38
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
38
Murmushi Hajiya Lailah tayi cike da kissa ta shafo gefen fuskar shi tace " FAHAD ne yake son yin aure dan har munje gidan su yarinyar, baka ga yarinyar ba kyakykyawa gata da hankali da tarbiyyar, da sauri Sanata Sambo yace " what da gaske kikeyi koda wasa kike yi, murmushi ta kuma yi tayi wani farrrr da ido tace " wallahi da gaske nake maka sunanan yarinyar Kausar, cike da murna ya mik'e tsaye da ita a hannunsa yana zagaye d'akin yana cewa " Alhamdulillah nima na kusa samun jika ya fad'a yana k'ok'arin had'e bakin su.
Cikin dabara ta zame jikinta daga nashi dan yanzu Hajiya Lailah ta gama zama rik'akk'iyar 'yar lesbian kwata-kwata bata sha'awar d'a namiji idan tana k'aunar mutuwarta to tana k'aunar Sanata Sambo ya tab'a ta, dan shi kansa har mamakin yadda ta canja gaba d'aya yake dan yasan Hajiya Lailah da shegiyar jarabar tsiya da naci akan sex amma yanzu kwata-kwata bama tasan ya tab'a ta da farko-farko ya d'auka zuciya tayi dashi shiyasa shima ya shareta bai wani bi ta kanta ba, amma yanzu al'amarinta ya fara bashi mamaki gami da tsoro, amma shi a ransa hakan ba k'aramin dad'i yayi masa ba, dan zai samu damar wolewarsa da matan banzan sa yadda ransa yake so, shi hakan ya fiye masa shima ya huta da shegen macinta da jarabarta, bayan ta zame jikinta ta kallo shi ido cikin ido tana sakar mishi murmushi tace " Alhaji bacci nake ji ta fad'a tana k'ok'arin kwanciya murmushi yace " ni kuma bana ji dan so nake ma muyi wasa, da k'arfi gabanta ya fad'a dan bata so ko tafin hannunta namiji ya rik'e ji takeyi kamar wuta saboda tsananin zafi.
Shiko Sanata Sambo yayi hakan ne danya k'ureta yaga iya gudun ruwanta, a hankali ya mik'a hannunsa ya fara shafo mata jikinta, yana bata hot romance amma ita jin jikinta take kamar yana watsa mata wuta saboda tsananin zafi da zugin da jikinta ke mata, jin ya dage ne yasa ta mik'ewa da sauri tace " Alhaji bari na shiga toilet na fito da sauri shima ya mik'e had'i da rungumo ta ta baya yace " nima toilet d'in zan shiga ya fad'a yana sakar mata murmushi wanda ita tasan ma'anar murmushin ganin haka yasata daurewa ta bada kai bori ya hau.
Washe gari da safe Sanata Sambo ya sanar da wasu daga cikin 'yan uwnsa da abokanan sa da daddare zasu rakashi nemarwa Fahad aure, bayan sallahr ishsha motocin su Sanata sukayi parking a k'ofar gidan su Kausar, bayan anyi musu suka shiga, k'anin Sanata Sambo ne yayi magana bayan sun gama gaisawa " mun zo kan maganar yarinyar wajenka da yaron wajen mu, murmushi k'anin Malam yace " badamuwa mun san da maganar, nan dai suka tsayar da maganar auren da ranar auren akan juma'a mai zuwa za'a d'aura auren nan da kwana shida kenan, kafin su Sanata Sambo su yafi sai da sukayi komai na al'ada da farillah tun daga kan su kud'in auren aure kudin nagani inaso, kud'in gaisuwar iyaye da kud'in sadaki gaba d'aya suka had'a suka bada dubu d'ari biyar 500k.
Washe garin ranar Malam ya kira Kausar da Ummanta suka zauna a gabansa sai da ya niffasa sannan ya kira sunanta " Kausar a hankali ta d'ago kanta had'i da cewa " na'am, sai da ya d'auki d'an lokaci sannan yace " Kausar ina so na sanar dake wata magana amma ina tsoro dan ban san yadda zaki karb'e ta ba,, amma ya zama dole na sanar dake, Kausar kin san dai nine mahaifin ki bazan kuma tab'a cutar dake ba dan nafi kowa sanki naki kowa sanin zafinki da darajarki, bazan tab'a kaiki inda za'a cutar dake ba, bazan tab'a kuma had'aki da wanda zai cutar dake ba, nasan kuma ke kanki kinsan hakan, nasan duk hukuncin dana yanke akanki bazaki tab'a k'in yi min biyayya ba, dan haka nake son sanar dake ranar juma'ar nan mai zuwa nan da kwana biyar d'aurin auren ki dan na bada aureki da k'arfi k'irjinta yayi muguwar bugawa, a firgice ta d'ago kai ta kalli Malam da Ummanta ganin duk ita suke kallo yasata saurin yin k'asa da kanta.
