32
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
32
Murmushi kawai DSP yayi had'i da girgiza kansa dan ba k'aramin burgeshi salon Zaid yayi ba, a hankali duk suka mik'e suka nufi dinning table d'in, cikin kwanciyar hankali Zaid yake cin abincin sa batare da tsoro ko fargabar komai ba, Mukhtar da Teemah na tsaye jikin su sai kerrrrrma yake, zuciyoyin su sai bugawa suke daka gansu kasan suna cikin mummunan tashin hankali.
Sai da yaci ya k'oshi sannan ya tsame hannunsa ya zari tissue ya goge bakinsa yana mik'ewa tsaye, cikin tak'ama da isa yake tafiya har ya isa main parlor gidan, zama ya kuma akan yi akan sofa had'i da d'ora k'afa d'aya kan d'aya, ya kai wajen 10 minutes sannan su Abraham suka gama suma suka dawo kusa dashi suka zauna, ganin har not kacin su Mukhtar na tsaye k'em kamar an dasa su basu da alamar motsawa ne yasa shi cewa "ku zo zauna muyi magana ya fad'a batare daya kalli inda suke ba.
Cikin mutuwar jiki suka tako parlor a sofa d'aya suka zauna kusa da juna, murmushi Zaid yayi had'i da k'ura musu ido yace " kana mamakin yadda ka fasa k'irji na da bullet har hud'u ban mutu ba nake raye har yanzu ko? "Ina so kasan mutuwa da rayuwa dukkan su a hannun Allah suke, babu wanda ya isa ya kashe wani face kwanakin sa sun k'are,haka ma babu wanda ya isa ya raya wani sai idan yana da sauran numfashi a gaba, wannan kad'ai ya isheka izzina ka kai ni dokar daji inba babu wani d'an Adam dazai zo balle ya ganni harya taimake ni, amma dayake Allah gagara buwayi ne sai gani a gabanka yanzu, Mukhtar ya kamata kasan, mutuwa da arziki da kuma talauci duk a hannun Ubangijin komai da kowa yake.
"Duk yadda mutum yaso dayayi arziki bai isa daya azurta kansa ba har ya idan Allah yayi nufin hakan, kamar dai yadda ya faru dakai, acikin d'an k'ank'anin lokaci ka shahara kayi suna a duniya ka zama number 1 younger rich in Africa, har jiya iyanzu kana da wannan muk'amin amma dayake shi Allah ba azzalumin sarki bane sai gashi yanzu ka zama the jobless, poor, useless, dan yanzu ka zama cikekken talaka kuma matsiyaci abinda kafi tsana a rayuwarka yanzu zayyi maka sallama ya shigo rayuwarka dan shine zai zama babban abokinka, (TALAUCI).
Ya sake kallon Teemah da Mukhtar yace " kune mutane na farko dana fara yadda da ku na kuma so ku matuk'a na baku amana, na mik'a muku gaba d'aya ragamar rayuwa ta, amma kuka cutar dani, kuka ci amanata kuka yaudare kuka ha'ince had'i da yaudara ta, amma bakomai ita dama duniya ta gani haka yimin in maka ne, ya kalli Mukhtar yace " kasan abin da ciwo wanda kake tare dashi yaci amanarka kuma ya munafurceka, har gwara wani bare can yayi maka akan na jikinka yayi maka, nasan baka san zafin abin ba maka san ya rad'ad'in da k'uncin abin ba sai kasan cewar Teemah ta kwashe gaba d'aya duniyar ta dawowa da masu ita abinsu, kamar yadda kaci amana ta haka kai ma Teemah tayi maka, nan ya kwashe komai ya fad'awa Mukhtar duk abin ya wakana tsakanin Teemah da Abraham.
