40
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
40
Parlor Fahad ya koma ya zauna akan sofa ya tsunduma duniyar tunanin wanda yake shigo masa gida yana firgita masa matarsa, shi babu abinda yafi damunsa sai yadda ba'a shiga bedroom d'insa ake shiga na Kausar kawai ana tsorata ta, a fili yace " to me ake nema a bedroom d'inta mai ake zuwa yi, haka dai yayi ta tunani had'i dayiwa kansa tambayoyin da babu mai amsa masa ganin haka ya sashi mik'ewa had'i da nufar bedroom, a bakin gado ya tsaya ya k'urawa Kausar ido yana kallan kyakykyawar fuskarta, murmushi yayi had'i da shafa kwantacciyar sumar kansa.
Fahad ya riga ya gama shirya duk yadda zayyi na kama mai shigo masa gida yana firgita masa matarsa, ya barwa ransa komai ko ita kanta Kausar d'in bai sanar da ita tsarinsa ba, sai da ya bari anyi sati d'aya da faruwar abin Kausar ta warke sumul, suna zaune a parlor ya kalle yace " yau kije d'akin ki ki kwana acan, a firgice ta d'ago kai ta kalle shi akayi sa'a kuwa suka had'a ido, murtuke fuska yayi sosai yace " eh ya fad'a yana mik'ewa tsaye, da sauri ta mik'e itama tana kallanshi a tsorace tace " please kayi hak'uri ka barni na kwana a bedroom d'inka bazan iya kwanan bedroom d'ina tsoro nake ji ta k'arasa maganar hawaye na zubo mata, fuska ya k'ara b'atawa bai ko kalli inda take ba ya shige bedroom d'insa had'i da saka key.
Anan ta k'araci zamanta cikin matsanancin tsoro ganin 10:30 na dare tayi yasata mik'ewa ta nufi bedroom d'inta ta kulle cike da tsoro ta saka rigar bacci ta kwanta, batafi 15 minutes da kwanciya ba ya d'auke ta cike da tsoro, a hankali Fahad ya turo k'ofar bedroom d'in ya shigo, cikin sand'a ya bud'e wardrobe ya shiga, har k'arfe 1:00am na dare Fahad na cikin wardrobe bai jin motsin kuwa na, tsaki yayi ya bud'e wardrobe d'in yana k'ok'arin fitowa .
A hankali ya fara jiwo taku daga parlor cak ya tsaya had'i da kasa kunne sosai ya nutsu, a hankali ya rik'a jiyo motsi had'i takun mutum daga parlor ana nufo bedroom d'in Kausar da sauri ya koma cikin wardrobe ya lab'e, ya bud'e kad'an yana lek'owa cikin duhu ya hango mutum ya shigo d'akin ya tsaya a bakin gado had'i da zubawa Kausar ido sama-sama ya fara jiyo maganar " yau dai sai na cika buri na a kanki Kausar, tun da nake a duniya babu macen dana tab'a so kuma nake sha'awa kamar ki, kin wahalar dani Kausar babban buri na a duniya bai wuce na ganni tare dake a akan bedmuna soyewa, ina sanki ina matuk'ar sha'awarki fiye da tunani, babu abinda yafi tafiya da tunani na akan ki kamar booms da hips d'inki, Fahad dake lab'e cike da matsanancin mamaki yake bin duk inda ta fad'a da kallo a jikin Kausar a hankali tasa hannu ta cirewa Kausar kayan jikinta ba tare data farka ba, ta hannu ta rufe mata bakin ta dan tasa tana tab'a breast d'inta zata farka.
Hannu ta kai kan breast d'inta ta fara shafawa tana tand'ar harshe had'i da lasar leb'e tana fitar da wani sauti " ahhhhhhh shhhhhhhh, tana tab'awa Kausar breast ta fara mutsu-mutsin kwace kanta, take zuciyar Fahad ta shiga bugawa da k'arfi, wani irin matsanancin kishi ya shiga taso masa, k'irjinsa ya fara yi masa suya yana zafi, cikin sand'a ya fito ya nufi makunnin light d'in d'akin ya kunna a dai-dai lokacin da Sheemah ke kai bakin ta kan breast d'in Kausar, a firgice Sheemah tayi zumbur ta mik'e had'i da juyawa karaf ta had'a ido da Fahad wanda ke tsaye kamar zaki yana gurnani cikin matsanancin bak'in ciki ya nuna ta da yatsa yace " what Sheemah?
Sheemah na mik'ewa daga kan Kausar ta mik'e da sauri jikinta na matsanancin rawa had'i kerrrrma ta nufi Fahad da sauri ta rungume shi tana kuka.
"Sheemah are you lesbian?
Do you want make lesbian with my own wife?
