GADAR ZARE…

25

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_




      ~NA~




*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh


Gmail: ***


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh 




*GARGAD'I*



'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA''' 




~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*




*BEST FRIEND FOREVER & EVER* 

'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''

       *~(UMMU AMAN)~*




25




Wani gigitaccen ihu Abraham ya saki had'i da buga tsalle ya fad'a gadon, Zaid ma a gigice ya nufi Abba, cikin tashin hankali suka shiga jijjiga shi suka kiran "Abba! Abba!! Ido d'aya Abban ya kanne musu had'i da sakar musu murmushi yana rungumo su jikinsa, nannauyar ajiyar zuciya Zaid da Abraham suka sauke suna k'ara shigewa jikin Abba,dariya Abba yayi cikin k'arfin hali ya kalli Abraham yace "ashe dai kana so na, dan gashi ka nuna kafi so na fiye da gadon, ajiyar zuciya Abraham ya k'ara saukewa bai ce komai ba, a hankali Abba ya d'ago su daga jikinsa suna fuskartar juna yace " kun d'auka na amsa kiran mahalicci na ko? 



Duk sukayi shiru babu wanda ya amsa saboda jikinsu daya gama mutuwa, murmushi Abba ya kuma yi yace " ban tafi ba tukunna inanan tare daku in sha Allah sai naga 'ya'yanku, duk da dai ita mutuwa tana wuyan kowa haka dukkan mu zaman jiranta muke, a koyaushe tana iya zuwa ta d'auke mu, dan bata kwankwasa k'ofa dan haka ake so ka kyautata alak'arka da mahaliccinka dan akoyaushe kana iya amsa kiransa, a hankali Ammi ta tako har bakin gadon cikin sanyin jiki ta zauna a kusa dashi ta rik'o hannun Abba k'ura masa ido ta kasa magana, murmushi yayi mata yace" yadai? irin wannan kallo haka, ajiyar zuciya ta sauke har a lokacin idonta yana kansa, ganin haka yasa Abba kallon Zaid da Abraham yace " gud 9t my child. 



Murmushi dukkan su sukayi sannan suka mik'e had'i dayi musu sallama suka fice, Abba da Ammi suka bi bayan su da kallo, suna fita Ammi ta rik'o hannun Abba cikin nata a hankali Abba yace " ya Allah ka had'e min kan yaran nan, murmushi Ammi tayi had'i da cewa "Amin tana me kwantar da kanta a k'irjinsa yasa hannu ya k'ara rungume ta sosai. 



Zaid da wata irin matsananciyar yunwa ya koma gida, yana shiga parlor ya kwanta a kan 3 sitter ya d'aga kansa sama yana kallon celling saboda duk jikinsa a mace yake ya kai 30mnts a haka sannan ya mik'e ya nufi bedroom d'in Teemah kwance ya iske ta tana ta sharar bacci abinta, a ransa yace " inaga ko sallah bata yi ba, bai san sanda yaja dogon tsaki ba ya fice direct d'akinsa ya nufa, yadda ya tafi yabar d'akin haka ya dawo ya same shi, tsaki ya kuma yi, kayan sa cire ya bathroom wanka yayi had'i da d'auko alwala dan har 9:00 bayyi sallar isha'i lotion ya shafa had'i da feshe jikinsa da turare, ya zira jallabiya ya tada sallah, yana idar da sallar yaji yunwarsa ta k'aru, shiru yayi yana tunanin abinda. 



Tsaida shawararsa yayi akan yaje part d'in Lubnah, bako tantamar komai ya mik'e ya nufi part d'inta tun daga step yaji wani sihirtaccen k'anshi yana dukan kancinsa, a parlor ya iske ta sanye da gajeran wandon jeans mai kama da pant da wata matsiyaciyar riga wacce da ita gwara babu, a hankali take bin wak'ar Shakira had'i da bin rawar wak'ar, k'amewa Zaid yayi a tsayi yana kallon yadda jikinta ke shaking ga ko bra babu duk yadda ta motsa sai duk ilahirin jikinta ya motsa, wata muguwar sha'awa yaji ta taso masa, take wutar sha'awarta ta fara ruruwa a duk wata gab'a ta jikinsa, take jijiyarsa ta harba yayinda da jikinsa ya d'auki rawa, tako bama tasan da mutum a wajen ba balle tasan halin dayake ciki, wak'ar ce ta k'are dan haka ta tsaya cak da rawarta had'i da juyowa dan ta Lubnah wata, tsaye ta ganshi k'em ya hard'e hannuwansa a k'irjinsa yana kallonta da idanunsa wad'anda suka gama riniwwa. 



