RASHIN SANI…

70

by @hauwaausmanjiddarh

_*RASHIN SANI.......*_





*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''





7⃣0⃣




Take duk ilahirin jikin Sir Moli ya rawa da kerrrrma yana tsuma,

saboda tsabar farin ciki zaman dirshen yayi a k'asa had'i da sanya kuka wiwi,

kamar k'aramin yaro, cikin sanyin jiki Sanah durk'usa gabanshi,

tare da sanya hannu ta tallafo fuskarshi tace " wannan duk na farin cikin ne?


Bayyi mata magana ba ya rungume ta tsam a jikinshi yana cigaba da kukan,

abinda Sanah ta hango cikin kwayar idon Sir Moli yayi matuk'ar bata mamaki,

 dan batayi zaton zayyi farin ciki irin haka ba,

hak'ik'a soyayyar dayake yi mata soyayyar gaskiya ce wacce babu algus acikinta,

 tabbas Aryan ya cika masoyi na gaskiya da amana,

 wanda irinshi sukayi k'arancin a wannan zamanin,

 "ashe zanga wannan ranar a rayuwata....!? 


" Ashe da gaske zan kasance mijin Sanah kuma zan zamo uban ya'yanta.....!?


 Lallai *RABO AJALI...!* ne, rabo idan ya rantse hasada bazatayi aiki ba,

Allah ya rigada ya rubuto dole sai munyi aure duk wannan rikicin rayuwa da gwagwamayar da muka sha,

 "ke rayuwa ta ce Sanah bazan taba son wata 'ya mace bayan ke ba, 

"ina sanki, ke haske ce a rayuwata, ke ni'ima da annurin raina ce, 

ke ce komai a duniyata,

 "dan Allah ka bar kukan haka,

haba K'albi kamar wani k'aramin yaro,

godiya ya kamata kayiwa Allah,

cikin kuka yace " ki barni nayi kuka,

kukan farin ciki da jin dad'i nake yi,

wai yau ni ne Sanah ke d'auke da gudan jini na,

cikin salo Sanah ta zame jikinta daga nashi ta sanya hannu tana goge mishi hawaye,

tana rarrashin shi gami da bashi hak'uri, 

" Alhamdulillah Alhamdulillah Allah nagode maka،

lalle *RABO AJALI.....!* ne, 

abinda Sir Moli ke fad'a kenan.


Har suka isa gida tana manne da jikinshi while bai daina hawayen ba,

suna isa gida ya fara kiran waya yana sanar da 'yan Nigeria Sanah nada ciki،

kowa sai murna yake yana fatan alkhairi,

tunda aka sanar da Sir Moli Sanah tana da ciki ya ninka kulawar dayake bata,

ya tattara caring, time, love and attention d'inshi yana bata su,

ya hana ta yin komai kwata-kwata idan ya ganta tana aiki kamar ya mutu haka yake ji.


Har gida aka zo aka sanarwa da Mimmee matar da Hanash yake san aura ba mutuniyar kirkiba ce,

dan ko a cikin 'yan Nigerian film d'imma ita badance,

dan haka ta fututtuke tace sam ba haka ba,

kan dole Hanash ya hak'ura da Tonto Dikeh,

ya fara neman auran Siyama cousin sister ce 'yar K'anwar Papu ce,.

Siyqma yabiyar ce 'yar gayu wayayya dan a America tayi gaba d'ayq karatunta,

dan haka ta wayo sosai idonta a bud'e yake tarr sai da ba 'yar iska bace,

kasancewar akwai abun yasa ba'a d'auki lokaci ba aka had'a da bikin Zohal da Aabeed akayi,

biki kam ya tsaru sosai ya had'u amare ansha kwalliya dayake kowaccen su ba bayace wajen kyau da had'uwa,

dan ko a India sai an kira Siyama mai kyau ajin farko,

first night sosai Siyama ta bawa Hanash mamaki dan zagewa tayi sosai ta bashi had'in,

duk da budurwa ce cikekkiya hakan bai hana ta participating ba,

Hanash ya samu yadda yake so irin matan dayake so ya zage yayi ta kwarara ihu.


A b'angaren Khulud kam ba'a magana dan duk sanin danayi mata bazaka iya ganeta,

farar d'aya ba, sosai ta k'ara shiga cikin k'unci da uk'ubar rayuwa,

musamman da labarin auren Hanash ya iske ta,

yayinda sosai Juju ta shiga tausayawa 'yartata zuciyarta tayi sanyi,

haka ma Halan ta dage wajen bata hak'uri da baki, 

satin Hanash biyu da aure Siyama ta matsa masa ya dawo dasu Sultan gaba d'ayansu gidan,

ta had'a su ta rik'e kamar ita ta haifesu,

hakan ba k'aramin k'ara mata martaba da mutunci yayi a idonta Hanash dasu Mimmee ba,

sosai suke zamansu lafiya cikin kwanciyar hankali batare da wata matsala ba.