"Sheemah with your own blood brother wife,
"Innalillaihi wa'inna ilaihirraji'un
abinda Fahad ke maimaitawa kenan
Dama kece ke zuwa kina firgita min mata ta, Sheemah ki rasa wacce kike so , kike san yin lalata da ita sai matata?
In banda rawa babu abinda jikin Sheemah keyi take gumi ya shiga karyo mata ta ko'ina cikin rawa muryar tace " am so sorry, wallahi sharrin shaitan n...... wata razananniyar tsawa Fahad ya saka mata had'i da cewa " will you keep quit, nonsense banza wacce bata san mutumcin kanta ba, jaka, mahaukaciya dabba 'yar iska, ashe iskancinki har ya kai ki nemi matata ta sunnah, cikin tsoro da fargaba Sheemah ta fashe da matsanancin kuka, a hankali ya raba Kausar da jikinsa ya fara takuwa inda Sheemah ke tsaye yana cewa " daga kin daina lesbian, daga yau ko ce miki akayi ga mace bama matata ba kyace a'a, cikin kerrrrma da mummunan tashin hankali Sheemah ta fara ja da baya.
Kamar mahaukacin zaki ya fad'a kanta ya shiga duka yana jibgarta kamar ya samu jaka, ya zage iya karfinsa yadda zai daki k'aton gardi haka yake dukan Sheemah, ya damk'i gaahin kanta ya gwara kanta da bango wani mahaukacin ihuuuuuuuu Sheemah ta saki ta shiga rok'ansa akan yayi hak'uri amma ina yadda kasan tana zuga shi haka yake ji, cikin zafin rai da matsanancin k'unar zuciya mai tsananin gaske yake dukan Sheemah.
Ganin dukan da yake yi mata da hannu kamar bazayyi ba yasa shi yin tsalle ya karyo k'arfen labule ya shiga jibgar ta dashi, take bakinta ya fashe jini ya shiga zuba, da gudu ta nufi hanyar parlor cikin zafin nama ya fisgo ta ya had'a kanta da bango ya k'ara kwad'a mata k'arfen a kanta, wata irin gigitacciyar k'ara Sheemah ta sanki sanda kanta ya fashe jini yayi tsartuwa ji tayi kamar ranta zayyi fita a haukace tayi parlor da gudu, parlon ya bita ya shiga yin ball da ita yana ci gaba da duka, da sauri Sheemah ta mik'e tana k'ok'arin fita ya sake fisgo ta garin ta guce ta fad'a kan dinning table daga ita har dinning table d'in su kayi baya ta fad'a kanshi ya fashi glass d'in duk ya caccake ta jiki take gaba d'aya jikinta ya shiga zubar da jini.
Tayi baya luuuuuu a sume ganin ta suma kamar ta mutu yasa Kausar nufar Fahad da sauri ta rik'e shi tana kuka take cewa " dan Allah ka kyale ta kaga fa ta mutu, wallahi Fahad ka kashe ta ka duba ka gani bata motsi, ko kallan Kausar bayyi ba yaci gaba da dukan Sheemah yadda duka ya sumar da ita haka duka ne ya farfad'o da ita, da sauri ta yunk'ura danta mik'e amma ta kasa mik'ewa jikinta sai kerrrrma yake ganin ya kuma nufo ta yasa ta dafa bango ta mik'e da sauri ta nufi waje bayanta yayi niyyar bi amma da sauri Kausar tasha gaban sa tana kuka tashiga bashi hak'uri tana ruk'ansa akan ya kyale ta
Cikin zafin zuciya ya zauna akan sofa had'i dayin tagumi ta rasa abinda yake yi masa dad'i a rayuwarsa, a hankali ya d'ago jajayen idanuwansa ya kalli Kausar yaga duk ilahirin jikinta kerrrrma yake alamar a matuk'ar tsora ce take a hankali ya mik'e ya nufo ta, a hankali ya rik'e hannunta yaja ta bathroom ya wanke mata fuska batare dayace komai ba ya jawo ta zuwa bedroom d'inta ya rungumo ta jikinsa had'i daja musu bargo.
Lafewa tayi a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya da k'arfi a hankali ya kuma sa hannu ya matseta da jikinsa yana ditar da wani irin numfashi a hankali bacci yayi awon gaba da ita, shi kuwa Fahad kasa runtsuwa yayi ya fad'a duniyar tunani, can wajen asuba yaji matsi a hankali ya mik'e zauna tare da kuma kasa kunne cikin sand'a ya rink'a jin takon mutum, cike da mamaki ya mik'e a ransa yace " still, to ko dai Sheemah ce ta kuma dawowa? shi da kanshi ya bawa kansa amsa da cewa a'a nasan bazata dawo ba saboda dukan danayi mata takai 1 month tana jinyarsa, a hankali yace " to waye?