Da sarin bala'i ta nufi bedroom aiko cikin zafin nama Zaid ya fisgota ta fad'a kanshi duk sukayi baya suka fad'a kan 3 sitter, shine a k'asa ita kuma ta fad'a kansa nononta yana gogar k'irjinsa haka bakinta yana gogar nashi, da sauri ta fara k'ok'arin mik'ewa aiko Zaid yasa dukka hannayensa rungumeta tsem a jikinsa ya matseta sosai, cikin tsoro ta zaro ido, a hankali ta bud'e baki zatayi magana, ai Zaid nayi arba da fararen hak'oranta bai san sanda ya had'e bakin su ba, cikin salo yake tsotsar harshenta da leb'enta sosai, motsuniyar kwacewar da takeyi ne yasa Zaid k'ara gigicewa dan ji yayi kamar tana taya shi, a hankali ya mirginata ta zama a k'asa har a lokacin bakin su na manne dana juna, a hankali ya d'ora hannunsa akan nononta ai sauri Zaid ya k'ara gigicewa, yaci gaba da tsotsar bakin ta yayinda hannunsa ke kan nononta yana faman aikin murza su. 



A hankali ya zaro nononta daga cikin rigar wanda dama ba bra, aiko yana yin arba dasu ya rud'e sosai, bakin sa ya mayar kan nonon ya shiga tsotsar su a hankali yana murza nipple's d'inta a hankali sosai Zaid ya fice fit daga hayyacinsa, ya fara gurnani yayinda rawar da jikinsa keyi ta k'aro, a gigice ya cire mata riga ya yar gefe yafi gaba da abinda yake yi, bakinsa ya mayar cikin nata yaci gaba da tsotsa, yayinda da duka hannuwansa ke kan nipple's d'inta yana murza su, itako Lubnah tuni tsoro da fargaba sukayi mata dirar bargo, sai faman zubar hawaye take, ganin yana neman wuce gona da iri ne yasata fasa masa kuka.



Cak Zaid ya tsaida abinda yake yi, a hankali ya sake ta ya koma gefe ya runtse idonsa yana mayar da numfashi, tana ganin ya sake ta ko takan rigarta bata bi ba tayi bedroom da gudu tana zuwa ta fad'a kan bed tayi rub da ciki tana shashsheka, yakai 20 minutes a haka yana mayar da numfashi kafin ya mik'e ya nufi dinning table, food flask din ya bud'e tuwon Semovita da miyar kuka wacce tasha naman rago da bushashshen kifi ya gane gefe kuma ga man shanu da had'add'an kunun aya, wani sanyin dad'i Zaid yaji dan ba k'aramin so yake yiwa tuwo ba, sosai yaci ya k'oshi ya mik'e yayi part d'insa, kan bed ya fad'a yana tuno abinda ya faru tsakanin shi Lubnah, had'i da tuno lallausar skin d'inta da kyakykyawar surar jikinta da haka bacci yayi gaba dashi, itama a nata b'angaren haka ce ta kasance dan kusan kwana tayi tana juyi tana tuno abinda ya wakana a tsakaninta da Zaid. 