Cikin takunta na kissa tana kad'a duk ilahirin jikinta,

jikinta sanye da boxer na jeans da yaloluwar riga mara hannu,

ta kama gashin kanta ta tufke shi a tsakiyar kanta da reborn kalar kayan jikinta,

yana ganinta ya saki k'ayataccen murmushi mai tafiya da hankalin Sanah duk sanda Sir Moli yayi mata shi,

hannuwanshi ya wara mata ta fad'a jikinshi gami dayi mishi light kiss a kumatu,

tace " tashi muje mu ci abinci,

sai da ya d'an tsotsi lips d'inta kana yace " har chef d'in ya gama girkin,

yadda tayi da fuskarta cikin alamun rashin gaskiya yasa Sir Moli fahintar ita tayi girkin,

fuska ya d'an tsuke kana yace " mai yasa baki jin magana....!?


"Sorry K'albi ban k'arawa, tayi maganar tana kama kunnenta,

" amma ai na fad'a miki ki daina wahalar min da kanki ko....!?


" Afuwan my heartbeat...! ta kuma fad'a tana rik'e da kunnenta,

kumatunta ya shafa had'i da cewa " sanin kanki ne baki laifi, 

but take note please karki kuma yin komai, duk abinda kike buk'ata ki sashi zai dafa dan ya iya girki sosai,

matse shi tayi sosai da jikinta hannunta kan k'irjinshi tana shafa yalwataccen gashin shi,

tace " har ni ya fini iya girki....!?


Tayi maganar so romantic, cikin salanshi ya sanya hannu ya cire reborn d'inta,

ya saki gashin kanta tare da cusa hannunshi ciki ya had'e bakinsu,

ya dad'e yana tsotsar bakinta kana ya mayar da bakinshi saitin kunnenta,

muryarshi can k'asan mak'ogwaro yace " wane ni da fad'ar haka,

murmushin jin dad'i tayi gami da kwantar da kanta kan faffad'an k'irjinshi,

tace " I love you so much my life,

" I love you too, yace " yana d'aukarta cak yayi cikin bedroom.


Yana zaune kan sofa yana kallan BBC Siyama ta fito, sanye cikin crazy jeans & half best,

tana rangwad'a da karairaya ta k'arasa ta zauna saman cinyar shi,

kasancewar Siyama irin matan nan 'yan gayu masu tsafta,

waye da bud'ewar dan a America tayi karatu, tayi huld'a da turawa,

shiyasa ta waye sosai idanta ya bud'e, ta zama very romantic,

24hrs tana manne da Hanash tana zuba mishi shagwab'a,

ba ruwanta da idanta mutane gaban kowa nunawa mijinta so da kulawa take yi,

dayake dama Hanash tun farko irin matan dayake so kenan,

yasa shi yin matsanancin farin ciki da hakan, shima ya tattara komai nashi ya bata,

suke b'arje k'uminsu suna d'ibar love,

cikin kissa ta zauna saman cinyar shi had'i da sak'alo hannu ta bayanshi,

ta had'e bakinsu suka soma hot kiss, cikin dabara ta d'auki hannun Hanash ta d'ora akan k'ugunta,

while bakinsu manne, ta sanya hannu ta zame baya da rigar baccin dake jikinshi,

ta soma shafa shi tana wasa da kan nipples d'inshi,

cikin k'ank'anin lokaci suka rikita junansu da zunzurutun tsagwaran ruwan dad'i da soyayya mai tsayawa cikin rai,

anan cikin parlor'n Hanash ya kashe arna.


Bayan wata biyar


Akan dole Hilwa da Nailah suka matsawa Sir Moli ya kan su dawo gida ganin cikin Sanah ya tsufa ta shiga watan haihuwar ta,

koda suka dawo babu yadda Juju da Nailah basuyi akan ya basu ita ta tahu gida ba,

amma yak'i yace ta haihun a d'akin ta,

da tsohun ciki ta kasa hak'urin ta haihu sai da taje gida,

taga Halan, Mamu, Juju, Dide da Abbu, da yayyanta,

lokacin dataga Khulud sosai ta rink'a kuka saboda ganin yadda ta koma,

taga Wajnah itama da nata tsuhun cikin, haka ma Zohal matar Aabeed tana da ciki dan har ya fito,

taso taje Maiduguri amma Aryan ya hana yace ta bari sai ta haihu.


