35
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
35
Kwance ta iska Ummi daga ina sai yaloluwar rigar bacci iya cinya, hankalinta kwance tana ta sharar baccinta, cikin had'uwar gaba had'i da tsoro ta k'arasa bakin gadon ta zauna tana k'arewa Ummi kallo, takai wajen 10 minutes a zaune ta kasa yin komai, cikin k'arfin hali ta mik'e hannunta jikin Ummi ta fara shafo ta, cikin bacci Ummi taji ana tab'a aiko ta farka a firgice had'i da sakin gigitaccen ihu da sauri Hajiya Lailah tasa hannunta ta rufe mata baki gam, a kunnenta ta rad'a mata " Ummi ni ce Hajiya Lailah, ajiyar zuciya Ummin ta sauke da k'arfi had'i da kallon Hajiya Lailah tace " Hajiya kina buk'atar wani abu ne?
Murmushi Hajiya Lailah ta sakar mata had'i da cewa " eh Ummi, cikin alamun tsoro Ummi tace " Hajiya me kike so? cikin sakin fuska Hajiya Lailah tace tsoro nake ji a d'aki na shine nake son kizo muje ki taya ni kwana acan, cikin rashin fahimta Ummi tace " ni kuma Hajiya, ina Sheema? rai Hajiya ta d'an b'ata had'i da mik'ewa tsaye tace " taso mu tafi, yadda Hajiya Lailah ta b'ata ranta ne yasa Ummi bata yi mata musu ba ta mik'e tabi bayanta, suna shiga d'akin Hajiya Lailah ta dannawa k'ofar key, cikin tsoro Ummi ke kallan Hajiya Lailah dan gaba d'aya Ummi a tsorace take da ita.
Cikin kissa irin tasu ta manyan mata Hajiya Lailah ta cire rigar baccin jikinta tayi tsirara ta kwanta akan gado had'i da kallan Ummi dake tsaye sororo tana kallan ikon Allah tace " zo nan Ummi, ba musu ta nufe ta, oil Hajiya Lailah ta mik'awa tace " karb'i ki shafa min a jiki na ko'ina da ina, a firgice Ummi ta d'ago kai ta kalli Hajiya Lailah da alamar tambaya, Hajiya Lailah tace "kamar yadda kika ji nace ko'ina to ina nufin ko'ina, kuma sannan kema kema ki cire kayan jikinki kaf kiyi zindir kamar yadda nayi dan ba'a kwana dani da kaya a jiki.
Sororo Ummi tayi a tsaye hannunta rik'e da oil d'in Hajiya Lailah ta bata ta shafa mata ta kasa koda kwakkwaran motsi saboda tsabar mamaki cikin rashin fahimta Ummi ta kalli Hajiya Lailah tace " kamar ya ban gane ba? "kamar yadda kika ji na gaya miki to haka zakiyi cewar Hajiya Lailah, shiru Ummi, wata mahaukaciyar tsawa Hajiya Lailah ta dakawa had'i cewa " dalla cire kayanki kizo nace, cikin firgici Ummi ta cire kayanta tsaf ta nufi Hajiya Lailah ta fara shafa mata oil d'in a d'an tsorace, Hajiya Lailah ganin bazata samu biyan buk'atarta yadda take so bane yasa ta mik'ewa a hankali ta nufi durowarta ta bud'e ta d'auko bandir d'in 'yan dubu-budu ta mik'awa Ummi, k'in k'arb'a Ummi tayi, murmushi Hajiya Lailah ta kuma yi mata had'i da cewa " karb'e mana, da sauri Ummi ta karb'a Hajiya Lailah ta zauna daf da ita had'i da dafa kafad'arta tace.
" Ummi wannan na baki kyauta ne, ai da sauri Ummi ta zaro ido waje tace " ni Hajiya? Murmushi Hajiya Lailah tayi tace " eh, kuma wannan ba komai ne matuk'ar zakiyi min biyayya ki kuma rik'e min sirri na, zanyi miki komai kike buk'ata zan kuma baki duk abinda kike so zan baki kud'i fiye da wanda na baki yanzu, ai Ummi rud'ewa tayi jin abinda Hajiya Lailah tace " cikin matsanancin farin ciki da murna Ummi tace " aiko Hajiya zanyi biyayya zanyi miki duk abinda kike so matuk'ar zaki rink'a bani irin wad'annan mak'udan kud'in,zanyi miki biyayya zan kasance mai bin umarnin ki a ko'ina ne, kuma in sha Allah bazaki tab'a samu na da fitar da sirrinki ko tuna miki asiri ba.