Shiru tayi ta koda yin kwakwkwaran motsine balle ta iya bud'e baki tayi magana abin kamar a mafarki take jin wai ita za'a d'aurawa aure nan da kwana biyar kacal da mutumin dabatan kowaye ba bata tab'a ganin shi ba, siririn hawayen daya zubo mata tasa hannu ta goge, jin tayi shiru yasa Malam cewa " ya naji kinyi shiru ko dai baki amince bane, bakinta na rawa tace " bakomai na amince Allah ya kaimu lokacin, in sha Allah zan kasance mai bin umarnin ku dayi muku biyayya a ko'ina a kuma kan komai, duk abinda kuka ga ya kamata dani kawai kuyi ba sai kin sanar min ko kunyi shawara dani ba, a hankali Malam ya shafa kanta had'i dayin murmushin jin dad'i yace " Allah yayi miki albarka, ya kuma tsareki daga dukkan sharri da abin k'i, Ubangiji ya kare min ke ya d'oraki akan mak'iyanki, in sha Allah sai kinyi alfahari da wannan auren, sai kinyi alfahari da mijin naki, a hankali Kausar da Ummanta suka ce "Amin, a hankali ta mik'e ta nufi d'akin su.
Ana saura kwana uku d'aurin aure su Hajiya Lailah da k'awayenta suka kawo lefe iya kud'i kam Hajiya Lailah da Sanata Sambo sun kashe a lefen dan akwati 15 akayi harda d'inkakkun kaya kala 40 wanda Hajiya Lailah ta bada Oder su Dubai, tsayawa had'uwar lefen b'ata lokaci ne, duk wani abu da ake yi na shirye-shiryen biki Ni'ima ce keyi dan babu abinda Kausar keyi, dakyar ma tayi lalle ja da bak'i aka sharfa mata kitso ubansu, Hajiya Lailah ta yi Oder masu gyaran jiki aka gyare mata Kausar d'inta tsaf, dan ko gidan lalle da kitso tare sukaje da Hajiya Lailah dan bata matsawa ko nan da can kwata-kwata bata k'aunar abinda zai nisantata da Kausar d'inta, mutane har mamakin irin son take yi mata suke.
Dakyar Hajiya Lailah ta matsawa Fahad yaje shida abokanan sa suka gaida iyayen Kausar , amma tsaya yaga Kausar d'in ba, ita kuwa Hajiya Lailah yadda Fahad ke nuna kiyayyarsa ga Kausar abin ba k'aramin dad'i yake yi mata ba, bata k'aunar abinda zai dai-daita tsakanin shi da Kausar d'in, ranar juma'a bayan an idar da sallah juma'ar aka d'aura auren Kausar da Fahad, Allah kad'ai yasan iyakar mutanen da suka sakawa auren albarka.
Duk wannan sha'anin da akeyi Hajiya Rabi bata sani ba dan mijinta ya matsa mata wannan karan akan dole sai ta bishi China haka nan ta bishi ba'asan ranta ba amma duk shirin bikin da akeyi Hajiya Lailah na sanar da ita cewar Fahad zayyi aure dayake akwai yarda da amana mai k'arfi a tsakanin su yasa Hajiya Lailah bata iya b'oyewa Hajiya Rabi gaskiyar dalilinta na aurawa Fahad Kausar ba, ta gaya mata komai tas, amma Hajiya Rabi bata san Kausar ce wacce take haukan so ba, dan har yau har gobe Kausar na nan zaune daram a zuciyar ta, kuma tana nan akan kudurinta na cewar zata iyayin komai akanta, zata iya rabuwa da kowa akanta tana iya kuma kashe ko nawa ne matuk'ar zata mallake ta.
