'e,
ta fad'a tana nufar bedroom d'in Sanah,
da sauri ya mik'e had'i da cewa " ok muje mu mik'e tare to,
"a'a basai kaje ba, kayi zamanka,
" nop yace yana d'aukarta had'i da nufar bedroom d'in da gadan-gadan,
sosai gaban Khulud ya shiga dukan uku-uku,
danta tabbatar Sanah na cikin bedroom d'in kuma kwance saman bed,
mutsu-mutsun kwace kanta ta soma yi,
ya rik'e ta while yana d'aukar steps zuwa bedroom d'in,
yana gaf da shiga wayarshi ta soma ringing,
jin ringing d'in Papu yasa shi ajeyeta a hankali,
ya nufi wajen yayi picking,
yana yin picking Papu yace " mutanen nan masu gwangila sun kira ni yanzu sunce sun turo maka sak'o ta gmail,
da sauri Hanash yace " Allah yasa sun bamu yanzu fa 1yr kenan muna neman kwangilar nan,
"amin ya Allah, danni da harna hak'ura ma,
Papu ya fad'a,
" bari na duba to, jikin Hanash na rawa ya nufi work room d'inshi dake cikin gidan,
ya shiga duba system, sujjada yayi ya shiga yiwa Allah godiya,
hannunshi na rawa ya kira Papu ya shaida mishi sun basu,
amma suna nemanshi yau a Abuja,
cikin matsananciyar murna da farin ciki Papu ya mik'e tsaye,
" Alhamdulillah Alhamdulillah wallahi ban tab'a zaton zamu samu kwagilar nan ba,
Papu ya fad'a cike tsantsar farin ciki,
"yanzu zaka tafi Abujan...!?
" Eh...! ashe tun 10:00am na safe suka turo sak'on ban gani ba,
gashi yanzu 5:00pm na yamma,
amma ba damuwa jirgi zan hau,
"Allah ya tsare ya kiyaye hanya,
" amin ya Allah, sosai suka tattauna kana Hanash ya kashe wayar ya juya ya kalli Khulud dake tsaye,
gefenshi dan fasa shiga bedroom d'in tayi,
yace " Abuja zan tafi yanzu amma gobe zan dawo in sha Allah,
idan baki iya kwana gidan ke d'aya ki shirya driver ya kai gidan Abbu ko Papu,
murmushi tayi mishi had'i dayi mishi addu'a ya amsa da amin,
a gaggauce Hanash ya shirya ya fita yayi Abuja,
duk abin nan da akeyi Sanah na bedroom tana kuka,
gaba d'aya hankalin Sanah ya tafi,
bata ji motsin shigowar Khulud ba,
ganin tana kuka yasa Khulud k'arasowa a kid'ime tace " subhanallah meke damunki ko nak'udarce....!?
"Banza Sanah tayi mata dan duk duniya babu wanda take jin haushi sama da Khulud a halin yanzu,
cikin tashin hankali Khulud ta d'ago ta tana cewa " na shiga uku kukan me kike yi ne.....!?
Ko kallin inda take Sanah bata yi ba,
"dan girman Allah ki taimake ni ki sanar dani abinda ke damunki,
still shiru tayi mata,
" ko in kira Papu da Doctor ne...!?
Dan kar Khulud ta dame ta da tambaya dan tasan muddin bata yi mata magana ba,
to ba kyale ta zatayi ba, dan baka tace " yunwa nake ji, kuma ban san cin abincin,
murmushi Khulud tayi tana zama kusa da ita, kana ta shiga rarrashinta tana lallab'ata,
ta dad'e tana kwantar mata da hankali kana ta mik'e ta shiga kitchen ta had'o mata fruits salad with milk & honey,
ta kawo mata, da kanta ta bata a baki harta shanye tassssss,
kana ta d'auki kwanan ta fita, Sanah tabi bayanta da kallo cikin tsantsar tausayawa,
hawaye na kuma zubo mata,
dawowa Khulud tayi ta shiga gyaran bedroom d'in tana yiwa Sanah hira,
harta gama gyara d'akin tassssss, kana ta bathroom nanma ta wanke tasss ta had'a mata ruwan wanka,
ita kamata ta kaita har cikin bathroom d'in ta jawo mata k'ofa, kana ta dawo ta canja bedsheet,
ta fito mata da kayan da zata saka,
bayan Sanah ta fito ta shirya Khulud ta kalle ta tace " me kike so a dafa miki....!?
"Bakomai karki damu,
"a'a dan Allah ki fad'i abinda kike san ci,
Allah ban san cin kom......!
bata k'arasa ba, sukaji ana sallama a parlor cikin tsoro suka kalli juna,
Sanah tace " kamar Hanash ko....?
"Ba Hanash bane ke har yanzu bama kisan muryarshi ba,
baki gama tantance muryar mijin naki ba kenan,
baki tab'e had'i da cewa " hummmm, na zata shine dana ji muryar namiji,
" a'a shi baya nan yayi tafiya,
"yaushe yayi tafiyar ina yaje...!?
