GADAR ZARE…

41

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_




      ~NA~




*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh


Gmail: ***


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh 




*GARGAD'I*



'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA''' 




~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*




*BEST FRIEND FOREVER & EVER* 

'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''

       *~(UMMU AMAN)~*





41





Cikin rawar baki ta nuna Kausar da hannunta tace " wannan ce matar Fahad d'in? cikin mamaki Hajiya Lailah tace " eh ko kin santa ne? murmushin yak'e Hajiya Rabi tayi had'i basarwa tace " kai masha Allah yarinya mai kyau, ita dai Kausar sai nannok'ewa takeyi tana b'oye jikinta, a hankali Hajiya Rabi ta tako gaban ta cikin murmushi ta rik'o hannunta tace " nima Momyn Fahad ce ki saki jikinki da ni kinji ko, kai kawai Kausar ta iya gyad'a mata alamar eh. 



Da sallama a bakinsa ya shigo ganin Momy da aminiyarta yasa shi rusuwa har k'asa ya gaida su, cikin fara'a Hajiya Rabi ta amsa had'i da cewa " oh ango kasha k'amshi gashi anyi biki Momynka bata nan ko? Kansa ya shafa yana murmushi batare daya ce komai ba, ganin haka yasa Hajiya Rabi taja hannun Hajiya Lailah suka fita dole badan ranta yaso ba, a hankali ya d'aga kansa ya kalli Kausar dake tsaye tana ta b'oye-b'oyen jiki, d'an murmushi yayi sannan ya mik'e yace " ki shiga ciki yara zasu shigo da kayan abinci, kamar jira take ta juya ta fara takawa a hankali yayinda duk ilahirin jikinta motsawa yake musamman hips & boom boom d'inta take Fahad yaji wani abu ya tsarga masa a hankali ya lumshe idonsa had'i da furta "ya salam. 



Duk wani kayan masarufi na girki an kawo mata part d'inta tun daga kan shinkafa, taliya, macaroni, couscous, indomie, kwai, cahamus, kifi, nama, kaji, kanta, kayan ciki, bushashshan kifi, da kayan vegetables, fruits duk an kawo saboda ya yanke kansa bazata sake shiga part d'in su Momy ba sai dai idan zata shiga gaida iyayensa shima tare zasu je su dawo tare ayi komai akan idansa, bayan an gama shigo da kayan an shirya su tsaf a store ya shiga d'akinta ya iske ta, hamshin dadd'an turaren wutar ya shak'a, a hankali ya mayar da kallansa kanta yace " ga kayan abinci nan kawo kije ki duba duk abinda babu sai ki rubuta min, har kayan miya da kayan tie an kawo daga yau zaki fara girki a part d'inki, sannan karki kuma shiga part d'in su matsawar bana gida, na kuma gaya miki idan zaki fita ko k'ofar parlor ki saka hijab kinga dai abinda ya faru ganin idanki, a hankali tace " to in sha Allah zan kiyaye, sanyi yaji har cikin ranshi. 



Mik'ewa yayi yana niyyar fita, har ya kai bakin k'ofa ya juya karaf suka had'a ido da sauri ta mayar da kanta k'asa, murmushi ya kuma yace " sannan ki rink'a sakawa k'ofar parlor key koda ina gida ta yadda duk wanda zai shigo sai yayi miki nocking, kinga babu wanda zai rink'a shigawa kai tsaye, murmushi tayi masa batare dace komai ba, dan ta fahimci inda ya dosa, shima murmushin ya kuma yayi mata sannan ta ya fita. 



Dauriya kawai Hajiya Rabi keyi dan iya tashin hankali ta shigeshi, ko sallm bata iya tsayawa tayiwa Hajiya Lailah ba tayi tafiyarta, tana shiga gidanta tayi cilli da hand bag da mayafinta ta shiga safa da marwa tana neman fita, " ashe shiyasa Boka Jimrau yace na fara zuwa gidanta mean yasan komai, to me hakan yake nufi, mace dake mugun so ita aminiyata ke yiwa mahaukacin so, macen dake da burin yin lez da ita, ita aminiyata ta makance akanta, cikin mugun tashi hankali, firgitaccen tsoro da fargaba, matsanancin bak'in ciki tace " wallahi bazan tab'a iya hak'ura da Kausar ba. 




