GADAR ZARE…

66

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



      ~NA~



*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh


Gmail: ***


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh 



*GARGAD'I*


'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA''' 



~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER* 

'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''

       *~(UMMU AMAN)~*






66





Tab'a ta Doctor Jennifer tayi tace " ya naga kinyi shiru? 


Murmushi Zarah tayi had'i da cewa " bakomai kawai ina tunanin ta inda zan fara ne,, 

murmushi Doctor Jennifer tayi sannan tace " yanzu ki kirashi a waya kice masa zaki fita. 


"Fita kuma, ina zamu? 


Zarah tayi maganar cikin rashin fahimta, 

Doctor Jennifer tace " eh fita zamuyi yanzu muje mall mu siyo maganin k'arfin maza,, 

da fitsararrun kaya(naked English wears),, 

cikin kame-kame Zarah tace " to... ai.... bani.... da... num...... ber..... sa,, 

cikin mamaki Doctor Jennifer tace " what, you don't have your husband phone number? 


"Tab lalle Zarah kina nema kiyi sake gaskiya, 

inma zaki gyara tun wuri gwara ki d'auri d'ammarar gyarawa, 

tayi maganar tana mik'ewa, da sauri Zarah ta mik'e tana cewa " am sorry please karki yi fishi da 'yarki,, dan a zaton Zarah fishi Doctor Jennifer tayi, 

dariya tayi had'i da cewa " ba fishi nayi ba Zarah zanje mall ne na siyo miki kayayyakin da kuma strong man tab, 

dariya Zarah tayi had'i da rungume tana cewa " yawwa good Mom, thank you so much, 

fita Doctor Jennifer tayi tana dariya, batare data ce komai ba. 


Bayan kamar 20 minutes da fitar Doctor Jennifer ta kira Zarah a waya,, 

da hanzari Zarah ta d'aga wayar tace " good Mom like no other, 

murmushi kawai Doctor Jennifer tayi tace " na bawa mai saloon da gyara jiki number ki za suzo nan da 15 minutes so ki tura musu location,, 

ihuuuuuuuu Zarah tayi tace " uwa dai ta dage sai ta gyara 'yarta, 

tana san mijin 'yar yaji zan-zan, 

murmushi Doctor Jennifer ta kuma yi had'i da dropping phone d'in. 


Bata fi 10 minutes da tura musu location ba suka k'arso kasancewar a kusa suke,, 

parlon bak'i Zarah ta kai su, sai da aka fara gabatar musu da kayan motsa baki, sukaci sannan suka fara aikin su, 

jan lalle da bak'i aka fara yarfa mata sannan akayi mata dilka da halawa,, 

sai kuma aka gyara mata kanta (retouching) dan tasan Naseer baya san kitso yafi san gashi haka nan a sake yadda yana harka yana luma hannu a ciki,, 

nan take Zarah ta d'auki k'yalli tana shek'i,' ta fara haskawa yarintarta da k'ananun shekarunta suka bayyana abinda dama da farar mace tass ga kuma jikin hutu,, 

ta koma yadda kasan wata a daren 14days tuni ta koma ZARAHN NASEER (MRS NASEER MUSTAPHA),, 

bayan su gama ta sallame su had'i da cewa duk bayan 2 weeks zasu dinga zuwa suna yi mata gyaran jikin. 


Suna tafiya Doctor Jennifer ta shigo da kaya nik'i-nik'i,, 

da sauri Zarah ta mik'e ta tare ta, 

a nan parlor suka zube, idon Doctor Jennifer nakaiwa kan Zarah tace " woow masha Allah, 

gaskiya Allah yayi halitta anan, ke kin ganki kuwa kamar aljana saboda kyau, 

da kin tsaya b'atawa kanki lokaci abanza kina ta wani faman bashi hak'uri to yanzu da kanshi zai kawo kansa,, 

tanan d'in MAX MAN & VIAGRA, STRONG MAN, 24HRS POWER MAN, 

ta mik'a mata had'i da cewa ki karanta instructions sosai d'in kafin ki bashi kuma ki had'a masa da panadol ko pracitamol dan yana bawa wasu mazan headache, 

kuma ba'a had'a su idan kika bashi Max man karki sake ki bashi sauran sannan kowanne 24hrs yake yi a jikin mutum tablet d'aya kawai zaki bashi. 


