RASHIN SANI…

64

by @hauwaausmanjiddarh

_*RASHIN SANI.......*_





*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''




6⃣4⃣




Tana gaf da isa gareshi ya mik'e yana murmushi had'i da goge jinin dake zubo mishi,

ya kalli Sir Moli yace " kayi hak'uri da zagin iyayen mu da nayi،

ba nayi hakan bane dan cin fuska da muzantaka ba,

nayi ne dan nemawa kai na mafita,

kana ya juya ga Sanah gami da sakar mata shu'umin murmushi,

yace " na fad'a miki kina so na kince k'arya ne, idan har baki so na meyasa dan duka na kikayi magana......!?


"Meyasa kika kasa daurewa ganina cikin mawuyacin hali.....!?


"Meyasa kika tausaya min.....!?


" Meyasa hawayenki zubowa.....!?


Ya fad'a idonshi cikin nata, Sanah dake tsaye sororo tana kallan Hanash,

tayi saurin sanya hannu a fuskarta ta shafa dan ita bama tasan tana kukan ba,

" hummm kina tsammanin k'arya ne.....!?


Takawa yayi kusa fa ita gaf da gaf har suna jiyo numfashin juna,

yace " ki yarda ko karki yarda kina sona, dan haka ki saki jiki da ranki,

ki bud'e zuciyarki mu more rayuwa da duniyarmu,

na baje miki......! ya kanne mata ido d'aya ya shige cikin mota yana murmushi,

Jaddah da Mimmee suka bi bayanshi,

Zohal da Wajnah ma haka, 

babu wanda yayi magana cikin mutanen dake tsaye kowa ya tafi،ya bar wajen

Sir Moli yana k'ok'arin shiga mota tayi saurin rik'o bayan rigarshi,

cikin nutsuwa ya juyo ya kalle ta kana ya kalli inda ta rik'e shin,

cikin jin kunya tayi saurin sakin shi،

" kayi hak'uri please....!

"me kikayi min kike bani hak'uri......!?


" Ni dai dan Allah kayi hak'uri, wallahi bada sani na nayi hakan ba,

ido ya d'an k'ura mata kana ya d'auke kanshi daga kanta,

yace " no karki damu nasan mata kuna da raunin zuciya ai,

yayi maganar yana murmushi, zatayi magana yayi saurin shegewa cikin motarshi yabar harabar gidan,

ta dad'e tsaye anan kafin ta taka zuwa inda Khulud keta faman bori tana hauka,

batare datayi mata magana ba ta sanya hannu ta d'ago ta،

ta danna gaban motar Hanash gami da rufewa,

Jaddah tace " irin haihuwa ai nan gurin zamanki ne ba nata ba,

" a'a kuje ni da su Zohal zamu taho a wancan motar,

ta fad'a tana rik'o Wajnah,

a tak'aice Hanash yace " shiga mu tafi..! bata kalle shi ba, taja hannun su Wajnah tayi gaba,

" kuje ku shiga wancan motar ina zuwa,

ta fad'a tana nufar Aarib dake tsaye,

 tace " please bani key d'in motarka, batare da yayi magana ba ya mik'a mata,

ta amsa, ganin ta zauna kujerar driver yasa Hanash k'ok'arin fita daga motar,

da sauri tayiwa motar key ta fice,

batare da yayi magana ba ya koma ya shiga motar yaja,

tana yin parking ta fito cikin sanyin jiki ta shiga part d'in Mimmee,

direct bedroom d'in Zohal ta shige ta rufe k'ofa ta fad'a saman bed gami sanya rikitaccen kuka,,

bata fito ba sai gab da magrib ta iske Mimmee zaune a parlor,

cikin sanyin jiki ta zauna saman sofa (kujera),

" nasan masu aiki su gyara miki part d'inshi,

idan sun gama zaki shiga ki duba duk abinda babu sai kuje ku siyo,

in kuma canjawa za'ayi sai a canja,

Mimmee ta fad'a cikin fara'a,

jikin Sanah a sanyaye tace " Mimmee please ki barni na zauna nan part d'inki،

" kin tab'a ganin anyi haka.....!?


Hanash dake shigowa ya fad'a,

bata kalle shi tace " please Mimmee ban san komawa can tsoro nake ji,

" kina tare dani ai karki ji tsoron komai,

zatayi magana Khulud ta shigo hannunta aka tana rusa kuka muryarta harta dishe saboda tsabar kuka،

" yanzu saboda Allah Khulud bazaki daina kukan nan ba.....!?