Da k'arfi zuciyar sa ta buga, jin takun na k'ara matsowa yasashi mik'ewa da sauri ya b'uya a bayan k'ofa, dai-dai lokacin da mutum ya shigo d'akin, Fahad dake lab'e yaji an tuntsure da mahaukaciyar dariya had'i da cewa " big brother idan kayi mana shigar sauri wajen aurenta mu kuma zamuyi maka shigar sauri wajen having sex da ita, na dad'e ina mafarkin samun mace irin Kausar komai yaji, ban tab'a tunanin akwai su a duniyar ba sai gashi kwatsam naci karo da ita, yaza'ayi na iya hak'ura da ita batare dana mayar da kwad'ayi na ba, ya fad'a yana k'ok'arin cire rigar jikinsa, a gigice Fahad ya fito daga inda yake b'oya ya kunna light d'in d'akin Haidar ya gani tsaye yana k'ok'arin cire wandonsa.
Cikin firgici Fahad yace " what you again?
Cike da matsanancin mamaki yake kallan Haidar yama rasa me zayyi mishi, ya rasa ta ina zai fara hukunta shi, cikin tsoro Haidar ya kalli Fahad bakinsa na rawa yayinda gaba d'aya jikinsa kerrrrma yake, tsoro da fargaba sun hana shi furta koda kalma d'aya ne, a hankali Fahad ya zauna a bakin gado yayi tagumi da duka hannayensa ya fashe da kuka mai cin rai da k'ona zuciya, cikin kuka yace " a waje ba'a damarmin matata ba sai a gidammu a gidan namu ma 'yan uwana na jini wand'anda muke uwa d'aya uba d'aya dasu, meyasa Haidar duk matan waje, duk matan duniyar nan ka rasa wacce zaka nema sai matata, why! why!! why!!! Haidar ya fad'a a tsawace yana mik'ewa yaci kwalar Haidar yace " meyasa Haidar?
A tsawace cikin d'aga murya yace " nace meyasa Haidar, tsawar da yayi ce ta farkar da Kausar a kid'ima ta mik'e ganin Fahad rik'e da kwalar Haidar yasata fara yiwa kanta tambayoyi da dama, kalaman Fahad data tsinta ne suka sakata fahimtar komai cike da mamaki ta shiga kallan Haidar take hawaye suka shigo zubowa daga idanuwanta cikin tashin hankali ta fara zancen zuci dabata san ma yana fitowa fili ba " wanne irin bahagon gida ne, wanne irin mutane ne acikin gidan nan, irin wannan kurman gidan na shigo da irin wad'annan mutanen zan zauna harna had'a jini dasu, kalaman Kausar ne suka kuma tun zura zuciyar Fahad ya fara dukan Haidar tako'ina yana yi masa mahangurb'a, tun daga bedroom yake dukan Haidar har sai da suka fito farfajiyar gidan.
Wani wawan naushi Fahad ya sakarwa Haidar take ya saki k'ara had'i da sulalewa k'asa yana zubar da jini a matuk'ar gabaice wata irin razananniyar k'ara Kausar ta saki wacce ta kaure daga d'aya gidan hakan yayi sanadiyyar farkawar duk wani mahaluk'i dake cikin gidan da gudu Hajiya Lailah da Sanata Sambo, Ummi da sauran ma'aikatan gidan duk suka fita waje, inda suka iske abinda ke faruwa da sauri Hajiya Lailah da Sanata Sambo suka k'arasa inda suke dai-dai lokacin da Fahad ya shak'i wuyan Haidar, daga Hajiya Lailah har Sanata Sambo suka shiga kiciniyar kwace Haidar daga hannun Fahad amma duk suka kasa, ganin idanuwan Haidar sun kakkafe jikinsa ya saki yasa Kausar yin mahaukacin ihuuuuuuuu had'i da sulalewa k'asa a sume.
Sakin Haidar yayi ya fad'i k'asa timmmmmm ya nufi inda Kausar ke kwance a sume, bayyiwa kowa magana ba duk da tarin tambayoyin da Hajiya Lailah da Sanata Sambo keyi masa a hankali ya sunkuya ya sab'i Kausar ya shige da part d'in su ya rufe k'ofa, da sauri Hajiya Lailah ta nufi inda Haidar ke kwance a sume ta shiga jijjigashi tana kiran sunan shi, ganin baiko matsa bane yasata kwalawa driver suka suka shi a mota suka nufi hospital.
