24
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
24
Wata irin k'ara Zaid ya saki had'i da hankad'e Teemah dan jin tana niyyar tsinke masa jijiyarsa, gaban Teemah a bushe yake rak'ayau babu alamar ruwa ko ni'ima yadda kasan takarda gashi ta hau kansa sai sukuwa take, dan haka Zaid yaji kamar huramai wuta ake akan jijiyarsa, fahimtar abinda Zaid yaji Teemah tayi dan gaka da gudu a gigice ta nufi gaban dressing mirror ta d'auko pure skin jelly (vaseline) ta lakuta ta kwamb'a a k'asanta a gigice ta nufe shi ta kama jijiyar ta kwamb'ula yawo akai, duk abinda Teemah keyi Zaid yayi zaune yana kallonta cikin firgice cike da tsananin mamaki ya kasa koda motsa lips d'insa.
Ganin Teemah dukta firgice ta fita hayyacinta ta kama jijiyarsa tana niyyar kuma dannawa a k'asanta ne yasa Zaid hankad'e gefe gami da mik'ewa tsaye, cikin takaici ya kalle ta yace " wai ke Teema baki da hankali ne meke damunki, a gigice ta mik'e ta nufo shi cikin rawar murya tace" please Zaid ka taimaka min nayi releasing wallahi bana iya jurewa sex kowa namiji ya d'an zungure ni haukacewa nake.
Cikin tashin hankali Zaid ya shiga maimaita kalmominta a ransa take ya fara gumi idonsa yayi mugun ja, idonsa ya runtse da k'arfi babu abinda yake fad'a sai innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, a hankali ya bud'e idonsa da suka gama rinewa ya sauke su a kanta, mik'ewa tayi ba tare da alamar tsoron komai ba ta kuma nufarshi, a fusace yayi ball da ita ya nuna ta da hannunsa yace " dama ke KASUWA ce karya 'yar akuya da kunne bunsuru ke bi, cikin rashin kwarin jiki ya zauna a bakin gadon ya dafe kansa da duka hannuwansa biyu yaci gaba " Teemah Kin cuce ni, kun yaudare ni kin ha'ince ne, bayan Ammi kece mace ta farko dana fara so na kuma fara yarda da ita, meyasa, Teemah meyasa zaki min haka?
Shiru tayi batare datace masa komai ba, a zafafe ya mik'e cikin zafin zuciya ya nufeta ganin yanayinsa ne yayi masifar tsorata ta a hankali ta fara ja da ba harta kai bango ta cege, yana isa gare ta ya ya fizgo had'i dayi mata muguwar shak'a cikin d'aga murya yace " ba tambayarki nake ba, n zaki rainawa hankali ki mayar sakarai ko ance miki bansan abinda nake yi bane, wallahi koki gaya min dalili ko yanzu na aikaki lahira shegiya gantalalliya, ballagaza, watsatstsiya, ya k'ara shak'e mata wuya tuni idanuwan Teemah suka firfito waje ta fara kakarin mutuwa, da kyar tace" ka sake ni zan gaya maka.
Jefa yayi da ita ta fad'i k'asa timmm, tari ta fara yi kamar zata mutu hannunta duka biyun tasa tatallafe wuyanta tana tarin yayinda da hawaye da majinar wahala ke fin fuskarta, cikin galabaita tace"ka bani ruwa please karna mutu! " ki mutun mana uban wa keda asara ya zazzaro ido waje had'i da k'ara waworota, da sauri tayi baya da gudu, tana tangad'i tana ci gaba da tarin ta nufi kitchen da sauri ta k'arasa inda ruwan yake ta d'auka cikin rawar jiki ta b'alle murfin takai bakinta tana sha.
Tsayawa yayi k'em a kanta yana kallon ta harta gama shan ruwan da k'arfi ta sauke ajiyar zuciya, bai jira ta ba ya fizgo gashin kanta yana yana zuwa parlor yayi wurgi da ita " ina jinki ya fad'a a zafafe, kuka ta fashe dashi cikin muryar kuka ta fara magana " wallahi my heart ba laifi na bane, laifin Hajiya ne, kasancewar ina da matsanancin kyau da diri kuma a gidan marayu na taso bani da wani gata ko mai tallafa min balle mai kula da al'amurana shiyasa Hajiya tayi nasara akaina, tun banfi 5yrs ba Hajiya ta d'auke ni daga gidan marayu da sunan rik'o kamar dai yadda ake zuwa a d'auko yara, ashe Hajiya magajiyar karuwai ce itace ta rik'e ni ta nuna gata da so had'i da kulawa ashe duk badan Allah take yi ba tana yi ne domin ta amfana wata rana.