Washe gari da safe Zaid bayan yayi wanka ya shirya ya nufi part d'in Lubnah dan yin breakfast, yadda dai ya saba tarar da gidan cikin tsafta da k'anshi yauma haka ce ta kasance, ganin bai ganta a falo bane yasa shi nufar bedroom d'inta, tsaye ya ganta a gaban mirror tana shafa mai da alamun daga wanka ta fito daga ita sai wani d'an gutun towel wanda ko mazaunanta bai gama rufewa ba, a bakin gadon ya zauna yana k'arewa d'akin kallo, towel d'in Lubnah ta saki ya fad'i k'asa tayi tsirara taci gaba da shafa manta, tab!!! mutuwar zaune Zaid yayi, take duk wata gaba ta jikinsa ta motsa yadda kasan an juna masa electric, kamar magnet ya mik'e ya nufeta, tana d'ago kanta ta cikin mirror suka had'a ido, idanta duka ta zaro, aiko gudu ta nufi kan bed ta fad'a ta fara kiciniyar rufe jikinta, amma ina kafin ta samu nasarar yin haka harya cimmata. 



Da sauri ya bita ya danne ya shiga sarrafa ta, dama gata tsirara dan haka ya samu yadda yake so, a haukace ya had'e bakin su ya shiga tsotsa yayinda hannuwansa suke kan nononta yana wasa da nipple's d'inta, harshensa ya tura mata cikin bakinta shi kuma yana tsotsar nata, a hankali ya mayar da bakin sa kan nipple's d'inta yana tsotsar kan nonon yana d'an cizawa yadda bazata ji zafi ba, d'ayan hannun kuma yana kan d'ayan nonon yana zagawa had'i dayi mata tafiyar tsotsa yana murzawa, sosai Zaid ya gama fita daga nutsuwarsa, bakajin komai a d'akin sai nishin su, yayinda itama Lubnah take masifar jin dad'in abinda yake yi mata, ta shiga k'ara turo masa nononta had'i da bank'aro masa su, ta shiga fitar da nishin dad'i.



Cikin nutuwa yaci gaba da wasa da nononta, a hankali ya zare bakin sa daga kan nipple's d'insa ya mayar dashi wuyanta ya shiga tsotsar wuyan zuwa bayanta ya gangaro zuwa cibiyarta da cinyoyinta har zuwa tafin k'afarta, sai da ya gama tsotsar duk wata gama ta jikinta sannan ya mayar da bakin sa nipple's d'inta ya shiga zagayasu da harshensa game da tsotsarsu, a hankali yasa hannu a k'asanta ya shiga karkad'a mata yatsansa a HQ had'i dayi mata wasa, sosai Zaid yake fingering d'inta yana yi mata wasa da yatsansa a k'asanta had'i da tsotsar nononta, a gaggauce Zaid ya cire wandon sa ya rage daga shi shi sai riga a hankali ya danne ta ya wara k'afafuwanta ya shiga goga mata jijiyarsa a k'asanta ba tare da yayi k'ok'arin sgigarta ba, a hankali yake goga mata kan kaciyarsa a k'asanta yayinda yaci gaba da tsotsar nononta, a hankali ya fara k'ok'arin shigarta. 



Lubnah dake can duniyar sama saboda dad'i taji salon ya fara canja launi, taji kamar maciji, aiko da sauri ta bud'e idonta dake rufe ta fara k'ok'arin mik'ewa, aiko Zaid yace bai san zance ba yasa k'irjinsa ya danneta ya sakar mata nauyinsa sosai, jin babu damar guduwa yasa ta sakin mahaukacin kuka tana rok'onsa had'i da bashi hak'uri amma ina bai ma san tanayi ba, a hankali wayarsa dake yashe a gefe ta shiga rori, daga bakin k'ofa kuma yaji ana buga k'ofar d'akin had'i da kiran sunansa, cak ya tsaya da abinda yake da niyyar yi, a hankali ya d'aga ta ya koma gefe ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. 



Yana sakin ta ta hantsila baya taja bargo ta rufe jikinsa, jin har lokacin ana buga k'ofar ne yasa shi sakin tsaki had'i mik'ewa a zafafe, yana bud'e k'ofar yaga Teemah a tsaye daga ita sai rigar bacci, ta langwab'ar da kai tace " my dear yunwa nake ji, tsaki yayi mata had'i da rufo k'ofar d'akin ya nufi dinning, sunko ci sa'a dan Lubnah ta dafa soyayyen dankali da miyar kwai, sai shayi da bread, har suka gama ci Lubnah bata fito ba, bayan sun koma sama ne ya kalli Teemah yace " daga yau kowacce ranar girkinta ta rink'a dafa abincin daza'a ci gaba d'aya, fad'a had'i da fita. 