A k'alla Sir Moli yakai 3hrs yana kiran number Sanah amma batayi picking ba,

cikin tashin hankalin ya bar abinda yake yi,

jikinshi na rawa ya fito daga office had'i da yiwa driver & escort d'inshi alama,

while yana cigaba da kiran layinta har suka k'arasa gidan,

tun kafin motar ta gama yin parking ya fito, jikinshi na tsuma ya shiga cikin gidan,

ganin bata parlor yasashi nufar bedroom d'inta,

kwance ya ganta saman bed sai faman juye-juye take yi tana murk'ususu,

jikinta sai kerrrrma yake, mahaukaciyar fad'uwa gaban shi yayi,

a matuk'ar kid'ime ya hau saman saman bed d'in had'i da tallafota,

muryarshi na rawa yace " me....ke...da...mun...ki....!?


Dakyar ta iya nuna mishi mararta batare datace komai,

" mara....!?


Yace cikin rawar murya, "eh...! ta amsa mishi dakyar,

batare daya kuma yi mata magana ba,

ya nufi kitchen ya had'o mata kakkauran tea ya dawo,

ya sau saman bed d'in ya rungumo ta jikinshi,

tare dakai cup d'in bakinta, dakyar tace " bazan iya sha ba...!

" please kisha ko kad'an n....!

bai k'arasa ba yaji ta saki gigitaccen ihuuuuuu,

had'i da tallafe mararta, tace " mutuwa zanyi Aryan,

a gigice ya saki cup d'in ya fad'i k'asa, ya mik'e da sauri

ya nufi wardrobe d'inta ya d'auko mata kayan sawa,

ya sanya mata a jikinta kana ya zura mata hijab,

jikinshi na rawa ya sungume ta yayi waje,

tun kan ya k'arasa harabar gidan ya soma kwalawa driver da mai kira,

a tsorace duk suka mik'e driver ya shiga mota ja, mai gadi ya bud'e get sukayi waje,

suna yin parking a harabar hospital ya d'auke ta yayi cikin hospital yana kwalawa Doctor kira,

jiki na rawa nurses suka amsheta aka shigar da ita labour,

nan ya tsaya yana takai komo yana safa da marwa ko'afar labour d'in,

yana yin duk addu'ar datazo bakinshi,

bayan doguwar nak'uda wacce a k'alla takai 4hrs tana fama,

kana Allah ya bata ikon haifo kyawawan santala-santalan 'ya'yan 'yan hud'u duka maza guda hud'u,

kyawawan gaske ajin farko masu matuk'ar kama da Aryan Moli sak,

tamkar an tsaga kara, yana nan tsaye yana ta faman dan tunda aka shigar da Sanah labour room bai zauna,

nurses biyu suka fito rungume da jariran,

kowacce na rik'e da biyu, fuskarsu d'auke da murmushi,

suka mik'a mishi had'i da cewa " congratulation ta sauka lafiya an samu 'yan hud'u maza,

hannunshi na rawa ya amshi rawan ya rungume su tsam a jikinshi, 

batare daya sani ba ya fara kukan farin ciki da jin dad'i,

ya rink'a godewa Allah,

tsayawa fad'ar irin tsantsar jin dad'in da Sir Moli yaji b'ata lokaci ne,

dan duk inda kake tunanin farin ciki, jin dad'i da annashuwa Sir Moli yana ciki ji yaje tamkar anyi mishi kyautar aljanna,

he's happiest man in world kwata-kwata bakinshi yak'i rufewa,

ya jima haka kana ya d'ago kai ya kalli nurses d'in yace " ina mahaifiyarsu....!?


"She's okey ana gyara ta ne, da zarar an gama za'a kaita d'akin hutu,

cikin k'ank'anin lokaci zancen haihuwar 'yan hud'u maza yabi asibitin da garin Kano gaba d'aya ya cika,

duk inda kayi sai kaji ana maganar,

yaran farare tass dasu, masu kyau kamar yaran turawa ko larabaw,

kai duk inda kyau yakai 'ya'yan Sir Moli suna dashi kamar yaran aljanu,

ba'a jima ba, aka fita da Sanah aka kaita d'akin hutu har lokacin baccin gajiya da wahala take yi,