Sosai Hajiya taci gaba da kula da ni, tana nuna min so da kulawa ta musamman, harna kai JSS3 to daga nan K'ADDARA TAH ta fara, dan wani babban mai kud'i kuma d'an saurayi wanda a kemanci bazaku wuce sa'anni ba, yana da mugun kyau da kud'i yazo Hajiya tun da ya kyalla ido ya ganni na fad'a masifa dan mahaukacin b'arin kud'in ya fara yiwa Hajiya akan ta bashi ni kwana d'aya, ba musu Hajiya ta amince wata ranar Friday dabazan tab'a mantawa da ita a rayuwa ta ba, tun da safe Hajiya ta shiga gyara ni tasa aka yi min kitso da k'unshi had'i gyaran jiki kamar amarya aka fesa man make up, Hajiya ta d'auke ta kai gidan shak'atar MB,sunan sa danaji Hajiya na kiransa dashi kenan dan b'oye ainahin sunansa.
"Aiko yana gani na ya rud'e sosai, da sauri ya d'ebe kud'in dabai san konawa bane yabawa Hajiya ya sallame ta, har a lokacin ban san me ake nufi da kawo wajen sa na, balle na fahimce dalilin zuwa na ba, Hajiya ta kalle ni tace" ina zuwa kinji Teemah wannan yayan ki ne duk abinda yace zayyi miki karki k'i karki sake kiyi masa gardama, kai kawai na gyadawa Hajiya saboda tuni tsoro da fargaba suka dirarmin.
Bayan Hajiya ta tafi a hankali MB ya dawo kusa dani ya shiga tab'a ni yana min tambayoyi cikin wayo " ya sunanki? Cikin rawar bani nake amsa masa saboda bak'on al'amarin dana tsinci kai na a ciki, "sunana Teemah, " shekarunki nawa? 14yrs "au kina jin turanci? "Eh, "yaci gaba dayin magana yana yi min wasu irin wassani, ganin abin nashi bana hanakli bane ya sani mik'ewa cikin rawar murya nace gida zani! murmushi yayi had'i da mik'ewa ya rungumo ni jikinsa yace " ai nan ma a gida kike, na bud'e baki zanyi magana yayi caraf ya cafki baki na ya shiga tsotsa, nan na shiga motsu-motsu ina neman kwacewa amma ina yafi k'arfi na.
Ganin ma zan b'ata masa lokaci yasa ya d'auke ni tsam yayi bedroom dani bai dire ni a ko'ina ba sai akan gado yabi ya danne ni, a gigice ya shiga sarrafa ni yayinda ni kuma na shiga ina ihu cin k'arfi amma ina baima san ina yi ba, kwalbar giyar dasha na hango da sauri nakai mata raroma na kwad'a masa ita aka, aiko yayi baya taga2 yayinda jini yayi tsartuwa ya fad'i wanwar ganin ya fad'i ya sani mik'ewa da sauri na mayar da kayana dan har yayi min tsirara nayi waje da gudu.
Bayan kwana biyu da faruwar wannan al'amari da kanshi yaje har gida yayiwa Hajiya banin komai, wai aiko ranar nasha fada da masifa dan Hajiya kamar zata cinye ni, duk da haka bai hak'ura ba suka sake saka rana akan za'a mayar dani, ranar na zuwa na gudu ban dawo gida ba sai dare, Hajiya tayi man fad'a sosai, haka washe gari aka sake shiri za'a kaini nak'i zuwa yin duniya naji zuwa aiko ranar naga masifa ranar na gane true color Hajiya, tun daga ranar na shiga uku nafara ganin masifa da ukuba kala-kala, dan tun daga ranar dana bijirewa Hajiya ta kulle ni a d'aki kullum sau 1 kawai ake bani abince kuma baccin 3hrs kawai nakeyi a rana, banda mugun duka danake mugun ci kullum wani lokacin ma harda wuta take yi man azaba, ko ta d'ebo cinnaku ta zuba min ajiki.
Haka dai kullum naci gaba da cin bak'ar wuya da izaya kala-kala babu abinda ya ragu sai ma k'aruwa da yayi, kullum bayan an gama gana min azaba sa iHajiya tazo tayi ta lallashi na akan na yarda da MB, amma ina saima k'ara tsanarsa danayi, cikin haka MB yayi mugun buk'atuwa dani, aiko yayiwa Hajiya lalle ta gyara ni ta kawo masa ni yau, sosai Hajiya ta shiga lallashi na amma fir nak'i dakyar tayi min wayo akan ta hak'ura na tashi na tsefe kaina nayi ta rungume ni, aiko naji dad'i sosai kasan yarinta tuni na yarda da ita, nayi duk abinda ta sani.