BAYAN SATI 2



yau ta kam Monday kuma ranar Lubnah zasu fara Exam, dan haka ta tashi da wuri ta gama shirinta tsaf, ta zauna a falo tana jiran fitowar su, shiru basu fito ba har 8:30am gashi 9:00am zasu shiga, ganin haka yasa ta mik'e ta nufi part d'insa, a hankali ta fara nocking, cikin muryar bacci ya bata izinin shigowa, kanta a k'asa ta shiga bakinta d'auke da sallama, ganinta sanye da Uniform yasa shi zaro ido had'i da mik'ewa da sauri yana duba agogon d'akin a hankali yace " am sorry Lubnah na manta ne murmushi tayi tace " lah bakomai, tare suka sauka k'asa yasa driver ya kaita, "Allah ya bada sa'a "Amin nagode, abinku yana dinning, murmushi yayi mata kawai.



Sai 5:00pm ta dawo gida, a gajiye lik'is, a parlor ta same zaune yana karatun jarida a d'aya daga cikin kujerun parlor ta zaune tana gaida shi, a hankali ya amsa mata tace " sorry yau duk bama nan mun barka da yunwa ko? gashi Aunty ma bata nan balle ta dama maka, jaridar hannunsa ya sauke yana kallonta cike da mamaki yace "wacce Auntyn? "Teemah mana ta fad'a, cikin rashin Fahimta yace " kamar ya? "Ko ta dawo ne d'azu na ganta a Central Hotel, "what yace da k'arfi har saida Lubnah ta tsorata, "anya Teemah kika gani kuwa? "Haba Yaya nasan ta fa sosai, bai k'ara cewa komai ba ya mik'e ya nufi part d'inta a kwance ya iske ta kamar yadda ya saba ranshi a b'ace yace " kin fita yau ne " bata d'ago ta kalle shi ba tace " eh! da k'arfi yace " what! are out of ur sense Teemah? "Kamar ya? " zaki fita batare da izinina ba, "kayi hak'uri wallahi nima a firgice na fita k'awata ce tayi accident, shine aka duba wayanta aka ga nice last person da tayi washi shine aka kira ni da gaggawa, kuma na kira number ka not reachable "ok Central Hotel ne asibitin? 



Murmushi tayi tace " Central Hotel kuma? "Eh ance min an ganki acan " waya fad'amaka? " Lubnah, tsaki Teemah tayi tana dariya tace" kishiya ce zata gaya maka haka kuma yarda haba Zaid, kafa san halin mu mu mata da kissa, ta fad'a tana had'e bakin su, shi dai Zaid shiru kawai yayi amma hankalinsa bai kwanta, sakin shi tayi " ina zuwa bari nad'an watsa ruwa zafi nake ji, da ido kawai ya bita, juyawa yayi zai fita sai wayarta ta fara rori da kamar bazai d'aga ba, sai kuma yayi wani tunani ya d'aga, yana d'agawa yaji ance "hello Hajiya kin manta ID card da ATM d'inki a Central Hotel kizo reception ki karb'a "ok Zaid yace, take zuciyarsa ta shiga bugawa da k'arfi, k'irjinsa ya shiga tafasa yana yi masa zafi, wayar ya ajiye ya fita, direct Central Hotel ya nufi ya karb'o ATM da ID card d'inta, zaune yayi a parlor zuciyarsa nayi masa soya da zafi. 



Fitowa tayi sanye da riga da siket na atamfa fuskarta d'auke da murmushi, da wani kallon tsana yake binta harta k'araso ta zauna kusa dashi jajayen idanuwansa ya d'ago yana kallanta, ido d'aya ta kashe masa tace " nayi kyau dear? bai amsa mata ba illah ATM and ID card d'inta daya mik'a mata, murmushi tayi had'i da rungume shi tace " wow thanks dear , ina ka gano min su wallahi tun bikin mu na yarda su na rasa ina na yarda su amma dai nafi tunanin a Central Hotel ko Green park ne, ajiyar zuciya Zaid ya sauke a hankali a ransa yace " Alhamdulillah na godewa Allah da tunani na bai zama gaskiya ba. 