Bata b'oye mata komai ba, ta fad'a mata abinda ta gani ta kuma ji,
baki ta kuma tab'ewa batare data ce komai ba,
Khulud ta fita zuwa parlor Sanah ta kwanta saman bed had'i da rufe idanta tana tunanin mafita dan harga Allah bata iya bada d'anta,
a haka ma yana ciki batare data ganshi ba,
take yi mishi irin wannan mugun son to ina kuma ga ya fito ta ganshi ido da ido ta fad'a cikin ranta,
Khulud ta dawo d'auke da kayan wanki da guga,
tace daga drycleaning ne aka kawo kaya,
ta fad'a tana ajiye kayan saman bed,
kana ta bud'e wardrobe ta fiddo gaba d'aya kayan ciki,
ta shiga shiryasu tana jera su,
while tana yiwa Sanah hira,
Sanah kam shiru tayi ta kafe ta da ido cikin ranta tana tsananin jin tausayin Khulud,
har Khulud ta gama ta fita Sanah batayi magana ba,
Khulud na fita Sanah ta fashe da matsanancin kuka.
Khulud na d'akinta zaune saman sallaya bayan ta idar da sallar ishsha,
taji gabanta na gumun fad'uwa,
cikin karaya ta mik'e bayan ta gama ta ninke hijab d'in kana ta nufi bedroom d'in Sanah,
while gabanta na cigaba da mugun fad'uwa,
wayam taga bedroom d'in babu kowa,
parlor ta koma ta zauna a tunninta tana bathroom,
sosai gaban Khulud yayi ta fad'uwa yana dukan uku-uku,
cikin fargaba ta mik'e ta koma bedroom d'in Sanah,
still babu kowa, bakin k'ofar bathroom taje ta d'an kwankwasa,
tace " wai me kike yi ne tun d'azu....!?
Shiru Khulud taji a d'an tsorace ta tura k'ofar dan zatonta ko ta fara labour ne,
wayau babu Sanah ciki ta gani,
cikin tashin hankali Khulud ta fito duk ilahirin jikinta rawa yake,
ta fara duba ko'ina na gidan amma babu Sanah babu alamar ta,
duk gidan babu inda Khulud bata duba ba,
tana dubawa tana kuka, har store da k'ark'ashin gado,
da cikin wardrobe sai da Khulud ta duba amma babu Sanah,
bedroom d'in Sanah ta dawo tana kuma dubawa,
karaf idanta ya sauwa kan paper da biro a saman mirror ,
jikinta na karkarwa ta k'arasa inda paper take ta d'auka ta shiga dubawa,
_" I'm so sorry my Khulud for disappointed you,_
_bani da bakin da zan iya baki hak'uri amma dan Allah kiyi hak'uri nasan na barki cikin bak'in ciki da damuwa marasa iyaka,_
_magana ta gaskiya ban iya baki kyautar d'ana har abada,_
_tun farko *RASHIN SANI...!* ne yasani amsa miki,_
_yanzu ban iyawa, kiyi hak'uri my Khulud,_
hannu Khulud ta d'ora aka had'i da rusa ihuuuuu,
"wayyo Allah na, shikenan my Sanah ta gama tona min asiri,
innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, na shiga uku,
jikinta na rawa ta mik'e tayi harabar gidan,
mai gadin gidan na d'akinshi ya fito da gudu jin ihuuuun kukan Khulud,
" Hajiya lafiya kuwa....!?
"Wata ta fita, cikin mamaki yace " Hajiya dama akwai mace bayan ke cikin nan ne....!?
Dan tun abinda ya faru kan d'aya mai gadin Khulud take taka tsan-tsan bata tab'a bari yaga Sanah ba,
" tambayarka nake yi, wata ta fita....!?
Ta fad'a cikin ihuuuuu da k'araji,
jikinshi na kerrrrma yace " wallahi Hajiya ban sani ba, ina d'aki na,
da gudu ta koma cikin gida ta d'auko key,
daga ita sai doguwar rigar material da d'an kwali ta fad'a mota tayi waje da masifar gudu,
sannu a hankali yake yuk'in motar kasancewar dare ne,
kuma ga hadari ya had'o sosai dan har an fara yayyafi,
Sanah dake tafiya daga ita sai doguwar rigar material iri d'aya sak data jikin Khulud,
itama daga ita sai d'an kwalin,
tana tafe tana waige-waige ga turtsetsen tsohon ciki na wata tara,
a matuk'ar razane take tafiya hannunta saman cikinta,
tana kuka tana tafiya take cewa " na gwammace na rabu da kowa da in rabu dakai,
na zab'i kowa da komai ya juya min baya akan ka,
wallahi komai zai faru sai dai ya faru,
cikin nutsuwa yake tuk'in motar,
kamar daga sama ga kanta gaban motarshi,
fitilar motar ta haske ta dal kamar da rana,
yayyafin ruwa yana sauka akanta,
a kid'ima yayi saurin taka burki k'uuuuuu!,
dan saura kad'an ya taka ta,
a tsorace jikinta na tsuma tayi saurin kare cikinta, dan ta yi tsammanin buge ta zayyi,
cikin matsanancin firgici, tashin hankali, da rud'ewa yace " SANAH!!!! yana k'ok'arin bud'e motar ya fito idanshi ya sauka akan k'aton tsohon cikin dake jikinta.........................!!!!!
MOMYN ZARAH 'YAR BAIWA