2
*DAMA TA*
*Na*
*Batul Adam jattko*
2....
🌈KAINUWA WRITES ASSOCIATAN🤝
Kuma sai ta kwan tar d murya
Nabil mu "cire son zuciya mukawar' da zargin da dan gin mahaifinka" suke mana nace wa ganin yar" muce ah, gidan shi yasa muka ki. Daukan mataki aure shekara shida ba haifuwa
Yin auren me? Zai rage, ku dashi na gani dana haife ta ina tare da kishiya haka uwar da ta haifeka kai tana tare da su wata kila, ni ta gado dan se da nayi sheka ukku a gidan nan ban samu ciki ba se da"haka kawo halima ta samu ciki ni ma Allah yaba ni kuma muna zane lfy kai ma sheda ne tuda ita kan ta Hadim sunan kishiya tace,
Wata kila rabon wata yana ga ba da"nata yaza muyi kunu su kuyan kewa kan ku shawara ka fin lokacin da aka baku yacika kuci gaba da addu a' mu ma zamu taya ku....
Da kyar suka shawo kansu suka hakura akan za su nemi mafita ka fin lokacin yayi.
Atare suka fita da, su ummi ummi ta shiga motan kamal Hanif yaja na sa Hadim da Nabil suka shiga nasu..
Suna tafe ahanya
"Hadim tace yanzu my star da'gaske auren zakayi.
'zuyowa yayi ya kalle ta bai ce komai ba ya zuya ya cigaba da tukin'sa
Cikin damuwa
Bawanda yakara magana har suka ka raso gida
Kai,yatsaye
Bedroom suka wuccce shikam ma, wayoyin sa yazubar akan gado ya wuce bethroom ya sakarwa kansa ruwa bai jima ba yafito ya sameta tana rike da waya tana kallon wani abu tana cin dariya
Matsowa yayi kusan da ita
"yace yade.
Me a ka, masa meka masa wayan tayi shima dariyan yayi ganin wannan yarinyar da, zun lokacin da take, ta zuba.
"tace wai ina kasa mota na tashi a lawan bor nefa nagan ta a hanya nayi nunanin matsohuwa ce ahe wai yan mata ce
"kasan meyabani dariya wai da tace almajirin baban ta da za ahada su ma baya son'ta
"tom hauka, yake mezai so anan kinga hakoran ta kuwa
'hadim ajiyan zuciya tayi tameme ta waze so ta da Nabil yafa da aranta a ranta
Anya wannan bawata DAMAN Allah yajefo musu ba? Ta ke tambayan kan ta
A fili kuma tace
"my star kasan me na ai, yana.
"ah ah yace tare da meke'wa yayi ida'
Drssing mirror yake tace mezai ha na mucika wani burin mu akanta.
"yace kanwa
"tace wannan yarinyar mana wllh nayi wani nazari .
"bakiga na mata duk wani abunda zan mata ba har'fa number dina nabata idan kudin da na bata ya'k,are ta nemeni san sa hamza yakai mata na tausaya mata.
"tace niba wannan tunanin nayi a kan taba. Ta sowa tayi taka raso inda yake ta lakuci man tana shafa masa.
"tace mafitan da su mama suka ce musa mo ai inaga itace mafitan.
"yace kefa wani lokacin bakya, tunani a inda yadace ita kuma wannan meye ga minta da zancen da,zu.
Yatashi yabude wahdroof ya dauko jallabi yansa yasa ya tada sallah
Ba yada zatayi ita ma ta fada bathroom san da tafito yar ya idar ya haye gado se da tayi sallah ta shafa mai da duk abinda zatayi tasa kayan bcc ta ta yaye bargon tayi
"tace katashi muyi maganan my star kasan bamuda i she'shen lokaci gashi nanda sati samu bar, kasan nan ga, kuma DAMA tasamu wannan yarinyar itace kadai
DAMAR Mu.
"wai me'kikeson cewane ni fa kin,san idan ba fa,i yace zance kikayi ba,na ganewa
"tace yawwa yan zu zaka, gane idan kabani hankalinka
Kasan nayi 2 mu'bi daya da gacikin shawarin doctor muktar kaki...
"yace amma ina ce kafin yamani shawaran se da yaga yamana illolin yin hakan tunda ance ba haihuwa ne bazakiyi ba za ki haihu ma'haifan ki ne anesa muzubawa sarautan Allah idon mana har se mun dauki wani abinmu mukai wa doctor yan hada sun bamu da' bayan sun tabbarar mana da balalene asamu halitta mekyu, ba.