Mimmee ta fad'a cikin tausaya mata,

batayi magana ba ta zauna a k'asa dirshen tana cigaba da rusgar kukanta,

Mimmee na k'ok'arin yin magana masu aiki shigo,

cikin ladabi suka zube a gaban Mimmee,

" Hajiya mun gama gyarawa, 

a mitunce Mimmee tace " yauwa nagode sosai,

" ki tashi kije ki duba abinda babu sai kuje ku siyo,

fuska ta kwab'e zatayi kuka tace " please Mimmee ki barni nan ban son komawa can,

" ba ruwa na ki tambayi mijinki idan ya barki shikenan,

batare data kalle shi ba ta mik'e tace " bari naje zan zauna can d'in haka,

dan data tambayi Hanash alfama a matsayin mijinta ta gwammace ko cikin wuta ne ta shiga ta zauna,

tana k'ok'arin mik'ewa Jaddah ta shigo, fuskarta d'auke da fara'a tace " a'a irin haihuwa ina zuwa.....!?


Murmushi tayi had'i da cewa " part d'in can zani,

Jaddah tace " wanne part d'in.....!?


Shiru Sanah danko sunanshi bata san ambata,

jin kukan Khulud yasa Jaddah juyawa a fusace tace " rufe mana baki bak'ar munafuka,

annamimiya makira ta fad'a tana watsa mata harara,

"Jaddah....! Sanah ta kira sunanta,

" na bari, Jaddah tace tana murmushi,

" muje na raka ki abinda babu sai mu siyo,

ta fad'a tana rik'e hannun Sanah,

da suka xo xasu wuce Jaddah ta sanya k'afa ta take k'afar Khulud,

gami da juya tace shegiya juya, babu abinda aka iya sai aci ayi kashi,

amma kinga irin haihuwa cikin shekara d'aya har za'ayi haihuwa biyu,

"Jaddah....., " yi hak'uri irin haihuwa na bari, muje,

part d'in tsaf-tsaf a gyare tasss babu abinda yake buk'ata,

3 bedrooms duk akwai gadaje cikinsu, had'add'u,

sai babban parlor dasha kayan alatu sai kitchen da dinning area manne da juna,

kayan kitchen ne kawai babu, da bathroom & toilet,

Jaddah tace " kayan kitchen kawai za'a siyo da kayan abinci،

batayi magana ba dan tasan yunwar dare na tashinta a k'alla wajen sau biyu ko sau uku,

Jaddah tace " wanne bedroom d'in kika zab'a.....!?


"Wannan da aka shirya min kaya ma is ok,

" shirya kizo muje muyi siyayya, Jaddah ta fad'a tana fita,

da sauri Sanah tace " bacci nake ji dan Allah kuje kawai,

" to ke baki buk'atar komai.....!?


"Bana buk'atar komai, duk abinda kuka siyo yayi min،

" tom kwanta ki huta d'in,

duk abinda ake buk'ata na kayan kitchen da abinci sun siyo mata,

harda kayan ciye-ciye da suka san masu ciki suna iya buk'atarsu,

babu abinda ba'a siyo mata ba harda kayan bacci, kud'i Hanash ya kashe su sosai kamar me,

duk yadda kake tunanin mutum zai shiga cikin bak'in cikin da damuwa Khulud ta shiga,

bata da aikinyi sai kuka, tunda aka kwace Sultan ta shiga matsanancin hali.


Bayan sati d'aya Sir Moli yazo kawowa Sanah sauran kayanta,

sanye cikin hijab ta fito fuskarta d'auke da murmushi,

tace " Allah nayi fushi shine baka zo ba sai yau ko....!?


"Ayi min afuwa aiki ne yayi min yawa,

" aikin ne ya hanaka zuwa ka gammu.....!?


"Ayi hak'uri ni dai please,

" ai baka laifi tun kan kayi ma ake yafe maka,

yayi murmushi gami da mik'a mata kayan yace " ga kayan nan,

amsa kayar tayi tayi mishi godiya,

" to ni zan wuce, kina da buk'atar wani abu ne.....!?


"Macen dake gidan mijinta kuma take tare da mijinta kake tambaya tana buk'atar wani abu.....!?