Murmushin jin dad'i Hajiya Lailah tayi had'i da rungumo Ummi jikinta suka fara gudanar da masha'arsu, sosai Hajiya Lailah ta samu biyan buk'atarta da Ummi, tare suka kwana sai asuba Ummi ta koma d'akinta, bayan gari ya waye Hajiya Lailah take sanarwa Ummi bazata k'ara aikatau ba zata saka a kawo sabuwar 'yar aiki, take Ummi ta canja fuska saboda kishi tace " ni dai Hajiya Allah ki bari zan rink'a aiki na inma kuma dole sai an kawo 'yar aikin to akawo tsohuwa, murmushi Hajiya Lailah tayi had'i da rungumo Ummi jikinta dan ta fahince kishi Ummi take yi, tace " no karki damu sweetie duk yadda kike so haka za'ayi k'are shigewa jikin Hajiya Lailah Ummi tayi, nan ma sai da suka kuma biyawa juna buk'ata sannan Hajiya tacewa Ummi ta shirya zasu je unguwa, sannan ta fita ta nufi d'akin ta tayi wanka ta shirya ta fito parlor, a falo ta iske Ummi harta shirya, suka jera tare suka nufi parking space, da sauri driver ya taso, Hajiya Lailah ta d'aga masa hannu ta dakatar dashi, Ummi a gaban mota yayinda Hajiya Lailah ke driving suka nufi gidan Hajiya Rabi.
Hajiya Rabi na bedroom ita da wata 'yar shilar yarinya da aka kawalinta ya kawo mata suna tsakiyar duniyar sama ta rink'a jiyo muryar Hajiya Lailah sama-sama d'an tsawa tayi da abinda take yi ta saurara sosai taji, daga parlor ta ji muryar Hajiya Lailah na kwala mata kira, guntun tsaki taja had'i da mik'ewa ta kalle yarinyar tace " ki d'an jira ni ina zuwa, a parlor ta iske Hajiya Lailah zaune kusa da Ummi yayinda keta faman lillik'e mata a jiki.
Da wani irin kallo Hajiya Lailah tabi Hajiya Rabi dan daga ganin ta basai ka tambaya ba zaka fahimci a yanayin da take ciki, Hajiya Lailah tayi d'an mugun murmushi na gefen baki tace " ke kuma ke da wa na ganki haka duk a birkice, ko Alhaji ya dawo ne yana gida? take Hajiya Rabi ta kama 'yan kame-kame tana d'an sosa kanta ta k'ak'aro murmushin k'arfin hali tace " a'a wallahi ko d'aya, kema ai kin san yanzu bazaki same shi a gida ba koda yana gari, murmushi Hajiya Lailah ta kuma sannan tace " to ke waye a gidan? ko kum....... bata k'arasa ba ganin wata k'aramar yarinya kyakykyawar gaske ta fito daga ita sai wani guntun towel a jikinta.
Baki Hajiya Lailah ta saki tana kallan inda yarinyar take, a take kuma taji yawunta ya tsinke da yarinyar, ranta yayi masifar biyawa, inda Hajiya Lailah take kallo nan Hajiya Rabi tabi da kallo dan taga abinda ya d'auke mata hankali haka ta shagala da kallansa, ganin yarinyar ne yasa ta runtse idonta gam had'i da cewa " oh my God! meyasa kika fito ba cewa nayi ki jira ni a bedroom ina zuwa ba? yanzu da wasu ne ma da kin tuna min asiri kin zubar min da mutunci, yanayin kallon da Hajiya Lailah keyiwa yarinyar ne yasa kishi ya kama Ummi take taji zuciyarta kamar zata buga, duk irin yanayin da Hajiya Lailah ta shiga baisa Hajiya Rabi gano cewar ta fad'a sha'awar yarinyar k'arara a idanta ba, a hankali Hajiya Rabi ta k'arasa inda Hajiya Lailah ke zaune ta zauna a kusa da had'i da cewa " wallahi Aminiya ta ba abinda kike zargi bane, kwata-kwata hankalin Hajiya Lailah baya jikinta yana gun yarinyar.