Ba tun asan nan muka rufe maganan doctor na mu dauki mani na da naki mukai ba.
Afusa ce ta fara maganan dan tasan idan tayi san ya ba zai karbi uzurin ta ba.
"itama afussa, ce tace "yakake son muyi ne nabil tun nuni naba da shawaran muje gidan marayu mudauko kace baha ka'ba..
"yace nifa bawani gidan marayun da dan je dauko dan kowane shege yazo yafi karfina ya,ran yanzun wanda aka haifa ma, yasu ka kare da'iyayen su balle mu dauko wan da mamu san asalin saba
"tace ai shiyasa na ce maka gawata
DAMAN Allah yakawo wllh idan baka, yarda ba se de ayita ta kare dan na, gaji nace wannan kace ba hakaba....
"ooo my sweet kifadi DAMAR muji.
"tace ka'auri wannan yarinyar me allo.
"wattt...
Yace yana durowa akan, gadon
Dariya hadim tayi dan tasan dole za ta fuskan, ci wannan kalubalin awajen nabil hannun sa ta'kamo ta'zaunar dashi akan gadon
"tace please shiyasa nace kanusu
Bawai aure nake son, kayi ta ita kamar kowa ba
Assalima za kayi auren ne batare da sanin kowa adan ginmu ko na baban ka ba dan za, ka aure tane dan ta haifa mana yaro ka, sake ta batare da, sanin kowa ba....
Katse ta, yayi da cewa "ta haihu dawa?
Dariya tayi tace "damu mana "yace ta ya zata samu cikin ko
"kezaki mata cikin kenan ko....
.dariya tayi
"tace kai zakayi
"yace baki ji dai dai ba
"tace mucire maganan wasa fa, dan naga wasa ka dauki abin..
"to'ai wasa kike shiyasa.
Kuka'ta fashe masa dashi.
Ya dago ta
"yace meye haka hadim
"tace wllh idan baka yarda da wannan shawaran ba na,san ba nida kowane ma sayi awajenka kanuna min iyaka ta
Kuma daga wannan ni da'kai kowa yaji da kansa dan wllh bazan zauna a namin gorin haifuwa ba kuba bazan yarda kamin kishiya ba....
"yace ba,yan zu da bakin ki cike iran na miki kishiya ba ni ina fada baki da kun,fa agaban su ummi aganki. Ashe ba, kya kishina
ashe son naki abakine
Wllh duk tausayin da nake yiwa yarinyar da kika hada, ta dake kin ga harna fara tsanan ta sabo bazan iya yi miki kishiya ba ko ta mutanen kir,ki ce balle wannan.. Birki ceciyar...
"tom shikena zan samowa kai na, mafita hai ma' kasamo naka ciki harda shirin rabuwa dani muddin ba zakabi wan nan DAMAN ta karshe ba'.....
-ta'meke zata fice yarukota ganin bai taba ganin irin wannan bacin ran atare da, ita ba
" yace tom gayanin yan da abin zai kasance.
Murmushi tayi.
"tace abin zai zo da sauki dan naga yarinyar ta na, da kwadayi zakaje mata da suffan yau dara kaci kana son ta amma a, gaggau ce kake son daura auren se kace ciki sati kai ba ba zauni bane tunda talakawa ne iyayen ka, ga bawani bin ciken da zasuyi dan zaka tura kudi ba na wasa ba idan suka amin ci se ka tura hamza ya yi maka hayan iyaye kar ka bari su iyayin su kan ga ido da ido dan, nasan baza su ka, sa gane kaba
Katura hamza a shine mijin a yi auren ba wanda yasani mu tafi da ita ta haifa mana yaro idan burin mu yacika mu tarkato ta kaga basu da ikon jadamu ina ma zasu gan mu
Murmushi yayi
"yace Gaskiya nayar da da, akecewa kanlalin mcce baya gamuwa, har tagaba yayuwan ta
Iyayen nata wane irin iyayene za su yarda dani ciki sati me ki ke nufi da ta haifa ta bamu
Kina gani duk daren dade, wa Gaskiya bazai yi halin saba......
Ummmm ko nabil ze yar,da, da aure yarinyar
Wacece yarinyar da nabil yakira me allo
*By*
*Batul Adam jattko ✍🏼*
*****