77
'''GADAR ZARE!!!'''
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: ***
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA'''
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''
*~(UMMU AMAN)~*
77
A hankali Abdul ya mik'e yana kallan sauran 'yan uwansa,
yace " abinci zamu fara ci sannan mu fita ko mu fara cin abincin muyi sallah tukunnah?
da sauri Basma tace " a 'a ku fita abinku, daga can sai kuyi sallahr,
Khamal yace " ni dai yunwa nake ji, ina ganin mu fara cika cikin mu, sai mu fita,
da sauri Basma tace " ai ba'a gama abincin ba, idan kun dawo sai mu ci gaba d'aya,
kallan mamaki Lubnah tayi mata, dan tasan an kai 1hr da gama jera abincin a dinning,
Linah zatayi magana Basma tayi saurin take mata legs batare data kalle ta ba,
tace " kuyi tafiyar ku, muna fita zamuyi yanzu zamu je Mall siyayya,
gaba d'aya matan suka kuma kallanta dan kwata-kwata basuyi wannan maganar ba,
ganin yadda sauran 'yan uwanta ke kallanta ne yasa Ammar rik'o hannunta had'i da zuba mata ido yace,,
ya dai 'yan mata, ko dai da matsala ne?
murmushi Basma tayi tace " no my life babu komai, wannan maganar mu, tayi maganar tana kallan Zarah,
murmushin yak'e Zarah tayi dan ita bata san akwai wata magana a tsakanin su,
ajiyar zuciya Ammar yayi,
Zaid yace " tunda duk fita zamuyi kuzo mu fita tare kawai,
daga can sai kowa ya wuce gida,
kafin kowa yayi magana Basma tayi saurin cewa " no kuje kawai,
idan kuka dawo sai muci abinci muyi gida,
duk da ido suka bita kafin Abraham ya mik'e yana cewa " is okey,
mu barsu su samu privacy dan naga kamar suna buk'atar hakan.
Batare da sun ce komai ba sukayi hanyar fita,
har sun kai bak'in k'ofa Abdul ya juyo yace " a dai k'ulla mai kyau,
dariya suka yi gaba d'aya,
sannan suka fita,
mazan na fita Basma ta sauke nannauyan ajiyar zuciya,
gaba d'aya suka mayar da kallan su ga Basma, suna yi mata kallan san jin k'ara bayani akan abinda tayi,
murmushi tayi had'i da matsawa daf da Zarah tace " ke ni fa maganin k'arfin mazan dana ji kince kin bawa Naseer har an kwantar dake a hospital nake,
ido Zarah ta zaro cike da matsanannacin tsoro tace " whata?
Cikin tsoro Zarah ta kuma cewa " kin san azabar dana sha?
"Kin san yadda nayi jinya,na sha bak'ar wahala kuwa?
wallahi ban tab'a ganin bala'i da mutuwa k'iri-k'iri ba kamar ranar dana bawa Naseer wannan maganin, da ido na naga mutuwa, dan yadda kisan doki ke ci na haka naji,
gaba d'ayan su suka saka dariya had'i da shewa irin ta manyan mata,
wayayyu 'yan boka wanda hutu da naira suka ratsa su,
Basma tayi dariya tace " ai dan haka nake san muma muyi amfani dashi muji yadda kika ji,
bai kamata ace anyiwa d'aya daga cikin mu cin kaca mu ba'ayi mana ba,
ya kamata ace muma mu d'aya ta yadda zamu rink'a bawa juna labari,
muna dunawa muna dariya ,
"hmmmmm Zarah tace, sannan tace " to ni dai Allah ba ruwa na,
duk abinda ya faru karkuyi dani,
dan jijiyar namiji har k'ara girma take,
dariya suka kuma yi, Zarah ta tab'e baki tace " bari in baku sunan, sai kuje ku saka,
tunda ku da kanku kuke nemarwa kanki fitina,
Basma tace " ki fad'a mana sunan shi, ko kuma ki tashi yanzu muje mu suyi,
Basma tayi maganar tana mik'ewa,
batare da Zarah tace komai ba ta mik'e, tana addu'ar Allah yasa Ammar yayiwa Basma mugun ci,
ta yadda ko tafiya zata kasa.