Ta kai wajen 2hrs tana nemarwa kanta mafita amman ta rasa, tana cikin haka Boka Jimrau ya fad'o mata da sauri ta nufi inda tayi wurgi da hand bag d'inta ta bud'e ta ciro phone hannu na rawa tayi dialing number Boka Jimrau bugu d'aya yayi picking.



Cike da izza ya d'aga wayar yace " kinje gidan kenan? cikin rawar murya tace " eh naje, jin yadda muryarta ke cracking yasashi tuntsurewa da mahaukaciyar dariyar mugunta, wani mugun b'akin ciki ya kuma tokare Hajiya Rabi cikin takaici tace " ai dama ba'a tab'a baku amana ku maciya amana ne, cikin b'acin rai ya buga mata wata irin fitananniyar tsawa yace " ke bana san sakarcin banza, duk da Hajiya Rabi tayi mutuwar tsoro, amma halin datake ciki ne ya kawar mata da tsoran dan zuciyar ta ta gama k'ek'ashewa, cikin dakewar rai tace " dalla Malam karki kuma yi man tsawa sakarai shashasha kawai, idan har kai kana da amana za'a had'a baki dakai aci amanata ne. 




Ganin ran Hajiya Rabi yayi mugun b'acin tunda duk tsoransa da take ji amma gashi harta iya yi masa tsawa yasan akwai matsala, kuma yasan da Hajiya Rabi ya dogara dan duk wasu manyan matan dayake ji dasu itace ta had'a shi da su, dan haka ya sausauta murya yace " Hajiya ki nutsu ki dawo cikin hayyacin ki, ni dai bani da abinyi sai dai shawara tunda Hajiya Lailah ta gaya miki duk yadda aikin danayi mata yake, kuma gaskiya aikin yana da matuk'ar k'arfi makarin aikin d'aya tak, da sauri tace " meye makarin aikin? 




"Fahad ya kwanta da Kausar shine kad'ai makarin aikin, cikin rashin fahimta Hajiya Rabi tace " kamar ya ban gane ba? "Idan Fahad ya sabu (sex) da Kausar duk wani aiki da akayi na asiri zai karye, amma fa shima Fahad d'in anyi masa asirin hana shi kusantar ta, cikin b'acin rai Hajiya Rabi tace " ka karya aairin da akayi tsananin Fahad da Kausar ko nawa kake so zan baka, sauran aikin kuma ka barmin, dariya Boka Jimrau yayi had'i da cewa " hatsabibiyar mace, amma ni a gani na kafin duk ayi wannan ki fara zuwa ki samu Hajiya Lailah ku fahimci juna tukunna ki bayyana mata Kausar itace wacce kike so kema, tunda ita abokiyar barikinki ce kuma ba'a b'oyewa abokin harka, harka, idan tak'i ne sai a buyo mata ta bayan gida. 



Shiru Hajiya Rabi tayi nad'an wani lokaci sannan tace " ok badamuwa, bari na koma gidanta yanzu duk yadda mukayi zakaji ni, ta fad'a tana surar hand bag da mayafinta, a parlor ta kuma iske Hajiya Lailah ita kad'ai dan Ummi da wata k'anwarta suna asibiti wajen jiyar Haidar da Sheemah, da sauri Hajiya Lailah ta mik'e tana cewa " ina kikaje ne k'awata bako sallama na fito ban iske ki ba, sai mai gadi ne yake sanar min kin fita, murmushi Hajiya Rabi tayi had'i da zama akan sofa ba tare data ce komai ba, yanayin ta Hajiya Lailah ta kalla ta fahimci akwai damuwa dan na gani tana cikin matsala. 



A hankali Hajiya Lailah ta zauna a kusa da ita tare da dafa kafad'arta tace" kawata ya akayi ne, na fahimci kina cikin damuwa da tashin hankali, rik'o hannunta Hajiya Rabi tayi cikin nata ta kalle ta face " kawata ai dole ki ganni a cikin damuwa dan mun had'a abinda muke tsananin so, cikin rashin fahimtar abinda Hajiya Rabi ke nufi Hajiya Lailah tace"kamar ya bangane ba? 




