GADAR ZARE…

78

by @hauwaausmanjiddarh

'''GADAR ZARE!!!'''


_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



      ~NA~



*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh


Gmail: ***


Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh 



*GARGAD'I*


'''MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA''' 



~DEDICATED TO~

*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER* 

'''ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA'''

       *~(UMMU AMAN)~*






78





Bayan Zarah da Naseer sun koma gida, Naseer ya kalli Zarah yana dariya yace " meyasa kika hanani nasha? 


Harara ta kalla masa kawai batare datace komai ba, 

zama yayi a gefen gado yana dariya yace " ai da kin sani kin barni nasha, kinga da gobe Basma ta samu abokiyar jinya, 

cikin shagwab'a Zarah tace " itama ai sai da nagaya mata karta bashi, 

amma tak'i ji, Naseer yace " me kika gaya mata? 


Ko ce mata kikayi dana fara sai da...... diddira k'afa Zarah ta fara yi, 

cike da shagwab'a tana cewa " Allah ni dai ka bari ban so, 

" me zan bari Naseer yace, yana matsowa daf da ita, 

a hankali yasa hannu a kwarmin bayanta yana yi mata tafiyar tsutsa, 

had'i da d'ora hab'arsa aka kafad'arta , 

yana tura mata harshe a kunne had'i da hura mata iska a kunne, 

dakyar Zarah ta iya bud'e baki, murya na rawa tace " please ka bari, 

cikin wata irin murya Naseer yace " me zan bari?

Zata k'arayin magana Naseer yayi sauri had'e bakin su.



Tun Basma na enjoying har ta fara shan bak'ar wuya ta fara jin k'asanta nayi mata zafi, 

 nishin wahala ta fara fitarwa

a hankali Basma ta fara jin rad'ad'i ya gauraye mata duk ilahirin jikinta, 

A hankali Basma ta kai hannu k'asanta ta tab'a tashin hankali, a zabure Basma ta soma k'ok'arin mik'ewa had'i da kwalla k'ara lokacin da idanta ya sauka akan jinin da k'asanta ke zubarwa, 

a rud'e ta fara ture shi cikin matsanancin kuka tace " dan girman Allah Ammar ka d'aga ni, 

wallahi jini ya b'alle min, bleeding nake yi, 

ta fad'a cikin firgici, Ammar da bai san abinda Basma keyi ba, 

sai sama-sama yaji tana cewa ya d'aga ta, 

cikin wata irin murya yace " I'm sorry bazan iya d'aga ki a halin yanzu ba, 

koda kuwa duniya da abinda ke cikinta zasu taru akanmu, 

dan ji nake zan iyayin 24hrs akan ki, 

wata irin gigitacciyar k'ara Basma ta saki had'i da cewa " wallahi ko 15 minutes, 

ka sake yi a kai na mutuwa zanyi, 

shima cikin rawar murya yace " nima idan na d'aga ki mutuwa zanyi, 

cikin kuka Basma tace " wayyo na shiga uku, 

na jawowa kai na bala'i da masifa da kud'ina wanda nasan sune ajalina, 

dama sai da Zarah ta fad'a min nak'i ji, wallahi kamata yayi a kama mai company maganin nan, 

Allah sai na kamashi na d'aure, mugu azzalumi kawai, 

haka Basma taita suki burutsu na hauka. 


Tun Basma na gani har ganinta da jin ta suka d'auke d'uf,

shiko goga Ammar tun 9:00pm ya dara aiki bai samu nustuwa ba, 

sai 12:00pm ya dawo hayyacinsa, ya

kasa kwakkwaran motsi

sharaf ya kwanta a gefen Basma da tun 3:00am numfashinta ya d'auke, 

ya kai 1hr kwance batare daya motsa ba, 

kafin ya mik'e cikin mutuwar jiki ya nufi bathroom yayi wanka ya sanya kaya marasa nauyi, 

dan shi a tunaninsa cikin dare ne, 

k'ok'arin komawa ya kwanta yayi yaji wayarsa na ringing tsaki yayi, 

cikin jin bacci dan kwana yayi yana aiki bai runtsa ba, 

dariya Naseer yayi bayan Ammar yayi picking wayar,

yace " ango har yanzu baka gama cin amarcin bane? 


Tsaki Ammar yayi yace " wai kai meyasa ka fiye damun mutane ne? 


"Ina Zarah take data barka kana kiran mutane da tsakar daren nan? 


Dariya Naseer yayi yace " ah lalle anci amarci tunda har ba'asan azhar tayi ba, 

dariya Ammar yayi yace " azhar a ina? 

bayan ko sallar asuba ba'ayi, 

dariya Naseer ya sake tun tsurewa da ita yace " ka duba agogonka Malam, 

dan yanzu 1:00pm, 

"what Ammar yace da k'arfi ya sauke wayar daga kunnensa yana duba time,

da sauri ya diro daga kan bed yana cewa Naseer " wallahi ban runtsa ba,, 

yau ko baccin 10 minutes banyi, 

dariya Naseer yayi yace " nasa ni ai, 

cike da tsantsan mamaki Ammar yace " ka sani kamar ya? 