A razane Mukhtar ya mik'e da k'arfi yace " what!? that is impossible, yama za'ayi haka ta faru wallahi k'arya ne ya fad'a yana kallon Zaid, murmushi yayi masa yace "let me explain it 3 you, da farko da Laila taci amanarka domin mun biyata mak'udan kud'ad'e ta d'auko mana wannan ya fad'a yana yi masa nuni da plasma dake manne ajikin bangon parlor, wacce yayi connecting da wayarsa, take video da Teemah ta gani ya bayyana, tarwai, ido Mukhtar ya zaro waje sosai yana tunanin yaushe hakan ta faru, dariya Abraham yayi yace " ni rainanka ne sannan kuma yaran ka ne ta wannan fannin, irin abinda kayiwa Zaid ka bashi giya ka bugar dashi nima irinsa mukayi maka ni da Laila, giya muka baka kai ta b'arin zance mu kuma muna d'auka, sannan ya juya ya kalli Teemah yace " all this its setup, cikin kwanciyar hankali ya zauna yayi mata bayanin su suka shirya komai tun daga zuwan Ali lokacin data je shopping har zuwa Idris driver daya bata memory.
Abraham yaci gaba da cewa " yanzu da kai tantirin talaka matsiyaci duk d'aya kuke dan baka da ko sisi a halin yanzu, sannan gaka ga Alk'ali & lawyer ga kuma DSP suma zasuyi aiki akanka ta yadda zasuyi black mailing credentials d'inka ta yarda bakai ba aikin gwamnati har abada duk wahalar karatunka ya tashi a banza, a matuk'ar harzuk'e Mukhtar ya shak'i wuyan Teemah, yana cewa "shegiya matsiyaciya, karuwa, kin lalata min, plans d'in dana kai a k'allah 20yrs ina tsara shi amma kin wargaza min komai, wallahi sai na kashe ki, gwara ma na kashe ki na huta da cutar da kika sakawa zuciyata kin sa zan rayu cike da bak'in ciki, wallahi sai nayi ajalinki.
Ganin yana niyyar yin kisa yasa DSP da lawyer mik'ewa da sauri, kokawa suka shigayi da Mukhtar dan su kwace Teemah amma sun kasa,sai dakyar suka samu suka kwace ta, yana sakin ta ta fad'a kan sofa rik'e da wuyanta tana kakarin mutuwa, a zuciye Mukhtar ya kuma nufar ta, bindiga Teemah ta gani a aljihun DSP da sauri Teemah ta warci bindigar ta saita kan shi da ita cikin matsanancin kuka tace " karka sake ya k'ara taku d'aya kana k'arawa wallahi zan fasa kanka, sosai hankali DSP da lawyer da Alk'ali yayi masifar tashi, suka shiga lallashinta akan karta sake ta harba bindigar, Abraham da Zaid ko na Zaune kan sofa sun hard'e kafafu suna kallan ikon Allah, a hankali Zaid ya shiga tafa hannunsa yana murmushi yace " tarihi ya maimaita kansa da kansa.
Nufo ta Mukhtar yaci gaba dayi cikin tsawa yace " oya shut me mana, ki harbe ni nace, " karka sake ka matso kusa dani inba haka ba wallahi zan harbeka, k'irjinsa ya nuna mata yace "harbe ni mana uban wa hana ki, ki harbe ni? , shegiya matsiyaciya karuwa, ai dama tsintacciyar mage bata mage, kin cuce ni, kin lalata min rayuwa ta, kin tarwatsa min komai, Teemah na tsaneki bana k'aunar ko sake ganin ki a rayuwata, cikin kuka tace " nima ka cuce ni saboda kai ne wanda ya lalata min rayuwa ta ya maida ni karuwa tun ban san kai na ba, nima bana sana Mukhtar na tsane ka, ka cuce ni Allah ya isa tsakanina da kai, in sha sai kayi mummunan k'arshe, mugu azzalumi, macuci, wallahi tun a duniya zakaga tsinci sakamakon abinda ka shuka, hak'k'in lalata min rayuwa da kuma amanar Zaid daka ci bazasu tab'a barinka ka rayuwa a duniya lafiya.