yaran na kwance cikin gadan babies sunsha kayan baby masu kyau da tsada,

cikin nutsuwa ya zauna bakin gadon kusa da ita,

had'i da sanya hannu yana shafa fuskarta zuwa kanta,

" thank you so much, kin biyani Sanah, Allah yayi miki albarka,

Ubangiji ya saka miki da alkhairi, nagode, nagode, nagode sosai,

Allah ya barmu tare, ni dake mutu ka raba in sha Allah har abada,

Alhamdulillah...! Alhamdulillah...! Alhamdulillah ya Rabbil Alamina,

zan rayu dake zan mutu dake, zan baki duk wani farin ciki da jin dad'in duniya,

duk abinda yake fad'a tana jinshi,

a hankali ta bud'e idanta ta sauke akanshi,

cikin sanyin jiki ya sanya hannu ya shafo gefen fuskarshi,

tana murmushi tace " nima ina sanka miji na,

abin alfahari da tak'ama ta,

goshinshi ya d'ora saman nata yana dariya mai sauti had'i da kashe mata ido d'aya,

yace " thank you so much, Allah ya biyaki K'ALB...!

" amin ya Allah Hub...!, a hankali ya tallafo ta ya tada ita zaune,

kana ya d'ebo yaran ya zauna ya zauna kusa da ita,

ya d'ora mata biyu ya koma ya d'auko wani,

ya ajiye kusa da ita, yana k'ok'arin komawa d'aukar na k'arshe ta zaro ido had'i da cewa " har guda nawa....!?


Yadda ta zaro ido tayi maganar ya bashi dariya sosai,

yace " 4 Allah ya bamu, yayi maganar yana d'auko Babyn,

idanta kansu tace " kuma ni da kaina na haihu....!?


"Yes...! Dear jinin Aryan Rayyan Moli fa, shiyasa Allah ya baki ikon haihuwa da kanki,

batare da anyi miki cs ba, kinga dayake ni zaki ne cikekken ingarmar namiji hud'u na tsiyaya miki lokaci d'aya,

ta gane inda maganarshi ta dosa dan haka ya basar tayi kamar bata ji shi ba,

tace " ya banga kowa ba, ina 'yan gida ba.....!?


Kanshi ya dafe had'i da cewa " ya Salam...!,

dan sai lokacin ya tuna bai sanar da kowa ba,

idanta kanshi tace " lafiya dai ko....!?


"Wallahi na manta ban sanarwa da kowa ba, idanta waje tace " haba dai...!?


Wayarshi ya ciro daga aljihu ya kira Hilwa, Nailah, Haidar da gaba d'aya Moli's family ya sanar dasu,

fad'ar murna da farin da suka shiga b'ata lokaci ne,

take Nailah ta tada hankali dole sai an tafi kano, gaba d'ayansu har yayyanshi mata da maza,

Zohal suka yi airport, yana gama waya ya kira Hard'o family's suma ya sanar dasu,

aiko gida ya d'auki murna da farin ciki,

nan da aka shirya abinci Halan da Juju, Aroos & Seemah suka nufi Hospital,

Sir Moli yana zaune kusa da ita, suka shigo, 

cikin murna suka d'auki yaran suna yaba kyansu da tsananin kamar su da Sir Moli,

bayan an gama gaisawa Sanah ta kallesu tace " an sanar da My Khulud.....!?


"A'a, suka bata amsa, " yawwa tace, kana ta numfasa ta kuma kallansu tace " tun abinda ya faru har yanzu hankali na yak'i kwanciya da Khulud,

nayi iya k'ok'arina dannaga mun dawo kamar da amma abun yaci tura,

dan Allah kuce mata na mutu, ina san naga yadda zatayi dan na samu nutsuwa da ita,

cikin rashin fahimta Halan tace " kamar ya...! me kike nufi.....!?


"Eh...! dan Allah kuce mata na mutu,

Sir Moli yana k'ok'arin yin magana Juju ta dakatar dashi,

fuskarta d'auke da murmushi tace " bakomai na fahimce ki, kana ta kalli Halan tace " kira ta a waya ki sanar da ita Sanah mutu,

ba musu Halan tayi dialing number,

bugu d'aya Khulud ta d'aga, Halan na kukan k'arya tace " shikenan Khulud Allah yayiwa Sanah rasuwa,

d'an wayar Khulud kana tace " wacce Sanah....!?