Cikin rawar jiki nayi wanka na wanke kai na tasa aka gyara min kai na aka zana min lalle k'afa da hannu ta bani sabon kaya na saka ta kawo min abinci mai rai da lafiya da drinks naci, tunda naci abincin nan ban sake sanin inda kai na yake ba sai farkawa nayi na ganni a gidan MB cikin jini da mugun zafi da k'asa na keyi min, anan gidan MB ya kulle tun daga ranar ya mayar dani kamar matarsa ta k'arashe maganar tana fashewa da matsanancin kuka, sosai jikin Zaid yayi sanyi yaji zafin da zuciyar sa keyi masa ya d'an sassauta, cikin sanyin murya yace " daga nan sai akayi yaya?
Cikin muryar kuka tace shine ya tafi dani turai (k'asar waje) ya lallab'a ni yayi man wayo har na yarda dashi na saki jiki sosai dashi kasancewar ban kowa a k'asar ba sai shi ya mayar dani matars........ "Stop! Zaid ya fad'a cikin rawar murya " please Teemah ya isa haka, yanzu ina Hajiya da MB? " duk sunanan amma basu san nayi aure ba, "zaki iya kaini inda suke "da sauri tace " eh tausayinta ne ya kama Zaid sosai, har bai san sanda ya jawo ta jikinsa ya rungume ta ba, yana sauke ajiyar zuciya.
A hankali ya mik'e da ita a jikinsa ya nufi bed da ita, sosai ya rungumeta yana k'ara jin mugun sonta na raatsa shi, har bacci yayi awon gaba dashi, kiran sallar asuba ne ya farkar dashi a hankali ya zame jikinsa daga nata yayi bathroom, wanka yayi had'i da d'auro alwala ya zira jallabiya ya nufi masallaci, yana shigowa gidan ya nufi b'angaren Lubnab domin tashinta daga bacci, tun daga steep yake jiyo zazzak'ar muryarta tana karatun suratul baqrah, ido ya lumshe yana murd'a k'ofar d'akin da sallama, a bakin gado ya zauna yana jiranta, bata amsa ba sai da takai aya sannan ta rufe Qur'an ta jiyo ta amsa masa sallamar durk'usawa tayi har k'asa ta gaida shi, ji yayi kirjinsa na bugawa da sauri da sauri cikin rawar muryar ya amsa jim dukansu sukayi sannan ya mik'e ya fita, yadda yabar Teemah haka ya dawo ya iske ta, yayi tashin duniya amma taki tashi, kwanciya shima yayi a kusa da ita ya fad'a tunani har bacci yayi awon gaba dashi.
Basu farka ba sai wajen 11:00am shine ya fara farkawa sakamon wata muguwar yunwa dayaji kamar me, direct bathroom ya nufa yayi wanka, harya shirya Teemah ko motsi batayi ba, a hankali yasa hannu yana bubbuga k'afarta, mik'a tayi gami da mik'ewa idonta a kanshi ta sakar masa da murmushi shima murmushin ya sakar mata yace "a tashi ayi wanka ko?
Fuska ta ya mutsa tace" sweetie yunwa nake ji, "nima haka jiki wankan sai ki zo mu naimi abinci "no wallahi ban iya wankan saina fara cin abinci, da mamaki ya kalle ta yace "wankan tsarki da sallah fa? "zanyi amma saina ci abinci ta fada tana saukowa daga gadon taja hannunsa suka fita suka nufi part d'insa, aiko tunda parlor suka ji wani mugun k'anshi na sakkowa daga part din Lubnah kallanshi tayi tace "please muje wajen Lubnah naji kamar tayi abinci ba musu suka yi sama, wani sihirtaccen k'amshi ne ya bugi hancinsu gidan fes an gyara ko'ina tas ga kamshin Air freshener da turarurkan wutan dake tashi ya gauraye da sanyin AC take gidan ya rikid'e da wani irin rikitaccen kamshin dad'i.
D'auke da food flask ta fito a sannan tana bin karatun Qur'an dake tashi a hankali a TV, sanye take da wandon jean crazy da riga marar hannu ba ko bra a jikinta fuskarta d'auke da make up, suman tsaye Zaid da Teemah suka yi dan ita kanta mace ta koka kyan da dirin Lubnah, shiko Zaid ya kasa koda motsi ya kafe ta da ido, ita bama tasan suna tsaye ba, duk sanda tayi tako 1 sai duk ilahirin jikinta ya motsa yayinda da duk takunta yake saka bugun zuciyar Zaid karuwa, jin taci karo da wani abu ne yasa ta yin baya da sauri zata fad'i aiko cikin zafin nama ya taro ta ta fad'a k'irjin sa, duk suka kafe juna da ido Zaid ko k'iftawa bayayi take zuciyar sa ta shiga bugawa da k'arfi.