Da yamma gaf da magriba Hajiya Lailah ta aiko masu make up aka tsalawa Kausar kwalliya ta uban su, bayan an gama kwalliyar aka fito da Kausar domin kaita wajen iyayenta dan tuni Hajiya Lailah ta aiko da motocin d'aukar amarya, nasiha mai sanyaya jiki da ratsa zuciya Malam da Umma sukayi mata sannan aka wuce da Kausar zuwa gidanta, a parlor Hajiya Lailah aka dank'a mata amanar ta sannnan aka kaita b'angaren ta dake cikin gidan, wanda nan ne b'angaren Fahad, wanda yake d'auke da 3 bedroom 1 parlor sai 4 toilet & bathroom, kowanne bedroom yana da toilet d'aya sai kuma toilet 1 a parlor, parlor babba ne sosai daga gefe akayi kitchen da dining area, royal chairs ne a parlor masu shegen kyau da tsada haka ma a bedroom daga d'aya royal bed ne, wanda suka amsa sunansu royal bed, dinning table ma royal ne, kai gidan Kausar da Fahad ya gaji da had'uwa dan an kashe mak'udan kud'i wajen tsara gidan, bayan 'yan kawo amarya sun watse Hajiya Lailah ta shigo d'auke da abinci, ganin mugun kyan da Kausar tayi take matsanancin kishi ya saukar mata, dakyar ta kanne kishin, ta bata taci sannan tace karta sake ta rink'a wahalar da kanta wajen girki ita zata rinka yi musu a b'angaren su.
Hajiya Lailah na komawa b'angaren ta ta shige d'aki had'i da rufe k'ofa ta kira Boka Jimrau ta sanar dashi ta fara amfani da maganin daya bata, murmushi yayi yace " wani hanzari ba gudu ba, da sauri tace " me kuma? "Karki sake ki bari Fahad ya kwanta da ita, dan matuk'ar ya sadu da ita duk aikin mu ya tashi a banza, gabanta yayi muguwar fad'uwa jin abinda Boka jimrau yace, amma data tuna Fahad bai wani damu da Kausar d'in ba sai tayi murmushi tace " bakomai karka damu da wannan,tana haka taji shigowar Fahad da sauri ta kashe wayar had'i da mik'ewa ta fita, a parlor su ta iske shi zaune da kayan d'aurin aure a jikinsa bai cire su ba, a hankali ta zauna kusa dashi ta jawo shi jikinta tana shafa kansa.
" yanzu yaro na ya girma ya zama cikekken mutum magidanci, dan Allah ga amanar Kausar nan na bata dan ita rayuwa ta ce ina matuk'ar santa fiye da yadda nake son nakai da sauri Fahad ya d'ago kai ya ta, sai lokacin ta gane ta kwafsa murmushin yak'e tayi gami da cewa " saboda san da nake maka ne yasa nake santa saboda kai ne komai nawa Fahad, sai dai dan Allah ina neman wata alfarma daga gare ka murmushi yayi yace "ina jinki Momy k'ara raunana muryarta tayi sannan tace " karka sake ka kusance, kai ni baba ma san ko d'aki d'aya ku had'a balle wani abu ya shiga tsakanin ku, da mamaki k'arara a fuskarsa ya kalle ta, amma sai ya tsinci kanshi dayi mata murmushi yace "kima daina tunanin akwai haka tsakani na da ita ya fad'a yana mik'ewa tsaye.
Yana shiga b'angaren su kai tsaye ya wuce bedroom d'insa bai bi ta kan Kausar ba, washe gari tunda safe Kausar ta tashi ta gyara gidan tsaf ta kunna turaren wuta dan Kausar tana da shegiyar tsafta, ta fad'a bathroom tayi wanka ta shirya cikin riga da wando na k'ananan kaya dan kwata-kwata Kausar bata san manyan kaya, a parlor ya iske ta kwance bacci ya fara d'aukar ta, tsayawa yayi cak yana kallanta take yaji wani abu ya tsarga masa tun daga tafin k'afarsa har zuwa kwakwalwar sa.
Tsayawa yayi kallan tsantsar kyau da halittar Ubangiji, a fili ya furta Masha Allah, dan ba k'aramin burge shi tayi ba musamman k'amshin jikinta dake bugun hancinsa, jikin Kausar ne ya bata ana kallanta, a hankali ta bud'e lulu eyes masu girma da shegen kyau ta zuba masa aiko karaf suka had'a ido, ai k'ara birkicewa Fahad yayi, da sauri ta mik'e tsaye tace " ina gwana tana kakkare jikinta dan babu abinda ba'a gani fuska ya d'auke had'i da b'ata ransa yace " lafiya, sunana Fahad hope kin san nine mijinki, nasan ko sunane kin sani, murmushi tayi dayasa dimples d'inta lotsawa tace " eh, suman tsaye Fahad yayi, ya kasa kuma furta ko da kalma d'aya ce, a hankali Kausar ta juya ta nufi bedroom d'inta tana tafiya duk ilahirin jikinta na motsawa yana rawa, Fahad bai san sanda ya zauna ba sai tsintar kansa yayi a zaune take mazantakarsa ta motsa idanun sa sukayi jajir.