Dan komai nata tsayawa yayi cak, kwakwalwarta tayi hook,

yadda tayi maganar yasasu gane yanayin datake ciki,

cikin kuka Halan tace " Sanahrki mana.....!

tun kafin ta k'arasa maganar sukaji timmmmm,

Khulud ta zube k'asa sumammiya,

cikin tashin hankali Halan ta kira Ziyad a waya ta sanar dashi yaje part d'in Juju ya dabo Khulud,

a sume ya iske ta kwata-kwata bata numfashi cikin tashin hankali ya d'auke yayi hospital da ita,

jiki na rawa aka shigar da ita emergency room, Doctors suka fara k'ok'arin ceton rayuwata,

amma har dare ana abu d'aya, numfashinta yak'i dawowa,

dole suka hak'ura aka saka mata oxygen,

da na'urori kala-kala wad'anda zasu taimaka mata,

hakan ba k'aramin tada hankalin kowa yayi ba, musamman Sanah,

dan kwata-kwata Khulud bata numfashi balle motsi,

ana cikin wannan hali su Hilwa suka k'araso,

sunyi murnar ganin yaran,

sunyi jimamin halin da Khulud ke ciki,

washe gari Haidar yayiwa yaran hud'uba, aka sana sunan, Abbu ana kiranshi da

RA'ES, sai na biyun aka saka mishi sunan Hilwa ana kiranshi da AYAAN,

sai na ukun aka saka mishi Dide ana kiranshi da FAWWAZ, sai na k'arshen Haidar ya kalli Aryan yace " wannan wanne sunan za'a saka mishi....!?


D'an shiru yayi kana yace " ka sanya sunka mana ALIYU HAIDAR, 

murmushin jin dad'i Haidar yayi kana ya sanya sunanshi,

Aliyu Haidar ana kiranshi da MALEEK,

Har tsayin kwana uku amma Khulud bata farfad'o daga dogun suman datayi,

hankalin kowa ya gama tashi mak'ura da gaske,

su Abbu sai fad'a suke yi akan damme Juju zata biyewa shirmen Sanah,

yanzu ai ga abinda hakan ya haifar nan,

gaba d'ayansu suna zaune cikin d'akin da a kwantar da Khulud,

Sanah sai faman rusgar kuka take yi wiwi, yayinda Sir Moli daurewa kawai yayi k'arfin hali,

dan jin kukan yake har cikin k'ok'on ranshi,

a hankali Khulud ta juyar da kanta had'i da motsa hannunta,

da sauri Halan tace " ta motsa,

cikin kid'ima Sanah ta d'ago kanta ta zubawa Khulud ido,

fuskarta ta yamutsa gami da d'ora hannu ta dafe kanta dake barazanar tarwatsewa,

cikin sanyin murya irin ta marasa lafiya tace " Sanah....!, 

My Sanah....! ta kuma fad'a, jikin Sanah na rawa ta rarrafa ta isa gareta,

" a'a wallahi nasan my Sanah bazata tab'a mutuwa ta barni,

dan Allah ku taimaka min kowace wasa kuke,

dan wallahi nima mutuwa zanyi, banga amfanin rayuwata ba matuk'ar Sanah bata cikin duniya,

bazan k'ara kasancewa cikin farin ciki da walwala ba, 

har in mutu duniya ta bazata tab'a haskawa ba, komai nawa zai koma bak'i,

duk maganar da Khulud keyi idanta rufe bata b'ude shi,

a hankali Halan ta tab'a ta gami da kura sunanta " Khulud...!,

a razane Khulud ta bud'e idonta tare da mik'awa zaune,

a haukace ta shiga kiran sunan Sanah, tana rikitaccen kuka,

da sauri Halan ta rik'e tana yi mata magana,

" please ki nutsu ki mayar da hankalinki jikinki,

" kamar ya zaki ce na nutsu....!?


"Bayan ita kanta nutsuwar bata ga waje a gare ni ba,

shikenan wallahi nima mutuwa zanyi,

bazan iya rayuwa babu my Sanah ba,

meyasa zatayi min haka....!?


" Meyasa zata tafi barni, meyasa bata bari mun tafi tare ko ni na tafi na barta ba....!?


"Wallahi na gwammaci mutuwar kowa da rabuwa da kowa akan Sanah,

ya Allah na tuba, Astagfirullah, Rabbi ka yafe min,

idan wani laifin nayi maka ka jarrabe ni da abu mafi muni a rayuwa ta,

tayi maganar a haukace, 

da k'arfi ta firge k'arin ruwan dake jikinta ta soma k'ok'arin mik'ewa tana cewa " nima mutuwa zanyi, dan Allah ku barni na bita, please ,

jikin Khulud Sanah ta fad'a tana sakin gigitaccen kuka gami da cewa " ina nan tare dake my Khulud,

har abada, har rai da mutuwa ina tare dake,

cikin kuka Khulud ta k'ara matse Sanah gam a jikinta tana sauke ajiyar zuciya,

Sanah tace " dama haka kike so nah.....!?