A hankali ta sauke nannauyar ajiyar zuciya gami da k'ara rik'o hannunta cikin nata tace " eh abinda duk muke haukan so ni da ke d'aya ne wato KAUSAR, da sauri Hajiya Lailah ta zame hannunta daga cikin na Hajiya Rabi gami da mik'ewa tsaye a razane tace " what?




A hankali Hajiya Rabi ta mik'e tsaye tana fuskantar Hajiya Lailah tace " eh k'awata yarinyar dana dad'e ina baki labarinta ba wata bace illa Kausar matar Fahad, a kid'ime Hajiya Lailah ke kallan Hajiya Rabi can kuma ta tuntsure da dariya tare da cewa " haba k'awata nasan ma wasa kike min bada gaske kike min ba ko? 



Dafa kafad'arta Hajiya Rabi tayi tace " no k'awata bada wasa nake miki ba, da gaske nake miki nasan kuma kin san yadda kike san Kausar haka nake santa nima, zamu iya yin had'a wajen biyawa kan mu buk'ata da ita nasan bazaki tab'a juya min bay...... da sauri Hajiya Lailah ta dakatar da ita had'i dasa hannu ta zame hannun Hajiya Rabi dake kafad'arta ta kalleta ido cikin ido tana murmushi tace " kin ki kuskure da kike tunanin zan iya yin had'aka da wani mahaluk'i a duniya akan Kausar, Kausar tawa ce ni kad'ai mallaki nace, ko d'an na ciki na hana shi ya mallake ta a matsayin matarsa, ko Fahad ban yarda wani abu ya shiga tsakanin sa da ita har yanzu ba, kin san meyasa? ta tambayi Hajiya Rabi, "hmmm saboda ina mahaukacin santa, ke bari kiji Rabi bazan tab'a iya yin had'aka da Kausar da kowa ba, a kanta zan iyayin komai, kin san irin wahalar dana sha akanta, kin lokacina dana b'ata, kin iyacin mak'udan kud'in dana kashe, kin sa abubuwan danayi duk akanta sannan kizo min da wata banzar magana irin taku ta tsofaffun 'yan bariki, ni zakiyiwa makirci daga ganin yarinya kice itace wacce kike so, dama ace ban san ki bane, ni da ke karta san kar. 




"Kwaryar sama ce data k'asa dan haka fice min daga gida ta fad'a tana nunawa Hajiya Rabi k'ofar fita, a hankali Hajiya Rabi ta matso daf da ita tace " haba k'awata ki tuna tsawon shekarun da muka d'auka numa tare, ki tuna lokacin da muka d'auka muna harkokin mu muna rufawa kanmu asiri ba tare da kowa ya sani ba, karmu bari lokaci d'aya wani k'ank'anin abu ya raba mu ya shiga tsananin mu, dan Allah k'awata, a fusace Hajiya Lailah tace " k'ank'anin abu fa kikace? a wajenki yake k'ank'anin abu, ke kika d'auke shi k'ank'anin abu amma ni a wajena babban abu ne wannan, Hajiya Rabi ta bud'e baki zata kuma magana Hajiya Lailah ta dakatar da ita da sauri had'i cewa " get out please, ki fita nace miki, ganin bata niyyar fita yasa Hajiya Lailah hankad'ata har farfajiyar gidan ta tako gaban ta cikin b'acin rai ta nuna ta da yatsa tace " kuma karki manta kamar yadda kika ji nace miki zan iya yin komai a kanta to ina nufin komai.




Murmushi Hajiya Rabi tayi had'i da girgiza kanta ta kalli Hajiya Lailah tace " kin tafka babban kuskure Lailah, amma zakiyi nadamar abinda kikayi da kanki, nayi miki alk'awarin hakan tana kaiwa nan ta shige motarta cikin matsanancin takaici da mamakin abinda aminiyarta tayi mata, tun a mota ta kira Boka Jimrau ta zayyane masa duk abinda ya faru tsakanin ta da Hajiya Lailah, bayyi mamakin hakan ma dan yasan irin san da take yiwa Kausar, akanta zata iyayin fiye da haka ma, dariya yayi yace " ki kyale ta tunda an bita ta laluma ta nuna ita cikekkiyar 'yar akuya ce, yanzu zan karya aspirin dake tsakanin Kausar da Fahad sauran aikin kuma naki ne, amma ki tuna babu abinda zai karya asirin illa saduwar aure tsakanin Fahad da Kausar. 