Murmushi Hajiya Lailah tayi had'i mik'ewa ta nufi inda yarinyar take tana cewa " karki damu k'awata daman abinda ya kawo ni wajenki ma kenan, ni da ke yunzu duk jirgi d'aya ne ya kwaso mu, kwaryar sama ce data k'asa, tana maganar amma idonta nakan yarinyar cikin rashin fahimta Hajiya Rabi tace " kamar ya bangane ba? a hankali Hajiya Lailah ta rungume yarinyar tana sauke ajiyar zuciya a fili, hannun yarinyar ta rik'o ta fara tafiya ita, ba musu yarinyar ke binta har ta zaunar da ita akan kujera ita ta zauna gefenta, Hajiya Rabi kuwa baki ta saki tana ganin ikon Allah ganin yadda lokaci d'aya idon Hajiya Lailah ya canja launi daga fari zuwa ja, cikin kishi Ummi ta mik'e tana zunb'urar baki tace " my life zo mu tafi.
"What my life? Hajiya Rabi ta fad'a a firgice, fuskar Hajiya Lailah d'auke da murmushi ta jiyo tace " I'm so sorry sweetie I cant control my feelings, ido Hajiya Rabi ta k'ara zarowa waje had'i da mik'e ta nufi wajen aminiyar tata tace" please explain it 2 me mana k'awata kin barni cikin rashin fahimta, kin sani a duhu, baki Hajiya Lailah takai wuyan yarinyar tana magana " please mana k'awata ki bari na d'an samu nutsuwa, cikin rashin fahimta tace " dan Allah k'awata kiyi min bayani kozan samu nutsuwa, tsaki Hajiya Lailah had'i da cewa " zauna jarababbiya kawai, wannan ai dole Alhaji ya rink'a guduwa dan idan ya shiga hannunki sai buzunsa, kamar wata doluwa Hajiya Rabi ta zauna a gefen ta, nan Hajiya Lailah ta bada labarin duk abinda ya faru tsakaninta da Ummi tun daga farko har k'arshe, ai tun kafin ta k'arasa Hajiya Rabi ta buga wani uba tsalle ya saki ihu had'i da rungumo Hajiya Lailah jikinta.
Cikin matsanciyar murna da farin ciki tace " weldon k'awata kema yanzu kin shigo layi, da kin tsaya kin cutar kanki a banza ki b'atawa kanki lokaci, shi yana can yana hulewarsa da sa'anin 'ya'yanki, hankali Hajiya Lailah ta kalli yarinyar tana yiwa Hajiya Rabi magana " to yanzu yaza'ayi dan gaske yawu na tsinke da wannan 'yar shilar, dariya Hajiya Rabi tace " shegiya ba'a samun ba, d'auke ta ku shiga bedroom dan nima rai na ya biya da wannan kayan ta fad'a tana kallan Ummi da kamar zata fashe saboda tsabar bak'in kishi, murmushi Hajiya Lailah tayi dan gano abinda yake damun Ummi tace " badamuwa na baki aran ta, s ki k'ara mata haske akan harkar dan na lura tana matsanancin kishi.
Ta fad'a tana mik'ewa had'i da rik'o hannun yarinyar suka nufi bedroom, a hankali Hajiya Rabi ta mik'e ta nufi inda Ummi ke zauna ta rik'o hannunta tana murmushi tace " muje ko? ba musu Ummi ta mik'e had'i da rungume Hajiya Rabi suka nufi Bedroom d'in da su Hajiya Lailah suka shiga, Hajiya ta gama yiwa yarinyar zindir itama taji shigowar su Hajiya Rabi da sauri ta yayi abu zata rufe jikinta tace " haba Hajiya Rabi ya haka zaki shigo d'aki bayan kin muna ciki, kaya Hajiya Rabi ta fara cirewa batare data bata amsa ba, sai da tayi tsirara sannan ta nufi Ummi itama hau cire mata kaya sai ta gama cirewa Ummi kaya sannan ta jiyo ta kalli Hajiya Lailah tace " ashe ke k'aramar 'yar bariki ce, au na manta ashe fa farin shiga ce ke, dole sai na d'ora miki karatu had'i da koya miki salon harkar dan haka gaba d'ayan mu zamuyi Lez anan kuwa ya biya buk'atarsa kowa ma'ana 4 in 4.