Sannan ta mik'a mata magungunan mata kala-kala masu kyau da inganci tace,, 

" wannan kuma naki ne, ki rink'a using dasu, 

sannan kina amfani da warm water wajen tsarki, 

kuma har shi kansa ki daina bari yana using cold water wajen tsarki dan yana kashe joy stick, 

most especially lokacin bayan kun gama sex,, 

idan yayi tsarki da ruwan sanyi ba lalle ne ya kuma k'arawa ba, 

amma idan yayi da ruwan d'umi yana iya komawa ma a lokacin,, 

kullum kina blanding fruits and honey with milk kina sha, 

ko ki jik'a lipton da ruwan sanyi ki fasa kwai ki shanye,, 

ko kub'ewa d'anya ko bushashshiya ki jika ta ki zuba milk & honey kisha. 


Sai da ta yi mata bayani sosai akan sex ta kuma bata shawarwari sannan ta bata kayan tayi mata sallama ta tafi,, 

kiran Roseling Zarah tayi tasa ta shirya mata kayan a wardrobe, bayan ta kwashe magungunan ta b'oye su privately,, 

sannan ta yarda suka shiga kitchen dan shirya dinner kasancewar akwai kayan aikin (electric),, 

nan da nan suka gama shirya sakwara da miyar agushi data ji bushashshen kifi, ganda da kayan ciki,, 

sannan ta had'a sob'o ta zubo water melon, coconut, flavor, cucumber sosai sob'on ya had'o, 

bayan ta gama tasa su Warda suka shirya kayan abincin a dinning table,, 

sannan ta basu umarnin su dafa duk abinda suke so su ci, 

dan tasan ba lalle ne su iya cin abincin data girka ba,bedroom ta koma ta fad'a wanka, 

tana fitowa ta fara gabatar da sallar issha, 

sannan tayi simple make up ta sanya wata shegiyar riga acikin kayan da Doctor Jennifer ta kawo mata.


Rigar yaloluwa ce wadda da ita gwara babu, 

bata saka komai daga ciki ba, sai pant amma ko bra babu,, 

ta saka red reborn kalar rigar ta bud'ad'e jikinta da perfumes kala-kala, 

tana gama shiryawa taji hayaniyar yaran a parlor,, 

murmushin mugunta tayi sannan ta zumbula hijab ta fita parlon,, 

tare ta gansu da yaran a zaune akan sofa,, 

yana kallanta yaji gabansa yayi muguwar fad'uwa dan wani mugun kyau yaga tayi masa, 

ganin tana doso wajensa directly yasa k'irjinsa bugawa da sauri da sauri,batare da wata fargaba ko tsoro ba Zarah ta zauna akan cinyarsa had'i da manna masa light kiss a baki ta kalle shi tace " sannu da zuwa sweetheart suna had'a ido ta kashe masa ido d'aya, 

take yaji duk wata jijiyar dake jikinsa ta motsa, 

saurin kawar da idonsa yayi yana k'ok'arin mik'ewa, 

k'ara gyara zamanta tayi akan cinyarsa,takai bakinta saitin kunnensa cikin shagwab'a tace " honey your food is ready ta k'arasa maganar tana lasar kunnensa had'i da d'an cizawa, 

ai take duk ilahirin jikinsa ya d'auka,, 

da k'arfi ya runtse idansa, dan yadda ya fara jin mararsa na kartawa, 

ganin hak'onta yana gaf da cimma ruwa yasa yin killer smile had'i da d'aga shi,, 

bedroom d'in yaran ta nufa dan tana fitowa suka shige bedroom dan tuni ta gargad'e su akan muddin suna zaune ita da Dadyn su su rink'a barin wajen, 