Zuciyar Mukhtar ta kuma yin zafi gami da rad'ad'in zafafan maganganun Teemah, ranshi yayi masifar b'aci matuk'a, a harzuk'e ya nufi Teemah, Abraham ya kalli Zaid yace " maza kira maana police, ba musu Zaid ya dannawa police kira, a zuciya ya isa inda Teemah ke tsaye rik'e da bindiga tana cewa "karka sake kazoo inda nake wallahi zan harbek......... bata k'arasa ba taji ya kamata da kokawa yana k'ok'arin kwace bindigar daga hannunta, aiko nan dambe ya sark'e a tsakanin su, sosai suka shiga tik'ar dambe suna cikin dambe aka ji k'arar bindiga ta harba har sau biyu , a mugun razane cikin matsanancin firgice kowa ya mik'e tsaye dukkan su suka zuba musu ido dan ganin wanda ya wani harbi a tsakanin Teemah da Mukhtar.
A hankali Teemah ta sulale k'asa yayinda jini yayi tsartuwa daga cikin ta ya wankewa Mukhtar fuska dai-dai inda bullet ya fasa a cikinta tasa duka hannuwanta ta dafe wajen, take idanuwanta suka kad'a suka yi jajir, jikinta ya d'auki kerrmar azabar fitar rai da sauri Mukhtar ya durk'usa a gabanta ya tallafo ta ya rungume had'i da fasa wani irin rikitaccen kuka mai cin rai, cikin kukan yake cewa "please Teemah karki mutu wallahi ina sanki kece rayuwata matuk'ar bakya tare dani bazan tab'a kasancewa cikin farin ciki da kwanciyar hankali ba, please karki tafi ki barni cikin bak'in ciki,tafa hannu Abraham yayi yace " Allah kenan, shike zartar da abinda yaso akan wanda yaso, kun shirya mata mutuwar k'arya gashi Ubangiji ya d'and'ana mata mutuwar gaskiya, kamar yadda d'an uwana ya rungume ta a k'irjinsa yana kuka, kai ma gashi nan ka rungumeta kana kukan gaskiya had'i da d'and'anar irin rad'ad'in dayaji alokacin.
Murmushin yak'e Teemah tayi tana kallon Mukhtar cikin k'arfin hali tace " k'arya kake Mukhtar nafi kowa sanin wanene kai, da hannunka fa kasa ka harbe ni, ka cuce ni tsakanina da kai Allah ya isa, Allah ya saka min, ta juya dakyar ta kalli Zaid tana zubar da hawaye tace " yau nayi danasani a lokacin da bata da amfani, nayi nadama a k'urarran lokaci, na sani nayi maka mafi girman laifi amma ka dubi girman Allah ka yafe min, Zaid wanda jikinsa ya gama yin sanyi, cikin mutuwar jiki yace " na yafe miki Fateema Allah ya yafe mana baki d'aya, a hankali ta lumshe idonta ta bud'e saboda tsabar jin dad'in sunan Fateema daya kira ta dashi, gashi ya yafe mata, a hankali tace "nagode, ta juya ta kalli Lubnah wacce jikinta keta faman rawa ta sakar mata murmushi tace" please a d'an zaman da mukayi dake idan na b'ata miki ki yafe man, cikin rawar baki Lubnah tace " na yafe miki.
Ta kalli Abraham zatayi magana yayi saurin cewa "ni baki yi min komai ba Fateema idan ma kinyi min na yafe miki, nima ki yafe man yaudarar danayi miki, murmushi tayi mishi tace " bakomai na yafe maka, inbanda kuka babu abinda Mukhtar keyi kamar ransa zai fita, a hankali Teemah ta fara kalmar shahada har rai yayi halinsa da k'arfi Mukhtar ya k'ara matseta a jikinta ya saki wata irin mahaukaciyar k'ara da duk gidan sai da ya amsa, da k'arfi Lubnah ta saki k'ara had'i da sulalewa k'asa a sume, a dai-dai lokacin Holland police suka shigo, da sauri Zaid ya tare Lubnah ta fad'a jikinsa DSP ne yayiwa Police din bayanin Mukhtar ne yayi kisan kai had'i da abinda ya aikata a Nigeria, ba tare da b'ata lokaci ba suka kama shi, sukayi office d'in su dashi.