Yana cikin wannan halin Hajiya Lailah ta shiga dan kwata-kwata bata iya rintsawa ba saboda tunanin Kausar, yana ganin ta shigo yayi saurin rufe idansa dan baya san yayi magana, kuma yasan matuk'ar ta kanshi a haka zata gane halin dayake ciki, ganin yana bacci yasata shiga bedroom d'in Kausar kai tsaye, tsaye ta iske ta a gaban mudubi dan itama ba k'aramin burge ta Fahad yayi ba, ai kad'an ya rage Hajiya Lailah ta fad'i saboda ganin Kausar haka, take ta had'iyi yawo kut, ta cikin mudubi Kausar ta hango Hajiya Lailah aiko da sauri ta fara kokawar d'aukar hijab, da sauri Hajiya Lailah ta k'arasa inda take tace " karki kinji dota (daughter) karki sake ki d'auke ni a matsayin suruka ki d'auke a matsayi k'awarki aminiyarki kuma Ummanki duk a yanayin da kike dan kin ganni karki sake guduwa.
"Dan dake da Sheemah duk d'aya na d'auke ku, zo muje muyi breakfast ta fad'a tana rik'o hannun ta ganin Momy janye da hannun Kausar zata fita da ita a haka kuma compos d'in gidan cike yake da ma'aita maza, gashi ya tabbatar da Haidar na gidan ya kuma waye Haidar, da sauri yace " Momy ina zuwa haka?
Murmushi gami da cewa breakfast mana ta fad'a tana k'ok'arin fita, ganin idan yayi magana Momy zata zargi wani abu yasa shi yin shiru, " Momy ni ba'a gaiyatata break d'in murmushi tayi had'i da rik'o hannunsa tace " ni na isa, mik'ewa yayi bayan Kausar dan ya kare ta, haka nan kawai ya tsinci kanshi da kishinta, suna shiga parlor suka iske Sheemah da Haidar zaune akan dinning table, ai suna yin arba da Kausar duk suka mik'e tsaye saboda tsananin rud'ewa Haidar ya nufo su gadan-gadan yace " Mom ina kika samu mana wannan fine baby d'in? take daga Hajiya Lailah har Fahad suka had'e rai saboda kishi cikin fad'a Hajiya Lailah tace " matar Fahad ce kuma wallahi bakai ba ita, murmushi yayi yace " wow big bro gaskiya sa'a zaka huta a gunnan fa, ya fad'a kallan Kausar yana cije gami da lasar leb'ensa, wani irin zafi Fahad da Hajiya Lailah sukaji a zuciyoyin su, mik'a mata hannu Haida yayi yace " sister in law how are you? da sauri Fahad ya kalli Kausar, Murmushi tayi gami da d'an sirunawa tace " ina kwana? Ajiyar zuciya Fahad da Hajiya Lailah suka sauke, Sheemah ta k'araso wajen ta rungume Kausar tace " Masha Allah matar big bro you are highly welcome, ta fad'a tana janta dinning d'in.
Tun da suka fara cin abincin har suka gama idan Sheemah da Haidar na kan Kausar, duk ta takura ta kasa sakewa dan haka tana gamawa ta mik'e tayi musu sallama ta nufi b'angaren ta, da wani irin mayen kallo Haidar da Sheemah suka ji bayanta dashi, Fahad ya lura da kallan da Haidar yayi mata dan haka take yaji zuciyar sa nayi masa zafi da sauri ya mik'e yabi bayanta, a bedroom ya iske ta kwance tana ta juyi dakyar ya iya control kansa sannan yayi mata magana" Kausar daga yau karki sake fita ko nan da k'ofar parlor matuk'ar babu hijab a jikinki, cikin sanyin jiki ta amsa masa, itama abin ya bata tsoro.
Murmushi Sheemah tayi a ranta tace " nama har gida dama akwai irin wannan matan na tsaya ina bin muna mata ga cikakkun mata, murmushi ta kuma had'i da cewa "nima zan huta a gunan zan wallahi tallahi matuk'ar muna raye a doran k'asa sai na kwanta da yarinyar nan.
Haidar na shiga d'akinsa ya fad'a kan bed had'i da runtse ido yana tuno kyau da dirin Kausar take yaji wani ya tsalga masa, a hankali ya juya daga kwancen yace "irin macen dake so, irin macen dake mafarkin mallaka yau gata har gida ta zo min, gaskiya Kausar ta had'u zanji dad'i da ita dan wallahi kota wanne hali sai nayi amfani da ita (sex)........
Don't forget to vote and comment
MOMYN ZARAH