"Fiye da haka, Khulud ta bata amsa,

sosai Abbu da Dide sukayi musu fad'a akan koda wasa karsu kuskura su kuma yin irin wannan wasan,

sai da komai ya lafa kana Halan ta mik'awa Khulud 'yan hud'u,

ido Khulud ta zaro tana karb'arsu tace " masha Allah lalle *RABO AJALI.....!*,

rabon su ya hana a zauna gidan Hanash,

kamar yadda rabon su Sultan ya hana auran Sir Moli tun farko,

a ranar aka sallami Khulud suka koma gida, duk inda Sanah take Khulud na wajen,

haka duk inda Khulud take Sanah na wajen,

tun da suka koma gida yaran suka koma k'ark'ashen kulawar Khulud,

ita keyi musu komai iyakar Sanah dasu breastfeeding,

duk da mutane da Sir Moli sun san tsananin so da k'aunar dake tsakanin Khulud da Sanah,

amma sunyi matuk'ar mamakin abinda Khulud tayi jin kawai ance Sanah ta mutu,

hakan ya k'arawa Khulud k'ima, daraja a idan Sir Moli da Sanah,

musamman ma kuma yadda take kula dasu Maleek,

ranar suna ba'ayi bidi'a sosai ba, sai walima kad'ai akayi amma fa anci uwar naira,

dan sai da naira ta koka, an kashe kud'i iya kud'i, anyi b'arin dollars,

ranar kaya iri d'aya Khulud da Sanah suka saka,

Mimmee, Jaddah, Wajnah da Zohal gaba d'ayansu sunzo suna,

har Siyama sai da Mimmee ta sakota gaba suka zo tare,

lokacin da Siyama taga Khulud sai da taji gabanta ya fad'i,

ta kuma raina kanta, dan duk yadda take ji da kanta akan kyau da body ko k'afar Khulud bata kama ba,

duk da har zuwa lokacin bata gama warwarewa ba,

duk inda Khulud tayi idan Siyama na kanta,

take gabanta ya shiga fad'uwa dan tasan babu yadda namiji ya bari yayi asarar mace kamar Khulud,

ta tabbatar komai daren da d'ewa dole Hanash ya maida matarshi.


Bayan suna da kwana biyu Mimmee ta matsawa Hanash kan dole sai yaje barka,

tayi hakan ne da biyu, dan tasan muddin yaje yaga Khulud,

yaga yadda ta canja, sai ta Allah,

ta tabbatar matuk'ar idanshi ya sauka kanta sai dai suji labari,

dole badan ya soba ya shirya cikin shiga ta alfarma, yayi kyau sosai,

ya tafi gidan, bayan yayi parking ya nemi iso, Sanah da Khulud, da Sir Moli suna zaune a part d'in Juju,

mai gadi ya shigo ya sanar musu zuwan Hanash,

sosai duk sukayi mamakin hakan amma sai suka share,

Sanah ta kalli Khulud tana murmushi tace " kodai yazo biko ne,

fuska tad'an tsuke had'i da jan guntun tsoki,

Sir Moli yayi dariya had'i da cewa " ana so ana kaiwa kasuwa,

ki bada kai bori ya hau kawai 'yan mata,

yayi maganar tsokana yana fita,

tsaye ya hango Hanash rik'e da yaranshi duka ukun,

kallan Sultan Sir Moli yayi yana mamakin tsakanin kamarshi da Sanah,

cikin fara'a da sakin fuska suka gaisa,

Sir Moli ya d'auki Sultan da Hajar,

aiko Zotal ya saka kuka, Hanash yayi had'i da d'aukarshi,

yace " Uncle ne ko, baru dashi kun b'ata bazaka sammashi ice cream d'in ka ba,

cikin dariya Sir Moli yace " ayi hak'uri Uncle bazai k'ara ba,

ya fad'a suna shiga parlor'n, Sanah na zaune zaune cikin hijab,

yaran na kwance cikin baby bed,

yayinda Khulud ke k'ok'arin shiga bedroom, tana sanye da riga & siket na atamfa,

d'inkin yayi mata kyau ya amshi jikinta d'as,

fuskarta d'auke da heavy makeup,

ta karkata d'aurin d'an kwali gashin kanta tufke da ribbon mai kalar kayan jikinta,

kan sofa Hanash ya zauna fuskarshi d'auke da murmushi,

suka gaisa da Sanah itama cikin fara'a ta amsa mishi,

ana sauke yaran suka nufe ta,

dayake Sultan yafi su wayu da iya magana,

ya shiga uba mata suturu ،

a hankali ya d'auke shi ta d'ora saman cinyarta,

ai Zotal yana ganin an d'auki Sultan ya sanya,

had'i da mik'a mata hannu yana cewa " yima...!