Washe gari da wuri Zaid ya shirya ya fita office ko karyawa bai tsaya yayi ba dan yana da meeting, tun 8:00am suka shiga meeting din amma basu suka fito ba sai wajen 11:30am shida Mukhtar ne suka jero zuwa harabar Company, a gajiya Zaid ya kalli Mukhtar yace " kai nifa yunwa nake ji, murmushi Mukhtar yayi yace " kai kenan ma mai mata har biyu balle ni gwauro, dariya yayi yace " muje restaurant mu nemi abinda zamu ci ya fad'a yana bud'e motar tare suka shiga motar Zaid yaja suka tafi, "wai ni Friend ya yarinyar kuwa? "Wacce yarinyar kenan? "Matar ka mana ta wajen Ammi, murmushi yayi yace " she so beautiful an cutie & she is.... ganin a d'aya hannun nasu (titi) tana driven yasa kin k'arasa maganar sa, cike da mamaki ya kalli Mukhtar yace " Friend kamar Teemah ko? 



Dariya Mukhtar yayi yace " kamar ya ko? kai da kake mijinta amma ni kake tambaya Zaid bayyi magana ba ya ciro waya ya kira ta, "hello Teemah kina ina? Muryar bacci tayi mishi tace " kamar ya ina,a ina ka barni? ina gida mana bacci ma nake kai ka tashe ni, wayar ya kashe ba tare daya ce komai ba ya karya kan motarsa yabi bayanta, a harabar Central Hotel tayi parking ta fito ta shiga ciki, a gefen motar ta yayi parking ya fito da gudu yabi bayanta, wanda ya tarar a reception ya tambaya " please ina wata wacce ta shigo yanzu tayi wacce take sanye da doguwar riga "sorry Sir bama bada detail akan customer mu, shak'ar shi Zaid yayi cikin k'araji yace " zaga fad'a min ko sai na kashe ka, cikin tsoro yace " tana 3rt floor room 130B, da sauri ya sake shi ya nufi lefter ya ganin zata b'ata masa lokaci yasa shi taka benen uku-uku, yana hawa ya fara dube-duben inda zai hango ta yana lek'a k'asa ya hango ta a reception aiko da gudu ya sauka ya koma reception yana zuwa yaga ta fita da gudu ya bita harabar hotel din.



Kacib'us sukayi dashi ido kawai ya k'ura mata, aiko tashiga mummunan tashin hankali da firgice, ta fara kame-kame a hankali ya tako har gabanta yace " yau kuma me zakice? Murmushi tayi masa tana matsowa jikinsa tauuuu taji saukar wasu zafafan marika a jere yasa hannu ya shak'o wuyanta " ni zaki rainawa hankali shegiya munafuka mayaudariya wallahi sai na kashe ki cikin k'araji yake maganar aiko take mutane suka taro suka zagayesu suna kallonsu masu d'aukar labarai suka fara k'ok'arin d'auka, yaci gaba da cewa " wallahi nine ajalinki Teemah, sai na kashe ki zan samu salama da kwanciyar hankali a ruhina, macuciya maciya amana, dame na rage ki, in banda kuka babu abinda Teemah keyi tayi tsaye kawai tana kallonsa, da sauri Mukhtar ya fito ya rik'e shi yana janshi, "haba Friend meyayi zafi haka ka bari koma meye sai anje gida mana kalli fa yadda mutane suka taru suna kallan ku kuma kasan kai sananne a k'asar nan yanzu za'a fara haskaka a duniya da media, fizgewa yayi daga rik'on da Mukhtar yayi masa yayi ya fude ta " wallahi Allah Friend sai na kashe ta sai na salwantar da rayuwarta na zama ajalinta hankali na zai kwanta, ya kuma shak'ar ta take idonta ya kakkafe bak'in ciki ya d'auke ya dawo saura fari fat.......... 




MOMYN ZARAH