Hanash ya fad'a gami da rungume Sanah ta baya،

ido ta zaro had'i da kalli Sir Moli،

kanshi ya d'ora saman kafad'arta, gami da zura hannunshi cikin hijab d'in jikinta,

yana yawo da hannun cikin jikinta,

cak Sanah ta tsaya ta kasa yin koda kwakkwaran motsi,

idonta suka cicciko da kwallah tana kallan Sir Moli,

yayinda shima Hanash idonshi na kan Sir Moli yana murmushi,

yace " mu shiga daga ciki inasan hakk'i na, na kuma bawa baby ma abinci,

kanta ta shiga girgizawa hawaye ya soma zubo mata tace " wallahi babu abinda ke shiga tsakani na dashi....!

" ta yaya aka samu cikin Sultan da wanda ke jikinki.....!?


Ya fad'a idonshi rufe yana kai fuskar shi a kumatunta,

idonta ta runtse da k'arfi hawaye na zubo mata,

tace " Aryan.....! sai kuma tayi shiru,

" I'm so sorry Aryan.....! ta fad'a muryarta na cracking,

" but I promise you ban tab'a yin rayuwa da wani d'a namiji bayan kai in sha Allah,

saboda kai kad'ai ne a zuciya ta, kai kad'ai nake so, nayi alk'awarin dakai kad'ai zan rayu,

wallahi ko bak'ar k'addarar bazata kuma nasarar raba mu ba,

"ki daina fad'ar haka Sanah, saboda da aure bisa kanki bana san ki fad'a cikin fushin Ubangiji,

dan Allah karki k'ara fad'a haka, MU JIRA LOKACI.....!,

jikinshi na kerrrrma yayi saurin shigewa motarshi ya fige da k'arfi yayi waje,

kiss Hanash yayi mata kana ya sake ta yana murmushi,

" Allah ya isa na, ta fad'a tana barin wajen da gudu,

bayanta yabi da kallo yana murmushi had'i da shafa kanshi.


Sosai Sultan yayi b'ul-b'ul dan sosai Halan ke matuk'ar kula dashi,

tana jinshi tamkar d'an data durk'usa ta haifa da cikinta don haka take mugun sonshi take kuma bashi kulawa sosai,

yayinda Sanah kullum tana part d'in Mimmee sai dare take komawa part d'in ta,

yauma kamar kullum bayan sun gama cin abinci sunsha hira ta mik'e hannunta cikin na Wajnah,

tace " to Mimmee sai da safe " Allah ya bamu alkhairi,

kana ta mayar da kallanta ga Zohal tace " yau baki zuwa ne naga baki tashi ba....!?


"Kuje idan na gama zan taho, batare sunyi magana ba suka fita,

zama Wajnah tayi a parlor tare da cewa " sai da safe idan Zohal ta shigo sai ku kwanta,

kasancewar nan suke kwana amma ba bedroom d'aya ba yasata yi mata murmushi tace " sai da safe,

ta shiga bedroom d'inta gami da rufe k'ofa, 

kanta tsaye ta cire kayan jikinta tana k'ok'arin shiga bathroom,

taji an wartota ta baya, a tsorace ta bud'e baki zatayi ihuuun yayi had'e bakinsu,

sosai ta soma k'ok'arin kwace amma ta kasa dan yayi mata mugun rigo,

sai da tsotsi bakinta dan kanshi ya sake ta,

tayi sauk'in mik'ewa tana nishi, gami da kunna fitilar d'akin,

ido ta zaro ganin Hanash zaune babu kaya jikinshi daga shi sai boxer,

cikin tsoro rawar muryar tace " me....me.....ya ......ka....wo ka....d'akina....,

tayi maganar a rarrabe, kai tsaye yace " hak'ikk'ina nazo karb'a,

wata irin ranazananniyar fad'uwa gaban ta yayi,

amma ta dake tace " dama kana da hak'k'inka cikin d'akin nan......!?


"Ni ko ke da hak'k'i a d'akin nan,

tace " wanne hakk'in naka kenan....!?


Ta idanuwanta duk waje, 

shiru bai bata amsa ba, cikin rawar murya tace " dakai nake, ko baka da abin cewa....!?


Still shiru bai bata amsa ba,

"please in baka da abin cewa ka fita wanka zanyi,

kwata-kwata Hanash bai ma san tana magana ba danya shagaltu da kallanta,

gaba d'aya hankalinshi da tunaninshi gami da nutsuwarshi basa tare dashi,

ya fita daga hayyacinshi ya zubawa naked surar jikinta ido,

bin idonshi tayi da nata idon zuwa inda yake kallo,

ganin ita yake kallo tayi saurin sanya hannu ta kare jikinta,

Santa manta bata da kaya daga ita sai pant ko bra babu jikinta,

" please ka fita wanka nake sonyi,

a hankali ya mik'e while idonshi cikin nata ya nufe ta,

" muyi wankan tare mana,

yayi magana yana k'ara nufarta,

a hankali ta soma ja da baya jikinta yana kerrrrma tace " wai.....Meye ....haka ..ne Malam.....?