dariya Sir Moli yayi yace " da alama kayi gadon kishi,

Hanash yayi k'ayataccen murmushi had'i da shafa kwantaccen gashin kanshi,

yace " wajen Uncle d'inshi Aryan ba,

duk sukayi dariya har Sanah,

Hajar tace " Mami miye wannan...!?


ya fad'a yana nuna babyn,

Sanah zatayi magana Sultan yace " Teddy's ne,

gaba d'ayansu suka kwashe da dariya,,

Sultan ya kalli Sanah yace " Mami ki bani d'aya ki bawa su Zotal da Hajeer ma,

Dariya suka kuma sosai kana Sanah ta shafa kansu idanta kansu,

tace " ni sunana Aunty Maminku tana cikin bedroom d'inta,

maza kuje ku kirata kice tazo ta baku Teddy's,

ai tun kan ta gama rufe bakinta sukayi bedroom d'in da gudu,

Khulud na kwance suka shigo da gudu suka fad'a kanta,

cikin matsananciyar murna ta mik'e zaune ta rungume su,

tana shafa kansu, gami da sauke ajiyar zuciya,

sun dad'e haka kana Sultan ya rik'e hannunta ya shiga janta,

" Mami muje ki baku Teddy please,

" Teddy kuma Sultan?


"Aunty tace kuce zaki bamu, ganin bata da niyyar mik'ewa yasasu fara diddira k'afa suna k'ok'arin yin kuka,

da sauri mik'e tsaye ta d'ora Sultan a bayanta ya sak'ale wuyanta,

kana ta d'auki Hajeer da Zotal,

ta nufi parlor'n, " wai wad'anne teddy suke so....!?


A hankali Hanash ya d'ago kanshi ya kalle ta,

ai kasa d'auke idonshi yayi daga kanta, ya kafe ta da idanta,

dariya Sanah tayi kana tace " tambayesu kiji,

kafin ma tayi magana Sultan ya nuna mata Babies d'in yace " gasu,

ido Khulud ta zaro tana dariya tace " wannan za'a baku...!?


"Duk suka amsa da eh, zaunar dasu tayi kana ta d'auko yaran yana mik'a musu d'aya bayan d'aya,

ganin suna motsi ya bawa su Hajeer tsoro amma banda goga Sultan,

tana k'ok'arin mayar dasu gadonsu Sir Moli yace " ki bawa Uncle d'insu ya gansu,

murmushi tayi had'i da d'an kallanshi,

sosai mata kyau yayi bala'in burgeta,

ba musu ta mik'awa Hanash yaran ya amshi su,

wanda har lokacin idanshi na kanta,

tana k'ok'arin zama Sanah tace " banji kun gaisa ba fa,

rolling idanta tayi had'i da kawar kanta gefe tace " ina wuni....!?


Idanshi kanta ya amsa da " lafiya lau, Alhamdulillah, kefa....!?


"Not bad..!, ta bashi amsa idanta kan waya,

Sir Moli yace " to baki bashi ruwa da drinks ba,

ido ta d'an zaro tana kallan Sir Moli tace " ka ganka ko,

sosai Hanash ya dad'e suna hira da Sir Moli yayinda Sanah ke saka musu baki jefi-jefi,

amma Khulud bata ko kalli inda yake ba, hankalinta yana kan yaranta,

Sir Moli ya raka shi suka gaisa dasu Abbu da Mamu da gaba d'aya 'yan gidan,

kana ya dawo yayi musu sallama,

aiko yaran gaba d'ayansu suka tuburu sukace bazasu tafi ba,

sosai suke kuka cewa su bazasu tafi subar Maminsu ba,

ganin haka yasa Khulud mik'ewa tayi shigewarta bedroom,

da gudu yaran suka bi bayanta,

" please Hanash ya kamata komai wuce ka mayar da Khulud d'akinta,

haba an wuce wajen yanzu, kodan albarkacin yaran please,

cewar Sir Moli, karaf Sanah ta amshe " dan Allah Hanash ka mayar da Khulud, 

nasan gaba d'ayanku har yanzu kuna san junanku,

kuna kuma cike tsantsar kewar juna,

sosai Sir Moli da Sanah sukayi ta bashi hak'uri suna rok'onshi,

wanda dama shima hakan yake so hanya da fuska ce bai samu ba,

ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa " as they say sacrifice is the second name of love,

a hankali Sanah ta kalli Sir Moli shima ya kalle ta,

dan sun fahimci inda maganar Hanash ta dosa, yace " shikenan badamuwa, nagode sosai da tunatarwa,