Gyaran murya Teemah da sauri Lubnah ta kwace jikinta cikin jin kunya ta jiya ta nufi bedroom da sauri yace " ke zo ki bamu abinci, cak ta tsaya had'i da juyowa a hankali ta fara taku har zuwa dinning, lumshe ido Zaid ya k'ara yana k'isma abubuwa da dama a ransa, duk inda tayi idon Teemah da Zaid na kanta ita mamakin kyanta take yi, yayinda shi ya rasa mai yasa ya kasa d'auke ido daga kanta, tana bud'e food flask din wani fitinannan k'amshi ya dake su, service d'in su ta fara yi farfesun kayan ciki da doya da kwarai ta zuba musu sannan ta zuba musu samosa da spring gr ta zuba musu gunun gyad'a itama ta zubawa kanta cin abincin suke babu wanda yake magana har suka gama.
Bayan sun gama Lubnah ta mik'e ta kwashe kayan ta gyara wajen ta wanke kwanokan, Teemah tuni ta tafi shiko yana hakince akan sofa yana binta da kallo duk inda tayi, a hankali ya mik'e yace " ya sunanki murmushi har dimples dinta suka lotsa kyanta ya k'ara bayyana, cikin zazzak'ar murya tace " LUBNAH, bai san sanda yace " wow nice name ba, murmushi tayi tace " thank u, sai a lokacin yasan me ya fad'a a hankali tace " kai fa? Murmushi yayi mata a karo na farko yace " ZAID, "masha Allah kawai tace kafeta ya sakeyi da ido yana ganin tsantsar kyau babu abinda yafi burge Zaid kamar Addininta da tsafta ga masifar iya girki dan zai iya cewa bai tab'a cin abinci mai dad'in nata ba, ajikinta Kim dimples dinta d'an k'aramin bakinta had'i da idonta, a hankali yace " gida zani kina da sak'o ne?
Murmushi ta kuma yi masa wanda yashi suman tsaye tace " a'a ka gaida Ammi da Abba please, sai kadawo Allah ya tsare, "Amin nagode yace yana fita, direct part din Teemah ya kola, wanka ya iske ta shiga a bakin kofar bathroom din ya tsaya yace " zani gida! "Ok kawai tace,, harya isa gida yana mamakin hankali da nutsuwar Lubnah had'i ingantacciyar tarbiyyar data samo, haka kuma ya shiga halayen Teemah tsaki yayi yace " akwai gyara sosai a al'amarin Teemah.
A parlor ya iske su Ammi duk sunyi jigum-jigum da sauri ya k'asa falon" Ammi lafiya? " cikin rawar murya tace Abbanku ne ba lafiya yana cikin mawuyacin hali, cikin firgice yace " mai ya same shi, " tun daren jiya yake fama da matsanancin ciwon ciki, yanzu ma yace a kira ku kai da Abraham yana san magana daku, suna cikin haka Abraham suka shigo tare da family Doctor su, da sauri ya k'arasa yace " Ammi ya Abba? bata iya bashi amsa na tayi gaba gaba duk suka bita a baya, a kwance suka iske shi sai faman haki yake yana ganin su ya fara mik'a musu hannu da sauri Zaid da Abraham suka nufe shi rungume su yayi sosai a k'irjinsa yana zubar da hawaye a hankali ya zame jikinsa daga nasu dakyar ya bud'e yace " dan Allah ku had'e kanku, ku daina rashin jituwar nan rai na baya so daurewa kawai nake, please ku zama tsintsiya mad'aurin ku d'aya, baku ganin idan tsintsiya na d'aure ba'a iya karya su amma da zarar an zari d'aya cikin sauk'i za'a iya karya ta, idan kanku na a ware cikin sauki za'a iya cutar daku, amma idan kuka had'e kanku in sha Allah sai kun sama murucin kan dutse, dan Allah kuyi min alk'awarin ko bayan bana raye zaku had'e kanku zaku rink'a komai tare, idan d'aya daga cikin ku yayi abu ba tare da shawarar d'an uwansa ba ban yafe muku ba, duk abinda zakuyi ya mana kowa ya Sani, haka idan na mutu duk wanda ya raba min gado ban yafe ba, ku had'e dukiyar waje 1 kuci gaba da juyawa tare kuna raba ribar amma duk wanda ya taso da magaar gado bayan bana raye ban yace ba.
_Yayi haka ne saboda Abraham bashi da gadonsa_
"What dat is impossible Abba, bayan kana raye ka mallaka masa dukiyar kuma gadon nawa ma sai na bar masa bayan shine k'arami wallahi hakan bazata tab'a yiyiwa tab! da kallo Abba, Zaid, Ammi suka bi Abraham, yunk'urawa Abba yayi ya kasa take idonsa suka kakkafe ya fara salati..........
MOMYN ZARAH