Bayyi mata magana ba ya cigaba da nufarta, itama tana ja baya harta kai bango,

" ni fa ban son iskanci, idan wani abu ya kawo kayi ka fita..!

"eh....! wani abu ya kawo ni, nima so nake nayi na fitan ai,

ya fad'a yana isa gareta, k'irjinshi ya sanya yayi mata rufeta ruf,

hannu ta sanya ta fara k'ok'arin ture shi gami da cewa " me...ye ha....ka.....!?


"Meya ka..wo ka d'a...ki na....!?


Ta fad'a cikin rawar murya, bayyi mata magana ba ya sanya hannu ya d'auke ta cak,

da k'arfi ta sanya ihuuuuu tana kiran sunan " Wajnah.....! please kizo mi cece ni zai kashe ni,

a tsorace Wajnah ta nufo k'ofar ta shiga bubbuga da k'arfi tana cewa " meke faruwa....!?


Kwantar da ita yayi saman bed yabi ya danne had'i da sanya bakinshi kan boobs d'inta,

sosai Sanah take kuka tana ihuuun gami da kokowar kwatar kanta,

" meke faruwa Aunty Sanah....!?


Wajnah ta fad'a cikin tashin hankali,

" zaki bar bakin k'ofar nan ko sai nazo nayi miki jahilin duka.....!?


Jin muryar Hanash yasa Wajnah yin shiru batare data bar bakin k'ofar ba,

" dan Allah karki tafi ki tsaya fyad'e zayyi m......!

da sauri ya kuma had'e bakinsu,

" wai meke faruwa dan Allah....!?


Wajnah ta kuma tambaya tana bugun k'ofar,

" a fusace Hanash yace " wallahi idan baki bar bakin k'ofar nan na fito sai na lahira ya fiki jin dad'i,

jin yadda muryarshi ta canja da yadda yayi maganar a zafafe yasata,

juyawa ta nufi part d'in Mimmee da gudu,

hankalinta tashe ta shiga parlor'n,

tana hakki tace " Mimmee.....! Mimmee.....! ta fad'a tana nuna k'ofar,

cikin tashin hankali Mimmee da Zohal suka mik'e a tare,

" lafiya.....!?


Kasa magana Wajnah tayi sai hakki datake ta famanyi,

"meke faruwa....!?


Zohal ta tambaye ta,

still shiru Wajnah tayi, cikin bak'in cikin Mimmee tace " wai ba magana nake yi miki ba....?


"Dama.....! Ya..ya Hanash...ne ya shiga bedroom d'in Aunty ya kulle ita kuma take ta faman kuka,

tsoki Mimmee taja gami da cewa " to sai akayi me....!?


"Ko dodo ne shi.....!?


Zatayi magana Mimmee tace " dalla ku wuce d'akinku ku kwanta,

daga yau ma babu wanda zai k'ara kwana part d'in nata,

sumi-sumi suka wuce, tana ganin sun shige Mimmee tace " shi kuma shege zai zo ya sami ne, dayake neman lalata min yara,

Sanah kuwa ana ta faman cin uban dambe iya k'arfinta dan kwatar kanta,

amma dayake k'arfin namiji dana mace ba d'aya bane, ga kuma ciki yasa ta saurin gajiya,

hannunta ya had'e duka biyun ya rik'e da hannunshi d'aya,

ya kafa bakinshi a boobs d'inta ya soma tsots idanuwanshi lumshe,

while d'aya hannun yana kan d'aya boobs d'inta yana murza kan nipples d'inta,

a gaggauce ya cire bakinshi daga kan boobs d'inta ya mayar k'asanta ya soma sucking d'inta,

yana kuma murza kan nipples d'inta,

kwata-kwata Sanah bata kwantar da hankalinta ba balle taji dad'i,

in banda kuka babu abinda yake yi,

sai da ya gama romancing d'inta kana ya shige ta,

sai da ya samu nutsuwa kana ya sassauta mata,

ya koma gefe ya kwanta yana k'ok'arin jawota jikinshi ta fisge da k'arfi,

" please kiyi hak'uri dan Allah,

bata kulashi ba mik'e ta shige bathroom,

ya dad'e sosai a bakin k'ofar yana ta faman bata hak'uri tayi mishi banza,

sai da ya gaji dan kanshi kana ya fita ya shiga d'ayan bedroom d'in ya shiga wanka,

tana jin ya fita ta fito har lokacin bata bar kukan ba, ranar haka Sanah tayi kwanan bak'in ciki da takaici.