ku tuntub'eta kuji idan ta amince ba damuwa,

da sauri Sanah tace " no bani da matsala da ita,

dan haka kuje yanzu kawai Hub..! ya raka ka wajen Abbu,

idan komai ya dai-daita ma ayi komai a gama,

ba musu Sir Moli ya raka shi wajen iyayensu, yayi musu bayanin Hanash yana san Khulud ta koma,

sosai Abbu yaji dad'in hakan danya fahimci har yanzu babu wanda Khulud ke so kamar Hanash,

babu wani namiji dake zuciyarta sai shi,

Abbu ya numfasa kana yace " Alhamdulillah gaskiya naji dad'in hakan sosai,

kasan dayake ta gama idda so yanzu dole sai an sake sabon d'aurin aure,

idan Allah ya kai mu ranar juma'a sai d'aura auren,

sosai sukayi godiya kana suka mik'e,

Sanah ce tayiwa Khulud bayani,

sai lokacin Khulud ta samu damar sanar da Sanah matsalolinta,

akan sex da zamantakewar aurenta,

sosai Sanah tayi mata bayani, kana tayi mata downloading bf,

tace ta kalla zataga k'aru, ta sanya ta a groups na Hausa novels,

sannan ta sanya ta a group d'in HAUWA A USMAN JIDDARH 'YARBAIWA (SAHIHIN ILIMIN JIMA'I SEX GROUP)

su MRS ADAM, AISHA A BAGUDU, MARYAM OBAM, FA'IZA ANFA, MAIMUNA MATAR ABDULLAHI etc suka bada sex & zamantakewar aure lectures,

sannan ta fad'awa Halan halin da ake ciki koda taimakon da zatayi,

aiko sosai Halan ta zaunar dasu dukkansu, ta koya musu abubuwa da dama,

ta basu darussa da dama,

cikin k'anin lokaci Khulud ta waye sosai fiye da tunanin mai karatu,

idanta ya bud'e tarrrr ta zama cikekkiyar, tantiriyar fitsararriya amma gidan mijinta,

ta yakice kunya da dukanta ta zage sosai tana d'aukar lectures daga wajen manyan mata,

yayinda Mamu da Halan suka zage suna gyara su su duka biyun,

suna tsuma su da rikitattun magungunan mata,

tun daga kan na gida Nigeria har zuwa na k'asashen k'etare,

tun daga wannan ranar abota mai k'arfi ta shiga tsakanin Aryan da Hanash,

suka zamu kamar 'yan uwa.


KasancewarHanash ya canja gida,

ya gida makeken kamtafaren gida,

mai 3 part, part d'in Siyama daban na Khulud daban,

nashi daban gidan mai shegen kyau ya tsaru sosai, sababbin kayan d'aki Abbu ya sake mata fil,

even spoon sabo dal Abbu ya saka mata,

gidan Khulud ya had'u yayi kyau matuk'ar,

gidan ya tsaru matuk'a kamar a turai,

yayinda sosai Hanash ya zage yayi bajinta fiye da aurensu na farko,

dan lefe yayi mata sosai kamar na budurwa akwatina 12,

yaso ayi biki amma Abbu ya hana yace ayi walima kawai, 

dan haka limar kawai akwayi amma walimar irin ta 'yan gayun nan,

gasassan raguna, abinci da abinsha gasu nan birjin kamar banza,

har lokacin magana bata tab'a shiga tsakaninsu Hanash ba,

asalima tun daga ranar dayazo bata kuma ganinshi ba,

ranar juma'a aka d'aura auren Khulud da Hanash,

a ranar aka kaita d'akinta, sosai Mamu tayi mata fad'a,

yayinda Sanah da Halan suka d'ora mata sabuwar lectures,

kana suka tafi, dayake duk abin nan dakeyi su Sultan na gida wajen Khulud yasa,

data tare gidan shiru babu motsin kowa,

har k'arfe d'aya na babu alamar Hanash balle motsinsa,

ganin haka yasa mik'ewa tayi wanka ta gabatar da sallah,

harta niyyar kwanciya yunwa ta sata juyawa ta nufi kitchen,

tana isa k'ofar tayi arban da al'amarin dayi matuk'ar bata mamaki,

yayi masifar d'aure mata, cikin kid'ima, da tashin hankali gami da ranaza tayi baya,

hannunta dafe da k'irjinta..........




Kuyi hak'uri da typing errors banyi editing ba



Ina mai baku hak'urin rashin jina da kukayi kwana biyu, hakan ya faru ne sanadiyyar aikin hajjin danayi, I really misses you guys





MOMYN ZARAH  'YARBAWA