_Wannan kenan_



Wajen k'arfe 11:00pm na dare Kausar na kwance a d'akinta tayi d'ai-d'ai akan bed sanye da kayan baccinta hankalinta kwance dan yanzu bata fargabar komai, a hankali taji an hawo gadon an matso daf da ita, a zaton Kausar Fahad ne shiyasa bata yi yunk'urin komai ba ta k'ara bajewa sosai a jikinta dan ta tabbatar yanzu babu mai shigo mata d'aki tunda daga Haidar har Sheemah suna hospital. 



Cikin nutsuwa taji an fara shafa mata ko'ina na jikinta cikin salo da kwarewa idanta ta k'ara runtsewa fuskarta d'auke da murmushi takai hannu danta shafo fuskarsa caraf taji an rik'e mata hannunta da sauri, had'i da kaiwa hannun sumbata ta ko'ina, d'aya hannun takai ta shafo kan ta zuwa fuskarta jin kamar ba Fahad yasata bud'e idanta da sauri kasancewar d'akin ba haske ya hana Kausar ganin kowaye amma ta tabbatar ba Fahad bane, cikin firgici ta bud'e ta fara k'ok'arin mik'ewa amma taji an danne ta da k'arfi had'i da rufe mata bakinta, da k'arfi tasa hak'orant ta gantsawa hannun cizo, washhhh Hajiya Lailah tace jin rikitaccen zafin cizon ya ratsa mata har kwakwalwarta, a razane ta shiga yarfa hannun, murya Kausar ta bud'e iya k'arfinta ta shiga tsala ihuuuuuuuu tana kiran sunan Fahad da k'arfi. 



A gigice Fahad ya ya fito daga d'akinsa dai-dai lokacin da Hajiya Lailah ta fito daga d'akin Kausar a guje, kasancewar shigar maza Hajiya Lailah tayi yasa Fahad bai fahimci mace bace ita, a sukwane yabi bayanta da gudun bala'i yana san kamata, cikin sa'a Fahad ya rik'o hannunta komawa suka shiga sosai, shi yana k'ok'arin cire mask d'in data ta rufe fuskarta ita kuma tana k'ok'arin kwace kanta, Fahad na gaf da cire mask d'in yaji Kausar ta kwala mashi a gigice cikin matsanancin firgici da sauri ya saki Hajiya Lailah ya nufi cikin part d'in su a parlor sukayi kacib'us dashi da sauri ta fad'a jikinsa tana sakin kuka. 



Duka hannayensa ya saka ya k'ara matseta da jikinsa. 



Washe gari da safe bayan sun gama breakfast Kausar na zaune akan sofa yayinda da Fahad ke zaune a gefenta yayi zufi acikin tunanin wanda yake shigo musu gida yanzu, a hankali ya d'ago da kansa ya kalli ya Kausar cikin sanyin murya yace " nayi tunani mai zurfi dan gano wanda yake shigo mana gida amma na kasa saboda kinga Sheemah da Haidar dai basa nan suna hospital har yanzu ba'a sallamo su ba, haka Dady bayanan, da sauri Kausar ta rufe masa bakinsa had'i cewa " ka daina ma zaka Dady acikin maganar nan dan na tabbatar bazai tab'a yin haka ba, kallan ta ya kuma yi yace " to waye? 



Daga k'ofar parlor d'in su yaji yaji ance " wacce tafi Sheemah da Haidar shaid'anci da hatsabibanci ce, wacce tafi kowa kusanci dakai ce, da sauri Fahad da Kausar suka mik'e had'i da kallan bakin k'ofa a tsaye suka ga Hajiya Rabi tana kallan su fuskarta d'auke da murmushi....... 




Don't forget to vote and comment 




MOMYN ZARAH