tana barin wajen Naseer ya sauke nannauyan ajiyar zuciya,, 

da gudu yaran suka fad'a jikinta suna cewa " we really misses you a lot Sweet Mom,, 

rungume su itama tayi tana dariya tace " I missed you too dears,, 

oya get ready for dinner ta fad'a tana rik'o hannayensu,,

ba musu suka bi bayan ta, gaba d'ayan su suka zauna akan dinning table d'in amma banda Naseer dako motsawa ya kasa yi, abinka dama da jarababbe kuma an dad'e ba'ayi gwatso ba, 

yau kuma an motso tsohuwar jaraba,, 

serving d'in su tayi suka fara cin abincin,, 

Na'eem ne yace " sweet Dad ka taso muci abinci,, 

batare daya ce komai ba ya mik'e cikin sanyin jiki,, 

dan tuni k'amshin abincin ya bugi hancinsa, 

shima service d'in shi tayi, 

wayyo yau Naseer an samu abincin gida Nigeria, abincin ma daya ke mugun so, 

yana fara cin abincin yaran suk'a mik'e had'i da kallan su suka had'i baki suka ce " good night Mom,, 

good night Dad, 

kansu Naseer ya shafa yana murmushin k'arfin hali yace " good night sweet dreams, 

Roseling Zarah ta kira tace taje tayiwa yaran wanka ta shirya su zasuyi bacci, 

cikin ladabi Roseling ta rusuna had'i cewa "okey Ma'am. 


Zarah na ganin ba kowa ta mik'e ta cire hijab d'in jikinta,, 

surar jikinta ta bayya k'arara,, 

a hankali idon Naseer ya sauka a kanta suna had'a ido ta kashe masa ido d'aya had'i da d'an cije lab'enta na k'asa,, 

tashin hankali ai kwarewa Naseer yayi sosai ya rink'a tari,, 

kuma dan jaraba ya kasa d'auke idansa daga kanta, yana tarin yana ci gaba da kallanta, 

cikin kissa Zarah ta fara takowa gare shi, yayinda take girkiza k'irjinta da k'ugunta, 

gaba d'aya jikinta shaking yake, 

idanta na kanshi suna kallan juna ido cikin ido tana yi masa wani irin kallo na can k'asan ido,, 

tayi lum-lum da idon kamar mai jin bacci,, 

a hankali ta wara k'afafunta ta zauna akan cinyarsa suna facing juna, 

shiko Naseer tsayawa yayi cak yana kallanta yayinda yake kokawa da numfashinsa dake niyyar kwace masa. 


Cike da kissa Zarah ta cika bakinta da sob'on had'i dakai bakinta cikin na Naseer,, 

ta shiga bashi sob'on bakinta tana kuma lltsotsar harshensa,, 

wohoho na su 'yan maza aji gumu, 

ai take Naseer ya fara manta waye shi kansa balle kuma fishin dayake yi da ita, 

gaba d'aya ya rud'e ya fita daga hayyacin sa,, 

take ya fara nishi had'i da sauke ajiyar zuciya da sauri da sauri,, 

abinka dama da wanda ke a hannu, 

sai da Zarah ta bari ya kama gama kamuwa ya shiga hannu muraran, 

ya fita daga hayyacin sa, yakai k'ololuwa wajen buk'atuwa sannan ta zame jikinta, 

da sauri Naseer ya kuma kamo ta, 

da sauri ta mik'e ta gudu. 


Ta barshi anan yana sauke ajiyar zuciya,, 

sai da Naseer yayi good 2hrs yana zaune ya kasa mik'ewa saboda azabar da zuciyar sa keyi masa, 

itama Zarah tana shiga bedroom ta fad'a kan bed tana sauke numfashi da sauri da sauri, 

dan bata zuba mishi maganin k'arfin mazan ba, so take sai ya gama shigowa hannu ya matsu sosai.