A parking space dake exclusive mall sukayi parking,
kafin suka fito suka shiga, duk inda ka kalla hankali jama'a na kan su,
saboda yadda sukayi mugun had'uwa, ga kyau, hutu, kud'i,
ga kuma uwa uba ilimi, taku suke cikin isa da izza fuskokin su,
cike da annuri suka nufi mini pharmacy d'in dake cikin mall,
direct wajen da sukaga an rubuta SEX da manyan bak'i suka nufa,
batare da b'ata lokaci ba Zarah tasa hannun ta d'auki mini carton d'in dake d'auke da kwalayen maganin a ciki a k'alla sun kai 12,
kuma a kowanne scarcest tablet 12 ne jiki,
siyayya sukayi sosai ta k'ananun kaya, da kayan bacci had'i da perfumes,
sannan sukayi gida,
Zarah ta kalle su tace " gaba d'aya yau za'a basu ne?
Basma tace " no haba dai, d'aya bayan d'aya zamu basu,
Zarah tace " to wa za'a fara bawa?
Basma ta kuma yin murmushi tace " ni mana, ai ni ya kamata na fara,
Fateeha zatayi magana mazajen su suakayi sallama,
cike da farin ciki suka tari mazajen nasu,
kallan tuhuma Khamal yayi musu had'i dayin murmushi ya girgiza kai batare daya ce komai ba,
Fateeha ta kalle shi tace " ya dai?
Cikin murmushi yace " nace wani abu ne?
Dariya tayi had'i da kama tumatunsa tace " ko bakayi magana ba,
fuskarka ta nuna, langwab'ar da kai yayi cikin shagwab'a yace " ai dai bance ba ko dan haka sai a bari nayi laifin kafin a kama ni,
dariya Lubnah tayi tace " abinci na dinning kuma d'azu kunce yunwa, yanzu kuma kun tsaya shan love,
" ai har naanta da yunwar kin san idan ina tare da ita mantawa nake da kaomai da kowa ciki kuwa har da kai na,
yayi maganar yana kallanta ido cikin ido,
dariya suka lokacin da suke zama gaba d'ayan su akan dinning table,
Abraham yace " to Sharukhan,
Fateeha tace " ai in dai a fannin love ne sai dai mu koyar da Sharukhan.
Abincin suke ci cike da fara'a suna barkwanci, suna tsokanar juna,
a hankali Naseer yakai hannun kan jug d'in da Basma ta had'awa Ammar wanda tuni ta zuba masa maganin k'arfi a ciki,
ganin Naseer yakai hannu yana shirin d'aukar jug d'in yasa Zarah saurin rik'e hannunsa tace,
" wannan na Ammar ne ba naka bane,
yadda tayi maganar a kid'ime ne yabawa su Fateeha dariya,
cike da mamaki su Ammar, Naseer, Khamal, Abraham, Zaid, Abdul suka kalle ta gaba d'ayan su,
kai ta sunyar tace " please karka sha ,
Naseer yace " kamar ya?
"Bangane na Ammar bane,
Cikin in'ina Zarah tace " eh Basma ce ta had'a mishi,
cikin mugunta Basma tace " ai badamuwa shima yana iya sha,
zai ishe su, tunda yana da yawa,
harara Zarah ta watsawa Basma, ita kuma Basma ta kanne dariyar muguntar mugunta,
Naseer daya lura da abinda yake faruwa, yayi murmushi had'i da zuba zob'on a glass cup dan ya tabbatar da zarginsa,
da sauri Zarah ta rik'e hannunsa ta karb'e sob'on ta mik'ewa Basma taci gaba da cin abincinta,
dariya Naseer yayi, yace " kasha kayanka kaji bamai sha maka, wannan dan kai kad'ai aka had'a shi,
Ammar zayyi magana Basma tayi saurin d'ora masa glass cup d'in a baki,
ba musu ya amsa ya sha,
murmushi naseer yayi dayake shi ya gano dawan garin,,
tsoro da fargabar da ya gani a kwayar idan Zarah ne ya tabbatar masa da an zubawa Ammar maganin k'arfin maza,,
murmushi Ammar yake yi yayinda daya zubawa Basma ido,
yace " ban k'oshi ba a k'ara min, yayi maganar yana kallan su Abdul da sigar tsokana,
zasuyi magana Naseer yayi saurin cewa " karku ce komai, ba yau bace ranar bada amsa ba,
sai gobe, ku barshi yau ranarsa ce, ya tsula tsiyarsa san ransa,
Zaid zayyi magana, Naseer yace " please karka ce komai, ka adana maganar ka sai zuwa gobe,
Naseer yayi maganar yana kallan su.
