FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
Bismillahir Rahmanir Rahim *DAMA TA* *Na* *Batul Adam jattko* 1... KAINUWA WRITES ASSOCIATAN🤝 Tuki yake a hankali cikin wata katuwar jeep kiran vence, Yana karewa garin nasu kallo kamar ba anan aka rage ran dunbin al umma ba sosai yake kallon mutane wanda yasan badan bakin glass ne ba bai isa yayi wannan tafiyan ba, anguwan gargar anguwa ne na masu karamin karfi amma cikin garine sosai dan makota suke da shewuri. Wayan sa ce tayi ringing yajawo yadauka yace " Allah yatemaki ummi na daga ummi tace "kamal be gaya maka inason ganin kaba ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.