" Yanzu idan Sanah ta haihuwa ya za'ayi....!?


"Da me fa.....!?


Abbu ya tambaye ta, ajiyar zuciya Mamu ta sauke kana tace " da Aryan mana,

d'an shiru Abbu yayi kana yace " nima na rasa abinyi gashi bamu da wata 'ya mace bari mu bashi ita,

" yaron yana matuk'ar bani tausayi wallahi,

dan kallo d'aya zakayi mishi ka hango tsagwaran son da yake yiwa Sanah,

" nima yana bani tausayi sosai, ina kuma sonshi kamar yadda nake son yaran da muka haifa,

saboda yana da hankali, nutsuwa da sanin ya kamata,

amma ina ganin a bari ta haihun sannan zamu fi sanin abinda ya dace ya kuma kamata ayi ko....!?


"Eh...! nima haka nake tunani,

Allah ya kai mu lokacin ya kuma sauketa lafiya,

" Amin ya Rabbi.


Duk inda kake tsammanin mutum zai shiga cikin matsananciyar damuwa da masifa a rayuwarshi Khulud ta shiga fiye da haka,

tayi muguwar rama tayi bak'i wulik sosai,

duk ta koje ta rame sai 'yar fuska fiyot da ita,

yayinda Sultan yake cikin kwanciyar kwanli na a cikin soyayyar dangi da 'yan uwa,

kasancewar yaron yana farin jini yasa yau yana nan gobe yana nan,

daga hannun kakanninshi sai hannun iyayenshi da yayyanshi,

sosai ya sake jiki yayi wayo ya girma sosai,

yayinda kowa ya kawar da hankalinshi daga kan Khulud kwata-kwata babu mai kula ta balle a saurare ta,

daga b'angaren Sanah kuwa tunda Hanash ya kwanta da ita bata k'ara gigin barin k'ofa a bud'e ba,

balle ya shigo yayi mata fyad'e inji ta,

wajen k'arfe hud'u na yamma Hanash ya shigo gidan,

direct part d'in Sanah ya nufa ganin bata parlor yasashi zama kan sofa,

d'an kishingid'a yayi gami da lumshe idonshi،

bai jima da shigowa ba Zohal ta shigo part d'in babu ko sallama,

"Aunty Sanah kizo inji Aryan....!

wata irin muguwar zabura Hanash yayi ya bud'e idonshi da sauri,

zato yayi ko kunnenshi ne bai jiye mishi gaskiya ba,

dan haka ya kalli Zohal yace " baki da hankali zaki shigowa mutane kai tsaye haka....!?


Kanta k'asa tace " yi hak'uri,

" me kika zo da....!?


"Kiran Aunty Sanah...!

" waya aiko ki kiranta....! ?


"Aryan ta bashi amsa dai-dai lokacin da Sanah ke fitowa,

" idan shi bashi da hankali kema baki da hankali ne da zai aiko ki kiran matar aure kuma kije......!?


Jikin Sanah na rawa ta k'araso wajen bata ko kalli inda yake ba ta kalli Zohal tace " wake kira na kikace.....!?


"Aryan...! ta bata amsa bakinta na rawa,

jikinta na tsuma ta koma a gaggauce ta shiga sanya kaya,

" daga yau ya sake zuwa kika kuma kwaso k'afa kika zo kiranta saina ci ubanki,

shegiya munafuka....! dallah fice min da gani,

sumi-sumi Zohal ta fita, ya koma ya zauna yanata faman huci,

ta ga banshi tazo zata wuce batare data kalli inda yake ba,

yace " Sanah.....! bata juya ba balle ta amsa ta cigaba da tafiya,

"karki sake ki fita Sanah....!

still k'ofa ta cigaba da nufa,

idonshi ya runtse kana ya bud'e tana gaf da fita,

yace " idan kika k'ara step d'aya ban yake miki ba,

ko taku daya kika k'ara bada yawo na ba,

fuuuuu ya juya fice tamkar zai tashi sama yayi waje...............







MOMYN ZARAH    'YARBAIWA