Dariya Naser ya kuma had'i da cewa ka bari idan ta farfad'o tayi maka bayani da kanta, 

cikin mamaki Ammar yace " wa? 


Kai tsaye Naseer yace " Basma mana, a d'an tsurace Ammar yabi inda Basma ke kwance da kallo, 

kana yace " meyasa ta? 


"Ka duba ta, dan nasan tabbas tarihi ya maimaita kansa, 

Ammar zai kuma yin magana Naseer yayi saurin kashe wayar, 

da sauri Ammar ya zagaya b'angaren da Basma ke kwance, 

gabansa ne yayi lugudan fad'uwa lokacin daya ga yadda Basma ke bleeding, 

a kid'ime ya d'ago ta yana girgiza ta had'i da kiran sunanta da k'arfi Basma!!! 

amma ina ko alamar motsi Basma bata yi ba, 

da gudu ya mik'e ya d'auko ruwa a fridge mai k'ank'anra yana zuwa, 

bai jira wata-wata ba ya shek'a mata ruwan, 

amma ko motsa idanta batayi ba, 

a kid'ime Ammar ya mik'e yaje wardrobe ya d'auko mata, 

a gaggauce ya sanya mata kayan ya suri ta yayi hospital, 

da sauri nurse's suka amshe suka shigar da ita cika, aka shiga bata taimakon gaggawa, 

wayar Ammar ya ciro ya kira Naseer ya sanar shi suna hospital, 

dariya Naseer ya tuntse da ita yace " dama nasan za'ayi haka, 

haushin dariyar da Naseer yayi Ammar yaji dan haka bai k'ara cewa komai ba yayi hanging phone d'in, 

dariya Naseer yayi had'i da bin wayar da kallo, 

kan ya sanarwa da su Zaid, Basma ba lafiya, 

Khamal ya kira Fateeha ya sanar da ita, 

itama ta sanarwa dasu Kausar.


A lokaci d'aya su Abraham da Zarah suka isa hospital d'in, 

lokacin har an fito da Basma daga emergency room an tsaida jinin had'i dayi mata d'inki, 

dan sosai Ammar ya yaga ta, sai dai har lokacin bata farfad'o ba, 

sai oxygen da aka saka mata, ba k'aramin tsorota matan sukayi ba, 

ganin mawuyacin halin da Basma ke, 

duk suka zagaye suna kallan yadda rana d'aya kawai tayi muguwar rama, 

a hankali Fahad yaja hannun Ammar suka fita, suma sauran suka bisu a baya, 

Zarah na ganin sun fita ta sauke ajiyar zuciya mai k'arfi had'i da cewa " hmmmmm, 

Linah tace " ni fa nayi mugun tsorata wallahi, 

cikin sanyin murya Fateeha tace " ni wallahi duk jiki na kerrrrrma yake yi, 

" kalli yadda Basman mu ta koma yi d'aya kawai cewar Yasmeen idanta yayi rau-rau, 

daga kalle ta kasan a mugun tsorace take, 

Zarah take zaune a gefen Basma ta rafka tagumi hannu bibbiyu tace, 

" hmmmmm kunga irin abinda nake gaya muku kenan, 

yanzu ina amfanin haka ace harda su oxygen. 


Bayan sun fita daga d'akin Ammar ya kalli Naseer yace " wai me faruwa ne? 


"Ni fa kai na duk ya kulle na kasa fahimtar komai, 

yayi maganar cike da matsananciyar damuwa, 

dafa shi Naseer yayi cikin tausayawa, dan tunda yaga halin da Basma ke ciki ya daina dariyar, 

cikin sanyin murya Naseer yace " maganin k'arfin maza ta baka, 

gaba d'ayan su suka had'a baki wajen cewa maganin k'arfin maza? 


"Eh Naseer yace yana kallan yadda duk suka zaro ido, 

sannan yaci gaba " jiya data had'a maka sob'o dana d'auka zan sha me Zarah tace? 


Shiru duk sukayi alamar sun tuna wani abu, 

sannan yaci gaba " a jiya lokacin da zamu fita, ya mukayi dasu? 


Duk sukayi shiru suna sauraran Naseer, 

" tunda kake ka tab'a jin feelings irin na jiya? 


Tun da kake ka tab'a shiga halin daka shiga jiya? 


Ya k'arasa maganar yana kallan Ammar, 

shiru Ammar yayi yana tuna abubuwa da dama cike harda maganganun Basma, 

lokacin dayake sex da ita, 

Naseer yace " to maganin da Zarah tayi min amfani dashi, shi Basma tayi ma amfani dashi, 

koma duk ku shirya zan sai anbaku kuma, 

Naseer yayi maganar yana dariya had'i da nuna su Khamal, 

ido Zaid ya zaro yace " duk da sunga yadda Basma ta k'are sai wata ta k'ara gangancin bayarwa, 

cikin dariya Naseer yace " ba mata bane, ai k'aramar kwakwalwa ke gare su, 

kuma ai kafin Basma Zarah ce ta fara, 

kuma bayan Basma ma wata zata kuma, 

kudai ku zuba ido ku gani, zaku ce na fad'a muku, ku kuma shirya, 

murmushi Ammar yayi batare dayace komai ba, 

Abraham yace " aiko sata jawa kansu jinya a hospital ana d'inke su, 

kamar kwarya yayi maganar yana dariya, 

Khamal yace " ah to mu kuma muna jin dad'in mu, muna b'arje k'umun mu, 

had'i da morewa, suyi ta bamu mu kuma zamu rink'a sha, 

muna yi musu cin caka,, 

Fahad yace " ni harna matsu ma azo kaina wallahi, dan sainayi mata fata-fata, dan sai na fiku b'arna, 

Abdul yace " aini inaga tun kafin layi yazo kai na zan nema nasha, 

gaba d'aya sukayi dariya.