Direct bedroom d'insa ya wuce da Kausar a hankali ya kwantar da ita akan bed ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko, yana watsa mata ta sauke ajiyar zuciya ta fara bud'e idanta, karaf ta had'a ido da Fahad ai sauri ta mik'e tayi baya can k'uryar gado jikinta yana kerrrrma da wani mugun tsoron Fahad take ji tana kallan shine kamar wani monster, murmushi yayi dan ya fahimci tsoransa take ji, a hankali ya d'ago jajayen idanunsa ya zuba mata, kallanta kawai yake da jajayen idanuwansa ya kasa yin komai, yana tunanin meyasa Haidar da Sheemah ke neman keta masa haddi, a hankali ya jawo ta jikinsa ya rungume gam ya fasa kuka mai k'ona zuciya, itama fashewa tayi da kukan aka rasa mai rarraahin wani a tsakanin su.
Kasancewa Haidar ya daku sosai yasa likitoci kwantar dashi, sai bayan gama komai sannan Hajiya Lailah ta dawo gida, tabar Ummi a wajensa, bayan ta dawo gida tayi wanka ta fito falo ganin har lokacin Sheemah bata fito daga bedroom bane yasa zuciyar ta yin zafi, cikin zafin rai ta nufi d'akin Sheemah, a harzuk'e ta tura k'ofar d'akin, ganin halin da Sheemah take ciki ne yayi mummunan d'aga mata hankali ta k'arasa inda take da sauri, cikin hanzari ta fito ta kira driver suka d'auki sukayi hospital da ita, itama mawuyacin halin datake cikine yasa dole aka kwantar da ita.
BAYAN SATI D'AYA
Yau jirgin su Hajiya Rabi yayi landing a Nigeria, suna isa gida ko bari batayi ta huta ba ta kira boka jimrau, " sannu da dawowa Hajjaju an dawo lafiya?
A tak'aice tace " Alhamdulillah, ya maganar mu dakai kace in bari sai na dawo Nigeria, to na dawo dariya yayi sannan yace " haba Hajjaju gaggawar mekikeyi ne?
Cike da k'usawa tace " hmmmmm Boka Jimrau dan baka san yadda nake jin yarinyar a raina bane, ina yi mata matsanancin so na bam mamaki, dariya ya kuma yace " kinje gidan k'awarki? "A'a ta bashi amsa, "bakiji labarin babban d'anta yayi aure ba? d'anki taja had'i da cewa naji mana, akwai abinda d'ayan mu zayyi batare da sanin d'ayan ba, "akwai Boka Jimrau yace had'i da cewa ki bari ki huta ki nutsu sannan sai muyi maganar, ta bud'e baki zatayi magana ya dakatar da ita had'i cewa " karki sake kira na har sai kinje gidan Hajiya Lailah, dan babu wani abinda zan iya yi miki har sai kinje gidan tukunna, yana kaiwa nan bai bari tayi magana ba ya kashe wayar, wayar Hajiya Rabi tabi da kallo dan ta kasa fahimtar abinda Boka yake nufi.
Jin yace karta k'ara kira har sai ta je gidan Hajiya Lailah ne yasata mik'ewa da hanzarinta bata ma bari ta huta ba ta nufi gidan.
A parlor ta iske Hajiya Lailah zaune tana kallo amma gaba d'aya hankali ta baya kan kallan dan har yau ba'a sallamo Haidar da Sheemah, da sauri Hajiya Rabi ta k'arasa had'i da rungumar Hajiya Lailah cike da jin dad'i Hajiya Lailah tace " kawata yaushe a gari? shine kikayi min zuwan bazata? dariya Hajiya Lailah tayi had'i da cewa so nake nayi surprising naki, "aiko kinyi cewar Hajiya Lailah, bayan sun gama zantuttukan su, sunci abinci Hajiya Rabi ta kalli Hajiya Lailah tace " ni ko k'awata ina surukar tamu kuma sahibarki abar k'aunarki?
Dariya Hajiya Lailah tayi had'i da rik'o hannun Hajiya Rabi tace " me kike ci na baka na zuba, taso muje ki ganta, da sallama suka shiga part d'in su Kausar inda suka iske ta daga ita sai mini skat black da red half best, tayi peaking gashin kanta da red reborn isan ka kanta kamar 'yar baby tayi masifar kyau halittun jikinta sun k'ara fituwa sosai d'as.
Fuskar Hajiya Lailah d'auke da murmushi ta k'arasa inda Kausar ke zaune ta mik'ar da ita tsaye had'i da rik'e ta kalli Hajiya Rabi dake tsaye kamar mutum mutumi tayi sororo kamar doluwa tace " ga surukata nan.
Wani irin mahaukacin fad'uwa gaban Hajiya Rabi yayi yayinda cikinta ya bada k'uluuuuuuuu, idanuwanta sukayi ja, cikin rawar baki tace "............
Don't forget to vote and comment
MOMYN ZARAH