Cak Zaid ya d'auki Teemah yayi mota da ita, direct hospital ya wuce da ita, bayan Doctor ya gama duba ta yayiwa Zaid bayanin tsorata tayi sosai amma babu wata damuwa, sai tsakar dare Lubnah ta farfad'o had'i da fashewa da gigitaccen kuka, da sauri Zaid ya k'arasa inda take ya rungume ta had'i da shafa kanta kanta yana bubbuga bayanta, sosai ya lallashe ya kwantar mata da hankali, jikinta a sanyaye ta d'ago kai ta kalle Zaid tace" Yaya da gaske Aunty Fateema ta rasu kodai mafarki nayi? Murmushin k'arfin hali yayi mata kawai ba tare daya ce mata komai ba, Doctor na sallamar suka wuce masaukin su direct, a can suka iske Abraham zaune jikinsa duk yayi sanyi, kallan Lubnah yayi yace " ya jikin baki? " da sauk'i, ta bashi amsa, Zaid ya kalle shi yace" ya akayi da gawar Teemah? "Basu yi wani bincike ba kasancewar an san wanda ya kashe ta, har anyi jana'izarta, an kaita makwancinta na gaskiya.
_Rayuwar duniyar kenan yau ga kai gobe ga d'an uwanka, tun ana fad'ar mutuwar wani kanaji wata rana taka za'a fad'a, idan tamu tazo Allah yasa mu dace ya kaimu a sa'a yayi mana rahama, ya yafe mana zunubanmu, ya haskaka makwancin mu, Amin ya Allah_
Kasancewar su turawa ba wani tsayawa b'ata lokaci aka yankewa Mukhtar d'aurin rai da rai a gidan yarin k'ark'ashin k'asa, ga zafi ga duhu, ba'a d'auki lokaci ba Mukhtar ya fara matsananciyar rashin lafiya, su Zaid kuwa bayan komai ya lafa direct America suka wuce wajen Ammi da Abba, inda suka iske Abba ya warke sumul kamar bai tab'a yin wata rashin lafiya ba, cike da farin ciki suka tarbi yaran su, daga nan suka d'unguma suka dawo Nigeria, sai bayan sun dawo Allah yake tambayar Zaid ya baiga Mukhtar bane, ganin Abba ya samu lafiya yasa Abraham da Zaid basu b'oyewa iyayen nasu komai ba, suka sanar dasu abubuwan da suka faru, sosai Abba da Ammi suka jinjina al'amarin had'i dayi musu addu'a tsari da kariya.
Tunda suka dawo Lubnah na gidan Ammi ta hanata komawa sai an gyara gidan, bayan Ammi tasa an gyara gidan an canja komai sabo, sannan ta bawa Zaid matarsa suka tare, bayan sun koma gida yace ta shirya musu kayan su zasuyi tafiya yanzu, ba musu ta shirya musu musu kayansu a trolley, da kanshi yasa kayan a boot din mota suka tafi, basu tsaya a ko'ina ba sai wannan k'ayataccen gidan mai tsarin turawa wanda Abraham ya kasu sukayi jinyar Zaid acan, murmushi tayi cikin zumud'i tace " la nan zamu zo dama?
"Eh yace " had'i da sunkuyawa ya sungume ta yayi cikin gidan da ita hannunta tasaka ta sak'alo wuyansa tace " thanks Yaya, kiss yayi mata a goshi yace " ba godiya a tsananin mu, "wow!! tace ganin ganin an canja komai na gidan ya koma sabo an k'ara gyara gidan fiye da da, a hankali ya sauke ta akan sofa ya koma yana shigo da sauran kayan su, kallanta yayi yace " tashi muje muyi wanka, ido ta zaro jin abinda yace, " wanka kuma Yaya, kadai bari naje nayi "ok jekiyi kawai yace, mik'ewa tayi ta shiga bathroom d'in, sai daya tabbatar data fara wankan sannan yayi naked ya shiga shima, lokacin daya shiga ta gama sab'e jikin sa soap tana tsaye, kai tsaye ya wuce wajenta ya kai hannu kan nononta, ai da sauri Lubnah ta bud'e idonta tana gashi ta sakar mishi kuka tana kare jikinta.