Washe gari bayan tayi sallah yara sun tafi school tayi niyyar yin next target d'inta,, 

dan haka ta shiga wanka sai da ta gama sab'e jikinta tsaf da soap sannan ta fara ihuuuuuuuun kiran NASEER da k'arfi, 

a haukace, ai a kid'ime Naseer ya shiga bedroom d'in nata kai tsaye ya danna kai bathroom d'in,, 

tana ganin shi ta fara kukan kissa tana diddira k'afafunta cike da karuwanci take tsalle tana kad'a jikinta,, 

dama gata tsirarar Allah, da sauri ya k'arasa gareta duk rud'e ya shiga tambayar ta,, 

"Zarah lafiya kuwa? 


Bata bashi amsa ba sai fad'a jikinsa datayi, tana goga masa nononta a k'irjinsa had'i da gogo gwiwarta akan joy stick,, 

cikin kissa ta fara hura masa iska a kunne a zuwan kuka take yi, 

ai tuni Oga Naseer ya rud'e jikinsa ya fara muguwar tsuma yana kerrrrrma,, 

duk ilahirin jikinsa rawa yake yana kerrrma take yaji k'afafuwansa na neman gaza d'aukarsa, 

ai kuwa bai san sanda ya had'e bakin su waje d'aya ya shiga tsotsar harshenta da leb'enta ba,, 

hmmmmm su Zarah an sami yadda yake ake so, itama ta shiga tsotsar bakin sa tana mayar mishi sa martani,, 

yayinda takai hannunta ga Hajiya babba tajita a tsaye zandar kamar zata fasa wandonsa ta fito, 

cikin kissa ta fara shafarta tana d'an latsa kanta, had'i da murza ta a hankali,, 

yayinda da d'aya hannun ke murza nipple's d'inshi, 

ai ko tuni Naseer ya fice fit daga nutsuwarsa ya fara sakin nannauyan numfashi,, 

gaba d'aya jikinsa ya d'auki rawa gami da kerrrrrma, 

ya rud'e, 

a hankali Zarah ta zame bakinta daga nashi ta mayar kan nipple's d'inshi ta fara zaga shi da harshenta tana lasarsa had'i da tsotsarsa,, 

yayinda hannunta ke aikin murza Hajiya babba yana shafa ta, 

sai ta tsotsi nipple's d'insa sosai sannan ta sunkuya k'asa ta fara sucking d'insa, 

sosai take tsotsar ta, tana wasa da bolls d'in k'asanta,, 

yayinda hannunta ke murza nipple's d'inshi, 


Aiko tun Naseer na mak'ewa har ya saki murya ya fara ihuuuuuuuun dad'i yana sambatu, 

" please ci gaba Zarah dama kin iya duk wannan amma kika barni, kikayi nesa dani? 


" I love you Zarah, I really love so much, I love you with all my heart,, 

and I promised you, I will never leave you, I will spend all my life to make you happy,, 

I'll love you until my last breath, 

you are the only one I love Zarah, 

please do it, don't ever stop it, 

haka dai Naseer yayi ta sambatunsa yana ihuuun dabai ma san duk yana yi ba, 

ganin ya gama shigowa hannu yasa Zarah mik'ewa tsaye tana k'ok'arin guduwa, 

ai ko kamar wani lion yayi kanta ya cafko ta had'i da had'e bakin su yaci gaba da murza ta, 

bakinsa ya kai kan breast d'inta yana lasar su gami da tsotsar su, 

yana latsa su had'i da mammatsa su, 

cikin kwarewa Naseer yake bi da Zarah, yaci gaba da tsotsar nipple's d'inta, 

a hankali ya kai hannu k'asanta ya fara fingering d'inta yana karkad'a hannunsa a tsakiyarta, 

yana wasa da pin d'in k'asanta yayinda bakinsa yake kan breast d'in ta, 

ai tuni itama ta rud'e ta gigice ta fita daga hayyacin ta takai k'oluwa, 

ci gaba tayi da murza masa joy stick tana murza mai nipple's d'inshi yayinda shima yake ci gaba dayi mata. 