Sai da Basma tayi 10 days kafin ta warke garau, tayi sumul kamar bata tab'a rashin lafiya, 

bayan sun koma gida matan duk suka zage Basma a parlor, 

dan mazan na office, Zarah ta kalli Basma tana dariya kamar ranta zai fita tace, 

" wai ni k'awata yaushe zaki k'ara bawa Ammar maganin nan? 


Harara Basma ta watsawa Zarah had'i da cewa " ban sani ba muguwa, 

cikin dariya Yasmaeen tace " cewa zakiyi sai ranar da zata k'ara bawa Naseer sai ku basu tare, 

Zarah tace " ai har gwara ni ba'a saka min oxygen ba, 

kuma ni ban kai ki jigata ba, 

Basma ai saboda ke harija ce shiyasa, 

ni kuma kinga ai ba jarababbiya bace, 

haka suka saka Basma a gaba suna ta tsokarta, 

Basma tace " ni dai ba duk ba wannan ba, 

yanzu su waye next? 


Ido duk suka zaro waje had'i da cewa a cikin su wa? 


Hankali kwance Basma tace " a cikin ku mana, tayi maganar kamar ba wani abu bane, 

Linah tace " tab aini wallahi ku ma cire ni a lissafinku dan ba ruwa na, 

Basma tace " me kuke nufi? 


Yasmeen tace " ai kanna gaba kanga zurfin ruwa, bayan abinda ya same ki, wa kike tsammanin zata bayar? 


Basma tace " tab wallahi baku isa ba, wai kuna nufin daga ni sai Zarah ne kawai zamu ji jiki? 


" Ai Allah ku ma sai kun d'and'ana, 

Linah tace " tab ai ni bana san sex dayawa, 

dan idan ni akayiwa wannan mugun abun da har yanzu ina hospital bed, 

ban farfad'o ba, Basma ta kalle ta had'i dayin murmushin mugunta dan ita kad'ai tasan me ta sak'a a ranta tace " ko?


Da daddare bayan mazan sun tashi daga office direct gidan Ammar suka wuce dan sun san matan su nacan, 

a parlor suka tadda su suna hada-hadar shirya abinci a dinning table, 

sa sallama suka shiga parlor kowanne yana sakarwa princess d'in shi cutie smile, 

Yasmeen tace to tunda kunzo kawai kuzo muci abinci sai, 

ba musu gaba d'ayan su suka mik'e suka nufi dinning, 

kowanne matarsa ce ke serving d'insa, 

gefe kuma ga kunun aya mai sanyi dayaji kayan had'i wanda Basma ta zubawa maganin k'arfin maza guda 10, 

saboda yana da yawa, batare da sanin su Zarah ba, 

ganin Basma ta kira Ammar gefe yasa Zarah tsarguwa, 

dan haka tayiwa Naseer alama da kar ya sha kunun aya, 

alama yayi da why? 

rolling lulu eyes d'inta had'i da ceje lips alamar fad'a, 

murmushi had'i da motsa lips d'insa alamar Ok. 


Bayan sun gama cin abincin Abraham yace " mik'o min kunun aya nan, 

Linah ta mik'e ta zuba mishi, ya shanye glass cup d'in tass ta kuma k'ara mishi ya shanye, 

Basma, Zarah, Naseer da Ammar suna ta kanne dariyar su, 

sai da suka shanye kunun tassss, 

sannan duk suka fito harabar gidan da niyyar tafiya, 

cikin tsokana Basma ta kalli tace " sai mun had'u gobe a hospital, 

Zarah da Naseer suka tuntsure da dariya, 

dukkan su babu wanda ya d'auka akwai abu, sallama sukayiwa juna, 

kowa ya d'auki matarsa yayi gida.


Su Linah na shiga gida taga gaba d'aya yanayin Abraham ya canja, 

idanuwansa sunyi ja sosai, 

Linah ta cire kaya tana k'ok'arin shiga wanka Abraham ya shigo, tunda ta kalle shi sau d'aya gabanta yayi muguwar fad'uwa saboda yadda yanayinsa yayi mugun canjawa, 

a gaggauce ya isa gare ta, bai tsaya wani b'ata lokaci ba ya manna bakinta da nasa, 

a hankali yasa hannu ya, zame guntun towel d'in, ya fad'i k'asa. 

Suna daga tsaye ya fara romancing d'inta



Don't forget to vote, follow and comments




MOMYN ZARAH