Ta shiga rok'onsa akan ya fita sai dakyar sannan Zaid ya fita ya barta tayi wanka, had'i da d'auro alwala dan yace mata tayiyo alwala, tana fitowa ya shiga yayi wanka yayi alwala shima ya shirya sallah ya ja su suka gabatar sannan ya dafa kanta ya shiga kwararo addu'a kana daga bisani ya tashi ya d'auko musu abinci suka ci suka k'oshi, hankali ta fara rufe ido alamun bacci zatayi cak ya d'auke ta ya kai kan gado yaja bargo ya rufe ta had'i da maida wutar gidan deep light, sannan ya koma kan sofa ya zauna yaci gaba da kallan labarai, ganin haka yasa Lubnah sakin jiki ta fara bacci, bayan 1hr ya mik'e ya kashe kayan kallan ya hau gadon ya iske ta lokacin Lubnah ta dad'e a duniyar bacci, a hankali ya janyota jikinsa ya mannata da k'irjinsa, take jikinsa ya d'auki wata irin muguwar kirrrrrrrma cike da shauki mara misaltuwa ya soma aika mata da zafafan sak'oninsa, cikin bacci sama-sama Lubnah taji electric na janta,a hankali ta bud'e idonta ta zuba masa, ganin yadda ya rud'e ne ya d'an tsora ta ta.
Romance me saurin kashe santsar jiki da tarwatsa kwakwalwa ya dinga aika mata yana k'ok'arin cire rigar jikinta, cikin rawar jiki ya cire rigar yayi cilli da ita gefe yayi saura babu komai ajikinta, a matuk'ar tsorace ta bud'e baki zata saki ihu yayi saurin toshe mata bakinta dana shi bakin yana tsotsa yana shafa cinyoyinta jikinta na rawa ta soma d'an ja da baya tana k'ok'arin mik'ewa, ai cikin zafin nama Zaid ya rik'o ta da duka hannunshi ya tallafo ta ya zira harshensa cikin bakinta yaci gaba da tsotsar nata harshen, a hankali yakai hannunsa inda yafi k'auna ya fara shafo breast d'inta cikin salo da kwarewa,
Cigaba tayi dajin wani masifaffen dad'i yana gilma mata a duk ilahirin jikinta duk da cewa a tsorace take, yadda Zaid yaga Lubnah ta sakar masa jiki ne yasa shi k'ara zaucewa, hannu Lubnah ta cusa cikin sumar kanshi, a hankali ta dinga biye masa cikin dabara ya d'aura hannuta akan joystic d'insa, kusan sumewa Lubnah tayi saboda tsabar tsoro had'i da firgici,
addu'ar saduwa da iyali yayi sannan ya soma raya sunna ya dad'e kafin cikin mutuwar jiki ya koma gefe yana mayar da numfashi, sai da yayi 30 minutes sannan ya dawo hayyacinsa, a hankali ya jawo ta jikinsa.
Ji yayi jikinta ya sake alamar bata numfashi cikin muguwar kid'ima ya dora daga kan bed ya kunna fitilar gidan, da gudu ya fridge ya d'auro ruwa yana zuba mai kira wata-wata ba ya shek'a mata ruwan ajiyar zuciya mai k'arfi ta sauke had'i da fashe da kuka, da sauri ya hau gadon ya jawo ta jikinsa ya rungume, a hankali ya shiga lallashinta "thank you so much my love kinyi min komai ban san ma mezance miki ba, ban san ta ina zan fara miki godiya but I promise I will be with you for ever & ever, I will spend all my life to make you happy, haka dai yayi ta zuba surutunsa.
Don't forget to vote and comment
MOMYN ZARAH