Gaba d'aya bathroom d'in ya kacame da sheshshekar su, had'i da groaning,, 

wayar Naseer dake aljihunsa ce ta fara k'ara hakan ne ya dawo dasu daga duniyar da suka tafi,, 

k'in kula phone d'in Naseer yayi, yaci gaba da abinda yake yi, 

har wayar ta tsink'e, k'ara kiran wayar akayi a karo na biyu, tsaki Naseer yayi mtswwwww sannan ya ciro wayar daga aljihun sa, 

yana dubawa yaga sunan Dad ya bayyana akan wayar, 

murmushi yayi ganin Dady ne, sai da ya fara sai ta kansa sannan yayi picking call d'in, 

Zarah na ganin haka, tayi saurin kammala wankan ta a gaggauce dan tasan matuk'ar ta bari Naseer ya gama wayar nan bata bar bathroom d'in ba sai yayi sex da ita, 

dan da gani wayar kawai yake, dan kwata-kwata baya cikin nutsuwarsa, 

gaba d'aya hankalinsa na kanta, 

tana gama wankan tayi hanyar fita da sauri, 

caraf ya rik'o hannunta, da k'arfi gabanta yayi muguwar fad'uwa dan kwata-kwata bata shirya bashi kanta yanzu ba. 


Yana wayar idansa na kanta, a hankali ta juyo aiko karaf suka had'a ido, 

gaba d'aya idansa ya canja launi zuwa kalar ja, 

murmushin yak'e tayi had'i da cewa sallah zanyi,alama yayi mata da kai no, matsowa tayi gaf dashi tace " kafin ka gama wayar nayi sallar, 

kawar da wayar yayi daga kunnensa ya mayar da ita bayansa ya sunkuyo da fuskarsa dai-dai tata, idansa cikin nata cikin wata irin murya yace " no ki bari mu gama gab'a daya in yaso sai muyi wankan tare, 

ya k'arasa maganar yana kashe mata ido d'aya, 

sosai gaban Zarah ya fad'i amma ta dake,, 

cikin kissa ta matso daf dashi tasa hannu ta shafo joy stick tajita a tsaye k'eemm, 

ta shafo k'irjinsa zuwa mararsa, ta murza kan nipple's d'insa,, 

a hankali takai bakinta saitin kunnensa ta hura masa iska tad'a ciza a hankali tana goga masa breast d'inta a k'irjinsa, 

cikin kissa tace " ina a hannu nake sallah kawai zanyi, 

dan nasan ba sauk'i kai zakin zakuna ne namijin gaske,, 

sa mata kuka idan ka cafke ni sai buzu na, kuma bana san had'a sallah, 

kafin ka gama na shirya dan nima ina buk'atar...... ta had'a tana shafo ta.


Ido Naseer ya lumshe, had'i da had'iyar yawo,

a hankali Naseer ya bud'e idansa had'i da mayar da wayar kunnensa jin Dady yana ta faman hello hello. 


Idan Naseer nakan Zarah, yayi gyaran murya yace " Dady dama akwai wata magana da nake san yi dakai, 

"Ok ina jinka cewar Dady, 

sai da Naseer ya yad'an had'e fuska, ya kawar da kansa daga kallan Zarah sannan yace " Dady na yarda da maganar nan AUREN!!!, zanyi auren, 

na yarda na amince Dady, 

Darammmmm!!!! dammmmmm!!!!! dummmmm!!!! taratsaaaaaaaaaa!!!! 

Zarah taji wani irin saukar aradu akanta, 

dariya taji Dady yayi had'i da cewa " kai Alhamdulillah gaskiya naji dad'in wannan maganar,, 

a hankali Zarah taji numfashin ta ya d'auke ya tsaya cak, zuciyar ta ta buga da mugun k'arfi, yayinda idanta ya rufe ruffffff tayi baya luuuuuuuuu........ 




Don't forget to vote and comments 



MOMYN ZARAH