Tana gama maganar ta nufi kan bed d'in da Ummi, murmushi Hajiya Lailah tayi sannan ta nufi kan bed d'in itama da yarinyar, tun daga wannan rana Hajiya Lailah ta zama cikkekkiyar 'yar mad'igo ma'ana lesbian, duk inda take idonta yana kana mace, ita bata neman maza kamar Hajiya Rabi, mata kawai tasa a gabanta, tuni Hajiya Lailah tayi mugun suna a harkar lesbian dan duk wata 'yar lez tasan da zaman Hajiya Lailah, yanzu zan iya cewa Hajiya Lailah tafi Hajiya Rabi nesa ba kusa ba, ta zama cikekkiyar 'yar duniya wacce duniyar 'yan iska ta san da zamanta, ba'a iya nan Hajiya Lailah ta tsaya ba, har k'asashen k'etare tana iya haurawa tabi mace kai akan Lez babu abinda Hajiya Lailah bazata iyayi ba, matuk'ar ta kyallara ido ta gano macen da take so to ba zaman lafiya dan tana iyayin komai dan ta samu biyan buk'atarta, su Hajiya suna da wani boka mai zaman kansa wanda yake yi musu aikin asiri da sihiri akan mata ko maza, da zarar Hajiya Lailah ta gano mace ta neme ta tak'i yarda zatakaiwa bokan su ita, shi kuma da yake Allah ya ara masa dama sai kaga dayayi aiki yake ci, yarinyar da kanta zata kawo kanta a haukace.
Kai Hajiya Lailah har su Nijar, Ghana take haurawa akan neman asirin mata, shiyasa dataga mace tana so ko ba Lez sai ta yi amfani da ita dan tsafi take yi musu, su Hajiya Lailah da Hajiya Rabi babban click ne dasu na manyan mata masu ji kansu wajen kud'i da hutu wad'anda mazajen su sukayi watse dasu da buk'atansu suka saka harkar siyasa ko kasuwanci a gabansu, click d'insu yayi suna sosai a duniyar iskanci wajen neman mata (lesbian da neman matasan samari) kuma 'ya'yan talawa suke nema masu kwad'ayi da matacciyar zuciya suyi ta sakar musu mak'udan kud'ad'e suna d'aukar su yawan k'asashen duniya suna kashe musu mahaukatan kud'i.
_Wannan kenan, Allah kasa mu dace duniya lahira ka rabamu da matacciyar zuciya, ka tsare mu da fad'awa halaka_
SHEMA'U
Shema'u wacce duniya tafi saninta da Sheemah, 'ya ce ga Hajiya Lailah da Sanata Sambo wanda tun tasuwar ta ta taso da rashin jin magana ga rashin kunya da raina manya bata gata da shegiyar tsiwa, tunda ta taso Allah ya sanya mata san k'awaye da harkar girma takasance mace ce mai san gayu da kwalliya sutura idan bamai tsada ta alfarma ba bata sakawa, haka ta taso da wannan mugayen halayen kasancewar gidan kowa zaman kansa yake yasa babu mai kwab'arta balle ya tsawarta mata ko ayi mata fad'a akan halayen ta dan haka data girma sai abin yayi gaba ya girmama yaci uban nada.
Bayan ta gama secondary school ta nunawa k'awayenta ita aure zatayi, nan fa suka shiga zuga ta suna cewa lalle kamarki mace har mace zakiyi saurin aure bata dakin fantama kin shana kinyi k'ara'i ba, kije gidan wani k'ato yayi ta iko dake ko fita zakiyi sai kin nemi izinin shi, kuma baki shiga University kin waye idonki ya bud'e ba kake wani maganar aure, da wannan suka d'auke hankalin Sheemah tabar maganar aure duk da ta kasance tana masifar son auren kuma ita gata ba ilimin addini ba balle tasan abinda ya dace da ita, gashi tunda taso a rayuwarta bata san dad'in uwa ko uba ba balle ta fad'a musu matsalarta su bata shawara su kuma nemar mata mafita.
Bayan Sheemah ta shiga university ta waye sosai idonta ya bud'e ta zama cikekkiyar karuwa kuma 'yar lesbian
Don't forget to vote and comment
MOMYN ZARAH