Duk cikin su babu wanda ya fahimci abinda Naseer yake sai Zarah data fahimci Naseer ya d'ago jirgin su,
dan haka tayi kicin-kicin ita a dole babu komai a k'asa,,
cikin kissa Basma ta juye sob'on gaba d'aya a glass takai bakin Ammar a karo na uku,
ba musu Ammar ya kuma bud'e baki ya amsa,,
haka suka gama ci abinci cike da barkwanci har suka gama,
Abdul ya kalli Yasmeen yace " uwar gida muje ko?
Fuska tad'an b'ata kafin tace " ni ban gane uwar gidan nan da ake ce a 'yan kwanakin nan ba,
tayi maganar cike da shagwab'a,
murmushi yayi yace " au wai ku a nufin ku daga ku ba k'ari kome?
Fateeha tayi saurin cewa " mutum yace zai k'ara mana,
Kausar dake gefe tace " wallahi muyi yajin aiki ba,
Fahad yace " aiko kuma shirya dan sai anyi full tank,
cikin shagwab'a Kausar ta tab'e baki zatayi kuka,
da sauri Fahad yace " ke haba karki soma yi man asarar diamond tears d'in nan naki mana,
ya fad'a yana rungumo ta jikinsa, da sauri ta fisge tana buro baki tace " kaje wajen sauran uku,
gaba d'aya suka saka dariya
Linah tace " hmmmm Kausar sarkin kishi,
ki dai bi a hankali wallahi dan........
bata k'arasa ba Kausar ta fara diddira k'afa cike da shagwab'a tace " kaji ta ko dear,
Dariya Fahad yayi ya kalli Abraham yace " to zamu sab'ar muku fa,
dariya shima yayi ya kalli Kausar yace " ayi mana afuwa,
Amma daya fara jin yanayinsa na canjawa ya kalle su yace " to mu zamuyi nan sai Allah ya tashe mu lafiya,
Zaid yace " muma ba anan zamu kwana ba, tafiya zamu yi,
yayi maganar yana mik'ewa daga kan sofa ya kalli Lubnah yace " to hanzarta,,
Naseer dake ankare da duk wani motsin Ammar ya dafa kafad'ar Ammar yace yadai ko har ta fara motsi,
yayi maganar cike da tsokana,
Ammar da har lokacin bai fahimci abinda Naseer yake nufi ba,
yace " me?
"Oho cewar Naseer yana dariya,
Kai Zaid ya girgiza dan yasan halin Naseer da tsokana,
kana ya kalli Ammar yace " kai kyale shi, daka sani ma da cewa kayi eh ta fara d'in,
Ammar da sama-sama yake jinsu yace " ni dai good night,
yayi maganar yana rik'o hannun Basma,
dan dauriya kawai Ammar keyi amma tuni maganin ya fara aiki a jinsa,
jin jijiyarsa yake kamar zata tsinke, sai zillo da huci take yi masa a cikin wando,
Naseer ya dafa kafad'ar Ammar yace " uhm yau fa sauk'i, dan nasan zaka angwance ,,
yau kam sharrrrr dakai gobe zaka ban labari,
ya k'arasa maganar yana tuntsirewa da dariya, shi Ammar bai fahimci komai ba yace " bangane angoncewa ba sai kace wasu sabbin auren ko so kake ayiwa k'anwar taka kishiya,
ido Naseer ya zaro yana kallan Basma yace " kinji zai had'a mu ko?
Dariya tayi batare datace komai ba,
fitowa harabar gidan sukayi gaba d'ayan su,
suna shirin shiga mota Ammar yace " ni dai ni kad'ai zan tafi,
daga ni sai matata, dariya ya tuntsere da ita har da rik'e ciki,
Amma ya kalle shi sannan ya mayar da kallansa ga sauran,
yayi musu alama da ido ta lafiyar sa lau kuwa,
suma da ido sukayi masa alamar basu sani ba,,
baki Ammar ya tab'e yana rik'e da hannun Basma gam cikin nasa,
musabaha sukayi da juna had'i dayin sallama kana duk suka shiga mota,
kai Basma ta lek'o ta window ta kashewa Zarah da Fateeha ido d'aya had'i da d'age musu gira d'aya,
kai Zarah ta langwab'ar akan kafad'ar Naseer cike da tausayin Basma dan tasan yau sai buzunta.
Ba editing nasan akwai typing errors da yawa,
bana editing novels d'ina typing kawai nake
Don't forget to vote, follow and comments
MOMYN ZARAH